← Book details Mage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 138

Sashe 76

Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya dago hannun nasa dake wajen cikinta ya kawo wajen fuskarta
A sanyaye ya shafa gefen fuskar tata still yana kallon fuskar tata, lokaci daya kuma gabansa ya tsananta faduwa kan abinda bai san dalili ba

A hankali ya ringa kara kusanta kusanci da fuskarsa da tata
Idannuwansa ya tsinci kansa da lumshewa kafin ya kai wani lamari mai girman da bai san me ya aike shi ba
Lebunansa ya dora saman nata masu dauke da man leben nan ( lips) din nan mai kanshi da zaki zaki da sulbi
Harshensa ne ya dan lashi abin lokaci daya kuma ya zabura ya mike bayan ya saketa ta idasa kwonci a wajen

Kafafuwansa ya mikar ya zauna a kasan shima, a hankali ya sada kansa kasa

Tabas ya yi wannan lamari dan ya hukuntata, hukuncinsa gareta kuwa shine ya nuna mata idan ka rike mutuncinka irin abinda kake gani a wajen mijinka, ya yi haka ne dan ta kara jin tsanar rayuwar da ta aikatawa kanta
Alkawari ya daukarwa kansa sai ya hukuntata a waje, sai gashi ta zama matarsa, hakan ya kara bashi bacin ran da yake son hukuntata
Sai abu na gaba ya san cewa daga an jima kadan za'a zo neman zanin kwananta, domin tun a jiya wace ta yi masa message din zata turo sai ya yi mamakin hakan dan kuwa zinaria ce, ya yi haka dan a kai zannin nan da gaske domin ya tabata ba haka kawai ta nemi dauka ba, ya san da sannin ita bata da shi a tare da ita shi ya sa ya amshi na Nadia bayan ya fada mata bukatarsa

Me ya sumar da ita? Me ya sa ta furta masa kalaman tsana?
Bai yi tunanin zata farka ba, so ya yi tana bacin nan ya kaita saman bed din ya maye gurbinta a cikin shaidar budurcin nan sai gashi ta farka, harma ta yi tsaye ta ga fuskarsa a yanzu lokacind a bai so ta gani da wuri wuri haka ba

Idannuwansa ya kara lumshewa ya mije tsaye

Haka kawai yake jin babu dadi a ransa, ba dan komai ba sai dan kasancewarsa mutun mai son fita hakin mutane

Kwarai ita din wata halita ce da ta masa katutu a kwonciyar hankalinsa, aman yana so ne ya gasata da kansa ba wai ta hanyar cin fuska haka ba!

Daukanta ya yi cimak a hankali ya nufi dakin da ita

Nadia dake baci saman kujerar da ya ajiyeta ya kai dubansa, ko kotsawa bata yi ba

Shinfide Najeeba ya yi saman shaidar budurcin Nadia sannan ya dauki Nadiar ya nufi dayan dakinsa da ita

Itama shinfideta ya yi ya kunna mata Ac, sannan ya janyi kofar ya rufe ya koma wajen da Najeeba take

Ya jima tsaye yana binta da kallo

Cen ya sauke ajiyar zuciya yana tabe bakinsa ya nufi dardumarwa ya dauka ya shinfida ya shiga gabatar da sallah

A lokacin da ya gama yana zaune yana jan carbi har kira ya shigo wayarsa

Mikewa ya yi ya dauko ya kuma kai dubansa wajen Najeeba, sarai ta farka, aman kuma idannuwanta rintse ne suke ba baci take ba, ta kasa katabus da jikinta ne zazabi ya rufeta, ga irin kunnan da ranta ke yi kamar zata mutu take ji

Wayar ya danna ya kara a kunnensa

Kar a min wannan al'adar SHAHEED,
Muryar Anmy ta doki kunnensa a hankali ta ci gaba da fadin" Jakadiya ce ta yi safiya wai daga bangaren ZINARIA an turota daukan zani? Ina jin ko ita ba'a yi mata daukan zanin nan ba bare yanzu ta saka a yiwa yarinya? Wannan abin sam bashi da wani tsari, a kan me za'a dauki zani a je ana yawo da shi? Jinnin yarinyata haka kawai har a je a yi mata wani asiri da shi? Bana so, kar a dauka, a bar min , kai Shaheed ka wanke min da kanka bisa amana

Wannan karon idannuwansa ya lumshe, domin ta buda nata idannuwan tana jin muryar Anmy dinta ras dan kuwa ba wani hatsaniya adakoy ba, sanyin safia ce, gashi sosai a kusa da ita yake yana binta da kallo

Anmy ta ce" kana ji na kuwa?

Idannuwansa ya sake budewa yana kallon Najeeba, ido cikin ido suka kalli junnansu wanda hakan ya haifar masu da faduwar gaba,
Da sauri ta cire dubanta a kansa, so take bakinta ya rage mata nauyi ta budi baki ta fada masa maganar dake cin zuciyarta
Lale ta yarda *ya tsane ta*, kamar yanda ya fada a kusan mota bai taba kyanar halita irinta ba,
A yau itama ta rantse sai bakinta ya furta masa irin girman tsanar da ta masa

Hannunta ne ya kai kan lema lema, hakan ya sa ta kai hannun ta shafo da kyau sannan ta dago hannun nata

A hankali ta ringa kallon abin, sai a nan kalaman Anmy suka fasara mata abinda take nufi
Kwonce ne take a saman saman lemar budurcin wata?

