Sashe 148
LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kayi haquri" Ta fada muryarta ta cika da wani irin laushi.
Murza tafin hannunta yayi cikin nasa.
"No need giiftii.....no need ki bani haquri,ni yafi kamata nace kiyi haquri,don kin auri miji me nauyin buqata....but...." Ya fada yana hadiye yawu a hankali.
"Indai zaki kasance a gefena.....komai zaizomin da sauqi....zan sabar dake.....zan koya miki yadda zaki......"
"Noooo....don Allah" Ta fada tana noqe kanta kunya tana cikata kaman zata nutse. Murmushi ya sauke,wani murmushi me sauti.
"......da gaske.....zan maidaki irina.....zan koya miki k......" Bata shirya ba.....sai ganinta tayi a gabansa. Ta sanya dukka hannuwanta tana toshe masa baki. Ya saki dariya yana riqe hannun nata gami da saukeshi daga bakinsa. Ya miqe da wani irin zafin nama ya dauketa cak yana maidata gadon..
"Ka bari don Allah" Take fada tana qyalqyala dariya,saboda yadda ya danneta yana gaya mata maganganun da takejin sunfi qarfin kunnuwanta dama shekarunta gaba daya.
Kafin barinsu makka.....batasan adadin dawafi da addu'ar data yiwa aurensu ba. Wani lokaci ma haisam baisan ta tafi ba. Mamminta kuwa batasan sau nawa ta ambaceta ta nema mata rahamar Allah ba. Addu'ar data yiwa sultane kuwa ta dabance. Komai ta samu....take kuma samu game da alfanun nagartaccen miji sultane ne sila. Shine ya mata hanyar data mallaki wannan LU'U LU'U din me tsada kamar yadda take kiran haisam a can birnin zuciyarta kadai. Don yaqi yarda......yana mutuwar son tace HAISAM da wannan basarakiyar muryar tata.
Da gaske ne abinda suka gaya mata shi da nanay. Yana da buqata akan d'iya mace. Ta gani ta kuma shaida hakan,saidai bai qyaleta ta jigata ba. Da dukkan qoqarin bata support yake komai,inda daga qarshe dole suka kira nanay.
"Ka gama sace sacen matar taka?,wai nikam haisam.....tunda akhnan taka ce....waye ya baka labarin za'a dauketa ko a rabaku?" Murmushi yake cike da kunya,wayar tana handfree a gefansu. Sumarsa kawai yake shafawa wadda ta qara cika baqi da santsi,idanunsa akan akhnan dake zaune kamar ruwa ya cinyeta.
Batasan abinda ake kira da haqiqanin AMINCI KAUNA da shaquwa irin na d'a da uwa ba......sai da taga yadda nanay ta dago bayanasa ba tare daya zurfafa magana ko ya sauka daga hanya ba.
"Bamu guri" Kawai tace masa,sai ya zame hannunsa daga cikin nata yadan matsa gefe amma bai tashi ba. Yaja bakinsa yayi shuru,yadda nanay zata dauka ya tashin....baya gurin. Da idanu take masa alamu....alamun ka tashi gaba daya ko na gayawa nanay. Yana dariya qasa qasa ya miqe ya bar musu gurin,ya koma can bakin window view na ka'aba yayi zamansa a can.
Ta godewa Allah da nanay ta buqaci haisam ya matsa a gurin. Itakam ko tsakaninta da morsa safiyya kunya da maganganu irin wadannan bata taba jinta ba.
Saidai ta samu fa'ida da dabaru masu yawan gaske da suka sanyata ta sake sosai da nanay.
"Idan kun iso jimma.....akwai gyaran da zan miki idan ma akwai ragowar irin wadannan damuwan,komai naki da nashi zai daidaita in sha Allah" Rasa me zatace mata tayi.....rasa da bakin da zata gode mata tayi. Lallai ba shakka.....UWA Allah ya bata ita,wata uwa ta daban bayan morsa safiyya.
