Sashe 123
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tarin nutsuwar da yske samu a wajenta ta zarta tunanin bawa, haka kuma irin yanda kalamanta ke shigarsa koda da wasa ta fada ya zarce hasashen bawa
A hankali ya raba jikinsa da nata ya dan matsa ta yada zai iya kare mata kallo
Irin yanda zuciyarsa ke bugawa idan yana tare da ita ne ya tabatar komai karfin namiji ashe rago ne a gaban mace mai sunna mace
Irin yanda yake kasa rike wasu lamura a zuciyarsa idan yana tare da ita shi kansa sai abin ya zamto yana bashi mamaki da matsananciyar kunya
A hankali ya juya mata baya dan rage kayatuwarta a idannuwansa, sai dai baki daya zuciyarsa ta nuna bata san zancen ba hakan ya sa ya rintse ido dan nuna mata karfi kamar yanda ya saba daneta a kan son zuciyarsa
Hakan ya hadasa masa zafin zazabi, domin baki daya jikinsa ne ya garwaye da zafi har hucin numfashinsa idan ya fitar ba normal bane
Yanda ya ga rana haka ya ga dare idannuwansa bude shi bai samu kwarin jikin tashi nafilar ba, yana ta biyan gawon shanu, sai a wannan lokacin ya yarda babu sakaran abu irin abinda ke damunsa, gaba dayama shi so yake ta tashi a yita ta kare, aman kuma gudun jin amsarta ya saka shi yin gum da bakinsa a lokacin da Allah ya wayi gari
Yana kan salayarsa kansa duke ta duka har kasa muryarta ciki ciki ta furta" Barka da safia "
Dago dubansa ya yi da sauri ya sauke a kanta,
Jin shirun ya yi yawa itama ta dago, sai dai ga mamakinta hararanta yake wanda hakan ya bata mamaki har ta dan zaro ido a kasan zuciyarta tana ayanna to fah
Gannin ba amsar zata samu ba ita kuwa dama ba wai koshi ta yi da bacin ba sai ta mike a hankali ta yi kan bed, hijan din ta cire ta ajiye ta yi daidai abinta ta kuma neman baci, shi kuwa da ido kawai yake binta
Lebensa na kasa ya dan cije yana jin jikinsa har yanzu da zafin nan sosai
A hankali ya mike ya nufi hanyar wajen AMMI dan ya gaisheta kamar yanda ya saba
Yana shiga ya tarar da su, su biyu sunna hirarsu kamar yanda suka saba
Cike da kulawa suke amsa gaisuwarsa, sai dai kuma yannayin tashin hankali da yannayinsa ya nuna a fuskokinsu
Da sauri UMMU ta ce" Me ke damunka? Ka ga yanda fuskarka ta yi ja hakama idannuwanka" ta karashe tana mai kai hannunta wajen wuyansa
Ido ta zaro ta ce" Subahannalah Shaheed baka da lafia ne? ?"
Dan murmushi ya yi a hankali ya dan girgiza kansa, AMMI kanta gabanta sai duka yake tana kallonsa
UMMU kam da sauri ta mike tana fadin bara na kira likita na dan sama maka wani abin da zaka ji kwarin jikinka
UMMU na fita SHAHEED ya matsa sosai kusa da AMMI yana kallon fuskarta, a hankali ya dora kansa a wajen kafadarta ya yi shiru idannuwansa lumshe
AMMI ta sauke ajiyar zuciya cike da damuwar yannayinsa, muryarta a sanyaye ta ce" Da zazabi ka tashi ne ko baka kwonta ba? "
Itama kan nasa ya girgiza hakan ya sa ta kasa gane inda amsar tasa ta nufa
A hankali ta ce" Me ke damunka ? "
SHAHEED ya lumshe idannuwansa, ji ya yi to shi idan bai fada mata ba wa zai fadawa?, haka kawai ya samu bakinsa da furta " *SO NAKE TA MANTA DA WANI TA SO NI, NI NI KADAI, NA ZAMO DUNIYARTA, BANA SO NA BITA DA FADA KO TASHIN HANKALI, NA FI SO TA KASA KATABUS SAI DA NI DAN RADIN KANTA BA DAN WANI YA SAKATA KO YA TIRSASATA BA* "
Ya karashe maganar yana mai lumshe idannuwansa,
