← Book details LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 176

Sashe 146

LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Imported juice din da take sha a dare indai ta sameshi. Wani biscuit da ta taba ci sau daya a gabansa watannin baya. Har wani chips da ita kanta ta manta tana sonshi.

"Haisamm" Ta kirashi data kasa jure mamakinta. Bai dago ba,still scanning shelves.

"Mhm" Ya amsa mata.

“How do you know all this?” Sai ya dauki wani snack ya jefa a cart din casually,still bai juyo ya kalleta ba.

"You talk a lot when you’re comfortable.” shuru tayi tanason tuna yaushe tayi magana me yawa haka a gabansa har ya haddace komai?.

"So kana haddace duk abinda nace?” ta tambaya da kokwanto.

Wannan karon.....ya dago idanunsa kanta. Siririn murmushin nan akan labbansa.

“I remember everything about you.” Zuciyarta taji ta harba a hankali. Sai ya juya zuwa wani shelf din,ya dauko wata dark chocolate box

“This one.” ya dakata

“You eat it when you’re upset.”

Akhnan ta tsaya cak,saboda gaskiya ne,kuma bata taba gaya masa ba directly,sai ya dan juya kansa sashen da take.

“You bite the corner first.”

“Then pretend you’re not angry anymore.” Ta rufe fuskarta da hannunta cikin kunya da mamakinsa sosai.

“This is actually scary.” yayi wata 'yar dariya me sauti kadan.

“No.”

“It’s love.” ya fada da husky voice din nan nasa dake komawa can ciki.

Samun kanta tayi da kasa daina kallonsa,saboda yanzu take realizing yana lura da ita fiye da yadda ta zata.

Yana adana qananun abubuwanta a zuciya quietly.

*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*

*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

08187255862

*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

08187255862

*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
08187255862

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITA👑*

*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎

*H U G U M A*

*BOOK 03///PAGE 133*
____________________________
https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0

*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*

*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*

*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*

*_Assalamu alaikum my loyal people_*

*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*

*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*

*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*

*_To a yau addu'ar da yawa daga cikinku ta amsu,don nayo muku tsarabar kamfanin da zakuyi siyayya ta hannunsu su kuma dora muku kayanku har qasarku cikin aminci ba tare da fargaba ko d'ar d'ar ba_*

*_kunsan komai nawa TASTED AND TRUSTED ne,to wannan kamfanin idan akwai abinda yafi TASTED AND TRUSTED ma shine_*

*_Baki da fargaba kota sisin kwabo,ni SAFIYYA HUGUMA na tabbatar da hakan_*

*_Zaki iya kasancewa dasu group nasu,inda a nan zaki hadu da agent dinsu da CEO nasu gaba daya ta wannan link din,zaki samu bayanansu da komai da ya shafi mu'amala dasu_*

*INA ME BAKU TABBACIN AMINCI DA INGANCI DA SAUQIN MU'AMALA DASU DA IZININ ALLAH,BAN TALLATA MUKU SU BA SAI DANA GWADA*

*Allah ya dafa mana,yasa mana albarka a nemanmu,ya albarkaci halal dinmu ameen summa amee*
_________________________

Sai ya tsaya gaban fridge section. Ya dauki bottled drink dinta favourite.

“You’ll ask for this around midnight.”

“So we’re buying it now.” ta yi dariya har yanzu zuciyarta cike da almara.

“Ka shiryawa rayuwata fiye da yadda na zata" Ta fada tana lumshe idanunta,kanta yana fasuwa,tana jin duk duniya ba macen data kaita sa'a da dacen miji.

Matsawa kusa da ita kadan yayi,hannunsa still akan cart.

“That’s because I plan to keep you for a very long time.” kasa magana tayi wannan karon,sai ta jingina kadan da cart din tana kallonsa.

“You really like taking care of me.” Sai ya tsaya ya zuba mata ido,irin kallon da kullum ya mata shi kamar ranar ya fara ganinta.

