← Book details LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 176

Sashe 83

LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali taji ya zare siririn band din dake tsakanin yatsunta.....ya kama kafadarta yana juyata tana fuskantar madubin,ya mannata sosai da qugunsa......wani irin abu ya ratsa ta fatarta yana bin kowanne sashe na jikinta yana barin saqo me tsananin nauyi,sannan ya zare kowanne kuzari nata ya watsar gefe.

Hannunsa dukka biyun ya sanya,ya tattaro gashin ta gefe da gefen kunnuwanta yana maidashi gadon bayanta kamar yadda ake kame gashin yaro da ribbon,saidai maimakon ya saka band din ya daure mata,sai ya bazashi saman tafukan hannuwan nasa ya kuma nutsa fuskarsa a cikinsu yana shaqar daddadan qamshinsa. Bugun zuciyarsa ya sake canzawa.....fitar numfashinsa ta qara gudu da wani irin adadi kamar wanda yayi wasan tsere da qafafunsa na tsahon kilomitoci.

Tunda ya taso ya sani.....kusan dukka qabilarsu suna da tsahon gashi,bama iya 'yan gidansu kawai ba,.....saidai bai taba ganin suma irin tata ba. Bai kuma taba sanin yana qaunar dogon gashi ga mace ba sai ranar daya fara ganin nata karo na farko a rayuwarsa. A ranar ya shiga da sumar cikin list na abubuwan da yake qauna daga matar aurensa.

"Bbiif......ttuuu" Ya kira sunanta muryarsa tana wani shaking bayan ya saki dukka sumar ta zuba a gadon bayanta,ya saka hannunsa ta wuyanta ya manneta da qirjinsa yana boye kansa tsakanin kafadunta da wuyan nasa.

"Naammmm" Ta amsa a birkice itama,abinda takeji daga jikinsa zuwa nata wani baqon abune da bata taba sanin akwaishi kaf rayuwarta. Uwa uba wani irin zafin zazzabi da jikin nasa taji yana fiddawa.

"You make silence......difficult....." Ya fadi a rarrabe yana jin kamar zai iya controlling kansa a yau dinma kamar baya......amma jikinsa qwaqwalwarsa da komai nasa suna gaya masa SUNZO IYAKA.

Ido ta lumshe tana jin yadda zuciyarta ke qarasa narkewa,yadda zuciyarta ke qoqarin fita daga mallakinta zuwa tasa ta har abada.

"Me yasa biftu......wadannan kayan.....you shouldn’t look like that......kinaso ki jawo naci amanar nanay!?" Ya fadi da dukka zuciyarsa yana hade fuskarsa da tata guri guda,hancinsu ya game guri daya suka fara musayar zazaafan numfashin daya sake birkita nutsuwar kowannensu.

"B.....bani bace.....birrrrrrrraaa" Kasa qarasawa tayi saboda tsintar dukkanin tafukan hannuwansa masu dumi da tayi saman dukiyar fulaninta da wani yanayi daya sanyata tafiya zata sulale a gurin,saidai ya saka dukka qarfinsa ya tareta yana sake tsaidata tsaye qyam.

Ko nawa zaa bata....kome zaa bata ba zata iya kallon qwayar idanunsa a yau ba. Kwata kwata basu take gani ba.....wani mayunwacin zaki kawai take hange da ya doshi abar farautarsa.

"This is dangerous for my focus......me yasa kika saka?" Ya rada mata cikin kunnuwanta,yanayin daya sanya ta damqe kafadarsa da dukka hannuwanta,labbanta suka motsa suna fadin kalmar

"Wayyo Allah na bapp....."

"Shshshshh......" Ya fadi da wani sauti me qarfin gaske,yana aza yatsarsa saman lips dinsa da yanayin dake nuna qaqqarfan gargadi.

"Yau ba bappi.....ba motii.....ba nanay.....ba morsa.....ba kowa....ba kowa sai muhammad.....sai khadeeja" Ya qarasa furta sunanta kamar wanda yasha giya ta soma bugar dashi.

Bai bata daman qara tunani na biyu ba ya soma zare dan siririn abinda ya taimakawa rigar ta zauna a jikinta.

Ta tabbatar idan ya kammala ba abinda yayi saura da zai boyu a jikinta........komai zai bayyana......idan tace komai tana nufin komai da komai din,don haka ta damqe hannunsa da sauri tana girgiza masa kai.

"Bakuyi haka da bappi ba......"

