Sashe 91
LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abubuwa da yawa yakeso.....abubuwa da yawa yake buqata daga gurinta a irin wannan yanayin da yakejin wani baqon qamshi me sanyi a hancinsa cikin dakin. Wani irin qamshi da duk da baida lafiya yaji a hankali yana kwantar masa da hankalinsa da aza masa wata irin nutsuwa.
Ya lumshe idanunsa yana jan pillow gefenta yana gwada bada tazara a tsakaninsu yaga idan zai iya.
Shuru ya ratsa dakin,shurun daya iya dauko mata sautin fitar numfashinsa da wani irin yanayi daya fusgi hankalinta.
Tunda ya shigo dakin ta farka,taji kuma kowanne motsi nasa saidai bata motsa ba,tsoro da fargaba sun hanata. Bata dauka zai sake dawowa dakin ba,tunda sassan cike suke da tarin bedrooms kala kala.
Tana jinsa har zuwa sanda ya kwanta da yadda ta soma jin sautin numfashinsa.
"Bashi da lafiya tunda ya fita.....kada wani abu ya sameshi" Ta furta can qasan zuciyarta. Wannan dalilin ya sanyata mirginowa kamar me baccin gaske,take kuwa ta samu kyakkyawaan masauki a qirjinsa.....a take kuma dumin daya ratsa fatar fuskarta ya gaya mata zazzabi yake. Irin zazzabinnan dan gaske da kake iya jin hucinsa sosai.
A dan razane ta farka ta miqe ta zauna,tanason ta kira sunansa amma bakinta ya mata nauyi,batasan sunan da zata bashi ba,sai kawai ta lalubi remote inda ta ajiye dazun.
Bata jishi ba,sai taci gaba da miqa hannunta tana lalube,cikin rashin sani a cikin duhun sai gata dumu dumu cikin jikinsa.
"Sanyi nakeji....." Y dakata.
"Don Allah" Ya qarasa fada da wani yanayi me karyewa a muryarsa.
Adan tsorace take,saita girgiza kanta a hankali.
"Haisa...."
"Say it please" Ya fada yana qoqarin cusa fuskarsa tsakanin wuyanta. Kafin kuma ta sake cewa komai ya rungumeta a hankali,rungume me cike da buqatar samun nutsuwa.
Yaji yadda zuciyarta ke bugawa da sauri,wannan tsoron.....wannan tsoron dai,ya motsa tausasan labbansa ahankali
"I need your warmth....." Jin abinda ya fada saita daina mutsu mutsun da takeyi tana qoqarin fahimtar sabon yanayinsa.
Zazzabi yake kuma sanyi yakeji yadda tayi a Makkah,yanayi ne mara dadi da kake buqatar dumin wani a kusa dakai kaman yadda yayi.mata wancan karon. Indai bazai rabata da rigarta ba.....zata iya taimaka masa yadda yayi mata a wancan lokacin,saidai a iya yanayin yadda suke kwance a yanzun,fatarta cinyarta me santsi da laushi tana gogar lallausar fatarsa me cike da gargasa,hakan kawai wani abune dake tayar mata da tsigar jikinta.
Daure duka wannan abun da takeji tayi,ta daga hannunta ta dorashi a saman bayansa tana bashi comfort sosai.
"Finally.....peace" Ya fada cikin zuciyarsa yana jin yadda zuciyarsa ta fara tsatsagewa da yadda a yau tadan tabuka wani abu na jawoshi jikinta da tayi.
"Me yasa nake jin kamar wannan shi ne inda nake tsoro… amma kuma nake jin aminci?" Tambayar ta kunce daga cikin kanta sanda wani irin shuru ya ratsa dakin,tana kuma jin saukar numfashinsa a hankali cikin tsakiyar sumarta.
Motsawa tayi kadan tana tunanin ko ya samu bacci,amma sai taji ya riqeta da kyau.
"Stay please....." Ya dakata.
"Just for a moment" Ya qarasa fadi fatar labbansa tana mannewa wuyanta bayan ya sauke kansa kadan.
Yarrr taji wani abu ya zuba a jikinta,ta motsa qafarta sai taji ya sanya cinyarsa daya ya raba tsakanin cinyoyinsa yana rungumeta da salon kwanciyar nan ta bear hugs.