Sai da tsigar jikinta ta tashi kafin ta kwala karan da ya saka shi saurin katse kiran

Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une! Ta fada da karfinta tana janye jikinta cike da kyankyami da tashin hankali

Allah ya isana! Allah ya isana! Na tsaneka, na tsani Nadia, tabas ni Najeeba koda maza sun kare ba zan taba kallonka a matsayin wanda zan iya rayuwa da shi ba! Ka raba ni da masoyina, ka raba ni da du wani masoyina,, zaka sakeni ne na je na auri HUZAIFANA

Idannuwansa lumshe yake sauraron rashin da'ar da take masa

*HUZAIFANA*

Zaka sake ni ne

Idannuwansa ya buda a karo na ba adadi ya kuma kallonta

A hankali ya ja zif din rigarsa doguwa wace ya yi sallah da ita dan ya samu ya cire rigar cikin salama

Sama ya yi da rigar ya cireta baki daya daga jikinsa ya yar a nan kasa

Gajeran wando ne kwal a jikinsa baki mai rige cinyoyin nan

Hannunsa ya mika daya tak ya damkota kafin ya saka dayan ya daukota cimak ya saukota daga saman bed din, domin shima ba zai iya kuma anfani da bed din ba dan kazantar dake sama

Rigar jikinta fara da ta gogi abubuwan ya kama ya daga ta sama ya cire mata ita a lokacin da yake karasawa saman doguwar kujerar dakin

Baki daya ta zazaro idannuwanta tana kallonsa, daga shi sai wandon nan, gaba daya du wata halitar karfi da firgitarwa ta bayana a jikinsa

A hankali ya saka hannunsa daya ya mayar da ita kafin ya kama bra din dake jikinta da karfi ya cirata ta gaba hakan ya sa du suka fito a bayane

Kafarsa ya kuma sakawa ya mayar da ita sannan ya ringa son daidaita bugun zuciyarsa tamkar mai cutar athsma

Nonuwanta dake fili ya ringa kallo kafin ya kai dubansa saman fafadan kwonkwasonta da cikakun mazaunanta da shafafen cikinta

Yanzu a nan ne ta kai ta banzatar?
Idannuwansa suka rufe, hankalinsa ya tashi,
Magangannun ambasador, maganarta na ta je ta auri Huzaifanta du suka ringa yawo a kwonyarsa

Lokaci daya ya saka hannunsa wajen PANT dinta ya ja.......................

To madallah
Sai atinin kou?😌😌😌😌🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻

*Na*

*SAJIDA*

💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝

☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_

40

Hannunsa na dama ya saka ya janye dan siririn igiyar wandon da bashi da wani fadi sai wata igiya da ta rike shi

Sam baya risina dubansa ko kawar da idannuwansa a kan halitarta
Maimakun ya ji a ransa baya son kallon wani waje nata sai baki daya komai ya zame masa abin kallo

Yana dane da ita ne da kafafuwansa hakan ya saka yake kallon yanda take son karfi da yaji ta amshi kanta idannuwanta rintse tana ta kokowa

A hankali, sannan farkon budar bakinsa tun da aka fara shagulgulan nan a hankali ya ce" me yasa kike son kwace kanki bayan zan baki abinda kike so ne?

Najeeba idannuwanta rintse kawai suke, hawaye ne ke bin gefen kumatunta a hankali yana gangara wajen kunnayenta wani kuwa ya zarce abinsa

A hankali ya saka hannayensa ya rike nata hakan ya sa take dagowa da kirjinta tana komawa yarab ta fadi saman kujerar

Mamanta dake dauke da tsini ya tsurawa ido
Duba irin na tsanaki, irin yanda kawunnan suke da dan tsini sannan suka dan baje ya ringa kallo

A hankali yana rike da hannayen nan nata kafafuwansa matse da cinyoyinta ya sado da fuskarsa

Sai fa ya rintse idannuwansa dan abinda zai aikata din sosai yake jin takaicinsa

A hankali ya dora lebensa sama, cikin nutsiwa ya shiga yagaya leben nasa a sama yana karawa
A hankali dumin lebunansa da na harshensa ke sauka a saman mamanta abinda bata taba gani ko hasashen zai faru da ita ba

Wani irin dogon numfashi ta dauka wanda da kyar ya dawo jikinta na tsabar firgici da tashin hankali

A hankali, ba da mugunta ba, irin lamarin nan wanda zai shiga jikin mutun ya kasara zuciyarsa ya ringa zuwar mata a nufinsa na ya horata, a nufinsa na ya ringa kwadaita mata haka a kulun yana barinta cikin wahalar abin
Ka'in da na'in ya ringa tsotsarsu ta hanyar baiwa kowane hakinsa a tsanaki
Idan ya kama wannan ya zo saki har sai ya dan ja shi kadan sannan ya sake shi ya kama wancen

A hankali da harshensa ya ringa yin sama har ya kai wajen wuyanta
Hadewa ya yi da harshen nasa da kuma gashin fuskarsa da habarsa ya ringa binta slowly, passionately, a hankali ya kama habarta ya ringa tsotsa sannu sannu kafin ya karasa wajen bakinta

Irin yanda baki daya abin ya zo mata ya girmami tunaninta
A hankali ta ringa jin tamkar ana zare mata lakah
Du wani dan kuzarinta sai ya koma iya zuciyarta aman ta kasa kwakwaran motsin da zata iya hana wannan tashin hankali wanzuwa a rayuwarta

Idannuwanta ta rintse da sauri sakamakon jin lalausan lebunansa saman nata
A hankali ya kai idannuwansa ya lumshe sakamakon jin dumin bakinta da kuma kamshin da yake fitarwa
Kara lumshe idannuwansa ya yi ya damki harshenta ya ringa tsotsa yana karawa har sai da ya yarda cewar ta gama mutuwar jiki sannan ya sasautawa matsetan da ya yi
Chapter 76 · 0% Book details