Sashe 116
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin da yake rikewa ne ya bari ya subuce masa
Waje daya ya dan kurawa ido yana kallo, sai kuma ya dan girgiza kansa yana cije lebensa na kasa, kasa kasa ya ce" Bata jin magana, zata mayar maki da yaro mai magana , fada take nema ido rufe "
Wani farin ciki ne ya dira a zuciyar AMMI, dan kuwa irin yanda yake maganar yana dan juya kansa ga murmushi kwonce a fuskarsa sai ta samu kanta da yin yar dariya har cikin zuciyarta, a hankali ta ce" ni dai kar wanda ya cutar mij da y'a, ehe "
Fuskarta ya kurawa ido, a ransa kuwa fadi yake wace zata wani tsaya kallona na cuceta? Ban taba gannin tsaurara irin yarki ba AMMI zata tsareni da ido ta bani umarni ba ko shayina, wai Malan cika ni, wai je ka auro da yawa fararan, wai ni take murgudawa baki a gabana?, sai kuma ya saki murmushi yana ayana sai na cije leben mu ga abin yin tsiwar a gabannan,
AMMI kam gannin sai sakin murmushi yake yana dan juyar da kai sai ta ce" tashi ka duba Nadia sai ka tafi bangarenka ka huta "
Sai da ya kama hannunta kamar yanda ya saba ya dora shi a gefen kuncinsa na dama ya lumshe ido sannan ya kawo shi wajen bakinsa ya sumbaci bayan a sanyaye ya furta" Allah ya sa ki hama da duniya lafia ya datar da ke da shiga gidan aljannah, ya yafe maki laifukanki ya faranta maki zuciyarki, Allah ya nutsar da zuciyarki ya kara maki imaninki yah UMANI "
Ammi dake amsawa da Amen , Amen a kasan zuciyarta kuwa ita kadai ta san irin adu'ar da take masa, har ya gama ya mike cikin nutsuwa ya fice a dakin
Ajiyar zuciya ta sauke mai sanyi sai kuma ta ci gaba da jan carbinta har sai ta ji baci tukun zata ajiye
Irin kwonciyar da ta yi zai nuna maka a takure ne ta yi shi
Tun da Sultan ya shigo ya lura da idannuwanta biyu aman kuma kamar harda hawaye a gefensu
Kasancewar ba wani kwakwaran motsi ya yi ba sai bata ji shigowarsa ba, hasalima ta hanna kanta rintsa ido dan ko a nan din tsoro take ta rufe idonta ta ga macijin idan ta bude
Dan gyaran muryar da ya yi ya tsoratata , hakan ya sa ta zabura har ta bige ciwonta
Fashewa ta yi da kuka tana rinrintse idonta
Da dan sauri ya karasa yana fadin" hey, menene, meye? "
Jin muryarsa ya sakata buda idannuwanta, baki daya hannayenta rawa suke ta kale shi ta ce" tsoro nake macijin ya shigo, wollah ka tambayi Najeeba ko laifi na mata kwari take kamowa ta ajiye min a gabana , ba zan motsa ba sai ta yi hakuri ta dauke, haka Allah ya halice ni da tsoron du wani abu bayan kuda , dan Allah a kaini gidanmu "
Tausayinta ne ya ji ainun, wannan daukan alhaki har ina, gata ita bata mutun ba aman an barta da tashin hankalin tsorata har haka
Hannunta ya kama ya tayar da ita tsaye, a hankali ya ce" ba kyau mutun ya cika tsoro har haka, ki rage ki yaki kanki ki rage sannan ki daina nunawa kina tsoron domin duniya ta ki lafia, baki san da wa zaki hadu ba, baki san inda rayuwa zata kaiki ba"
Yana gama fada ya kama hannun nata ya fita da ita ya nufi dakin UMMU da ita, dan ya san idan ya kaita dakin Ammi to itama Ammin kunyarta zata hannata yin bacin, ita da Najeeba kawai take iya bacinta a cikin matansa
Bayani ya yiwa UMMU, kwarai ta fahimta dan haka ta kamata ta kaita da kanta saman gadonta harma ta shiga dauko abinda zata gige mata dan jinnin da ya zuba a wajen ciwonta
Ajiyar zuciya ya sauke yana dan girgiza kansa ya juya ya tafi
Ummu kuwa da dabara ta saka Nadia ta cire uwar alkyabar dake jikinta sannan ta sakata ta kwonta
Zama ta yi gefenta a bayane ta ringa tofa mata adu'o'i hannunta saman kanta, hakan ya sa ta yi ta jera ajiyar zuciya har jikinta ya shiga warewa ta shiga jin nutsuwa a cikin zuciyarta
Muryarta na rawa ta ce" Mama, zaki kwana da ni a nan gefena?"