Wani irin shuru na nutsuwa.....wani irin shuru na qoqarin fahimtar juna,wani irin shuru na kusanci shine ya ratsa tsakaninsu,saidai kuma wannan kusancin yanaso yafi haka zurfi ne.....wannan kusancin yanaso yafi haka nisa,amma bai furta ba,yaci gaba da lafewa cikin jikinta yana zuqe tattausan qamshin shuwa incense and more +234 704 229 3387 wanda ta mulke humras din har cikin gashinta.
Kowacce gaba ta jikinta a hankali take amsa rungumar da yayi mata. Shige yanayin daya fara jefata a jiya kafin ya wuce ya bude mata hanyar da batasan yadda ake budeta ba. Tana tsoro kada ya fara koya mata wani daban,gwara tayi nesa kadan dashi ta fara da jinyar zuciyar daya dasa mata wani irin dashe da yake neman fin qarfin control dinta.
"Amma magani....."
"......zaki bani?" Ya tambayeta yana katse numfashinta. Muryarta na rawa tace.
"Eh....shi ya kamata kasha.....ka sakeni na dauko maka" Ta fada cikin qarfin hali tana miqewa.
Fincikota yayi a tausashe,sai gata gaba daya ta zube a samansa. Hannuwansa dukka ya sanya ya lullubeta saman jikinta.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
"Ko kin bani.....wannan maganin bazai aiki ba a nan......basai kinje ko ina ba......I don’t want distance from you… not even in thoughts......maganin yana tare dake". Idanu ta waro waje,tana tuna abinda ya faru jiya
"Shi zai maimaita?" Ya gani......yaga tsoron dake cikin idanunta,bayaso kuma yaje mata a haka,sai ya miqe daga kwanciyar still tana cikin jikinsa,ya boyeta sosai cikin faffadan qirjinta.....saidai still ya bata daman daga kanta tana dubansa,don shima haka yakeso.....don shima abinda yake buqata kenan,yaga cikin wadannan qwayar idanuwan dake zautashi kowanne second.
"I could lose everything… but not your presence gimbiyata" Ya fada yana narke mata sosai kaman wanda ke shirin fashe mata da kuka.
Batasan ya yakeji da tunata kawai ba......batasan ya yakeji ba da tuna irin duniyar data kaishi ba. Yanaso ya barta ta warke a first stage din daya kaita jiya......amma a yanzu a wannan lokacin ya yarda cikakken maqaryaci ne shi da yace zai iya barin nata.
Idanunta ta janyw daga cikin nasa,duk da bugun da zuciyarta keyi hakan bai hanata jin tasirin maganar da yake mata da yaren French ba. Ita inda zai taimaketa,daya daina mata magana da French kwata kwata,narkar da ita kawai yakeyi yana kuma sake melting heart dinta,tare da sake dasa mata wani matsanancin sonshi.
"Biftuuuu" Ya kirata a lanqwashe yana jan qarshen sunan.
"Kinfi komai dana taba samu muhimmanci a rayuwata......I was not looking for love kwata kwata a rayuwata a baya… but you changed the direction of everything" Ya qarasa fada yana riqe fuskarta cikin tafi hannunsa.
Ta fara jin tsoro......ta fara jin tsoro da shakkar yadda yake qoqarin karya mata zuciya,yadda yake qoqarin rinjayarta. Ta fara jin fargaba,amma duk da haka ta motsa labbanta.
"Mun yiwa nanay laifi jiya da nake ganin kamar ta gano dazu......kuma yansu so kake mu sake maimaitawa?" Ta fadi muryarta na rawa,tana fatan wannan ya zame mata karbabben uzuri.
Wani irin murmushi daya qara masa kyau duk da birkicewar da fuskarsa tayi yayi.
"Kina zaune kusa da mijinki......amma kina bawa tsoron nanay muhimmanci sama da lafiyata......waya sani ko a wannan lokacin,itama tana kusa da motiii......tana bashi abinda ke kike tsoron bawa mijinki......tana masa abinda ke kike....." Da qarfi ta danna kanta cikin qirjinsa saboda yadda taji kamar yana rikito mata duniya.
Kunya mara misali ta rufto mata. Me yasa?,bashi da kunya har haka?,ba zata iya imagining nanay da abinda sukayi jiya da wanda yakeso yayi yau ba.
