← Book details LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 176

Sashe 86

LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Repeat it khadeejah!!!" Ya fada da wani irin qaraji. Wani abu ya fusgi hankalinta,sai kawai ta sake tattara dukka qarfinta.

"Bappiiiii!!!" Ta kira har jijiyar wuyanta tana futowa rad'a rad'a.

"Nooooooo" Ya fada da sauri yana sake mata nauyinsa gaba daya.

"Allahumma jannib nashshaidan.....wa jannibishshaidana ma razaqtana" Itace kalma ta qarshe daya bari ta fita a bakinsa a rarrabe yana hada haruffan da qyar suna qwace masa.

*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*

*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

08187255862

*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
08187255862

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎

*H U G U M A*

*BOOK 03///PAGE 77*
_________________________
https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0

*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*

*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*

*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*

*_Assalamu alaikum my loyal people_*

*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*

*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*

*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*

*_To a yau addu'ar da yawa daga cikinku ta amsu,don nayo muku tsarabar kamfanin da zakuyi siyayya ta hannunsu su kuma dora muku kayanku har qasarku cikin aminci ba tare da fargaba ko d'ar d'ar ba_*

*_kunsan komai nawa TASTED AND TRUSTED ne,to wannan kamfanin idan akwai abinda yafi TASTED AND TRUSTED ma shine_*

*_Baki da fargaba kota sisin kwabo,ni SAFIYYA HUGUMA na tabbatar da hakan_*

*_Zaki iya kasancewa dasu group nasu,inda a nan zaki hadu da agent dinsu da CEO nasu gaba daya ta wannan link din,zaki samu bayanansu da komai da ya shafi mu'amala dasu_*

*INA ME BAKU TABBACIN AMINCI DA INGANCI DA SAUQIN MU'AMALA DASU DA IZININ ALLAH,BAN TALLATA MUKU SU BA SAI DANA GWADA*

*Allah ya dafa mana,yasa mana albarka a nemanmu,ya albarkaci halal dinmu ameen summa amee*
__________________________

Duk wani qofa da bakinta zai samu daman sake magana ya tashe mata shi......duk wata dama da zata sake magana bai sake ara mata shi ba. Bai kuma d'age mata qafa ba......bai bata chance ba ko qwaya daya sai daya tabbatar ya maidata cikakkiyar MACE.....sai daya tabbatar ko ina za'aje ta amsa sunan MALLKINSA......sai da yaji a jikinsa a yanzu sunanta MATARSA......a yanzun DNA dinsa da nata sun gauraya guri daya.....kuma gaba da abadan ba abinda zai goge wannan......sai daya samu tabbacin a yanzun sunanata ta koma cikakken nasa sunan KHADEEJA MUHAMMA HAISAM ABA JIFAR......ba KHADEEJA SULTANE MUHAMMAD HAMMUD ba.

Da wannan yanayin daya shiga......da wannan gushewar tunani da hankalin daya samu hakan bai sanya ya ture fahimtar samunta a matsayin CIKAKKIYAR MACE wadda bata taba mu'amala da kowanne d'a namiji ba sai shi.....da wannan ta samu alfarma ya daga mata qafa.....bayan ya tabbatar ya bude hanyarsa kaso me yawa,tamanin cikin dari. Ya mata wani irin kyakkyawan riqo yana jin kamar duk abinda yake tare dashi a jikinsa na shekara da shekaru yana sauka a hankali.

Wani kyakkyawan runguma yayi mata cikin jikinsa. Ba kuka takeyi me sauti ba......amma yana jin dumin hawayenta da kuma yadda dumin dake jikin fatarsa da fatarta suke sake gogayya da juna.

Duk da yadda sautin kukanta yake yankar zuciyarsa....amma a wannan gabar ya zama dole ya qyaleta tayishi. Wani irin nutsuwa.....saussauci da tarin sukuni yakeji yana lullubeshi. Wata irin cikakkiyar nutsuwa da bai taba jin irinta ba kaf duniyarshi.