AMMI ta yi dan murmushi ta ce" Eh, a nan zamu yi kwonciyarmu Nadia, abinda nake so da ke koda abin tsoron kika ganni idan dai ba waje ya kure maki ba bana so ki tsorata, ke ko waje ya kure maki ridarshi bige banza, ni bana wani gudu sai dai ya lahantanin ta haka aman fa sai na kar shi"
Yar daria abin ya bata, harma ta yi murmushi ta ce" Mama, kennan a wajenki Najeebana ta gaji wannan abin, idan ta ga abu tana tsoro in ya nufeta maimakun ta gudu ko ta yi ta ihun a taimaketa sai kawai ta ride shi ido rufe, akoy ranar da wata irin tsaka katuwa bak'a kirin harda yan gashi a jikinta ta fado mata saman abin kwaliyarta a shago fa, ai kau aka ringa guje gujen guduwa itama tana tsaye jikinta na rawa, sai kayan ta kwashi ayatul kursiyu a bayane tana yi tun karfinta, kuma sai ta warci kwalbar wata hodar ruwa ta shiga dandatsar tsakar nan fadi take idan aljani ne ka bace na maka ayatul kursiyu idan kuwa tsaka ce dan ubanki ba inda zan je, kuma fa harda hawaye domin tana tsoron tsaka sosai fa "
Ai kuwa abinda mama take so ne ta samu, wato ta ringa jin irin halayar gudan jinninta, hakan ya sakata wani irin nishadi, sai kawai ta kara sakin jiki da Nadia, itama ta saki jikinta sosai da maman tana ta bata labarunsu, kuruciyarsu, irin tabin maganarsu, zuwa yanmatancinsu, zuwa yanzun
A haka ne mama ta ce" aman Nadia, me ya sa Najeeba ta tsani Sultan ne?"
Nadia ta dan gyara kwonciyarta a hankali ta ce" Mama, ta dauki wani lamari ne ta sakawa zuciyarta cewar du idan ta motsa yana binta da harara, ya tsane ta, na rasa menene ya ja haka? Me ke damunsu ne baki dayansu, sai dai a yanzu ni ina da ja da maganar kallon tsana yake yi mata, qman ba komai na tabata a hankali ita da kanta zata ganni, zata fada min hakan kuma "
Mama dai murmushi kawai ta yi, lalle ta ji Nadia ta shiga ranta sosai da sosai, dama yarinyar bata da duhun kai, haka sukai ta labari har baci ya dauketa sannan UMMU ta dauro alwallah ta shiga gabatar da nafilfilu domin dare ya yi sosai
Sai da ya gama dukan kimtsawar da yake yi a kowani dare, ya gabatar da nafilarsa raka'a biyu kawai ya yi doguwar adu'a sannan yaike ya cire jalabiyar dake jikinsa
Turare ya fesa a jikinsa sosai sannan ya shige cikin abin rufar da ta kanainaye take baci hankalinta kwonce
A hankali ya janye abin ya maye gurbinsa ta hanyar hade jikinsu sannan ya lumshe idannuwansa ya shiga neman baci bayan ya yi adu'a
Wani irin nutsatsen bacin da bai zata zai samu ba ya samu, a lokacin da ya motsa kiraye kirayen sallar asuba na biyu tuni har lokacin ya yi, da sauri ya diro ya nufi bayi dan kar ya makara
Ko da ya kimtsa ya kai dubansa wajenta bata nan, sai kawai ya fice dan gabatar da sallarsa
Ya jima sosai domin sai da ya leka ya ga kwannan su AMMI da Nadia da jiki, sannan ya dawo, a lokacin tuni takwas ce take neman yi
Kasa kasa kunnayensa ke jiyo masa dan kida na tashi, hakan ya mugun bashi mamaki harda dan zaro ido
Kida? A nan? Da safiyar nan wani iblis ne wannan?
Da sasarfa ya nufi dakin da yake jin dan kidan ga carbinsa a hannunsa
A bude dakin yake, ta baiwa kofar shigo baya, ta daura zani ta dage shi har wajen kwaurinta sai rigarta mai kananun hannaye sai gashin kanta ta hade su cen sama ta sike da kumb dinsa
Zanin gadon nan ne ta yaye ta ciro wani tana shinfidawa, sai kuma ta saka wakar larabawa mubale, hakan ya sa take kada kugunta tana rawar larabawan haka kuma idan ta dan mike sai kawai ta cire da rawar ethiopian tana kada kafadun nan exactly yanda suke yi har ta dan yi kasa kasa da kan nata sannan ta tsayar da jikinta sai iya kugunta kawai ke juyawa da wani irin kwarewa ga shafafen cikin nan nata baki daya casun sasafe ne NAJEEBA ke hadawa a bangaren SULTAN, wanda ta tabata ba zai zo inda take ba, haka kuma bata wani kure volume ba bale har ya ce ta cika masa waje da ihun kida
A hankali ya jinginar da bayansa, baki daya idannuwansa tamkar zasu fado ikon Allah kawai yake kallo
Gannin har kamar da gaya, har kasa kasa take dan dukawa sai kuma ta kara ci gaba da cashewa ya saka shi murya cen ciki ya furta" *BEEBAHHHHHHH* "
NAJEEBA kam kunnanta mai ji ne, sai dai wakar da ta saka ta hanna mata jin domib kuwa kwarai a ciki ya yi maganarsa
A hankali ya ringa dan daga idannuwansa da sukai masa nauyi ya kuma furta" *BEEBAH, KI BAR BALAKI YA YI BACI NA ROKE KI* "
Wannan karron kam ta ji, hakan ya sa ta yi turus ta tsayar da rawar tata, wajen da take kallo dai take kallo idannuwanta rintse, sai kuma nan da nan magangannun su aunty Zahrau suka shiga dawo mata sala sala, maganar aunty Zahrau da ta ce da ita" bana son iskanci Najeeba, ai so muke mu ga iya gudun ruwansa, zaki bani hadin kai na gaskata maganar da ya yi cewar baya son bak'ar fata ko zaki ci gaba da shirmen nan ne wai? "
Yawu ta hadiye da kyar kafin ta dan duka ta dauki wayar dake kidan
A hankali ta dorata saman kanta ta tataro dukan jarumtarta ta yafawa kanta
Irin wakar nan ta falguni da suke rawa da abu a kansu, sai kawai ta dan wara hannayenta ta ci gaba da rawar nan da iya kugunta ta juyi gare shi