Sashe 87
LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin nutsuwa da dabara ya janyeta a jikinsa,ya maida gurbinsa da duvet din da dukkaninsu dama pillows din suka watse a qasan gadon,sannan ya sauka a hankali yana wucewa zuwa bathroom din.
Tsaiwa kawai yayi gaban mirror yana duban kansa. Wani qawataccen murmushi ne kawai ya subuce masa,yayi qasa da kansa yana juya komai yadda ya wakana. Shi kansa mamakin kansa da kansa yakeyi,duk da yasha 'yar wahala shi kansa kafin ya gano hanyarsa,hanyar daya tabbatar bai gama budeta gaba daya ba....to amma yaji abinda baki da kwatance basu taba kwatantowa gauraye daidai ba.
Ya tuna kalmar maleek a wancan ranar.
"Ashe mun dade a matsayin buhunbuna kuma bahuna ba tare da mun sani ba?" Murmushi ya sake subuce masa sanda ya sakarwa kansa ruwa a cikin shower
Maleek baiyi qarya ba,amma kuma sunfi bahuna ma.....saidai yace sun jima cikin farfadiyar rayuwa.....sun dade da zama kwalaye da gwangwanaye marasa amfani,sai yanzu da suka yiwa kansu babban gata. Shi daya cikin shower din,ruwa yana ratsashi yana tunani. Lallai ashe iyayensu sunso musu rahama.....iyayensu sunso musu alkhairi da sukaso suyi aure tun kafin yanzu.
"In sha Allah,zan aurar da d'ana ko 'yata tun suna da qananun shekaru" Ya furta can qasan ransa a hankali yana yin baya da tattausar sumarsa da ruwa ya sanya ta kwanto ta gaban goshinsa.
Har ya gama shiryawa cikin wata tattausar riga cotton me kama da Moroccan thobe bata ko motsa ba. Idanunsa da hankalinsa gaba daya a kanta,ba wani minti da zai shude ba tare daya aza idanunsa a kanta ba. A cikin jinin jikinsa a yanzu yake jinta.....cikin kowanne bugawa ta zuciyarsa da fitar numfashinsa.
Wata madaukakiyar daraja....martaba da kima tata take ninkuwa cikin ransa. Wani matsanancin tausayi da qauna me narka zuciya.
A ransa yakejin zaiyi komai saboda ita....zai iya aikata saboda ita. A baya.....saboda SULTANE ne kawai......amma a yanzun........zaiyi komai SABODA ita.....zaiyi komai saboda ta cancanta,zai aikata komai saboda ita din tasa ce....mallakinsa ce.....kayansa ce ita!.
A baya saboda ETHIOPIA........amma a yanzun yana jin tilas mammina ta karbi hukunci a kurkusa. Saboda KHADEEJA.....saboda BIFTUU.......saboda AKHNAN......saboda matar SHIEKH MUHAMMAD HAUSAM ALSAAMIT (the silence one).
A nutse ya tako inda take kwance,yana qishirwar ganin fuskarta,wannan blue eyes din.....har wannan hawayen nata da suke qarawa eyelashes dinta wani mugun kyau. Amma ya sani duka a yanzun ba abu bane me yiwuwa. Zai taro match ne kawai.
"My princess" Ya furta haruffan sunan da wani irin girmamawa. Ta jishi....taji zamansa kuma dab da ita,taji yadda ya kiratan da wani yanayi na GIRMA,amma kunya ba zata barta ta motsa ba.
"Biftuu" Shuru.
"Akhnan" Shuru.
"Khadeeeeeejaaaah!" Wannan karon kasa daurewa tayi sai data runtse idanunta tana jin yadda tsigar jikinta ta yamutsa.
Yaga alamun saqon ya isa. Yaga reaction nata,saidai shi kansa yasan tayi qoqari da bata nuna ba. Sai ya sanya yatsunsa yana yaye bargon iya kanta,ya sunkuyo daidai fuskarta,abinda ya sanya sauran ruwan dake kansa ya diga mata d'is gefan fuskarta.
