Sashe 131
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita dai ta amsa ne kawai ama ba wai dan tana tunanin zata iya zaman wani bangarenta ba, ita kam me zata je yi cen ita daya kwal? Duda ta san tana kaura yan uwanta zasu bita ne aman ta fi son wajen da take jin shige da ficen jama'a, tana jin sasaucin abubuwa da dama idan tana jin motsin mutun a kusa da ita
A hankali ta tura kofar glass din dake sadaka da falonsa
Sansanyan kanshin turaran wuta hadi da kanshin turaransa da sanyin AC ne suka daki hancinta
Dan lumshe idannuwanta ta yi tana jin zuciyarsa na yin sanyi
A hankali ta fara bin fallon da kallo sai kuma ta ringa hasaso irin zaman da suka yi da mai falon
Jikinta a mace ta idasa shiga, sai a lokacin ta ganshi zaune , ya kura mata ido yana kallonta bayansa jingine da kujerar falon wa'inda aka cenza su aka zuba farare tas tas, hannunsa daya a daudai kahon zuciyarsa, dayan kuwa ajiye saman kujerar, kansa sumar kan ta fito sosai ta yabanya
Ajiyar zuciya ta sauke, gayen nan mai kyau ne......ta furta a kasan zuciyarta, sannan mai aji ne......ta kara baiwa kanta amsa
Hannunsa dake ajiye ya dago a hankali yana miko mata
Sai da ta bi hannun da kallo sai ta dauke kanta
A hankali take karasawa inda yake zaunen, ama ba da niyar kama hannunsa ba
Tana zuwa ta nemi waje ta zauna tana kallonsa
Ido ya zuba mata yana jin yanda gaba daya hankalinsa, da tunaninsa, da nutsuwarsa suka tsaya cak a saman kanta
Kanta ba dan kwali sai dan bakin mayafin nan karami mai shara shara hakan ya sa gashin kanta da aka wanke mata shi tas aka sakata a kask sannan aka yi mata dan ado da shi kadan ya bayana kansa yana ta sheki
Yar madaidaiciyar kwaliyar da akai mata ta tafi da tunaninsa
Shanyayun idannuwanta suka zuba masa kasala
A hankali ya kara dora idannuwan nasa a gefen fuskarta da ya mara,
Bai taba tunanin du irin tashin jinta watarana zai iya daga hannu a kanta ba
Kuma lunshe idannuwansa ya yi ya kara budewa saman kanta, tun gaishe shin da ta yi sai ta raja'a hankalinta a kan wayarta sannan ta daure fuskarta tamau
Haka kawai sai ya ringa jin shakar yar karamar kanwarsa, shima sai ya kasa ce mata komai aman ya dago kadan daga kwoncin da ya yi tun farko ya tsura mata ido tamkar zai hadiyeta da su
Najeeba ta ji zaman nan ba zata iya shi a haka ba, idannuwansa kan yi mata girma har ta ji kamar zata zurme cikinsu, daidai da bugun zuciyarta ya cenza dan haka a hankali ta muzguta ta mike tsaye ta zagaya ta fara tafia da niyar shiga wancen dakin daya
Bata ji motsinsa ba, batama san ya mike ba, sai jinta ta yi ya bata wata wawar runguma , ya rukunkumeta a jikinsa sosai yana shakar kanshin da jikinta ke fitarwa tun daga na turaran wuta zuwa na ruwa masu sanyin kanshi da kama jiki
A hankali ta lumshe idannuwanta tana tatara du wata jarumtar da zata iya gasa shin, domin ta kamu da tsoron anya kuwa zata iya juya wannan tsadaden saurayin?
