Sashe 145
LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta jingina kanta a glass window tana kallon Madina.
City lights masu haske da suka cika garin. Masallatai,kiran sallah daga masallatan dake nesa.
Wani irin natsuwa ne a cikin garin,nutsuwar da babu inda zakaje ka riski kwantankwacinta sai a cikin garin me albarka.
Haisam ya lura da yadda take kallon wajen.
“Tired?” ya tambayeta da kulawa. A hankali ta girgiza kai.
“No.” ta furta da wata nutsatsiyar murya.
“I think my soul needed this place.” Sai ya kalleta na second biyu. Wani irin softness ya bayyana a idanunsa. Ya miqa hannunsa yana riqo nata a tausashe.
“Mine too.” ya amsa yana kulle idanunsa tare da budesu lokaci guda. A hankali ta aza kanta saman kafadarsa. Tana jin a yanzu......lokaci yayi da dukkaninsu zasu samu cikakkiyar nutsuwar ruhi......tarayya me albarka da kuma qarin fahimtar juna a tsakaninsu.
Wannan hotel din dai....wannan hotel din daya bar mata memories masu dadi cikin kanta. Memories din da bata taba zaton masu dadin bane sai yanzun da suka zama abu daya ita da haisam din.
“Freshen up.”
“We’re going for Umrah." Ya fad'a yana cire agogon dake daure a hannunsa.
A kunyace ta fara rage kayan jikinta,saidai ta lura sam ma kamar hankalinsa baya kanta. Ya kammala cire komai yabar boxer a jikinsa. Ya dauki towel dinsa ya nufi bandaki kai tsaye,ita kuma ta dauke idanunta tana daure gashinta daya ware. Ta sakankance.....bata ankara ba ta jishi ya dawo,ya kuma dauketa cak yayi bathroom din da da ita ba tare daya tsaya neman ta bakinta ba.
"Relax mana.....zamuyi koyi da sunnar manzon Allah....." Ya fada yana dakatawa daga bakin bathroom din,idanunsa cikin nata,fatarsa dake gogar tata sai taji kamar tana neman tada qura ne,abinda zai karanta mata hadisi ne,don haka bai yarda ya qarasa bakin bathroom din ba.
"Nana aisha tace mun kasance muna wanka tare da annabi.....a cikin mazubin ruwa daya,sai ya kamfata nima haka,har hannuwanmu suna haduwa guri daya".
"S A W" Ta fada tana motsa labbanta a hankali,tana jin kuma yadda qamshinsa ke fita direct daga fatar nan tasa data lullube gymnastic body dinsa.
"Daga yau......inde ina guri......ba batun wanka daban daban......deal?" Ya fada yana fiddo mata manyan idanunsa. Kai ta gyada a hankali kunya tana narkata.
"Deal" Ta amsa masa,sai ya saki murmushi ya kuma sanya kai zuwa bathroom din da ita.
Shi ya taimaka mata ta shirya tsaf cikin baqar abaya data fidda sigar kyanta. Kaman yadda yakeyi a yanzun,shike taimaka mata da abubuwan daya lura bata saba dasu ba,suna bata wahala kuma tanaso ta koya din. Ya rage shigar birra sabgarsu,komai da takan kira birra shike mata,sai itama ta soma qoqarin yin abubuwan da kanta.
Riqe da hannunta suka shiga haram. Fararen haske na bayyanar da wanzuwar ka’abah. Dubban mutane cikin ibada,ddu’o’i na tashi zuwa sama da neman amsawarsu daga ubangijin talikai.
Akhnan ta tsaya lokacin da ta ga Ka’abah. Numfashinta ya dauke na wucin gadi,sai hawaye suka soma zuba saman kuncinta.
Abubuwa da yawa take tunawa.....abubuwa da yawa suke dawo mata. Rayuwa gaba dayanta qarya ce da yaudara,wani irin muradadden alamari ne kawai a cikinta. Ta tuna mammina......da rayuwarta da ita a baya,wadda rai ko zuciya basu taba kawo faruwar wannna ba. Ta tuna mamminta,kowa dake zagaye da ita tana jin kamar yana da mahaifiya.....ita kadai ta rasa. Duk da a yanzun uwaye har biyu Allah ya ninka mata.
Motsinta da komai nata yana kan idanunsa cikin kulawa da tattali. Kamo hannunta yayi da wani irin taushi da nutsuwa,sai ya matsa kusa da ita kadan.