Ta runtse idonta,ya saka yatsansa yana dauke ruwan.
"Kaina bisa wuyana.....afuwa nake nema" Ya fada da wani irin laushi,kamar ba shine wannan jarumin ba.....zakin hukumar binciken manyan laifuka na sirri na farin kaya. Kamar ba shine wannan zakin ba......dake iya bibiyar laifi dame aikatashi komai girmansa ba komai tsanani da girman laifin.
"Zan baki guri idan kin zabi shiryawa da kanki,amma idan nakai qofa baki tashi ba.....na samu ticket na taimaka miki da kaina" Ya fadi yana miqewa,ya kuma ja da baya sannan ya fara takawa.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 78*
_________________________
https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0
*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*
*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*
*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*
*_Assalamu alaikum my loyal people_*
*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*
*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*
*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*
*_To a yau addu'ar da yawa daga cikinku ta amsu,don nayo muku tsarabar kamfanin da zakuyi siyayya ta hannunsu su kuma dora muku kayanku har qasarku cikin aminci ba tare da fargaba ko d'ar d'ar ba_*
*_kunsan komai nawa TASTED AND TRUSTED ne,to wannan kamfanin idan akwai abinda yafi TASTED AND TRUSTED ma shine_*
*_Baki da fargaba kota sisin kwabo,ni SAFIYYA HUGUMA na tabbatar da hakan_*
*_Zaki iya kasancewa dasu group nasu,inda a nan zaki hadu da agent dinsu da CEO nasu gaba daya ta wannan link din,zaki samu bayanansu da komai da ya shafi mu'amala dasu_*
*INA ME BAKU TABBACIN AMINCI DA INGANCI DA SAUQIN MU'AMALA DASU DA IZININ ALLAH,BAN TALLATA MUKU SU BA SAI DANA GWADA*
*Allah ya dafa mana,yasa mana albarka a nemanmu,ya albarkaci halal dinmu ameen summa amee*
__________________________
Firgigit tayi,ta miqe ta zauna,saidai tun a zaman ta gane shayi ruwa ne,amma sai ta kanne ta fara yunqurin sauka daga gadon.
"Wayyo bappi" Kalman ta subuce daga bakinta. Abinda ya sanya haisam tsaiwa cak kenan,sannan ya waiwayo a hankali,sai kuma ya juyo gaba daya yana dawowa cikin dakin.
Ba dama ta biyu....ba shawara.....ba kuma dogon tunani ya dauketa cak kamar jaririya,kai tsaye kuma ya wuce bandakin da ita ba tare daya kula da magiya da qananun koke kokenta ba,wanda ya tabbatar tanaso ya sauketa ne,bataso ya sake ganin jikinta a karo na biyu.
★★★Lallausar black slim fit shirt ce a jikinsa me dogon hannu wadda ya nannade hannunta ya barshi iya gwiwar hannun nasa,akwai dan rubutu kadan daga qasan rigar gefan dama da wani gold zare wanda ke dauke da sunan brand na rigar (zegna).
Three quarter ne a jikinsa shima baqi wanda duka kalolin suka cakude suka fidda wannan sassanyar farar kalar fatar tasa.
Yammaci ne.....wanda ya dauki awanni daga abinda ya faru tsakaninsu daga daren jiya zuwa yau. A wannan yammacin,tarin saqonnin da suke fitowa daga sassan nanay zuwa wannan sashen ko daya bai samu isowa garesu ba.
Hadimai da dukka 'yan aikin dake da alhakin kula da sashen a yau sun samu iyaka da sashen,iyakar dasu kansu basu san dalilinta ba.
Shi kadai.....daga shi sai ita ne cikin yinin gaba daya a sassan. Ya lullubeta da wata irin soyayya. Ta rikitashi gaba daya,saboda yinin da tayi tana share hawaye.
