Sashe 167
LUu Luu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah kuma Ya ce,qara masa daya." Dariya ta sake tashi a dakin. Har Haisam sai da ya girgiza kai wannan karon. Da gaske majanuni suke son maidashi.
"You're impossible."
Omar ya daga kafadunsa.
"A'a, kai ne impossible ai." Sai ya kalli Akhnan cikin girmamawa.
"Princess, Allah Ya saka miki da alkhairi." Muryarsa ta yi laushi a wannan karon.
"Kin yi babban aiki." Ya furta har cikin zuciyarsa kuma yana ji da ganin girma da wahalar data dauka. Yara kyawawa haka manya dasu ba mitsi mitsi ba har uku a cikin dan adam.
Akhnan ta yi murmushi.
"Nagode." Sai Omar ya kalli haisam Idanunsa cike da fara'a.
"Amma kasan wani abu?" Haisam ya daga gira don yasan tabbas ba abu me muhimmanci omar zai fada ba.
"Me?" Ya tambaya yana daga girarsa guda daya. Sai Omar ya nuna bassinets din uku
.
"Daga yau baccinka ya qare." A wannan karon har sai da akhnan ta riqe cikinta,comedy din da suke yau a gabanta yayi yawa,bata taba ganin wannan other side din nasu ba sai yau.
A nutse haisam ya kalli jariran na wasu daqiqu. Murmushi mai laushi ya bayyana a gefen bakinsa.
"Dama can ba na samun isasshen bacci."
"Excellent."
Omar ya amsa nan take har da dan buga hannunsa kadan.
"To yanzu kuma ka yi bankwana da sauran kadan din da yake saura." Dariya suka sake cika dakin,kowa yasan gari banza ma omar da haisam idan wani abu ya hadasu. Yayin da Akhnan ke kallonsu,a karo na farko cikin kwanaki masu yawa...ta ga Haisam yana dariya,wata nutsatsiyar dariya data qara masa kyau na musamman ta fidda haibarsa.
Farincikin da take gani saman fuskarsa kuma kadai ya sa zuciyarta ta cika da wani irin farin ciki me ratsa zuciya.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 154*
_________________________
https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0
*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*
*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*
*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*
*_Assalamu alaikum my loyal people_*
*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*
*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*
*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*
*_To a yau addu'ar da yawa daga cikinku ta amsu,don nayo muku tsarabar kamfanin da zakuyi siyayya ta hannunsu su kuma dora muku kayanku har qasarku cikin aminci ba tare da fargaba ko d'ar d'ar ba_*
*_kunsan komai nawa TASTED AND TRUSTED ne,to wannan kamfanin idan akwai abinda yafi TASTED AND TRUSTED ma shine_*
*_Baki da fargaba kota sisin kwabo,ni SAFIYYA HUGUMA na tabbatar da hakan_*
*_Zaki iya kasancewa dasu group nasu,inda a nan zaki hadu da agent dinsu da CEO nasu gaba daya ta wannan link din,zaki samu bayanansu da komai da ya shafi mu'amala dasu_*
*INA ME BAKU TABBACIN AMINCI DA INGANCI DA SAUQIN MU'AMALA DASU DA IZININ ALLAH,BAN TALLATA MUKU SU BA SAI DANA GWADA*
*Allah ya dafa mana,yasa mana albarka a nemanmu,ya albarkaci halal dinmu ameen summa ameen*
_________________________
"Enough omar......nifa zargina da kake bani nakashe zomon ba....duka wannan dai kana fushi ne.....wai na raba mata na hanaka,naci amanarka.....bayan tare muka zauna a agadez....ba wanda na bawa mata.....kowa Idanunsa yakai kai ya zaba.....abeg ka barni na huta hakanan". Dariya suka sake sawa,don kowa yasan tushen matsalar dama. Qeya omar din ya juya masa,ya zaro wayarsa yana dannawa yana neman driver dinsa yace masa ya shigo da saqon da suka taho dasu.
"Tunda sun qare ai shikenan.....sai ka bani saamee ai ko?" Shuru ya gilma a dakin na sakanni,kamar wani hadin baki. Akhnan ta zubawa haisam din idanu,kallon da ya jishi tar a jikinsa kamar tana gabansa ne ba'a gefansa ba.
"Ko ba zaka bani ba?" Omar ya sake fada yana kara wayarsa a kunne gami da maida Idanunsa kan haisam din. Amsarsa kawai akhnan dinma take jira,ta tattara dukka nutsuwarta tana jiran jin me zaice,duk da ta nuna kamar hankalinta baya tare da su.
"Inda ina da abinda zan saka maka dashi omar sama da haka da nayi. Na dade ina wannan tunanin,amma ban gaya maka ba. Tana da qualities din da kakeso tabbas......kuma na baka ita halak malak......da da sadaki a jikinka ma.....zan iya daura auren yanzun nan" Sake kwashewa sukayi da dariya har omar din daya sauke wayar a kunnensa bayan ya gama fadin saqon.
"Na gode babban yaya.....zanso hakan,amma bada irin wannan gaggawar ba a satin nan zan nema ganin ta naji ra'ayinta,nima ya kamata na shiga cikinku na huta da kallon banza. Kaga wancan dan rainin hankalin ma giyar angonci yasha tazo masa har wuya ko cikakken magana baya iyayi a cikin mu...we lost him shima.....ya tafi" Ya fada yana nuna khadeem. Dariya khadeem din yake amma ya ballawa omar harara.