“Easy, habibti.” ya fada kukanta yana huda masa zuciya. Ta kalleshi da idanunta masu hawaye.
“I can’t explain what I’m feeling…” ta fadi da rawar murya.
Sai ya zuba mata ido.
Then quietly
“You don’t need to.”
“I understand.” ya qarasa fada yana kulle idanunsa cikin nata. Abinda ya bata wannan qwarin gwiwar kenan. Abinda ya bata wannan energy din kenan.....abinda ya sanyata jin tana tare da wata GARKUWA a gefanta.
Tare sukayi dawaf,cikin nutsuwa kuma a hankali. Cikin wannan kulawar da tattalin kamar wancan Karon. Ko kusa ko alama bai bada daman wani ya bangajeta ba. Ko kuss ko alama bai bawa wani daman ya tabata ba. Abinda ta lura kaman rijalil amn na bakin ka'aba sun rage adadin mutanen dake dawaf din sanda suka iso. Bai magana dasu ba.....da idanu ta fahimci suka gama komai,don haka cikin rashin cunkosu da janyewar jama'a taci gaba da dawaf dinta.
A zagaye na qarshe ya riqeta....ya kaita gaban ka'aba,shi da ita suka kifa fuskokinsu. Idanunta a lumshe tana hawaye,zuciyarta a bude da tarin addu'o'i da fata.....kunnuwanta suka jiye mata sautinsa.....sautin addu'arsa da wani yanayi daya sanyata bude idanunta a hankali.💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 132*
_________________________
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
😊
*_kai daga jin sunan basai an gaya maka ba_*
*_kai daga jin sunan basai ka tambaya ko tsaya tunanin maganar me ake ba_*
*_MAGANA CE TA GIDAN QAMSHI_*
*BAFA GAMA GARIN QAMSHIN DA KIKA SABA JI BA HAJJAJU*
*KINA QONA TURARE YANA QAURI*
*KINA SAKA KHUMRA TANA BIN SHANUN SARKI*
*WANNAN DIN TURARE NE DAKE DAWWAMA A DAKI DA JIKI.....DA SALON QAMSHIN DAKE MANTAR DA ZUCIYA DUK WANI B'ACIN RAI*
*TASTED AND TRUSTED👌👌👌100% HAJJAJU*
*NA DABANNE A CIKIN NA DABAN*🙌🏽🙌🏽
*idan akazo kan SHUWA INCENSE an tashi magana*
*idan ma kinsan baki shirya jan magana ba a duniyar qamshi to kisha zamanki hajajju*
*_zaku iya magana da ita kai tsaye ta wannan number wayar_*
+234 704 229 3387
___________________________
Da farko,addu’arsa cikin larabci ne.....tataccen larabcin nan dake sanyata jin mutuwar son yaren musamman a bakin haisam din. Sai kuma muryarsa ta sauya.
Lower,deeper,kamar addu’ar na fitowa daga wani sirrintaccen muhalli na zuciyarsa.
“Ya Allah…" Ya fada cikin qanqan da murya da qasqantar da kai. Ba yarima bane wannan......ba billionaire bane......tataccen bawan Allah me yawan tsoronsa takeji a yanzun tattare dashi.
“Ka bani ikon zama alkhairi gareta......kasa na zama mafin alkhairin maza a gurinta.kamar yadda manzonka muhammad S A W ya zama ga nana khadeeja”
“ya Allah.....kar ka sanya ni dalilin ciwon zuciyarta.”
"Ya Allah......kada ka qaddaramin son wata macen.....ko kwadayin aurenta. Ka wadata idanuna da zuciyata da khadeeja muhammad hammud kadai......"
"Ya Allah.....kada ka bani daman ganin komai da zai burgeni daga wata macen......ka tsaida amincina idanuna da zuciyata akan khadeeja muhammad hammud ita daya har abada" Bugun zuciyarta dama numfashinta dukka suka dakata na wucin gadi. Saboda bata taba jin Haisam yana magana da wannan softness din haka ba. Sake jin muryar nan tasa tayi wadda ta sakeyin can qasa sosai,da alama sirri yake da mahaliccinsa......amma sai taji ko yaya tanason jin wannan asirin zuciyar.
“She came to me carrying wounds…”
“…Ya rahman ya Allah ka bani ikon kula da zuciyarta yadda ya dace.” Hawaye ne suka soma taruwa a idanunta. Tana jinsa idanunta a lumshe,sai ya dan sauke numfashi,kamar yana qoqarin fadin wani abu mai nauyi.
