← Book details LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 176

Sashe 85

LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wa.me/2348036027448
A cikin wannan class ɗin zaki koyi:
✨ Stone Lifaya
✨ Stone Veils
✨ Glitter Lifaya
✨ Glitter Veils
✨ Paint Work
✨ Flower Design on Lifaya & Veils
✨ Stone Placement Techniques
✨ Glitter Pattern Design
✨ Color Combination & Finishing
✨ Materials Selection Guide
✨ Pricing Your Work for Profit
✨ How to Get Customers Online
✨ How to Start Your Own Lifaya Business
💎 Daga beginner har zuwa professional level.
_____________________________

Dukkanin hannuwansa biyu ya saka ya tasheta tsaye tana facing dinsa,ya sanya hannunsa ya fara ware rolling din dashi yayi mata shi a dazu a nutse sannan ya jefar da mayafin a qasa yana jin komai nata ya soma fusgarshi. Hannunsa ya sake sakawa yana zuge zip na after dress din da wani irin slow motion daya dinga tafiya da bugawar zuciyarta. Ko ina na jikin ya soma daukan rawa,tana hangen wadannan qwayar idanun nasa ta siririn hasken daya rage na gefan gado bai kashe ba.

Kaman zata iya daurewa sanda ya kammala zuge after dress din ya sabuleta qasa tabi ta qasan qafafunsu.......ya kuma fara balle maballin dake tsakiyar breast dinta wanda shine kawai abinda ya riqe rigar.......amma sanda ya balle na farko ya tafi na biyu saita samu kanta da damqe bayan hannunsa cikin tafin hannunta.

Tsaiwa yayi cak idanunsa suna sake rufewa,numfashinsa yana sake hautsinewa da wani zazzafan yanayi.

"Banyi brush ba" Ta fada muryarta a rarrabe da yanayin da zai gaya maka ba wannan uzurin bane ainihin silar maganarta ba.

Murmushi ya saki a hankali,wani tattausan murmushi da taji saukarsa har cikin tsakiyar zuciyarta. Bata ankara ba tayi gaba daya ya janyota yana raba qafafunta da qafarsa guda daya,ya riqe fuskarta da kyau cikin lausasan tafukan hannayensa......ya kusanta fuskarta da tasa sannan ya fara magana da sautin daya dinka aike mata da qamshin mint me sanyi dake fita daga harshensa

"Inason komai naki.....komai naki ki barshi a yadda yake.....ni yayimin......inason kayana a haka......" Ba wannan takeso ba.....uzuri takeso ya bata,kuma a wannan lokacin bata hangeshi ba.....bataga alamar samunsa ba,amma bata saare ba,jikinta dukka yana kyarma sanda taji jikinsa ya fara gogar nata.

"Amma......amma ai in......" Bai barta ta sake cewa komai ba,bai bata kowacce irin dama ba ya manne bakinsu guri daya a haukace yana danneta da wani irin zazzafan kiss......

Da wani irin zafi ya sanya yatsansa d'aya ya balle mab'allin daya rage.....maballin daya zame masa shamaki gurin haduwar fatar jikinsu guri daya,sannan ya zura yatsunsa biyar yana sabule rigar data tsaya a iya kafadunta,take ta sulale da sulbin da take dashi tabar masa akhnan dinsa ita d'aya kaman yadda yake da buri da muradin jinta.

Wani irin abu taji yana yawo cikin kwanyarta sanda ya manne fatar jikinsa cikin nata......wani irin daukewa numfashinta yaso yi amma ya zuqo mata shi ta cikin zazzafan kiss din da yake aike mata. Wani kalan kiss da batacin karo da labarin irinsa ba......kowanne lungu da saqo na cikin bakinta yake yawatawa tamkar wanda yayi ajiya yake neman inda ya boyeta.

Tangal tangal suka fara yi shida ita sanda ya fara bata wani irin skin to skin therapy daya sanya tsigar jikinta gaba daya miqewa,ta kuma fara loosing nata control din. Duk jikinta ya karbi saqonsa da wani irin qarfi da harbawar da bata taba zaton akwai wannan connection din da zai karbi irin wadannan saqonnin a jikinta ba. Tana yin baya luuu saboda karyewa garkuwa jikinta dama karsashinta,da kuma nauyinsa da yakeso ya sakar mata......shi kuma yana gaza tallafota ne saboda nasa qarfin da yayi matuqar rauni da yadda yake sake nisa da duniyarmu......yake kuma sake fita daga hayyacinsa.