Virgin ce.....wani abu guda daya dake sake sanyawa yaji zuciyarsa kamar zata daskare......wani abu guda daya daya sani a wannan zamanin.....wata tsuntuwa ce me matuqar girma kima da daraja a gurin 'ya'ya maza,wanda ba kowa bane yake iya samunta ba. Bashi da wani mummunan tunani a kanta......iya tsare gidanta.....nesanta kanta da kowanne d'a namiji....izzarta da jin kanta kadai ya sani xai taimaka mata wajen tsare wannan abun....wannan ALFAHARIN KOWACCE D'IYA MACEN.....'yancinki sannan kuma TUTIYARKI.....saidai samun tabbacin da yayi a yanzun yana sake sawa yaji kamar yana sake yin balaguro ne zuwa wata duniyar ta daban.

Karo na ba adadi ya dora tattausan labbansa saman goshinta ya ajiye Mata lite kiss. Yana sake jin kukanta yana sake yamutsa zuciyarsa. Ko sau daya bai bari tayi nesa da jikinsa ba tun bayan kammalar komai,ko alwala ya gaza tashi yayi duk da yasan zaman haka ba abu bane me kyau. Amma wannan nutsuwar da yake samu....mannan yanayin dake ratsa jikinsa na rungumar fatarta kai tsaye da yayi cikin fatarsa bayason ya yanke masa.

Yanaso ya mata magana tun dazun amma ya kasa,zuciyarsa a narke take sosai......baisan qwalla bace cikin idanunsa sai da yaji damshinta saman eyelashes dinsa. Ya sani shi me dimbin laifi ne sosai yau a gurinta....amma inda yake godewa Allah data yarda taci gaba da kwanciya a jikinsa ba tare datayi tawaye ko bore ba,iya hakan wata qarin alfarma yakeji ta masa.

A nutse ya motsata da zummar gyara mata kwanciyar yana sake jin wani sabon abu yana taso masa. Yana jin kamar sabon qarfi yake sake hadawa......amma ya yiwa kansa alqawarin a yanzu yanzu dai bazai sake tabata ba. Yanason gina komai da soyayya qauna da shauqi,bawai da tsoro ba. Tabatan da yayi da nufin gyara mata kwanciyar sai tayi yuqurin qwacewa,abinda ya fama mata can inda ya dauki zugi sosai kaman ba'a jikinta yake ba,ta furta.

"Wayyo Allah na" A wahalce. Sautin ya fita da wani irin yanayi daya narkar masa da zuciya. Sai yakejin kamar da gaske yaci amanar.....sai yakejin kamar bai kyauta mata ba.....kamar he pushed too far.....duk da yasani,yayi namijin qoqari.....ya riqe kansa sosai.....yayi controlling kansa fiye da yadda ya zata zai iya,duk don ya samar mata sassauci.

"I'm sorry" Ya fadi da wata murya data zama sirri ce tsakaninsa da akhnan din kawai,hannunsa saman lallausar sumarta mai santsi yana shafata a hankali da sigar lallashi.

I'm sorry daya fada a yanzun,tun tana lissafa adadin nawa ya fadi sanda baya cikin hayyacinsa da yanzun daya dawo daidai har itama ta bace lissafi.

This is her first time.....yasan duk yadda yakai ga lallabawa wannan ciwon wannan mikin dole ne a sameshi......wani tausayinta ne yake narkar dashi.

"Biftuu?" Ya kirata da wani lallausan sauti can qasa cikin kunnenta yana sake rungumeta a jikinsa sosai.

"Ka qyaleni......don Allah"

"Bazan iya ba biftuu.....bazan iya ba,not now......kiyi haquri kinji?" Ya fada yana yaye gashin kanta da tun dazu yake rufe mata fuska.

Fuskarta da idanunta kadai yake so ya gani,koda ya siririn hasken da yake dakinne. Yana jin gaba daya ragamar rayuwarsa da duniyarsa yanzu haka a tafin hannunta

Wani mahaukacin so cakude da kishinta ke sabauta kowacce gaba ta jikinsa. Sai a yanzun a wadannan tsukin ya fahimci ma'anar rayuwa. Sai a yanzu yasan yana rayuwa.....a baya rayuwa kawai yake da sunan rayuwar bana haqiqa ba.