“idan ka qaddara 'ya'ya a tsakaninmu...…”
“…make them loved before they are even born.” wannan karon dafe bakinta tayi da wani mamaki da farinciki.
“Make our home soft for them.”
“Make me gentle with them.” shuru ya sakeyi,kamar yana qoqarin controlling feelings na zuciyarsa.
Ya Allah…”
“She made my heart peaceful.”
“So don’t let me ever become a test for hers.” runtse idanunta tayi wannan karon,saboda a rayuwarta.....bata taba jin wani mutum yana addu’ar soyayya a kanta haka ba. Yanayin taji ya mata nauyi,sai taji meta roqa?,kaman ma bata roqa komai ba.
Ya sauke hannayensa a hankali ya juya,sai idanunsu suka hadu. Kallon kallo ya shiga tsakaninsu idanun kowannensu da tsantsar qaunar d'an uwansa.....qauna ta fisabilillahi. Na second daya,second biyu.....uku.....hudu....biyar.....babu wanda yayi magana.
Al'ummar duniya gaba daya suna motsi ko ina kusa dasu,gabansu da bayansu,amma a tsakaninsu kamar komai ya tsaya,ba abinda suke gani sai junansu.
Akhnan ta qarasa gare shi a hankali tana rufw tazarar tsakaninsu,Idanunta cike da hawaye.
“You prayed for me like that?” ta tambaya da mamaki zalla kwance a fuskarta. Sai ya zuba mata ido.
Kamar baya ganin abin mamaki a ciki.
“Who else would I pray for like that?” Zuciyarta ta motsa,tana kuma jin yadda take narkewa a kansa,ta kamo hannunsa da hannaye biyu.
“You scare me when you love me this much.” ta fada tana girgiza kai sosai da gaske,quruciyar nan na harbawa sosai a fuskarta. Siririn murmushi ne ya subuce masa.
“Good.”
“Because you’ve done worse to me.” idanu ta sake zuba masa.....ta rasa me zatayi,kawai saita rungumeshi tsam a jikinta tana sake masa kuka.
"Allah ka qaunaceshi ninkin yadda ya qaunaceni" Ta fada a fili.....ta kuma ninka wannan addu'ar a zuciyarta.
Lokacin sa’ayi ta gaji kadan. Sai ya tsaya yana kallonta da tarin kulawa.
“Do you want to rest?”
Ta girgiza kai.
“No.”
“I want to finish this with you.” Wani irin kallo ya mata. Kallo mai nauyin cike da yabawa qoqarinta.
“Then stay beside me.”
“Always.” ya rufe maganan da wani murmushi daya sanyata jin kamar duk duniya kawai an halicceta ne saboda ita dashi.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
Da wani tarin nutsuwa suka kammala dukkanin ibadar umra dinsu. Wani irin kusanci,suka zauna daga farfajiyar masallacin daga gefe,kansa saman cinyoyinta,yana fallasa mata sirrikan zuciyarsa. Sake narkewa kawai takeyi,saboda yadda kalamansa ke aikewa da wani makami mara linzami zuwa cikin zuciyarta,ita kuma zuciyartata tana rarraba saqon ga kowanne sashe na jikinta. Tun tana zaune sosai sai da taji zaman ya gagareta. Ta sunkuya ta masa rumfa da fuskarta tana jin dumin numfashinsa da yadda yake sake luguiguita zuciyarta da kalamai da suka qara saukar mata da nutsuwa bayan nutsuwar data samu tun bayan kammala ibadarsu.
Tun a sannan.....tun a gurin tasan daren na musamman ne. Don basu koma hotel din haka salin alin ba. Ya riqe hannunta suka wuce wani gurin siyayyan kayan ciye ciye.
"Tayani tafiya kawai zakiyi" Ya fada mata da muryarsa data canza mata tun a farfajiyar masallacin,yana aike mata da wani narkakken kallo me tsuma zuciya.
Tayashin tafiyar kuwa kawai takeyi,ya dinga zagayawa yana tura cart yana tsintar kayan ciye ciye yana jefawa a ciki. Mamaki ya kamata,komai ya saka hannu ya dauka favourite dinta ne. Komai da zai dauka irin abinda takeso ne. Kamar mutumin daya saba mata siyayya shekaru da dama.....kaman wanda suka dade suna tare.