*_MADEENA_*
Gari ne da dukkan musulmi ke shauqinsa.....wanzuwa cikinsa kadai kuma yake bawa zuciya da ruhi nutsuwa da salama me yawan gaske.
Isarsu madeena din ta sake bude wani sabon shafi a rayuwarsu. Ibada bata rinjayi bawa zuciya da ruhi hutu ba. Kalar ziyarce ziyarce iri daban daban da suka banbanta da na waccan tafiyar tasu ta farko.
A yanzun....bawai iya guraren da suke da alaqa da tarihin addini kawai suka je ba. Aah....harda guraren da aka tanada kawai saboda ma'aurata irin ita da haisam. Social farm.....suka wuce kana mirror,gurin da taji kamar kada ta fita a cikinsa. Ya mata....ya gama yi mata,sannan ya sanya wata nutsuwa me yawa a zuciyarta da tarin qaunar haisam. Shi kansa yaga hakan a fuskarta da yanayinta gaba daya. A daren kuma ya samu kyakkyawan tukuici daga gareta,wanda ya sanyashi ya dinga murmushi shi kadai yinin washegari gaba daya. Ya kuma tsaya cikin haram na madeena bayan sun fito daga raudha ita dashi,ya mata addu'o'i masu tarin yawa da suka saka hawaye zuba a idanunta.
Ita kanta ta sani.....yadda mijinta yake na daban.....haka soyayyarsu take ta daban ita dashi. Kaman daban aka halicci soyayyarta a zuciyarsa......da tashi soyayyar a zuciyarta.
Sati biyu sukayi a madeena din,suka hada komai nasu da wata irin nutsuwar zuciya data ruhi da suka samu. Rayuwarsu ta koma kan saiti da wata irin nutsuwa da tarin fahimtar juna.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 135*
__________________________
https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0
*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*
*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*
*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*
*_Assalamu alaikum my loyal people_*
*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*
*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*
*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*
*_To a yau addu'ar da yawa daga cikinku ta amsu,don nayo muku tsarabar kamfanin da zakuyi siyayya ta hannunsu su kuma dora muku kayanku har qasarku cikin aminci ba tare da fargaba ko d'ar d'ar ba_*
*_kunsan komai nawa TASTED AND TRUSTED ne,to wannan kamfanin idan akwai abinda yafi TASTED AND TRUSTED ma shine_*
*_Baki da fargaba kota sisin kwabo,ni SAFIYYA HUGUMA na tabbatar da hakan_*
*_Zaki iya kasancewa dasu group nasu,inda a nan zaki hadu da agent dinsu da CEO nasu gaba daya ta wannan link din,zaki samu bayanansu da komai da ya shafi mu'amala dasu_*
*INA ME BAKU TABBACIN AMINCI DA INGANCI DA SAUQIN MU'AMALA DASU DA IZININ ALLAH,BAN TALLATA MUKU SU BA SAI DANA GWADA*
*Allah ya dafa mana,yasa mana albarka a nemanmu,ya albarkaci halal dinmu ameen summa amee*
_____________________________
★★★
*_UNITED STATE U SA_*
*_AMANGIRI RESORT UTAH_*
Batasan daga madeena ina suka nufa ba.....don bai gaya mata ba,saidai kawai ya ware mata wasu kaya da tayi wata shiga data rufe jikinta.....amma kuma ta dace sosai da zamani.
Idanunta akan allon da rubuce rubucen dake fadi mata cewa,sun sauka ne a canyonlands regional Airport.
Idanunta a kansa time to time kamar me tuhumarsa inda zai kaita,saidai kuma ya basar,yayi kamar bai gani ba da wannan attitude din nasa.