"Idan na barki.....mutuwa zanyi my princess" Ya fadi da kaman yaron goye da wani irin yanayi na tausayi yana kwantar da kansa saman nata kan.

"Kiyi kuka yadda kikeso indai zuciyarki zata daina zafi.....na miki ba daidai ba,kuma na cancanci hukunci

Idanunta ta lumshe tana jin bugun da zuciyarsa keyi kaman zata balla qirjinsa. Tunda ta samu kyakkyawan masauki cikin qirjinsa abinda take saurara kenan. Kukanta na kunya ne.....matsananciyar kunyar da batasan inda zata kaita ba. Itace yau da hada jiki da sheikh muhammad haisam......yau itace wani d'a namiji yayi zurfi a sirrinta irin zurfin da ko ita bata isa tayishi ba?.

Yau ta raba sirrinta mafi girma da sheikh muhammad haisam.....ya mallaka mata wani abu da tayi imanin itace mace ta farko data fara sani.....data fara gani.....data fara ji a tattare dashi. Kunya takeji.....kunya takeji kamar ta kasheta. Tabbas qafafunta cinyoyinta qirjinta da bayanta duka zugi suke mata.......saidai abun baikai yadda ta zata ba.....abun baikai tsanin yadda ta hangeshi a tattare da falaak ba.

Akwai wani taushi cikin halayyarsa......akwai wata nutsuwa data tabbatar BAIWA ce Allah yayi masa. A kowanne yanayi nasa sai ya nuna DATTAKO,sannan kuma KAMALARSA tana sake nuna kanta. Ta tabbatar akwai banbanci tsakanin abinda ya faru da ita da kuma wanda ya faru da falaak nesa ba kusa ba.

Duk da can cikinta tana jin wani irin yanayi mara dadi da ko motsawa batason yi,numfashinta tana jinsa a qirjinta,gabbanta dukka amsawa suke har yanzun,amma ta tabbatar baiyi mata yadda take zata ba.

Saidai yadda komai yake baqo a gurinta ya sanya takejinta wani iri. Tana kuma sake jin kunya tana binneta idan ta tuna a yadda ya ganta a dazun,da kuma yadda take kwance yanzu haka cikin jikinsa

"Kiyi haquri....." Ya sake fada yana narke mata har ya sanya ta sake shigewa jikinsa ba tare data shirya ba,shi kuma ya sake bata dama sosai,saidai da sauri ta sake qoqarin janyewa amma abun dazu na radadi da zugin da takeji ya sake sokarta

"Wayyo Allah na" Ta sake fadi da muryar kukan nan.

"Ya salammm.......I'm sorry" Ya sake maimaitawa a rude yana qoqarin supporting bayanta da hannunsa.

Ido ta lumshe,ragowar hawayen data riqe yana gangarowa,ya sauka a hankali ta tsakanin lallausar gargasar qirjinsa ta ratsa fatarsa. Ya lumshe idonsa yana jin dumin hawayen yana gauraya da d'umin jikinsa da ya soma hada wani sabon zazzabin.

Tasha ji.....tasha karantawa,kalmar KIYI HAQURI wata kalma ce da maza suka dauketa da girman gaske. Wata kalma ce da take musu tsada,wata kalma ce da suka kambamata,furtawa mace ita a gurinsu faduwa ce...zubewa ce,amma sai gashi,a gareta ba haka abun yake ba.

Yana da sauqin ce mata KIYI HAQURI,ba kuma iya na yau ba....ba iya na yanzun ba kawai,tun a baya.

Zata masa adalci dari bisa dari a nan gurin....zata bashi dukkan lambar girmamawa da kuma lambar yabo ta sanin KIMA NA DIYA MACE.

(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)

Idanunsa ya dora saman qaramin agogon dake jikin bedside lamp din,sai ya nuna masa qarfe uku na dare,awa biyu kawai zuwa da rabi ya rage ayi sallar asuba.
Chapter 86 · 0% Book details