Murmushi ya sake kubce masa,ya fuskanci birkicewarta,sai ya sake riqe fuskarta da kyau.
"Ke kikace zaki bani magani.....alqawari kika sakeyi....."
"Ina qoqarin yin hakan.....amma bata wannan hanyar ba.....tsoro nakeji.....ina qoqarin koyon yadda zan kula dakai...."
Lumshewa kawai idanunsa sukeyi suna budewa akan fuskarta. Bakinta......idanunta da yadda qirjinta ya danne qirjinsa kawai yake iyaji,sai haqurinsa da kawaicinsa daketa sulalewa yana yin nasa gu.
"Ki koya a hankali.....amma karki barni lokacin da koke qoqarin koyon...." Ya qarashe fadi da hade bakunansu guri daya yana sarqafe harshenta cikin nasa da wani irin yanayi daya tsaida komai cak daga cikin kanta.
Da hucin zazzabinsa.....da rawar sanyin da yakeyi,da kuma yadda yake aike mata zafafan saqonni duka suka cure mata guri daya suka rikitata. Ta rasa a ciki wanne zata banbance?. Tana jin yadda jikinta ke amsar tarin saqonninsa duk da girma da zurfin tsoron dake dawainiya da ita,amma hakan bai hana jikinta amsawa ba.
A hankali cikin qwarewa da hikima ya shimfidar da ita cikin sauqi ba tare data shiryawa hakan ba. A hankali kuma cikin hikima ya zare duk wani abu da zai iya zama shamaki tsakanin fatarsa da tata,ya hada da nashi dukka ya cillar,sannan skin na junansu suka maye gurbin wadancan abubuwan.
Bata tabbatar da ma'anar kalmar wasa farin girki ba sai a wannan yanayin.....bata tabbatar da ma'anar sharar fage ba sai yanzun daya qarasa maidata cikakkiyar mace wadda taci sadakinta dari bisa dari.
Bata gane ba mutuwa zatayi ba saida taji tana numfashi,sannan bata gane ba mutuwar tayi ba saida ta jita cikin ruwa me dumi yana ratsata,wanda bata da wani sauran qarfin da zata iya qwatar kanta musawa ko wani abu daban.
Ko sau daya yau bai barta tace komai ba,ko sau daya yau bai barta ta kira sunan kowa. Ya kaita duniyar daya tabbatar ta gama zama tasa.....ya kaita inda dama.bayason ta tuna kowa bare ta kirashi saishi kadai.....saishi muhammad haisam.
Tana ji.....tana kuma gani ya juyata yadda yakeso. Tana ji tana gani ya kalli duk inda yakeso,ya taba duk inda yakeso,ya kuma sumbaci duk inda yakeso. Yayi qwallarsa.....yayi murmushi,ya rungumeta iya adadin daya masa,sannan ya shiryata ya gyarata tamkar wanda ya samu 'yar tsanar roba.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 82*
___________________________
*_Mg's ORGANIC SOAP_*
*_Shin kin gaji da banke banken sabulu wa fatarki?_*
*_Kullum ba ci gaba?_*
*_Kullum jiya iyau sai sake lalacewa ma da takeyi?_*
*_matso maza ga maganin matsalanki da izinin Allah_*
*MG'S ORGANIC SOAPS*
*_kamfanin da ya shirya tsaf don samar miki da sabulun da zai sanya fatarki KYAU ta goge tayi haske ME AJI bana bleaching ko me bata fata ba_*
*_KALAN 'YAN ABUJA.....kalar hutu hajjaju,asalin kalar fatarki ta anihin_*
*_Masu matsalan SKIN irinsu PIMPLES,SPOT,ACNE,SUNBURN in sha Allah kukanku ya qare....matsalarku ta qare_*
*AKWAI PACKAGE DA SUKE HADAWA GAME BUQATA*
*yammata.....zaurawa....amare.....da iyayen gida masu capacity wanda ya hada da*
Soap
Facewash
Face cream/body cream
Scrub
Serum
Cleanser
Glow oil
Toner *duka cikin package din*
*_INA MASU FAMA DA NANKARWA(STRETCH MARK)MG'S ORGANIC SOAP bata barku a baya ba_*