"Ina zaka kaini ne?" Ta tambayeshi tana gaza jurewa. Sau daya ya kalleta,ya sauke mata murmushin nan nasa,sannan ya taka yana bude mata murfin baqar motar dake ta sheqi dake tsaye a gabansu. Shiga tayi a nutse,ya matsa yana tattare mata rigarta cikin girmamawa,sannan ya daga idanu yana dafe hannuwansa a saman motar.
"Kin tsorata ne?" Ya tambaya da tsokana fal muryarsa. Kai ta girgixa a hankali.
"Kai din amintacce ne....wani ami tacce da bani da irinsa" Murmushi ya qwace masa yana jin taushin maganarta har tsakiyar zuciyarsa.
"Akwai wuraren da sai mutum ya gani kafin ya fahimta.”
".....wannan yana d'aya daga ciki" Ya furta cikin kulawar dake nunawa ta cikin idanunsa.
"Na kawo ki wajen da duniya ba zata damemu ba.” ya sake amsa mata har yanzu idanunsu kulle cikin na juna,kamar aikin da ya ragema rayuwarsu kenan.
Ta dan murmusa,duk da qoqarin da take yi na boye curiosity dinta amma sai da tace
“To idan ban son wajen fa?” A karon farko sai ya yi dan guntun dariya.
“Impossible.”
“Confidence kenan?”
“A’a.” ya fada yana girgiza kai,ya jingina da murfin motar ya zamana yana tsaye opposite nata yana kallonta kai tsaye.
“Na riga na san me yake kwace miki hankali.”
“Really?" Ta tamabaya da kwantaccen murmushi akan labbanta tana d'age masa dukka girarta.
“Silence… beauty… da kuma wajen da babu mutane masu damunki.” Ta kasa musa maganarsa.
Sai ya kara da
“Kuma idan kika gani…” Ya d'an tsaya yana kallon reaction d'inta.
“Zaki manta kin taba tambayata inda zamu.” kai take jinjinawa da wani yanayi me nutsuwa a tare da ita.
"Allah yasa" Ta furta sanda yake zagayowa ta daya side din saboda isowar driver din.
Hannunsa na cikin nata sanda motar ta fara motsawa. Ya zame masa kusan al'ada,muddin suna kusa da juna baya gajiya da riqe hannunta. Har kunya takeji saboda baya ganin kowa sai ita a irin wannan lokacin.
Ta sanshi.....yana daga cikin halayyarsa dabi'ar ban mamaki,sai ta samu kanta da zumudin ganin gurin da yace mata zasuje din,kuma a USA,to wanne irin guri ne haka da batasan dashi ba?.
A hankali taga sun dauki wata hanya.....wata hanya da sam batayi kama da hanyoyin da dan adam yake yawan zirga zirga ta gurin ba. Sannu a hankali sai gasu sun fara ratsawa sahara da hamada sosai,mamaki ya sanya kanta kullewa qwarai.
Da motar ta shiga cikin doguwar hanyar hamadar garin utah....sai khnan ta fara jin wani irin shiru da bata taba ji ba.Ba hayaniyar gari. Ba mutane. Sai duwatsu masu girma da hasken faduwar rana da yake lullube komai da gold color.
Mamakinta ya gaza boyuwa sanda ta fara hango wata ginanniyar duniya a gabansu. Cikin sahara?....cikin duwatsu?.
Sai a hankali AMANGIRI RESORT ya fara bayyana daga cikin duwatsun hamadar…
Akhnan batasan sanda ta mike ta zauna sosai ba akan seat dinta.
“…Subhanallah.” Bata ma san lokacin da kalmar ta fita daga bakinta ba.
Wajen bai yi kama da hotel ba. Ya yi kama da wani boyayyiyar masarauta ce da aka sassaka daga cikin duwatsun hamada.
Concrete mai launin ruwan kasa. Glass walls masu nuna desert view,water reflections,fire pits,minimalist luxury mai tsada sosai.
Komai a wajen idan ka kalla kasan ba qaramin guri bane....ba kuma gama garin guri bane da kowa da kowa ke iya zuwa ba.