← Book details Mage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 138

Sashe 122

Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baki bude ta raka shi da kallo, sai yayarta ce ta kama mata ita suka kaita daki suka samo ruwa suka shiga shafa mata

Tana farkawa a firgice ta farka, bata tsaya adu'a ko wani matacen jiki ba sai wata ashar da ta luluka tana fadin" walahi basu isa ba, basu isa ba, daga ita har shi din basu isa ba, shine ba neman shawarana ba komai sai dai na ji a gari ya auri tsohuwar matar da ta je saudiya yawon kilakinta ta dawo, matar da tana magana idannuwa na mata rawa? Dama na san abinda ya kawota gidan nan walah8 dan ta asirce min miji ne, aman bata isa ba sai ya saketa shi dinma bai isa ba !"

Mahaifiyarta ta girgiza kai ta ce" kaya, kaya, Allah wadaran naka ya lalace, to ki bi a sanny Mardiya kar ki manta igiya daya keal ta rage tsakaninki da shi, sannan da kike maganar bai isa ba ke a wa? Da acema matar mutunci ce ke sai a tausaya maki a kama maki harma ya ji tausayinki da nauyin fada maki zai kara aure, aman ai du mace mai irin halayanki sakamakonta kennan! Kuma da kike cewa ta je kilaki kar ki manta zato fa zunubi ne koda ya kasance gaskiya ne, koda yake na kula ke din aikin zunubin ba yau ba kika bashi gaba ba baya ba, Allah ya shirye ki "

Yayarta ta yatsina baki tana kallon yanda take cenza kaya bama sauraron maganar mahaifiyar tasu take ba har ta gama ta dauki yar jakarta ta fice bata tsaya jin komai ba

Ajiyar zuciya ta sauke a fili ta ce" inaga ban zame mata ishara ba, sai ta je ta kaso auren ta dawo mu layu idan wannan innuwar ta shige mu tarbi wata, kin ga ina bara na dauki yan cenjin nan na fara saro mana dan abubuwan batarwa dan kuwa na ga alamun yarki bata da hankali gwara mu fara nema kar abubuwa su cakude mana muna zaune yaya kuwa ga iyali sai hamdallah "

Ita dai mahaifiyarta abin duniya ya isheta hanyar da Mardiya ta bi ta fice kawai ta kurawa ido

To a wannan ranar du inda Mardiya ta san zata samu ABIH ta je harta da wajen abokannansa inda yake zama aman bata ganshi ba, karshe dai sai ta mayar da kanta dakinta ta tare tare da kudirin zaman jiransa dan kuwa ta tabata du abinda ba zai kwana waje ba, kuma a shirye take da su baki dayansu, zasu san su din kannanun mararsa mutunci ne,

Wasa wasa tana zaman nan har karfe goma sha daya, karshema bacin wahala ne ya yi awon gaba da ita, a lokacin da Abih din ya dawo batama san ya dawo ba, shi kansa motarta ya bi da kallo ya tabe baki yana kara gwada kiran number UMMU dake masa wasa da hankali wai wani itafa ba wani dan soyaya ta dawo aurensa ba, dan mutuncin y'ayanta ne, dan haka karma ya wani yi tunanin dan wani abin ne ta dawo masa!

Wannan takaicin ya saka shi bacin shima ba tare da ya ko kula bangaren Mardiyar ba.

.......................................

Karfe dayan dare da yan mintunna kennan, du wani bawa mai dauke da gajiya yana kwonce a irin wannan lokacin yana dan hutawa koda kuwa mai yawan nafilfilu ne kafin lokacin motsawarsa ta yi ya gabatar da nafilar dare

Sai dai kashh, banda SULTAN SHAHEED dake zaune saman kujera mai zaman mutun daya ya kurawa waje daya ido
Ya kai ruwa ya kai tsaki, ya kuma kai kansa kasa ya roki Allah kan ya kama masa, domin yakan rasa baci a idannuwansa a irin lokuka irin wannan, yakan zama mai cike da tsoron Allah da tsoron haduwarsa da ubangijinsa, yaya talakansa zai kwanta? Shin yaya bayin Allah ke rayuwa a kasarsa? Ya jima rabonsa da ya yi bada kama ya shiga gari, ya zama wajiba ya koma rayuwar bada kamar da yake yi yana cakudawa da al'umar Damagaran, ta hakan yake sannin yawancin matsalolin dake faruwa a cikin garinsa,

Bai ji motsinta ba, bai ji shigowarta ba, sai jin lalausan hannayenta ya yi ta sanyo ta bayansa ya kasance ta dora jikinta a bayansa hannayenta a wajen wuyansa sannan ta dora kanta a wajen dokin wuyansa idannuwanta lumshe

Yannayin zafin jikinta ne ya saka shi dan kara gyara zamansa a hankali ya shiga dan shafa hannayen nata, muryarsa ciki ciki ya ce" Me ya hanna maki baci? "

Dan bakinta ta turo itama muryarta ciki ciki ta ce" Ban saba kwana ni kadai ba ", ta ci gaba da wasa da sajen fuskarsa dake kwonce luf luf

Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ringa sauke ajiyar zuciya kafin ya mika hannunsa ya maidota gabansa
Bai tsaya jiran komai ba ya dorata saman cinyarsa ya mayar da bayansa da kyau baya ya jingina sannan ya dora kanta saman kirjinsa ya shiga shafa lalausan gashin kanta

Lamo ta yi tana sauraronsa, a hankali ta ce" Kai kuwa mai ya hanaka baci? "