A sanyaye ta furta" SHAHEED menene haka kuma? "
SHAHEED bai ce da ita komai ba, sai juyota da ya yi ya kasance tana facing dinsa
A hankali ya shiga romancin dinta, du inda hancinsa ya kai sai kawai ya gigice ya kara neman fita hayacinsa
Sai dai abin mamaki sauraronsa ne kawai take ta ki ta maida masa da martani ko yayane bayan ba haka take tsaya masa kikam ba
Tun sunna abin a tsaye har ya idasa kai su jikin bango ya yi mata majingingina kafin ya zamar da ita kasa
Sosai ta dantse hakorinta dan hannawa kanta viye masa, iya karfinta ta ringa tare kanta dan kar ta biye masa, shi kuwa fama yake ido rufe, cen ya kamo hannunta ya dora saman fafadan kirjinsa mai dauke da laulausan gashi kadan ba da yawa ba a hankali ya furta" touch me Bab "
Najeeba ta lumshe idannuwanta ta ki ta taba shin
Bai hakura ba dai ya kuma janyota jikinsa idannuwansa lumshe yana ta faman lasar lebwnta da ta datse ta ki yarda wani abin ya samu a hakan
Gashi dai bata hanna masa tabata ba, aman kuma ya kasa samun fuskar yin yanda yake so
Gaba daya ya saketa, ama tana jikinsa ya shiga yamutsa sumar kansa da ta taru sosai idannuwansa rintse
A hankali Najeeba ta ringa sauke ajiyar zuciyar jin ya saketa dan walahi kiris ya rage bata bada kai ba,
Cikin nutsuwa ta ringa tatara gashin kanta da ya cire mata ribom dinta ta dunkule shi waje daya kafin ta janyo rigarta dake yashe ta shiga kokarin mayarwa fuskarta tamke kamar bata taba daria ba
Mikewa ta yi tsaye, hakan ya saka shi binta da kallo har ta shige
Kara yamutsa gashin kansa ya yi kafin ya mike ya shige wanka
Ya jima ciki ya dauro alwallah ya fito
Nafila ya dora cikin nutsuwa ko zai samu sasaucin tunani
Sai da ya gama sannan ya shafa ya zauna yana jan carbi
Sai da dare ya kara rabawa sannan ya mike ya nufi dakin da ta shiga yana jin ba zai iya raba gado da ita ba bayan gata a kusa da shi a ranarta ba
Cikin nutsuwa ya haye saman bed din
Cikin abin rufar ya shige ya janyota jikinsa sosai ya rungumeta
Sai dai zafin da jikinta ke dauke da shi ne ya saka shi dakatawa yana kallon fuskarta duda cikin duhu ne
Kara shigewa jikinsa take cikin dan magagin bacin dake fuzgarta a hankali ta dora kanta a damtsen hannunsa ta sauke ajiyar zuciya
Kasa kwoncin ya yi, dan jikinta zafi ne da shi, sai ya ji hankalinsa du ya tashi
A hankaki ya yaye mata bargon , sanyin da take gudu ne ya lulubeta dan haka ta farka tana mai wara idannuwanta da kyar
Muryarsa kasa kasa ya ce" Beebah, baki da lafia ne? "
Najeeba ta dan sasauta rikon da kuma shige masan da ta yi tana girgiza kanta
Ajiyar zuciya ya sauke ya janyota jikinsa dan sam baya son wannan shirun da daure fuskar, muryarsa a raunane ya ce" Na jigata da yawa BEEBAH, kin ga kale ni, du na fita hayacina menene, me kike so na yi ne? Yaya kike so na yi ne? Baki san irin yanda damuwarki ke kashen du wani dalilin dake iya saka ni farin ciki ba?
Gefen fuskar tata ya ringa shafawa a hankali kafin ya kamo hannunta na dama ya kai wajen fuskarsa, kasancewar bata jin karfin jikinta sai kawai ya shamaceta ya dan kaiwa fuskar tasa mari ya furta" ki rama ko zaki huce, mare ni ki huce Beebah, ki yi hakuri, ban san lokacin da na zarce haka ba............................., shiru ya yi mamakin kansa zai kashe shi, sai dai ya faro ba zai tsaya ba, dan haka ya dora da fadin" Ban san yanda zan kwatanta maki irin dacin da nake ji a duk lokacin da kika tunasar da ni ba ni kike so ba, harma ki yi kokarin furta min sunnan wanda kike so din Beebah, walahi nakan yi kokarin bara maki wajen dan ban san me zan iya aikatawa ba "
A hankali ta dago da fuskarta tana dan buda hannayenta da ta jimke tana kallonsa, gefen fuskarsa ta dan shafa a hankali ta furta" Me yasa kake nuna min kamar ka damu da lamarina bayan ba haka bane? Meye dalilin da ya sa ka tsane ni ne a rayuwa? Me ya sa daga baya ka shiga jikina? Me ya sa ni ba zan taka matsayin da wata ta taka a rayuwarka ba? Me ya sa kake tunanin kai kadai ke iya jin zafin furucina? Me ya sa furucina zai maka zafi a kahon zuka bayan na san ba wani lamari dake damunka a kaina? "
Murmushi ne yake mai ciwo, hannunta ya jimke cikin nasa muryarsa a sanyaye ya ce" Eyah, a yau bakin wace ta saka min damuwa shekara da shekaru nake fama da miki a cikin zuciyata ce ke neman furtan bata taka rawa a rayuwata ba? Cikin rawar wace take son takawa ne? Wace zata riken makogwaro na kasa hadiye yawu ko wace? "
Sado idannuwansa ya yi yana kallonta , a hankali ya saki dayan hannun nata ya kawo yar yatsarsa wajen sajen fuskarta muryarsa sanyaye ya ce" Beebah, ni na san ba biye da ke da nake bane, wayona, fadana ko dabarata ya saka Allah ya kare min ke ba, Beebah yaya aka yi a lokacin da aka fitar da ni daga gidan koyon yaki ina buda ido na fara ganninki da saurayi a wajen danjar daje raba hanyar gidan Abih? Beebah hannunki cikin nasa kun gaisa ko meye oho, a lokacin da aka fice da ni a motar mai martaba ta sirri muna zaga gari a cikin tukin wahainiya ana nununa min yanda garina ke ciki da al'umar garina, sai kawai muka hadu da ke, wando ne a jikin ki blue da farar riga, ko nonon kirki baki fara ba aman kina tsaye da wani Beebah bayan ba haka na tsara mana ba? "
Da mamaki ta kurawa fuskarsa ido tana kallonsa,