Sashe 100
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonsu, kafin ta ci gaba da fadin" dan gyaran gashin ki ki samo *kwai, sabulun salo, ruwan tumatur* ki hade su waje guda ki shafa a kanki, zai sa gashinki ya yi kyau da shikin, sannan ki ringa markada albasa idan har zaki jure warinta kina wanke kanki bayan ki shafata zaki dan jima da ita a kanki sai ki wanke da sabulun *salo da yodo*,
Kina iya hada man gashinki da abubuwa kamar haka *Man kwakwa, man albasa, man zaitun, Man Oil, Man kadanya, Man alayahu, wadatacen man shannu* hade su zaki yi ki ringa shafawa a kanki
Idan kuwa na mutanenmu na gida zaki iya jurewa sunna anfani ne da iya dungulen mai, wato man shannun nan mai wari danye, anai masu manyan kisto a lafta sai su kawo bakin dan kwali su nade kan😆, akoyfa wari aman akoy result mai kyau,
Sannan *Gyaran kafar* kuwa kina iya samun Man shanu, Man kwakwa, Man ridi, Man Alayadi , zaki hade su ne waje daya da dare ki shafa koda a wajen kaushi ne ki saka leda sai ki dora safa a kai, da safe ki wanke da ruwan dumi ki shafa man zaitun da man ridi"
Wadatacen murmushi ne ya wadaci fuskar Zahrau bayan ta gama rubucewa ta ce" kwanaki kin min magana a kan na kiyaye cushe cushen magungunnan nan na zamani, harma kin ce min garin neman gira kar na rasa ido, kin nunan cewa yawanci magungunnan nan na zamani su ke haifar da cutar sanyi, sannan wasun sunna hadasa ila a mahaifa, gashi kuma lamarin nan fa yanzu na shigo aman na gama gane cewa idan ba gyara akoy matsala, dole sai da gyara, me kike iya gabatar min dan na ringa anfani da shi? Idanma ke ke siyarwa muna so"
Balaraba ta gyara zamanta tana kallonta ta ce" Gimbiya Zahrau, ba duka magungunnan gyara suke da matsala ba, sai dai ganewar da mutane suka yi cewar mata mun haukace idannuwanmu sun rufe kan wannan lamari sai kowa ya tashi kai da fata shi mai magani ne, ina iya rantse maki wata mai maganin ita ke saidawa aman bata taba anfani da shi ba domin ita kanta bata san me ya kunsa ba bata yarda da shi ba,
A ganina a yanzu da kuke yaran mata me zai hanna bayan irin taimako da na tabata Gimbiya zata tsaya maku kansu irin na su kankana da ake yi da yusufa da sauransu, da su daguwar kaza da tantambaru, sai ku rike sasaken baure da karanfani da mazarkwaila, walahi Zahrau zan fada maki du girman nan nawa haihuwata uku ko? Bani da wani siri da ya dara wannan, domin ina jina sakayau, marata bata daurewa, ni'ima daidai misali alhamdulilah, sai ko ruwan dumi da karanfani idan na ji ina bukatar na dan kara matsewa ne nake saka karanfanin da gishiri kadan idan bana bukatar hakan iya ruwan dumin nan shine nake yi du asubar Allah na zuba a baban flask dina na rufe, da shi nake wuni ina sirkawa ina anfanina, ban ce maki idan na hadu da wani sirrin da na yarda da shi bana aiwatarwa kaina ba, domin kuwa mace dai yar gyara ce ko wacece dan kuwa ko satin da ya shige sai da na yi tataki har garin maradi wajen Hajia SAMIRA HARUNA ta yi min tukunyar nan da ta taba yi min, na maganin zafin da garin dahuwar, na zauna na cinye tas kafin na juyo idan kin kula na cenza mota, to a washe garin ne oga ya min kyautar nan"
Murmushi bayanane Zahrau ta yi, domin kuwa Tukunyar nan yau kwana biyu kennan da UMMU ta yi masu ita sai da suka cinye tas tas, gaske ta ringa haduwa da yannayi na jika haka kawai
Kudade ne masu yawa suka cakewa Balaraba kafin suke mikewa zasu tafi
Har sun zo bakin mota dogarai sun bubude masu da sauri sai Balaraba ta ce" Gimbiya Zahrau "
Dakatawa Zahrau ta yi ta dawo tana kallonta, Balaraba ta kamo hannunta na dama ta ce" Dan Allah kar ki fadawa Najeeba na ji tsoron bada wasu daga cikin sirikana, bana so ta ji haushina a kan hakan domin ita din ita ta koya min kitso da kunshi"
Murmushi Zahrau ta yi ta ce" ba zan fada ba "
Bangaren UMMUi kuwa cike da mamaki take kallon Bilkissu da suka gama sauraron Najeeba na fadin wai bata son auren mahaifinsu, hakan ya saka Bilkissun kama hannunta tana kallonta ta ce" MAMA, me ya ba zaki auri ABIH ba? "
Rasa mai zata ce da yarinyar ta yi, sai kawai ta shiga kikifta ido, NAJEEBA ta koma ta yi kwonce saman bed din tana kallon sauran sam basu wani damu ba kasancewarsu yara sosai, ita kanta Bilkissun dan shekarunta sun kai goma sha uku haka shi yasa ta fahimci abinda ake nufi harma ta ji kwata kwata ba dadi a ranta, dan tsaki ta yi ta cire kanta, haka kawai take jin haushin mutumen, wai haka kawai ya kwace mata yan kunnayenta?