"Ba haka kika cewa nanay ba....." Shima ya fada yana dora hannunsa saman nata hannun da take cukuikuye da gaban rigar.

Yadda taga fuskarsa dukka tayi jajur kaman ya shafa wani abu......lips dinsa suna rawa kaman wanda aka watsawa ruwan qanqara sai tsoro ya sake kamata. Wannan fitar numfashin nasa dake bata tsoro a yau yafi na koyaushe fita da wani irin tsananin gudu da qarfi.

"Na shiga uku!" Ta fada hawaye suna balle mata. Wannan abun tsoro yake bata.....ta soma fahimtar inda ya dosa. Wannan abun da maleek ya yiwa falaak ta kusa mutuwa?.

(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)

Durqushewa ya tafi zaiyi saboda wani kartawa da mararsa tayi yana fadin.

"Ya salaaaamm" Yadda ya sake mata rigar da sauri yana damqe cikinsa ya sanyata ta gigice gaba daya. Ta manta da wani batun riqe riga ta soma qoqarin riqeshi a gigice tana tambayarsa

"Mene ne?,cikinka?....kayi haquri don Allah......sannu" Dukka a rude tana rasa abinda zatayi masa,sai kawai ta jawo masa kujera gabansa tana cewa.

"Ka zauna?,zaka iya ko na daga ka?" Duk da tsananin zugi da yake ciki amma yaga yadda fuskarta ta soma jiqewa da hawaye,hakanan maganarta ta qarshe kota dagashi?,ba qaramin dariya zata sanyashi ba inda lafiya yake. Da wanne qarfin?da wanne karsashin?,tana tsoron a maidata mace cikakkiya ina taga qarfin dagashi?.

Ta ajiye masa ruwan sanyi,ta ajiye masa ruwan dumi.....ta kawo tissue. Dukka a rude take,a yanzun bata kanta take ba,yadda taga yana murqususu kawai ya daga hankalinta. Kuka take mara sauti,ya riqe hannunta sosai kuma ya hanata fita bare taje ta nema taimako na magani ko asibiti.

A qalla mintuna ashirin sukayi a haka kafin ya soma lafawa. Gumi yake sosai,don haka bai musa ba ya karbi ruwan sanyi data zuba ta miqa masa. Koda yazo karba hannuwanta rawa suke,tausayinta sosai ya kamashi.

Inama zai iya kauda mata kai ya rabu da ita?,inama a yau zai iya haquri?,saidai ya sani a wannaj lokacin.....haqurinsa daidai yake da komai ya sameshi,don a zaunen da yake yana jin yadda mararsa takeyi kaman zata tsage.

Wannan karon ita taqi sakar masa hannun,ta riqe hannun nasa sosai cikin nata. Ya daga idanunsa a hankali ya kalleta

"Sannu" Ta sake fadi muryarta na rawa a karon da babu adadi.

"Wanne magani ne.....don Allah ka fadamin zan baka.....karka mutu....nanay......" Saita kasa qarasawa ta sake masa kuka.

Tsam ya miqe,ya dagata cak ya dorata saman dressing table sannan ya jawo kujerarsa gaban table din qafafunta suna gogar nasa. Kallo yake qare mata sosai,yana lissafa shekarunta cikin kansa. Tayi qanqanta da daukan dukkan wani bala'i da qulle qullen mammina......bai sake gasgata hakan da gasken gaske ba sai a yau. Da gaske batasan komai ba sai qanqanuwar duniyarta.....izzarta da sarautarta. Duka duka shekarun daya bata a baya ma yanzu ya sake zabgesu.

Ba duka 'ya mace bace zaka tara a zamin nan bata gane komai sosai game da wannan mu'amalar. Yau ga guda daya a gabansa,abinda ya ninka hauhawar farashinta a zuciyarsa. A yau yakejin ya shirya maidata tasa cikakkiya.....a yau yakejin ya shirya sanyata taji cewa ta zama tasa halak malak......a yau yakejin koda mutuwa bazai bari idan yana da iko ta qwaceta daga hannunsa ba.

"Kina da magani akhnan....kina dashi".

" Wanne ne?" Ta fada da sauri tana share hawayenta. Kansa ya dora sosai saman cinyarta yana zagaye mazaunanta kamar yadda ta lura hakan yana masa dadi,saita cusa yatsunta itama cikin sumarsa,abinda ya sanya wuta ta dauke masa na wucin gadi.