“No.”

“I need to.” Ta lumshe idanunta a taqaice sannan ta budesu. Yadda ya fadi maganar kamar kula da ita ba aiki bane,wani bangare ne na numfashinsa. Hannunsa ya dora a kafadarta kaman yaron daya dafa yaro sa'ansa,ya fara tafiya da ita.

"Bayan mata.....aminiya nake nema.....zaki zamemin ita?" Ya fada da dukkan gaskiyarsa,da sautin nan irin na mutumin dake neman daukin kulawa.

Amini takeso.....itama amini takeso bawai miji kawai ba. Wannan shine burinta,ta samu amini......amintaccen da zata iya raba komanta dashi. Daidanta da rashin daidai dinta. Kyakkyawanta da mummunanta......dama komai.....idan tace komai.....tana nufin komai din da bazata iya boye masa ba.

"Aminin na jima dama ina nema.....kaga idan aminiya ta samu amini....."

".....sai aminci" Ya qarasa mata da siririyar dariyar dake nuna nishadi.

".... Kina buqatar qarin snacks...."

".....ba wannan bake buqata ba" Ta datsi numfashinsa. Ta fada ne ba tare data kawo komai a ranta ba....amma yadda taga yana jifanta da kallo ya sanya ta dago cewa ya sauya manufar maganarta,daya buda baki yayi maganan kuwa sai da taji idan har qasa zata iya tsagewa,ba abinda zai hana kunya ta sanyata shigewa ciki.

"Zaki samu.....wannan abun da kike buqata zaki sameshi.......ki shirya bani baby a daren nan" Ya qarasa fadi yana sanya tafin hannunsa ya kare bakinsa daga daya side din,kaman yana tunanin iska zata kwashi maganan ta kaishi wani guri. Dauke kanta tayi wata dariya me cakude da kunya tana ratsata.

Maganan ta kasa barin kanta,ta daga hannunta a hankali tana shafa plate tummy dinta,tana imagination.....wai gata dauke da cikin yarima haisam din,sai wani murmushin ya qwace mata. Ta saba ya sakata tunaninsa koda yana tare da ita....hakanan ko yaya ya matsa daga gareta.....sai tunaninsa ya nunku. Yasan sirrin tsayewa a zuciyar 'ya mace.....baya taba barin zuciya da kwanyarta ta huta daga gareshi.

A qafa suna hira.....hannuwansu sarqafe da juna....iskar makka tana kadasu me cike da wani irin aminci suka zabi komawa gida.

Haka kawai ta samu kanta da shiryawa haisam kanta da kanta,irin shirin da macen da tasan kanta kanyi don tarbar miji.

D'aya daga cikin lectures na nanany suna dawo mata daya bayan daya. Satar amsa kala kala akan hanyoyin jan hankalin miji,koda bai shirya mu'amala dake ba ya kawo kansa.

A yadda takejin kanta a yanzu ta shirya.....sama da shiryawa ma bawai shiri kawai ba. Mijinta take buqata da gaske.....kuma zata karya wannan tausayin da space din da yaketa bata. Ta riga ta warke......tana jin a yanzu kasancewa dashi kawai take buqata. Wannan yanayin.......wannan duniyar......wannan rayuwar...wannan ruhin..... Wannan cudanyar tsakanin faffadan qirjinsa daya zame mata gida kuma mafaka.....da wannan skin din da takejin kamar ba wata fata a duniya data kaita qamshi sulbi da laushi.

