Sashe 99
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ja ya yi ya tsaya na dan sekwani sai kuma ya juyo ya ce" ina magana kan zuwa gaishe da MAHAIFIYATA, kowace safia kafin ku gaishe ni ku tabatar da kun fara gaisheta sannan ku biyo hanyar gaishe ni, domin kuwa albarkarta nake nema"
Yana gama fada ya yi gaba, hakan ya saka su bin bayansa da kallo
Ficewar Zinaria ya saka Nadia zabura itama tama sauri ta yi gefenta cike da tunanin bata san ana hakan ba, sai dai ta cika da tsoro, tsoron haduwa da Najeeba domin ta tabata a wajen take, tana tsoron abinda zata iya yi mata idan suka kasance a waje guda!
Zinaria kuwa bakinta ta tabe a kasan zuciyarta tana ayyana 'ai an yi walkiya na ga komai walahi, matar da ta wanke makiyiyata ta baka shine zan ci gaba da jerangen zuwa da zowa dan gaisheta? Ba zan je ba'
...................................
Wasu irin fararen jigida masu dauke da duwatsu kananu yas yas sannan sunna ta zuba kamshi ne Zahrau ta yi cinikinsu har kwaya goma sha biyu biyu gida hudu, hakan ya saka aka zuba su a cikin kwalabensu masu dauke da wani irin ruwan turaran shafawa aka mayar da su gefe bayan ta caje kudadensu masu yawan gaske
Cike da ladabi Zahrau ta ce" Balaba, dan Allah ki taimaka mana da sirrikan sabulan wanka na fatoci kala daban daban mana, kama daga fatar farar mace har zuwa bak'a, Harta da irin wanda wace ke shafe shafe ke oya anfani da shi dan samun farar fata mai kyau da santsi da tsari ba tare da ta shafa mayukan nan masu kona jiki ba?"
Hamshakiyar matar dake zaune cikin madaidaiciyar kwaliya tana zuba kamshi bakinta dauke da hakoran maka biyu sai kyalkyali suke ta dan yi murmushi ta gyara zamanta ta ce" yaya kike so na baki sorrin sana'ata Gimbiya Bilkissu bayan na san kanwarki Gimbiya Najeeba nada saloon? Idanfa ta mayar da wannan sana'arta tawa ta kare domin ina mai tabatar maki da zata kwacen kwastoma, a yanzu haka da wadinnan kawai nake kara kwatar kaina a kan shagonta"
Murmushi Zahrau ta yi ta ce" ba zata mayar da yin sabulai sana'arta ba, na maki alkawari balaraba, ina son ki bani wadinnan sirikan ne dan ina nesa, sannan ina son kanena su uku su lakance su dan yiwa kansu"
Balaba ta kara yin murmushi ta ce" idan akai haka kennan ba zasu zo na ringa hada masu ba?"
Zahrau ta yi wani murmushin ta ce" bayan a yanzu a gabanki na mayar da ke wace zata ringa hada turaran wutar fada? Kin san da mun iya hada turaran wuta irin namu tsumamun turaran wutar da kuke so ruwa a jalo aman kuma na baki wannan damar ai kin san dan mun iya hada sabulai ba zai hana mana zuwa ki hada mana ba idan hakan ta taso, juste ina son na san sirrin nan, ina matukar mamakin matan da suke anfani da sabulun wanka na ruwa da na sabulu fatarsu na daukan yannayi na kwailin dake hanna masu yin bakin nan na hannu da kuma kafafuwa, ina mamakin irin yanda fatarsu ke yin santsi da sulbi , sannan irinmu masu bak'ar fata ina matukar son sannin wai menene sirrin dake sakawa fatarmu na daukan yannayi na sheki , santsi, da wani irin ni'ima tamkar wa'inda bama shiga rana ko ba zafi a garinmu?"
Murmushi Balaba ta yi ta mike ta dauko litafi da byro ta dawo ta mika mata, a hankali ta ce" tabas zan baki sirrikana, bismillah ki rubuta daifai misali, aman kafin nan zan fada maki wani sirrin, wato *zafi*, zafin rana davan, gumi daban, Zafin rana shine abinda fata bata so, aman gumi daifai misali shine abinda fata ta fi so dan karbar gyara.....misali........
