Sashe 144
LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mnnn" Yake fada yana sansansa kowanne lungu da saqo na jikinta dake bada wani kalar qamshi na daban. Wuyanta.....tsakanin dukiyar fulaninta.....cikin gashinta.......qasan hannunta......har fuskarta. Dariya.....itace ta qwace mata,dariyar da bata shiryawa ba. Don tana tsaye ne a tsorace,tana tsoron kada wani wanda zasuji kunyarsa ya shigo ya samesu a haka,amma shikam ta lura very comfortable yake abinsa.
"Fuskata ma qamshin take?" Ta tambayeshi tana ware ido sanda ya hade fuskokin nasu guri guda.
"Ko ina my wife.....ko ina da ina.....ba qamshi kawai ba....wani sulbi jikinki yakeyi.....kaman nanay ta canza miki soap ko?" Ya fada da muryar rada yana manne hancinsa saman nata. Kai ta daga a hankali. Yana noticing nata sosai,ko yaya wani abu ya sauya tattare da ita. Yana noticing cikin qauna da kulawa.
"Wanne ne?,ya sunansa?" Ya fada yana cusa kansa cikin wuyanta yana sake jin laushi da dumin fatar gurin,gami da sassanyan qamshin da take fiddawa na cakudaddu kuma hadaddun turarukan shuwa incense and more(+234 704 229 3387) Wadanda zuwa yanzu suka fara guda jikinta sosai,kabbasarta kuma suka mannewa duk kayan da zata d'aga(iya wuya kina mace?,karki rabu da kabbasa)🫶🏽.
"Sabulun......Mg's special soap (0806 2991549)......complete package ne na gyaran jiki......morsa safiyya tasa aka kawomin daga nigeria" Ta bashi details din muryarta a rarrabe saboda yadda dumin numfashinsa yake saukar mata da kasala.
"A sake kawowa......dukka packages din.....fatarki......ta sake santsi......don Allah......" Ya kasa qarasa fada,sai wani wawan riqo daya mata yana matseta da kyau cikin jikinsa.
"Haisammmm"
"Say it again.......giiftii" Ya fada sunan yana ratsa kwanyarshi. Da gaske yake.....bayaso ta sauya masa suna......da gaske yake mata da yace sunan na masa tasiri. Idan ta kirashi da sunan,sai yaji kaman duk duniya ba wada ya kaishi sa'ar suna.
"Please mana" Ta fada tana qoqarin tureshi a jikinta.
"Kowa fa zai iya shigowa" Ta fada tana ture kanshi da gaske. Baya kadan yaja......ya kuma daga fuskarsa daga saman qirjinta daya cusa kai yana duban tsakiyar qwayar idanunta.
Kallo daya tak ta masa ta kasa ci gaba. Ta janye idanunta da sauri gabanta yana faduwa. Wani irin kallo daya aje mata....wani irin sauyawa da kalar idanunsa sukayi ya sakata taji kaman zata birkice.
"Don't do it again" Ya fada da muryar gargad'i
"Haka kawai suka riqemin mata.....right?.... Nisa'ukum harsul lakum fa'atu harsakum anna shi'itum.... Matanku gonankinku ne......saina kasa zuwa ma gonata?. At any time?......idan sun gani.....next time su dinga turamin ke da wuri" Ya fada yana sake jawota cikin jikinsa da wani irin zafin nama.
Sau biyu tana jin motsi ana kuma fita.....ta riga ta saddaqar akwai wadanda suka shigo.....kuma suka gansu a haka,dole ta saddaqar ta kuma sake masa jikinta kawai.
Sai da yayi mai isarsa.......sai daya rage zafi sosai.....har tana jin yadda yake sauke numfashi a wahalce sannan yaja da baya. Kitchen cabinet din kawai ya dafe da hannuwansa yana sauke wahalallen numfashi,idanunsa akanta sanda take sulalewa zuwa saman kujerun island din kitchen din,saboda yadda taji qafafunta ba zasu iya daukarta ba.
Ya jima a haka kafin ya isa gaban freezer,ya bude ya ciro ruwan gora me sanyi,fari qal dashi har yana zufa ya balle!murfin ya kafa kai yana kwankwada.