"Ka shiga taitayinka dani....ni idan kace zaka shiga gonata zagewa zanyi mu daku"
"Eh zaka iya....gwara nayi hanzarin kame kaina a nema min auren nan na shiga daga ciki ko kimata zata dadu" Ya fada yana shafa sajensa da wani irin seriousness na tsokana,suka sake saka dariya duka,daidai sanda akayi knocking dakin.
Daya da daya aka shiga da wasu ledoji messengers na asibitin sannan suka juya suka fice. Omar ya tako ya dawo gaban ledar ya zauna yana budawa.
"By the way....." Ya fasi yana fiddo wani elegant black box.
"We didn't come empty handed". Hade gira haisam yayi yana duban omar.
" Omar" Ya kira sunansa.
"What?" Shima omar din ya tambaya yana hade gira.
"Don't" Haisam ya fada da husky voice din nan nashi.
"too late" Omar ya fadi yana dauke kai daga kallon haisam din.
Tura box din yayi gaban akhnan yana cewa.
"For the first prince...." Yayi maganan yana tura mata wasu rufaffun kuma guda biyu. Ido ta bude tana kallon akwatin,wani irin lafiyayyen luxury watch ne me azabar tsada da akayi da design na sarauta a jiki. Tadan fidda ido tana duban haisam da mamaki,sai ya girgiza mata kai kaman yana gaya mata.
"Kadan daga aikinsu ne"
"Omar" Ta kirashi saboda tasan qirar agogon,dollars ne masu yawa duk daya yake lashewa kafin a qerashi,yanzun kuma ga wasu biyun har wannan uku kenan.
"No....it's an investment" Ya fada yana gyada kai da murmushi.
Kafin tace komai maleek yayi magana.
"My turn" Ya fada yana daukan jaka daya. Shima dai box ne,ko daya bude saiga wasu qananun gold coins da aka yiwa engraving da ranar haihuwarsu. Haisam dake tsaye kawai tun dazun goye da hannayensa yana kallon irin karamcin abokai.....aminai kuma 'yan uwa,sai daya motsa labbansa da nutsuwarnan tasa.
"Maleek....wanna fa aik....."
"Don't mention it please prince" Ya fada yana dan dukan kafadarsa kadan.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
"Falaak aka bani fa....akwai wani abu da zaikai darajarta a duniya?" Maganan daya rufe bakin haisam kenan,har sanda amjad ya dauki tasa jakar Yana budewa yace.
"I bought something useful....." Ya qarasa maganan yana cirowa. Wasu set din litattafai ne masu daraja,wadanda yana fiddasu haisam ya gaza ci gaba da tsaiwa yakai kansa gaban Amjad yasa hannu yana karbarsu murmushi na wadatar fuskarsa
"For new borns?"
"For their father" Haisam ya amsa tambayar da kansa.
"Ya akayi ka samesu?" Ya tambayi Amjad yana dubansa bayan ya gama bude pages din ya tabbatar sune. Murmushi Amjad ya sauke.
"Na dade da samunsu,tun last month,na killacesu ne sai rana irin wannan sannan na baka" Runguma ya kaiwa Amjad.
"Na gode Amjad,na gode sosai" Murmushi can qasa akhnan tayi,a duniya ba abinda ke burge haisam irin kyautar litattafan addini. Batasan kuma inda zai kaisu ba. Library dinsa cike take da tarin litattafai tun daga sama har qasa,daga bango zuwa bango,amma har yanzu zuba wasu yakeyi.
"Mine is simple" Mutallab ya fada yana ajiye envelope a gabanta.
"Three trust funds.....one for each prince"
"You're ridiculous" Haisam ya fada murmushi yana fadada akan fuskarsa.
"We learned from you"
Sai sannan naseeb ya ajiye wayarsa yana murmushi.
"I brought the best gift" Ya fada da tsokana a muryarsa. Take kuwa ya kunna omar
"Impossible" Ya fada yana kad'a yatsansa.
"Very possible" Ya fada yana murmushi me sauti. Wata takarda ya miqawa haisam sannan ya amsa alamar ya miqawa akhnan din.
"Mene wannan?"ta tambaya tana juya takardar a hannunta.
"A signed agreement "
"For what?" Ta tambaya a hankali tana murmushi.
"Idan haisam ya zama too strict..." Sai ya nuna kansa.
"I'm officially their favourite uncle" Dariya suka saki duka,sai kuma ya miqa wani wooden box. Ta bude a hankali. Azurfofi ne masu daraja a ciki,wanda aka rubuta sunayensu a jiki amma yayi sealing gurin sunan da alama ba'a shirya ta gani ba. Tayi shuru tana juyasu kyansu da qyallinau da iri tsarin da aka musu na daukan hankalinta.
"Mun gode.....mun gode sasai" Ta furta muryarta na rawa,tana ganin irin tarin alkhairin dake tattare da haihuwa. Bawai don sun rasa komai ba....amma gift saboda farinciki ya samu mutum ba qaramin alkhairi bane daga ubangiji.
"One day.....they'll know how loved they're before they could even speak" Idanunta taji sun cika da hawaye,saidai ko data maida dubanta ga haisam din shima su yake kalla. Nasa idanun sunyi rau rau,ya taka a hankali ya bisu daya bayan daya yayi hugging nasu bakinsa na furta kalmar.
"Thanks.....na gode...na gode sosai"
"Don't mind it please" Kusan duka haka suke fada sun dan bubbuga bayanshi.
Ya dawo da baya ya tsaya a hankali yana qoqarin controlling emotion dinsa.
"Anyway....." Omar ya fada da madaukakin sauti.
"Anyway" Khadeem ma ya fada.
"When are you having the fourth?" Dole ya bawa dukkaninsu dariya,haisam ya gimtse tasa yana dubansa,kafin ya nuna qofa yana fadin .