Sashe 109
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kansa hankalinsa ne ya ji ya tashi, nan da nan ya fara jin zufa na neman karyo masa, rabonsa da barin jiki irin wannan har ya manta, da sauri ya koma ciki, iya wayarsa da kys din motarsa ya dauko ya bar yarensa a ciki ya fito da wani irin sauri
Budewa sukai suka shiga, ya harba motar bakin titi yana yi yana gwada kiran Nadiar, sai dai tana shiga aman ba'a daga ba
Gani yake kamar an ninka nisan wajen , du irin yanda yake sheka gudu kuwa sai yake gannin ya kasa karasawa, sau uku yana gwada kiran Shahees sai ya yi gagawar kashewa domin dai Shaheed ba mutumen zuben da zai iya dirowa kai tsaye haka bane, hakan ya saka shi ajiye wayar a lokacin da suka karaso gate na farko mai dauke da manyan dogarai
Ai kuwa duda sun kasance sirikan gidan sai aka tsatsare su da tambayoyin da suka kara rikita mahaifiyarta
So take ta furta an kashe mata y'a, sai dai mijin ya tatareta ya hanna mata magana, karshema sai ya nuna sarki ne ya basu damar zuwa
Gannin irin kukan da Maman Nadia take ya saka suka nemi layin sarki wanda suke samunsa a kowani lokaci dan su ji daga bakinsa
A lokacin ya gama gasa Najeeba ya dawo da ita saman bed din ya fito ya ja ya tsaya dan ya afka tunanin ta yanda za'ai ya sama mata tea mai zafi wayarsa ta shiga kuka wace take a kafe a falonsa wace dogaran kofa baba ke kiransa da ita ne
Sai da ta katse aka kuma kira sannan ya karasa ya daga muryarsa a sanyaye ya amsa salamar da sarkin kofa ya yi masa a risine sannan ya shiga kora masa bayani cike da ladabi da biyaya da sada kai
Jim ya yi cike da mamakin jin mahaifan matarsa ne suka zo, mahaifiyarta na kuka , mahaifinta ke tukawa sannan sun yi zasu hadu da shi
Dan gyaran murya ya yi da fadin a basu damar tsalake get din
Ajiye wayarsa ya yi ya koma dakin
Da sauri ta mayar da idannuwanta ta rintse da karfi sannan ta yi lamo tamkar wace ta fara baci
A hankali ya cenza tufafin jikinsa zuwa manyan kaya kamar yanda ya saka ko gajiya baya yi, sannan ya yi simple rawani ba mai girman nan ba sai dai ya rufe har hancinsa kamar yanda ya saba sai idannuwansa kawai ake gani
Juyowa ya yi ya sauke dubansa a kanta, gannin fatar idannuwanta na motsi ya saka shi dan sakin murmushi a boye sannan ya shiga takawa har gaban gadon ya ja ya tsaya
Jin shiru shiru ba motsin kimtsawa sai ta buda idannuwanta
Ai kuwa da wani irin sauri ta mayar ta rufe har tana tura bakinta
A hankali ya ce" shine zaki ringa kallona ina saka kaya ko baki koshi na?"
Da sauri ta kuma buda idannuwanta, sai dai wannan karron ba kallonsa ta yi ba, gefe guda take kallo a tsorace take girgiza masa kanta, muryarta na rawa rawa ta ce" wajen AMMI nake son zuwa, ka ga yama ta yi gashi bani da kaya a nan "
Bakinsa ya tabe ya dan daga kafadunsa sannan ya juya a hankali ya kama hanyar ficewa
Da sauri ta so yinkurawa ta tashi, sai dai bata idasa hakan ba ta koma da wani irin saurin tana sakin yar kara tana rufe idannuwanta, du irin yanda ya gasata tamkar masa ya juyata ciki da bai bai hannata jin kamar zata mutu dan azaba ba, bata taba sannin wannan mutumen *MAGE* ne ba sai yau, da dariya da shafa da laluma ya yi mata damkar da zai iya halakata
Ba zata iya yarda ya tafiarsa ya barta a wajen nan sannan ya dawo ya sameta ya idasa halakata a daren nan kwaya daya da ya yi mata saura na amarci, a gaskiya ta daina mamakin irin ihun da Nadia ta ringa yi, sannan ta ji takaicin Zinaria dake kishi da wannan abin, wahalar? Tashin hankalin? Azabar? Kai gaskiya bariki hauka ne, a haka yan bariki ke rayuwa da maza kala daban daban? Wani daidai su wani ya girme masu, a haka su kamu da cutar kaikayo da sauransu (Allah ka shirye mi, ka rufa mana asiri, ka shiryi zuri'armu , ba dan halayanmu ba, ba dan wata ibadarmu ba, Alfarmar fiyayen halita da alkur'ani, ka raba mu da zina koda ta ido ce, ko wace iri ce), ita bata ga abinda zata yiwa kishi ba in dai ba dan dan kyan nasa da dan kudin nasa da dan farin nasa ba, to meye abin kishin? An ce mata shi sukewa kishi, ashe kuwa mata basu san ciwon kansu ba? Ita kam gaskiya ya fi karfinta, gaskiya sam ya fi karfinta...