Wani irin numfashi kawai yake fitarwa da wani irin sauti da yake sake shiga kunnuwanta yake qara haukatata.....a haka suka ta riski bango.....sai yaji kaman dakin ya musu kadan ita dashi.....sai yaji kamar iskar dake duniya ta masa kadan gaba daya.

Yadda ya dauketa cak a wani mugun haukace ya sanyata riqeshi gam tana runtse idanunta. Sai a lokacin ta samu bakinta daya zame daga nasa yana nufar saman faffadan gadon dake d'ame da wasu irin shimfidu da alfarma.

"Don Allah......"

"Karki cutar dani.....karki kiramin kowa......don Allah nima" Ya fada bayan ya mata kyakkyawar shimfidewa saman gadon,shimfidewar data bashi daman ganin komai da komai,kaman yadda yakeso.....kamar yadda ya jima yana mafarkin samu da gani......shimfidewar data sake haukata kowanne sashe na kwanyarsa,ta soma tureshi daga duniyar da yake ciki zuwa duniyar isa ga ainihun DUNIYAR D'IYAR SULTANE.

A wannan lokacin.....a maimakon duvet shine ya zame mata cikakken bargo,ya maye duk wani gurbi da muhallin da take rungume pillow......ya mamaye kowanne gurbi da take amfani da sutura wajen killace jikinta,ya mamayeta da wasu irin saqonni.....wani irin aike da bata taba sanin akwai irinsa a duniya ba.

Hannayensa takeji a mabanbantan gurare a jikinta. Duk inda kuma yayi aike dasu saita rasa numfashinta na wasu daqiqu. A hankali.....cikin nutsuwar da akowanne yanayi bata rabo dashi ya soma fitar da ita daga hayyacinta. A wannan lokacin ya gaya mata KEMA MACACE CIKAKKIYA.....a lokacin ya karanta mata amma a aikace tana da feelings irin na kowacce halittar diya mace lafiyayya.

Dishi dishi take ganinsa ta cikin idanunta,tana son tayi magana.....tanaso tace wani abu....tanaso ta dakatar dashi saboda can qasan ranta tana jin kamar ba daidai suke aikatawa ba amma bakinta ya gagara buduwa. Iya ganinta a wannan yanayin kawai ya kunna wata irin wuta cikin kansa,a hankali ya soma sauka daga wancan layin ya fara nemawa kansa mafita. Mararsa yakejin kamar zata fashe...kamar bazai iya qara minti daya a duniya ba.

Saidai daga sanda ya fara canza layi......daga sanda ya fara sauka daga wancan karatun zuwa wani....daga wannan lokacin ta fara dawowa hayyacinta......daga lokacin ta gara gane me takeyi.....daga lokacin kuma ta fara gane wacece ita.

Shi da ita gaba daya jikinsu wani irin rawa yake kaman wadanda sukayi wanka da ruwan sanyi sanda ake tsakiyar hunturun sanyi.

"Kayi haquri.....don Allah" Kansa ya girgiza yana yunqurin zame hannuwansa daga cikin nata.

"......idan na haqura,mutuwa zanyi.....Allah mutuwa zanyi da gaske"

"Nima zan mutunne.....idan kayi zan mutu HAISAM" Ta furta sunansa da cikakken haruffan da suka sake kunnashi.....suka tsokano wani abu dake danqare can qasan zuciya dama gangar jiki

"......sake fada.......HAISAM!" Yayi maganan kamar wanda ya samu tabin qwaqwala yana duban idanunta da fuskarsa data sauya kamanni,yana kuma maimaita sunan nashi da kanshi kamar meson banbance wani abu.....yanajin yadda ta fadi haruffan sunan nasa a jejjere suna kwance wani abu can cikin kansa.

"........ki yarda mu mutun tare.....ina da tabbacin zamu sake tashi tare....mu sake rayuwa tare......na miki wannnan alqawarin" Ya fada tana mata wani irin mahukaciyar runguma yana jin har yanxu baikai inda yakeso ba.

"Bappi na....k"

"Shshshshsh....." Ya fadi yana daga fuskarsa da sauri yatsansa saman lips dinsa.

