Sashe 132
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ido cikin ido ya ci gaba da fadin" Du wannan bai isheki ba , daga jin na fito sai kika dauke kafa da zuwa wajen AMMI sai idan ta saka an dauko ki,
Beebah kowa na zuwa gaishe ni aman banda wace na riki gaisuwarta da mahinmanci, kowa na rububin son sanina banda ke, yar kankannuwa da ke kikai min katutu kika hanna min zaman lafia
Beebah aka tashi aurena, a tunanina shakuwar da muka yi kina karama ya bara maki abinda ya bara min, aa , sai kika dauko makada kika dinka dinki mai tsada kika cashe a aurena, shin wannan bai isa ya batan rai ba? , bayan wannan da shekaru Allah ya amshi ran mai martaba, Beebah na maye gurbin kujerarsa, abubuwa suka kara matso ni sosai, fuskantar lamura suka sakoni gaba, a haka kika kutso da makamanki na son sai kin halaka ni
Beebah ba'a sati ban yi shara'ar ki ba, abin takaici yawanci ko budurwa ta kawo kararki da saurayinta kar ki kwace mata, ko matar aure ta kawo karar a maku tsakani kar ki rabata da mijinta da y'ayansu
A lokacin d akaina ke sarawa na buda idannuwana sai na ga yar kankannuwar kanwata ta zama cikakiyar budurwar da dukan mai Namijin dake amsa sunnan namiji zai iya mararin son samunta a matsayin wace take kusa da shi sosai, kusanci mai girman gaske, Beebah gaki da son saka kannanun kaya, gaki da son amsawa kowani dan banza
Yaya kike so na yi da tunanina ne?"
Ya kuma tsagaitawa yana shafa dogon hannunta ya ci gaba da fadin" Bayan wannan kika tashi da burin tsanar sarauta, kika dora da burin tsanar mai farin fata, karfi da yaji kika sakani boye kamanina wa duniya dan kar abinda ke raina ya falasa ki guje ni!,
Ya kara lumshe idannuwansa ya ce" Beebah, ban taba jin ina zama lusari, wawa, wanda komai ke kuncewa ba sai kina daf da ni, idan ina shara'arki nakan yita ne zuciyata na aman jinni, nakan bayanata ne jikina na tsuma, hankalina a tashe, sai na kafe ki da ido dan ki fahimci yarena ki rufa min asiri ki kiyayi neman halaka ni, duda kuwa na san kallon nan naki da nake zai haifar min da mugun bukatar son na kebance da ke a matsayin matar aurena"
Dan murmushi ya yi yana fadin" Rigimamiyata, ban koya maki sakankancewa da ni ba dan ki sakankance da kowani gardi, sai gashi abubuwa na zuwar min masu bata zuciya har ta kai na yi akwati na tatara damukarki na kule, na ringa neman laifinki ido rufe da yanda zan yi na kama ki a kan zargin da nake maki dan na hukunta ki na huta, ba zan boye maki ba da ace na kama ki da wani laifi abinda zai hanna min gabatar da hukuncinki a tsakiyar garin damagaran ba karamin abu bane, dan kuwa kin min ilar da ido rufe wajen maida duka nake nema duda a fahimtata bakima san ina yi ba, ke rayuwarki kawai kike, "
Irin yanda take kallonsa ba ko kiftawa ya saka shi kara saka idannuwansa a cikin nata ya ce" Wai harda ce maki ki fito ki bashi nutsuwa?, da baki fito daga shagon Alhajin nan ba da sai na halaka shi, kina fitowa na shiga na biya du abinda kika kashe na nuna masa cewar matar aurece ke, hakan ya sa bai neme ki ba, aman baki dadara ba kika shiga motar tsohon nan har ya taba maki hannu, da baki fito a motar nan ba da ban san me zan maku ba!" Ya karashe yana mai cije lips dinsa na kasa irin abin ya masa ciwo sosai ya dora da fadim" Sai kika shirya ranar da zan hadu da ciwo irin naki wato huka ta hanyar gayato tsageran nan har fada, Beebah kika saka dinkin dake tona min ajiyata, kika ringa wasu abubuwan da suka kusan dauken numfashina dan kawai ki tada min hankali ina zamana ko tausaya min bakya ji ga rigimar gari ga ta cikin gida, ga kuma taki "
Gaba daya wata mutun mutuni ce ta zama a kwoncen da take a jikinsa tana mai bin idannuwansa da lebunansa da kallo
Baki daya komai ne ya yi mata nauyi harma ta rasa ta inda zata fara , da kyar ta iya furta" SHAHEED "
SHAHEED ya kara sauke mata duban nan da ta yiwa lakabi da kallon tsana, a hankali ta dago hannunta ta kai wajen idannuwansa ta shiga shafa saman idon hakan ya sa ya dan lumshe su kafin ya kuma budewa ya kama hannun nata ya kai wajen bakinsa ya mana mata kisss mai zafi a kai
A hankali ta ce" Ka min gwari gwari yanda zan fahimci yarenka, Shaheed wace irin shakuwa ce da saka abu a rai ta saka ka aikata haka? Wani irin nauyin baki ne ya hanneka tsawatar min?,
Sai kuma ta kara sasautawa ta ce" zargin da kake min ba shine ya fi tsaya min a rai ba, dan kuwa zan iya cewa ko yayuna sunna min nasiha ne kawai, kasancewa mai fita nema a saloon wajen da ba abinda ban tatara ba, kawayen banzan ne, tarin yan daudun ne, yan bariki na bugawa a jaridar ne, uwa uba irin tarin samarina ya saka kowa ke min kallon na zubar,
Aman Me ya sa ka dubi wata bayana? Me ya sa ka dauki aminiyata? "
Shaheed ya ringa dan yin murmushi yana kallonta, cikin nutsuwa ya juyeta kasan sa ya dan dora mata jikinsa kadan sannan bai sakar mata nauyin jikinsa ba, muryarsa ya kausasa ya ce" Tsoronki nake "
Da mamaki take kara kallonsa tana dan tare hannunsa dake son shiga cikin jikinta kafin ta dan dago da idannuwanta tana kallonsa, ido daya ya kashe mata ya ce"
[3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*Na*
*SAJIDA*
💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝
☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
67
"Tsorona kuma?" Najeeba ta fada tana kallonsa da mamaki
Murmushi ya yi yana shafa kansa a hankali ya ce" Da gaske nima sai da na zauna na gane tsoronki nake, kin ga abinda kike yi na fadace fadace ina da damar na kama ki na lakada maki duka na rufe ki, kaf Duniya ba wanda ya isa ya amshe ki, ama sai kawai na ringa kallonki ina fata a cikin raina....inama zaki rufa min asiri ki daina?, inama zaki daina biya samari?"