Tana sane ta sauya daki......saboda yau tana jin tana da wani sirrin gyara daban. Ta fidda sabulunta na mg's skin care products (806 299 1549). whole package din ta taho da abinta,bata bar ko daya a gida ba. Daki daki tayi amfani da kowanne sannan ta shiga wanka da sabulun. Ta fito fatarta tana sulbi da sheqi. Ta shirya tsaf cikin wata rigar bacci. Bata da shara shara can,amma muddin zaka zubawa mutum idanu.....kana iya hangen komai nasa tarwai cikin qwayar idanunka. Jikinta ta mulke da lallausan qamshin alfarmar nan na turarukan shuwa incense and more(+234 704 229 3387). Tun daga gashinta......zuwa kusfa kusfa na jikinta,sannan tabi bayansu da body milk din shuwan daya soma bin fatarta sosai ya zame mata jiki. Ita kanta qamshin burgeta yakeyi,ta dinga shaqarsa sosai har cikin hunhunta tana jin wani irin yanayi me kwantar da zuciya. Tana jin zai wahala batayi tattaki nigeria ta ziyarci matar ba. Tanaso ta ganta da ido,....taga wanne irin baiwar iya hada turare haka take dashi itama. Idan ta yuwu ma zata iya sanyata cikin masu bada shawarar hada qamshi sabon sample na turare idan zasu fitar daga maison akhnan.

A nutse take takowa tana komawa dakinsun na asali bayan ta kammala shiryawa.

Daren ya yi shiru sosai a suite din nasu,bayan doguwar ranar ibada da tafiya,sai taji komai ya ya nutsu kamar komai din shima yana neman hutu da nutsuwa ne.

Sanda take tura qofa....Soft lamp light kawai ke haskawa a dakin. Iskar dare na motsa curtain a hankali.

(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)

Bata ganshi a dakin ba,sai wannan tattausan qamshin nasa daya barwa dakin wani yanayi me dadi. Ta qarasa a hankali ta zauna bakin bed din. Zuciyarta na harbawa da tsoro da kuma shakka. Karon farko zatayi wani abu ga mijinta don janye hankalinsa zuwa gareta. Tsoro takeji.....fargaba take ko zata burgeshi?. Idanunta ta lumshe taja iska sosai cikin hunhunta wadda ta taimaka wajen bata qwarin gwiwa,saita sake a hankali,ta zame dankwalin kanta,ta soma ware dogon gashinta cikin nutsuwa.

Yau ta yi wani haske sosai,kamar an cire mata wani nauyi daga zuciyarta,haka take jinta sakayau.....haka kuma takejin wani nishadi. Ta tuna zaman cin abincinsu dazu ita dashi bayan sun dawo daga siyayya,sai murmushi ya subuce mata.

Murmushin shima yayi,yana private musallah a tsaye,dauke da alqur'ani yana addu'o'insa sanda ta shigo. Ya ganta.....ya jita,ta kuma so daukan hankalinsa,amma saboda haske bai wadaci dakin ba,bai haska masa ita yadda yakeso ba....da kuma qur'anin dake riqe a hannunsa sai ya kama kansa,saidai kuma ya kasa yiwa idanunsa shamaki daga kanta. Ya kammala addu'arsa a nutse,ya ajiye qur'anin a muhallinsa.

Already ya gama kashe wayoyinsa.
No business. No meetings. No politics.
Tonight.....attention dinsa gaba daya yana kanta. Ya zare jubah din jikinsa a hankali,wanda sai a sannan taji motsinsa. Qirjinta ya sake bugawa,ta maze kamar bata jishi ba tana ci gaba da ware gashin nata. Sanda ya fara takowa inda take zaune hannunta sai ya fara rawa kad'an,ya qaraso kusa da ita da wani tarin nutsuwa,wani irin shauqi na fusgarsa.

Tsaiwa yayi kaman wani gunki yana kallonta na wasu seconds ba tare da magana ba. Sai ya miqa hannunsa ya kunna makunni d'aya,take haske ya gauraye dakin. Ta bayyana tarwai a gabansa.

Idanunta ta runtse,tana jin wani fargaba yana kamata. Mutuwar tsaye yayi kawai,yana qare mata kallo. Tun daga tafin qafarta har zuwa saman kanta inda take ci gabada ware gashinta,saida hannuwanta dake rawa sun fallasata.

“You look peaceful.”
Chapter 146 · 0% Book details