Fatanta kawai gari ya waye ta bashi wannan maganin nanay ta yaba da qoqarinta. Shima ya yarda ta rama halaccin da yayi Mata a baya

"Ka fada....don Allah" Ta fada a raunane. Kansa ya daga sosai dab da fuskarta,ya sanya idanunsa cikin nata.

"Kin shirya yadda mu cika aurenmu?.....kamar yadda kowanne ma'aurata suke cika aurensu?.....kin shirya yadda ki mallakamin kanki na.maidaki cikakkiyar mace?....." Ta tabbatar inda da wani abu daban aka gina zuciyarta da qirjinta ba abinda xai hana a yau su tarwatse su fado,tsoro firgici da razani suka sanyata kauda kanta da wani irin sauri,saidai bai bari ta cimma nasarar hakan ba,ya sanya hannunsa ya juyo da fuskarta zuwa gareshi yana dorawa da.

"Alqawari.......alqawari kikayi.....kince indai kikai alqawari saikin cika.....kince zaki kula dani wa nanay.....kince zaki cika wannan alqawarin......
Biftuuuu......." Ya qarashe maganar da wani irin rarraunan rauni daya shiga zagwanyar da abinda yayi saura na qarfin zuciyar daya rage mata.

🥹🥹🥹🥹🥹🥹
Ba'a riqe amanar nanay ba da alama,Allah yasa ka tanadi kalaman da zaka mata bayani a gobe idan Allah ya kaimu. Nidai da luu luu royal readers ba ruwanmu🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️

*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*

*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

08187255862

*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
08187255862

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎

*H U G U M A*

*BOOK 03///PAGE 75*
___________________________
*_Mg's ORGANIC SOAP_*

*_Shin kin gaji da banke banken sabulu wa fatarki?_*

*_Kullum ba ci gaba?_*

*_Kullum jiya iyau sai sake lalacewa ma da takeyi?_*

*_matso maza ga maganin matsalanki da izinin Allah_*

*MG'S ORGANIC SOAPS*

*_kamfanin da ya shirya tsaf don samar miki da sabulun da zai sanya fatarki KYAU ta goge tayi haske ME AJI bana bleaching ko me bata fata ba_*

*_KALAN 'YAN ABUJA.....kalar hutu hajjaju,asalin kalar fatarki ta anihin_*

*_Masu matsalan SKIN irinsu PIMPLES,SPOT,ACNE,SUNBURN in sha Allah kukanku ya qare....matsalarku ta qare_*

*AKWAI PACKAGE DA SUKE HADAWA GAME BUQATA*

*yammata.....zaurawa....amare.....da iyayen gida masu capacity wanda ya hada da*
Soap
Facewash
Face cream/body cream
Scrub
Serum
Cleanser
Glow oil
Toner *duka cikin package din*

*_INA MASU FAMA DA NANKARWA(STRETCH MARK)MG'S ORGANIC SOAP bata barku a baya ba_*

*Ku nememu kai tsaye a wannan number don GYARA DA MAGANCE MATSALOLIN FATARKU*
0806 299 1549

*MG'S ORGANIC SOAPS*
*_takenmu (MAIDA TSOHUWA YARINYA....A SABUNTA YARINYA ZUWA SABUWAR HALITTA)_*
____________________________

Gaba daya ta qarasa gigicewa da maganarsa.....wannan alqawarin?.....da gaske ita ta daukeshi.......ita tace zata bashi maganin.....ita ta furta da bakinta.

"Amma garin yaya?" Ta yiwa kanta tambayar tana girgiza kanta gami da matse hannunsa da kyau cikin nata ba tare da tasan tayi hakan ba.

"Bazan iya ba......mutuwa zanyi.......bansan......bansan....."

"Shikenan?.....shikenan.....zan barki.....ni na yarda na mutun,amma karki manta idan na mutu.....na rataya a wuyanki biftuuuu.....nanay zata kalleki a matsayin wadda kika gaza.....kin kasa kula mata da yaron ta,nima zan mutu ina tuna cewa khadeeja ta kasa cika alqawarin data yiwa muhammad" Ya qarashe maganan a wannan karon shike riqe da hannunta idanunsa yana sake nutsasu cikin nata. Idanun da a yau wasu dabanne ba irin wanda ta saba gani ba.....wani irin ido ne da yake fidda wani narkakken qyalli me garai garai a cikinsa.
Chapter 83 · 0% Book details