A hankali ta idasa saukowa ta shiga bin bango bayan ta idasa zuge zif dinta ta rufe bayanta da kyau
Zama ta yi waje guda ta ringa sauke ajiyar hutawa, zamanma ba wai rasras ne ta yi shi ba, baki dqyanta dan dosanuwa ne ta yi a babar kujerar dake da wani irin tsari ta dafa hannayenta suka tatareta tana kara rintse ido
Sama sama ta ringa jin magana, ta yi dan tsai dan jin maganar ta dan lafa sai kuma ta ganshi ya shigo da wani irin sauri
Da kallo ta bi shi a dan tsorace gannin abinda ya dauka a hannunsa ya kuma ficewa tamkar bai kula da ita a zaune ba
Irin yanda yannayinsa ya nuna tashin hankali sai du hankalinta ya tashi
A hankali ta kuma cicibawa da kyar ta mike tana jin wata irin juwa na zuwar mata na yinwar da ya gama cinye du wani dan abincin dake cikinta ta nufi fallon
Bayansa take hange, yana tsaye hannunsa daya a goye a bayan nasa , sai mutane biyu da take jin kukan daya, dayan kuwa kansa sade yana ta murza hannayenta ya kasa wani motsi kirki
A hankali take kara matsowa, sai dai bata idasa matsowar ba ta fara fahimtar matar dake zaune, hakan ya sa gabanta yankewa ya fadi
Muryar jakadiyar sarki ke neman iso,
Mai tsaya wata wata ba ya bada damar shigowa
Mutanen da suka shigo dauke da mutun ne ya saka Najeeba ja ta tsaya gabanta na dokawa
A lokacin da suka shinfideta a wajen da ya nuna sunna ta kakareta da alkyabarta ya saka Najeeba jin kafafuwanta sun fara rawa sosai da sosai
Sai da suka fita sannan ya karasa wajen da mamanta ke son isawa aman mijinta ya riketa, ba dan komai ba kuwa sai dan kasancewarsu a gaban mai Damagaram, koma menene basu da damar idasawa wajen nan a irin wannan lokacin har sai an basu dama, duda kuwa y'qrsu ce ta cikinsu, shi din ai sarkinsu ne
Alkyabar tata ya yaye, lokaci daya idannuwansa suka sauka a wajen kafafuwanta da suka yi wani irin sundum
Da sauri ya shiga bin kafafuwan da kallo har Allah ya saukar da dubansa a wajen da ya ga wasu yan kannanun kofofi biyu da suke shige da yan tiloli kananu sosai
A hankali ya kara kurewa wajen da kallo nan ya fahimci san hakori ne na macijin da ya yi sara, sara kuwa irin ta kokowa
A hankali ya kara dukawa, bai taba daidai wajen ba sai kara kusanta dubansa da ya yi sosai da sosai, sam ba alamun rai a tatare da ita aman bai yi gagawar sarewa ba har sai da idannuwansa suka sauka a irin yannayin kofar
Da wani irin sauri ya mike ya yi wajen jakar nan da ya dauko daga daki ya ajiyeta ya budeta
Adu'a yake a kasan zuciyarsa Allah ya sa saran bai kai tsayin minti arba'in da biyar ba, sara be na maciji mai kala biyu, iein macijin nan mai kalar ash color da baki, irinsa ke dauke da hakora daya ya fi daya girma, hakoran daya ya dan fi daya tsayi , mai tsayin shike da tsini, wanda bashi da tsayin kuwa shine mai kakauran waje
Hakan ke sakawa ana iya gane cizonsu idan aka ga yar karamar kofofin daya ta dan fi daya girma, sannan idan ya yi sara yakan sumar da mutun ne, summa mai tsananin dake nuna tamkar mutun ya mutu ne, sai dai a hankali mutun ke kara nisa, idan har aka dauki lokacin nan ba'a yi gagawar tsayar da dafin ba, ko aka sadaka da asibiti suka yi gagawar yi maka nasu dabarun ba lalle kana iya rasa ranka
Wata aska ce ya ciro mai kaifin balaki sannan yar siririya ce
Bai tsaya wata wata ba ya kamo kafar nan wajen gwabrinta ya daidaita askar nan tun daga gaban saran ya shiga yin baya baya da shi yana kara sauka
Wani irin bakin jiki ne ke fitowa mai tsarara, har ya kai wajen da normal color din jinni ta fito sannan cikin wani saurin ya kuma huda dayar kofar har ya kai wajen da ya tsaya shima inda kamar yanda suke da bambanci haka yannayin yaduwarsu take a jikin dan adam
Buda wata kwalba ya yi mai dauke da alcohol na asibiti ya dauki auduga da sauri sauri ya zuba alcohol din nan wanda hakan ya saka baki daya wajen ya shiga wani bori tamkar ana kone wajen kafin ya lafa sai wajen ya yi fari fat har ana gannin dan nama naman wajen hakan na nufin wajen ya wanku tas tas tas kennan
Bai yi kasa da gwuiwa ba ya saka audugar nan ya ringa wanke wajen da wanki na kirki wanda ke darzar wajen sosai
A hankali ya dago ya sauke dubansa a kan mahaifiyarsa, sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce" inaga kukan nan bana son sa"
Da sauri ta kuma duban fuskarsa, aman sai ta mayar da kanta kasa sakamakon tsagwaron bacin rai da ta hanga a tatare da shi
Shigowar iyayensa ya saka shi lumshe ido, dama ya san a rina domin ta wajenta suka bi kafin a karaso da su nan, harda Abih da UMMU
Baki dayansu son su san abinda ke faruwa suke, shi dai shirun da ya yi kallon agogo yake yana kiyasta iya adadin lokacin da ya ci ace jikinta ya fara daukan dumi ya rage sanyin nan kau kamar gawa