"Nima ina da nanay......ina da motii......amma yau khadeeja nake buqata......ita nafi buqata.......idan sadakin bappi yayi kadan.......a shirye nake na ninka kowanne qwara daya sau adadin dukka abinda aka bayar......a yanzu,ki zabi komai......ki zabi kowanne adadi,na sani tabbas kimarki ta d'ara haka.....ba wanda nake buqata.....sai khadeeja..........khadeeja kawai kawai nakeso........" Ya fada yana sake riqe fuskarta sosai saitin nasa suna musayar numfashin da dukkaninsu yake fita da wani irin qarfi.

Yanaso yace mata ta fahimceshi ne.......ta nutsu,amma dukka kalaman sun qwace daga bakinsa,ya gaza samun hanyar da zai sarrafasu cikin bakinsa,duk ta yadda zai gaya mata sai yaga kaman sunyi kadan......kamar ba zasu isar da ainihin abinda yakeso ya fada ba.

"Tsoro nakeji...." Ta fada cikin kuka tana jin yadda ya danneta sosai. Tana jin yadda qamshinsa dumin jikinsa da komai nasa a yau yake samun wani irin kusanci da gangar jikinta. Kwarjininsa da wannan birkicewar gaba daya sun hadu sun maidashi wani haisam na daban,wani haisam din da abaya bashi idanuwanta suke kallo ba.

(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)

"Muhammad zai amintar dake......" Ya fadi yana dora yatsarsa saman lips dinta da yakejin kamar zasu zautashi. Sirara dasu da suka matuqar qawata bakinta,saidai suna da wani irin sulbi da taushin dabai taba jin komai da irin wannan yanayin ba.

"Karkaci amanar........"

".......lada Allah zai bamu....kayana ne.....halal dina ce ke biftuuuuuuuuuuu......" Ya kira sunan nata kamar me shirin sumewa saboda yadda numfashinsa ya tafi ya dawo cikin wani irin yanayi na fitar hayyaci. Yadda ta motsa da zummar dagowa ta qwace kanta......wannan motsin sai ya zamana kamar ta tsokaneshi ne.....kamar ta turo masa komai da komai ne......abinda ya sake haukatashi kenan,ya sake toshe bakinta da nashi sannan ya sake dorata akan hanyar data sauka dazun cikin wani irin salo....cikin wata irin siga ta qwarewa tare da sanin kowacce siga ta haukatar da d'iya mace a wannan fagen.....kamar yadda ya karanta a karance sau babu adadi,kafin sannu a hankali ya soma shigar dasu wannan duniyar.

Duniyar aminci......duniyar yarda.....duniyar sallamawa......duniyar dake cike da halacci da maida juna abu GUDA DAYA TAK!. Duniyar da ba kowa a cikinta sai ma'aurata guda biyu.....duniyar dake cike da wani irin yanayi dayakan girmi tunani ko shekarun mutum.

Wani irin kuka ta saki sanda takejin wani baqon yanayi a tattare da ita. Ba baqon yanayin kawai ba.....wani irin zafi radadi da azabar dake ratsa kwanyarta.

"Kace ba zaka cutar dani ba.....amma kasheni zakayi da gaske kaima" Bai fasa abinda yakeyi ba,kaman yadda bai fasa riqe fuskarta cikin hannunsa ba yana girgiza mata kai kamar zautacce,kalma ko daya ta gagara fita daga bakinsa,so yake ko yaya ya gaya mata yadda yakeji.....so yake ko yaya ya mata bayanin da zata gamsu,amma ya kasa fadin komai,sai rawa da dukka ilahirin jikinsa yakeyi,ya gaza riqe kansa sam.....kowanne control da yake zaton yana dashi sulalewa yakeyi yanayin nasa guri.

"Haisaaammm" Ta sake fadi a karye kamar wadda duniya gaba daya da abinda ke cikinta suka juya masa baya.

"Maimaita......don Allah" Ya fada idanunsa suna lumshewa kamar ba zasu iya sake budewa ba har abada.

Muryarta da sunanta da yake kira cikin sautin yana sake kunna masa wani abune cikin kansa......yana sake buda zuciyarsa da wani irin yanayi da babu wani abu a duniya daya taba kaiwa cam qololuwar har ya budeta haka.

"Haisaaammm!!" Ta sake fada da amon da yafi na dazu a nata zaton zaifi jinta.

"Repeat again biftuuuuuuuuuuu" Ya fada yana sake jin qwaqwalwarsa tana haukacewa.

"Hai......saaaammm" Ta kuma fada a rarrabe wannan karon saboda yadda taji azabar tana ninka ta baya idanunta face face da hawaye.
Chapter 85 · 0% Book details