Sai daya shanyeshi tas ya cilla roban cikin dustbin yana aje idanunsa a kanta. Abinda bata taba gani ba.....shan ruwan sanyi a tattare dashi. Ya zuba mata idanu a inda take cure tana qoqarin daidaita numfashinta.
"Come" Ya sake fada da laushi sosai a muryarsa yana miqa mata hannuwansa. Da wani irin kasala da kunya take takowa gabansa,ya zuba mata dukkanin idanunsa yana kallon salon tafiyar me burgewa. Irin tafiyar da a gurinta kadai yake ganinta.....irin tafiyar da tasha banban da tarin mata. Izza.....da qasaita da wani irin yauqi a tattare da ita,da wani yanayi me jan hankali d'a namiji.
Jikinsa ya sake riqeta da kyau,saidai a yanzun yabar qaramar tazara tsakaninsu,yadda zaifi jin dadin kallon cute face dinta.
"Karki sake yin nisa dani please.....bazan iya jurewa irin wadannan dogayen awannin ba tare da ke ba". Idanunta ta lumshe,kalamansa suna sake dilmiyar da ita sosai.
" Haisammm" Ta kirashi kaman yadda tasan yana so.
"Awanni kadan ne fa" Ta fada softly tana duban cikin qwayar idanunsa. Sai daya rusunar da idanunsa sosai a kanta sannan ya amsa mata.
"To you....awanni kadanne" Ya fada yana matsa hannunta cikin taushi.
"Amma ni.....daidai suke da wasu darare da yininka masu tsahon gaske" Murmushi me taushi daya sanya dukkan kyawunta fitowa ta saki.
"You're dramatic malam"
"No.....I'm attached to you" Ta sauke idanunta cikin kunya.
Sai ya daga habarta gently. Ya tilasta mata kallonsa.
“Look at me.” ya fada da taushi. Ta dago idanunta gare shi. Zuciyarta ta sake bugawa saboda yadda yake kallonta da narkakkun idanun nan nasa masu nauyin gaske kamar wanda ya shekara yana nemanta ba tare daya ganta ba. Ya motsa labbansa.....wadannan kyawawan labban nasa masu taushin da bata iya mancewa da presence dinsu akan nata labban.
“When you laugh somewhere else…”
“…I want to hear it.”
“When you smile…”
“…I want it facing me.”
“And when you disappear for hours.....”
“…the palace stops feeling right.” kasa magana akhnan tayi har na wasu sakanni. Gaskiyar dukka kalamansa take gani a cikin idanunsa. Hannunta ta dauka ta dora tafin hannun nata a saman qirjinsa.
“You really missed me that much?” ta furta da muryar rada,kamar bataso kowa yaji kalaman bakinta saishi.
Qasaitaccen murmushin nan nasa na gefan baki ya saki a hankali.
“I always miss you more than I should.” Kitchen d'in ya yi shiru,sai numfashinsu kawai. Sai ya jawota gently zuwa jikinsa.
Ya rungumeta tightly.
“Promise me something.” ya fada yana tura yatsunsa cikin gashinta daya tsone masa idanu me santsi sosai.
“What?” akhnan ta tambaya. Sai ya rufe idanunsa na sakanni kafin ya budesu.💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 131*
“Ko duniya ta cika dake da mutane da farin ciki…”
“…ki dinga dawowa gareni.”
“Always.” ya qarasa fada yana lowering voice nashi sosai. Hawaye masu sanyi suka taru a idanunta. Yadda yake mata magana sake dulmiyata yakeyin cikin matsananciyar qaunar da bata da suna. Yana kuma sake karya mata duk wani qarfi da ta mallaka a z uciyarta da gangar jikinta. Sai ta gyada kai a hankali.
“I’ll always come back to you.” ta sake fada da wannan muryar me sanyi da rashin hayaniya.
Goshinta ya sumbata da wani irin taushi. Wani irin relief ya sauka a idanunsa.
“Good.”
“Because I don’t think my heart knows how to survive your absence anymore.” cusa kanta tayi a qirjinsa,ya riqeta yana murmushi wani boyayyen murmushi,sannan ya soma takawa da ita ta qofar baya suna ficewa.
★Jet dinsu ya bar sararin Agadez ne cikin dare.
Kasan hamadar na nisa a qarqashinsu.......yayin da city lights ke raguwa a hankali.