Sai da ya tabe bakinsa a ransa ya furta ji tsegumi, a fili kuwa ya ce" Ina tunanin matata ne "

Sai da ta dan dago ta kale shi kamar yanda ya zame mata sabo idan abu ya daketa zata dan dago dubanta ta kai wajen da ta ji abin, a hankali ta cire idannuwanta a cikin nasa du kuwa da hasken fitilar dakin mai duhu ne aman ras suke kallon junna

Muryarta a sanyaye ta fe" Ka yafe mata mana, kar ciwo ya kama ka domin ciwon so bashi da magani in dai ba abin son mutun ya samu ba "

Shafa gashin kan nata da yake ne ya dakata na yan sakwani kafin ya ci gaba, muryarsa na shaking kadan ya ce" ke kin san zafin ciwon so? "

Lebenta na kasa ta dan dantse, a hankali ta lumshe idannuwanta, cike da jan aji kafin ta bashi amsa ta ce" Na san ciwon so, haka kuma na san zafin rabuwa da masoyi "

A hankali ya lumshe idannuwansa yana mai jin wani irin daci daci a zuciyarsa, me yasa take son bata masa nishadinsa ne a kowani lokaci? Bata san irin abinda take hadasa masa na tashin hankali da bacin rai du a furucinta ba? Me ya sa bata tsoron irin abinda zai iya yi mata a kan furucinta? Me take nema a wajen Namiji ne ta rasa a wajensa?

Idannuwansa ya kuma lumshewa a hankali ya kawo lalausan hannunsa ya saka cikin rigar bacinta doguwa ta kasa hakan ya saka ta dauke wuta tana mai jin gabanta ya yanke ya fadi

Irin yanda ya ringa shafa kwontacen cikinta ne ya sakata fara sauke ajiyar zuciya sannan ta dan yi lamo tana sauraronsa

A hankali yake kara sama yana mai tafia da dabara wanda sam ba zata ji tashin hankali ba
Sai da ya dangana da mangwaron dake tsaye kikam ya tare hanya ne ya fara dan shafa shi yana dan lumda shi dan ya samu wadatacen ruwan da zai saka shi nishadi

Idannuwanta ta lumshe sakamakon irin yanda yake baiwa y'ayan itatuwarta kulawa ba tare da ya girgiza da karfi ko ya tsinko da garaje ba

Bata ankara ba sai jin dumi dumi da abin danshi danshi ta yi a baki bakin, hakan ya saka ta kwace ajiyar zuciya da dan karfi kadan sannan ta dana shanyayun idannuwanta ta dora a saman gefen fuskarsa tana kallonsa

Baki daya jikinta ne ya dauki rawa, a hankali take dan matse damtsen hannunsa irin abin na shigartan nan
Shima dake kokarin motsatan ya gama motsawa , jin idannuwanta a kansa ya saka shi dago nasa da suka cenza kala sukai ja ya sauke a cikin nata wanda hakan sai da ya saka shi jin wani irin yarrrr tun daga kwakealuwarsa har tafin kafafuwansa domin kuwa kalar da idannuwanta suka nuna ya matukar bada kokari wajen kara masa kaimin bukatuwarta

Shanye nasa ya yi, ya kuma wara su a kanta, cikin nutsuwa ya kamo kumatunta ya hade bakinsa da nata

A hankali ta amshi harshensa dake cikin bakinta mai fitar da kanshin turaren baki na menth ta shiga dan tsotsarsa ido rufe tana kara janyo rigarsa zuwa jikinta

Gaba daya jikinsa ne ya kwashi wani irin rawa, a hankali ya ringa sauke mata numfashinsa a saman fuskarta, idannuwansa ruf a rufe ya kasa wani kwakwaran motsi, ita kuwa tamkar ta samu waji lolipop hankali kwonce take lamarinta har sai da ya ji zata haukata shi ya kwace bakinsa yana kallon fuskarta da dan bakinta da idannuwanta dake lumshe

Muryarsa cen ciki, da nauyin tsiya ya ce" Me ya sa bakya so na? "

A kurya ta tsinkayo maganar , hakan ya sa ta buda idannuwanta da suma suka cenza kala ga abin bacin da ta fara ji ga na jigata mata zuciya da ya yi tana kallonsa,
Ido cikin ido suke kallon junnansu, wanda hakan ya haifar masu da wani irin felling, sun kara cadawa a kogin da suke ciki tsundum, har daidai lokacin da ta dan daga masa kafadunta, wato amsarta kennan bata sani ba

Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ciciba ya dauketa ya yi wajen bed da ita
Wani irin zazafen romance yake bata wanda ya sakata mutuwar jiki da gabai baki daya sai wasu irin manyan kalamai da kunnayenta ke tsinkayo mata daga bakinsa wa'inda a saman lebensa yake furta su dan dai kawai Allah yai mata baiwar ji ne

A hankali ta ringa kame jikinta tsoro ya fara darsun mata, muryarta na rawa rawa ta ce" kar ka yi akoy zafi "

Sai da ya kara rarashinta ta yada ta idasa yarda da shi kafin ya yin, sannan sosai ya bita a hankali sai dai jimawar da ya yi, dan kuwa a yau bata ji irin azabar nan ta jiya ba, ba za'a rasa dan abinda ba za'a rasa ba aman ba wani azabar a zo a gani bane, sai dai lamari na ba saban ba dama sai a hankali

Baci ne ya yi awon gaba da ita, shi kuwa ya kasa koda rintsa ido daya ne
Chapter 122 · 0% Book details