Shin kuna son sirrikan nan ne?😁🤣🤣🤣🤣, idan kuna so ku lalaba ni na yi tunani sai mu ga abinda za'a yi🤣😆😁, amanfa iya gyaran fatar zqn bayar, domin kuwa shi baban gyaran cen ai kowama ya iya😌🙈
Taku ce SAJIDA🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*Na*
*SAJIDA*
💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝
☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
5 1
GUMI daidai misali na gyara fata, yana sakawa fata karin laushi, yana saka fata karbar ko wani irin gyara, ke harta da JESIKA (HQ) na bukatar jiki ya kasance da dumi dan hakan ke sakawa itama ta kasance cikin dumin
Sannan masu shafa man bleating, ba wai masu garwaye nake maki magana ba, aa, manyan masu shafa bleating wa'inda suka san darajarsa sukan shafa mai ne sai su rufa da abin rufa mai kauri , hakan har ya daina wahalar da su domin kuwa sun saba sukan yi bacinsu a haka, lale fatarsu na karbar mayukan nan fiye da wanda baya shigar
Da farko dai zan kawo maki ire iren hadin da muke yi na sabulun wanka na macen da bata Bleating da kuma wace ke son fatarta ta koma fara (a gaskiya zan fada maku gaskiya, zan kawo iya na bak'ar🤣 kar yan Allah tsine su ce na kiyawa y'ayansu shafa man bleating)
Da farko zaki samu sabulun VICTAGO ana so a same shi isashe domin kuwa shi wannan sabulun anfaninsa a jikin fata shine kashe kuraje da du wani fari fari da sauransu na fata, ko wace irin fata kuwa ki gwada zaki bani amsa, sai ki samo hade haden sabulu irin su carotte, na zumar nan, su Mon savon, su la vie belle, su savon de Marseille, su Roger Cavalaisses, idan kika hada wadinnan sabululukan sai ki sayi zuma mai kyau sosai wadataciya, ki sayi madara peak, ki sayi dankalin turawa ba da yawa ba wanda zaki dan yanyanka shi ki dake shi ko ki markada shi yanda dai zai narke, ki sayi resain shima murje shin zaki yi a ciki, ki sayi kankana wace ita kuwa zaki cinye saman sai kasan nan zaki yanyanke ki markade, idan kina son fatarki bayan bakinta ta dan kara haske kadan kina iya saka kurkum yellow ba da yawa ba, sannan ki saka dilka ita kina iya daketa sosai sai ki zuba kadan dan warin nan nata, haka kuma ki je wajen masu hada turaruka ki ce da su na hada sabulu kike so, sai ki zabi kamshin dake kwontar maki da hankali ki sayi madaidaici ki kawo ki hada a hadin sabulun ki , idan kin gama hade sabulun nan baki daya da kayan nan sai ki samu turmin karfe baba ki kara wanke shi ki kara dake hadin nan sai ki zuba a bokici ki dadane shi sosai sannan ki ringa bude shi dan ya kara hade jikinsa. Iya wannan kika rike matsayin sabulun wankanki zaki rabu da kuraje da wasu kananun matsaloli na fata in sha Allah (na Bak'ar fata kennan, sannan da farar fatar da take so fatarta ta kara laushi da santsi kennan, aman fa ba na wanda ke son na bleating bane, na bleating dinma akoyshi dan dai ina tsoron iyayen y'ayanmu😅)
Zaki iya markada tumatir danye ki hade shi da colgate ki ringa shafawa, yana gyara fata da sakata sulbi
Ruwan Alovera yana kashe kuraje, aman kafin ki shafa ki goga a gwuiwar hannunki, idan baki ji zafi ba zaki iya shafawa fuskarki , idan kuwa da zafi kar ki shafa bai karbi fatarki ba
Dan tsagaitawa ta yi a lokacin da Zahrau ta gama rubutawa ta ce" ba dai za'a bamu na bleating din ba?"
Dan murmushi Balaraba ta yi ta ce" ku dai na san bakwa shafa man bleating, baki data gidanku bakwa wannan, bakwa sabulun bleating to me zaku yi da shi?"
Itama murmushin ta yi, ta so ta fada mata ko dan gaba, shi ai ilimi ne sani ne sannan ita du farinta ai tana anfani da sabulun na bleating shi yasa tamkar kwai kulun haka take sheki gashi dai da shekaru a kanta aman sun boye , Zahrau ta ce" to mayuka fa?"
Balaraba ta ce" kin san shi mai da kika gani daukan fata fata ne, zan iya baki wanda ba shi ke karbar fatarki ba shi yasa idan ka tashi siyan mai to ka san wani meye baya son fatarka wanda ke iya saka maka kuraje ko wata matsalar daban, kin ga ni ko ido rufe aka bani carass zan jefar da shi domin ko a miya na ci shi sai na yi kuraje, shi ya sa ko siyan mai na tashi bana siyan wanda aka hada da carass komai kyansa, aman akoy dangin su Roger cavaills, su secret de teint da dai sauransu mayuka ne masu kyau dake kama yawancin fata
Ummulkhair ta ce" abinda ke bani mamaki Balaba, yanzun an rage shafa mai dan samun hasken fata sai ki ga sabulu kawai ya wadatar ko kuwa sabulun nan na ruwa da ake hade hade ki ga baki daya jikin mutun ya dauka ba bambanci harta da kafa da take da taurin kai"
Balaba ta ce" haka ne, kin san shi mai idan ba iya shafa shi ka yi ba yana haifar da matsala ta hanyar saka maka jiki ya yi daban daban, ka samu bakin gurbin ido, bakin kunne, wanin hannunsa baya taba jin mai ko wani irin ne, duda shi mai idan kana so ya kama maka jiki zaka ringa shafa shi da dare ne idan ka gama komai ka yi wanka sai ka shafa ka bi lafiyar gado, a lokacin da ka tashi salar asuba kuma sai ka yi wanka, sannan saka tube a mai ke saka fuska ta yi bakin gurbin ido domin a lokacin da rana ta daki wajen an gama in dai ba nikaf zaka ringa anfani da shi koda yaushe ba, su sabulan ruwan da na wanka shi yasa suka fi anfani a yanzun, domin sabulun ruwan nan mu ba na yanda bama hadawa a shagon nan dan kuwa su baki daya suke kama fata basa barin wani wajen daban"
Ummukulsum ta ce" ni dai ba wannan ba, kin ga du cikinmu nice marar gashi mai tsayi da kuma kyau, sannan tafin kafata tana min wani mugun abu ta cika yin kaushi idan sanyi ya zo har tsatsagewa take, ki taimaka Aunty balarabarmu"