Yana ankare da ita,abinda ya hanashi dukkan wani sukuni kenan. Ya sani rigima ce daban takeji kuma,saboda taso ya qyaleta ta kula da kanta,wani abu da shi kuma sam bazai iya ba. Daidai da space da takeso ya bata ya hana mata,ya wuni sir da ita,koda sallolinsa na azahar da la'asar dukka a nan sukayi jam'i ita dashi.
Koda bata gaya masa ba yasan gurin a yanzu ya daina wannan zugin da zafin,don da kansa ya dinga hada mata wani ruwan zafi daya sanya wasu abubuwa da batasan meye ba,wadanda suka sanyaya mata gurin sosai. Har tayi bacci,baccin da ko sanda ta tashi ta sameshi zaune a gefanta riqe da littafi yana dubawa. Yinin ranar waya kawai yake dagawa,duk motsin da zatayi idaninsa akai.
So yake ta kalleshi,amma ya rasa dalilin daya sanya taqi kallonsa kwata kwata. Yayi dukkan qoqarinsa amma ko sau daya taqi yarda ta kalleshi.
Kaman yanzu da yake takowa dauke da wani irin baqar butar shayi,wadda ta dace da shigar jikinsa. Ta saci kallonsa tana ganin yana mata wani irin kyau a idanu da zuciyarta,ya koma mata tamkar BUZU tamkar dan qabilarta.
Cikin sa'a ya kamata,ya kamata da wadannan idanun nasa,ya kalli tsakiyar blue eyes dinnan nata da yaketa shauqin kalla.
Abinda ya gani a cikinsu kuma yaso birkita nutsuwar da yaketa qoqarin samu tun bayan da akayi sallar asuba. Bayan sallar asubar komai ya zame masa sabo. Bayan sallar asuba sai yaji duk duniya ba abinda yake buqata irin ya sake jinsa cikin jikinta. A wannan lokacin,ya yiwa zuciyarsa da gangar jikinsa wani irin qarfa qarfa,sai kawai ya buge da karatun da dole ya dakusar da abinda yakeji,don a sannan yana zaune a gabanta yana gadinta ne.
To amma a yanzun data kalleshi......a yanzun da take sanye da wata gown dark Olive color,silk material da yake shaking yake kuma kwanciya a jikinta,sai yakejin kamar haqurinsa zai iya gazawa.
Zama yayi sosai a gabanta da butar shayinsa. Ya tanqwashe qafafunsa kamar yadda qaramin yaro yakeyi a sanda ake koya masa ladabin zaman cin abinci.
Qoqarin lalubar qwayar idanunta yakeyi amma ta hanashi hakan. Ya narke fuska yana jin yadda take sake janye hankalinsa,yana kuma jin yadda take sake fusgar feelings dinsa xuwa gareta.
"Hey" Ya fadi a nutse da wani sassauqan sauti.
Yadda ya kiratan,tasan ta yiwa kanta qarya idan tace zata iya jurewa bata juya ta kalleshi ba. Batasan da wanne siddabaru yake amfani ba.....a qa'ida ya kamata ta tsaneshi......ya kamata taji haushinsa.....ya kamata ya fita daga ranta saboda ya keta haddi da iyakar da ba'a taba keta mata ba. Amma haka kawai sai takejin wata irin mahaukaciyar soyayyarsa tana hudata.
Ko na minti biyar ya matsa daga inda take,sai taji kaman ya mata nisa ne na shekara biyar. Yadda ya tsareta da idanu ya sanya hawaye taruwa mata a idanu.
Haisam ya lumshe idanunsa tare da budesu lokaci daya,wannan feelings din yana sake fadada cikin jikinsa.
"Shshshshsh.....it's okay" Ya fadi da muryar rada sosai wanda koda kana dab dasu ba lallai kaji ba.
"Look at me" Ya sake fadi yana lalubar qwayar idanunta bayan ya kamo tafukan hannayenta ya riqe cikin nasa. Kai ta girgiza,ta yaya zata iya kallonsa yadda yace?.
Qasa sosai yayi da muryarsa,still bai daina kallonta ba.
"I'm here my healer" Ya fadi da harshen faransanci. Da wannan accent din.....da wannan yanayin dake dimautata