UMMU ta kara kama hannun Bilkissu tana kallonta a sanyaye ta ce" Biki, ki yi hakuri kin ji? Ba kin mahaifinku nake ba aman ina bukatar ku min adu'a idan alkhairi ne Allah ya tabatar"
Kai ta gyada a hankali ta shiga jikin UMMU ta dora kanta, hakan ya sa NAJEEBA lumshe idannuwanta sannan ta mike a sanyaye ta fita ta koma dakinsu
Wata kwonciyar ta yi ta kuma lumshe idannuwanta tana ta tunanin rayuwa, a haka har yayunta suka dawo bayan sun gama nunawa AMMI abinda suka siyo da UMMU suka sameta a dakin tana kokarin yin baci
To dai bacin da bai samu ba kennan domin kuwa sai da aka saka jigidar nan tsaf aka tare nan ana ta training din tafia da ita a jiki sunna daria abinsu
Bayan salar isha'i UMMU ta kalli AMMI da kulawa ta ce" AMMI, ban ga yarinyar nan ta shirya dan zuwa wajensa ba"
AMMI ta yi murmushi kadan ta ce" kin san meye UMMU, sam ban ji dadin ranar nan da bai biyo bayanta ba, na san da kamar wahala na samu abinda nake so kai tsaye da SHAHEED, aman fa koda a kwatance ne ina so ya ringa kokartawa......u see ko waya bai bugo ya yi wani bayani ba, kamar wanda ya baro wata uwar mata aka kawo min ita nan, sarai na gane ta samu lafia , abinda ke faruwa nima ina son samun bambanci , a gaskiya ina son ya fara gane lamarin nan kala daban daban ne, sannan ina so koda kuwa cenza namijin da ka samu bisa tarbiyar da matarsa ta dora sa nada wahalar gaske cenza shi......aman ina son kwatantawa. Believe me na san a kan me nake magana, nd trust me sai na ga kul uwar daka!"
Dan murmushi kawai ta yi ta kada kanta ta ci gaba da jan carbinta
Cen kusan karfe tara UMMU ta yada zango a daki ta zauna kusa da yan matanta da suka fara kitson Zahrau
Kasancewar kannanu ne sosai, gashi kuma Dayabu ya ce a jibi jibi zata koma dakinta shan nonon ya isa haka ta dan dubi yanda Najeeba keda saurin kitso ta yi murmushi tana amsa sannun da suke mata inda Ummulkhair ta mirgino daga kwoncen da take ta dora kanta saman cinyar UMMUN ita kuwa Ummukulsum sai fama take da ruwan albasa da kumb a hannunta
UMMU ta kuma yin murmushi, ba karamin dadi take ji a rayuwarta idan ta ga yanda kan yaren nan ke hade ba, takan godewa Allah harma ta ji wani hawayen farin ciki na son silalo mata a lokacin da bata shirya ba tsabar jin dadi
Dubanta ta maida wajen sif ,cen sama ta ringa hangen sauran jigidar da suka rage kafin ta maido dubanta tana dan shafa gashin kan Ummulkhair a sanyaye ta ce" ina son magana da ku "
Su dukansu sai suka maido hankulansu kanta harma Zahrau ta mike itama sunna sauraronta, UMMU ta ce" ina so ne mu yi magana a kan rayuwa, duda ku biyu baku je dakin auren ba tukunnan aman du ba mai bacewa bace dan koda Allah ya yi bana nan kuka je dakin aurenku ina so ku rike wannan"
NAJEEBA ta kalleta da kyau, bata nan? Ina zata je kuma?