Dan lumshe idannuwansa ya yi yana jin kansa na dan sara masa sannan bakinsa ya fara masa ciwo sakamakon wannan zuba da yake yi
Jin lalausan hannunta a wajen sajensa tana shafawa ya saka shi buda nanauyan idannuwansa yana kallonta,
A hankali ya kara kusanta kansa da ita, lebunnanta ya cafka ya shiga bata hot kissss,
Idannuwanta lumshe ta kama harshensa a hankali ta ringa tsotsarsa a cikin bakinta hakan ya saka shi yin kasakai cike da mamakinta da wani irin tsuma da jikinsa ya fara
A hankali ta saki sannan ta lume kanta a kirjinsa cike da kunya
Wata irin ajiyar zuciya ya ringa saki ya mayar da hannunsa yana shafa gadon bayanta
A hankali ya kuma zuge zif din rigar tata,
A hankali ya zareta daga jikinta kafin ya kara hade jikinsu waje daya yana ta tatara kalaman bakinsa dan kokarin gannin ya bata amsa a dukan tambayoyinta ya ci gaba da fadin" Abokiya nake nema, wace zamu yi zama na fuskantar junna, wace zata yi rayuwa da ni ta matsayin miji abokin rayuwa abokin wasa, ba uban gidanta ba, burina nima na samu wace zata ce min NA KI! Ta nunan ita ga yanda take so ba wai kulun ni ke da gaskiya nine na isa ba, jtama ta nunan ta isa da komai nawa!,"
Ya dan rage sautinsa sosai ya ce" a gaskiya na hada ki da aminiyarki da farko bisa hukuncin Allah cewar matar mutun sai ta kasance matarsa koda kuwa baya so, na biyu na yi niyar hada ku ne dan na rama irin zafin ciwon da nake ji a duk lokacin da kike wahaltar da ni, sai dai ki sani BEEBAH, itama ina jinta a raina, sam bana so ki dauka ko bana son zama da ita ki wulakantata, Nadia tana da tarbiya da kyawawan halaya, da ba dan kin min illah ba da babu abinda zai tsayar da ni haukacewa a kanta!"
Idannuwanta a lumshe suke tana sauraron dukan kalamansa a hankali cikin dadadar murya da sansanyan lafazi
A hankali ta dago dubanta ta tsatsare fuskarsa da kallo, irin yanda fuskar ta dauki ja zaka fahimci ya gaji da maganar nan, ama sai ta kuma dakewa domin burinta ya idasa horuwa da yi mata labari dan kuwa ba zai zamanto ita ke zuba ba shi yana kallonta gata mutun mai kaikayin baki sam bata son zama bata dan labari
A hankali ta ce" Tall me, kana son wasu ni baka furtan kana so na ba dan me? "
Da mamaki yake kallonta, sai ya ga to du bayanin nan da yake na menene? Hala bata fahimci inda ya nufa ba, idan ya furta mata cewa ta masa illah bata gane wace irin ilar ta masa ba kawai so take ta bashi wahala?
Kai ya girgiza ya yi saurin rike hannunta da take dan shafa kirjinsa a hankali ya ja numfashi ya ce"Idan kika tayar da rigima zaki iya dauka kuwa? "
Murmushi ta yi tana kara shigewa jikinsa tamkar wata mage, shi kuwa hakan ke kara hautsina masa lisafi ya zamanto sai kakarewa take kar ta hargitsa shi har ya haike mata
Kuma jefo masa wata tambayar ta yi cewa" sai nake ji a kasan zuciyata ban gamsu da cewar ka aureta dan ka rama bane "
Murmushin ya yi shima ya ki bata amsar wannan magana, cen ya kara tare lebenta da take bin hannunsa da shi a hankali ya ce" BEEBAH "
:Ummmmm?" Ta amsa shi tana dan langwabewa a jikinsa
Kuma talafota ya yi ya ce" Jikinki zafi nake ji, baya sauka kara hawa yake "