A cikin private cabin din,komai na sauke da luxury mai nutsuwa,wanda suke qarawa akhnan jin wata sabuwar rayuwa tattare da haisam din.
Duk sanda ta daga idanunta mutum biyu take gani. Wannan malamin da duniya ta sanshi a malami.....malami kawai makarancin alqur'ani masanin litattatafai......amma kuma a yanzu haka a gabanta......wata fuska tasa da mutane da yawa basu sani ba.....boyayyen billionaire..... Mamallakin madafun iko da kadarori. Baya ga turare.....da boyayyen harkar gold dinsa da ba kowa yasan da ita ba,sai mutane masu tarin muhimmanci cikin rayuwarsa kamar ita.
Wasu irin warm gold lights......soft leather seats da qamshin oud mai laushi ke tashi,wani yanayi sak irin na mutanen da suka saba da rayuwar kudi da iko.
Batasan me yasa bata gajiya da kallonsa ba.. ..d'an gayu ne gasken gaske,ita kanta ta shaida hakan. Har wani lokaci tana ganin kar yazo ya wucema gayunta,wani lokaci tana canza shiga ko kaya saboda ya dace da nasa class da gayun.
Ta dauke idanunta a kansa, har yanzu jikinta na jin gajiyar duk abubuwan da suka faru a Agadez. Amma duk da haka,zuciyarta tana samun wani irin peace saboda mutumin dake gabanta.
Yana zaune opposite d'inta. Laptop dinsa a bud'e. Yana amsa Messages da email dake da yawa kan wayarsa,wadanda bai samu daman dubasu ba. Wani lokaci kuma idanunsa suna kan laptop din nasa yana amsan business updates.
Har a sararin samaniya rayuwarsa ci gaba take da tafiya.
Amma duk da hakan......duk da wannan busy din na rayuwarsa duk bayan few minutes sai idanunsa sun dawo kanta. Always checking.
Always aware of her.
Wani murmushi ya qwace ma akhnan a hankali,data tuna yadda ya satota shigen abinda ya faru a wancan tafiyar tasu.
“Ka ma manta ka yi wa Nanay sallama?.” ta fada da tsokana cikin muryarta tana son ganin reaction dinsa. Sai ya d'aga idanunsa daga screen d'in. Wani murmushi daya tsaya iya labbansa ya bayyana yana dubanta da narkakkun idanunsa.
“I was in a hurry.” ya furta da nutsuwar nan tasa,muryarsa da wani irin laushi. Idanunta tayi rolling,wadannan blue eyes din da fitilar gurin ta qara musu wani irin kyau.
“Hurry for what?” Sai ya rufe laptop din da wani irin slow,ya zuba mata ido da wani irin zurfaffan kallo.
“To take you away from everyone.” Zuciyarta ta yi wani irin bugawa da wani irin laushi,ta sauke idanunta a nutse tana sakin murmushi.
Ya ilaheee.....bazai dai qyaleta ba,duk da yadda ta zurma da yawa saiya sanya qilan zuciyarta bugawa saboda kalamansa da soyayyarshi.
Ya miqa mata hannu. Ta sa nata cikin nasa. Kamar abinda yake jira kenan Immediately jawota zuwa seat din kusa dashi.
“You’ve shared yourself with too many people these past days.” ya fadi da muryar rada kaman yadda ya saba mata magana yanzun.
“Now I want you to myself.” ya furta maganan cikin kunnuwanta,daidai sanda jirgin yake ratsawa cikin duhun sararin samaniya,yayin da a cikin jirgin zuciyarta ke narkewa a hankali.
*MAKKA*
*_Raffles hotel_*
Sun isa cikin dare. suka samu kuma qasaitaccen convoy na jiransu a wajen private terminal. Black SUVs masu tinted glass. Royal security.
Kamar wancan karon.....haka akazo tarbarsa,abun wannan karon bai barta da mamaki me yawa ba,saboda ta gama sanin wayeshi. A yanzun dukkan mamakinta na sauqin kansa ne da rashin daukan kansa a bakin kowa. Idan taga yadda larabawan suke girmamashi suna gaidashi......ta tuna yadda yake treating nata da kulawa. Ya shiga kitchen ya hada mata abinci,ya tayata shiryawa sai taji wani tsoro ya kamata. Tsoron anya bata wuce gona da iri ba?.