Tabas mamaki mai tsanani ya so halaka tunanin AMMI, what? SHAHEED?, idan ba mantawa ta yi ba da Najeeba ne akai masu auren hadi wanda Najeebar nada saurayinta aka rabata da shi, wai yau SHAHEED ne ke fada mata haka? Wai da gaske ne ko mafarki take? Lalle ta yarda ya fara gazawa, sai ta ringa jin wani irin dadi da kuma tausayinsu su duka biyun,
A hankali ta ce" Kaine zaka sakata a yannayin nan a lokacin da ita kanta bata sani ba, SHAHEED ba'a yiwa mace sarauta a cikin gida, ina so ka yarda da wannan na tabata komai zai zo maka da sauki "
Shiru ne ya kuma biyo baya mai tsayi har UMMU ta dawo dauke da tea sai turiri yake ta mika masa tana fadin Docter na nan zuwa yanzun
Dan dagawa ya yi da tea din a hannunsa yana kallonta ya ce" Umani hala a gidan nan kika kwana? "
Da mamaki ta kale shi, har tana zarro ido, ita kam ta rasa NAJEEBA da SHAHEED yanda zata yi da bakunnansu, to yanzu tsakani da Allah tambayar nan zai mata?
SHAHEED ya dora da fadin" Ko abih din ya yi tafia ne? "
Yanzun kam mikewa ta yi zurbat ta juya ta bara masa dakin hakan ya saka AMMI bushewa da daria har tana dan rike cikinta sannan ta harare shi ta ce" Kai ku shafawa kawata lafia kai da matarka tun muna iya mu! "
Murmushi ya yi yana dan shan tea din nan ko zai ji dadin bakinsa, sannan ko zai ji jarabarsa ta kwonta masa, haka kuma so yake likitan ya yi ya zo ya duba shi ya koma bangarensa dan baya so ta fito a yau, ya fi so su wuni sunna baci domin ko shi ba inda zai je sai da yamma
Sababul khair
In SHA Allah saura kirisssss🤣💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
[3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*Na*
*SAJIDA*
💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝
☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
62
Ba shi ya bar bangaren AMMI ba sai da likita ya zo ya gama yi masa tambaye tambaye da dauke dauken zafin jiki da su daukan jinninsa ya juya, suka gama maganar kudaden da za'a fitar dan cikin fada sannan ya yi masu salama ya bi ta hanyarsa ya koma
Rigar jikinsa ya cire ya feshe jikinsa da turare sannan ya haye saman gadon
A hankali ya shige cikin abin rufarta ya sakata a jikinsa ya lumshe idannuwansa
Wannan lokaci shine na hudu da ya saka mace a jikinsa da niyar yin baci ba wani abin ba, domin Zinariya sunna gama abinda ya hade jikinsu take tafiarta kamar dai ka hayo yar bariki, Nadia kuwa hakan bai faru da su ba ko bayan sun samu kusanci da junna
A hankali ya ringa lumshe ido har ya ji baya nan, wato barawo ya yi awon gaba da shi, bacin da yana tsakar yi ya ji alamun motsinta a hankali
Tun yana dan rikota har ya ji tana son kubce masa da karfi hakan ya sa ya wawurota jikinsa da dan karfi ya riketa yana sauke ajiyar zuciya da buda idannuwansa da suke cike da wani baci mai dadi
Ido hudu sukai da shi, ta masa kuri tana kallonsa, sai a lokacin ya ringa tsinkayo kabarar sallah wanda hakan ya bashi matsanancin mamakin da ya saka shi da wara manyan idannuwansa a kan fuskarta
A hankali ta sada dubanta tana dan tura bakinta sannan tana kare bakin nata dan kar ta masa magana kai tsaye bayan itama kiran sallar ne ya farkar da ita kar iskar bakij mai baci ya dakar masa hanci haka kawai ta ce" sallah fa ake"
Idannuwansa ya kara lumshewa da ita a jikinsa
A hankali ya shiga tashi da su
Sai da ya mike ya shiga takawa da ita a jikinsa ya nufi bayin
Bai tsaya cire mata rigar bacinta ba, haka shima bai cire karamin wandin nasa ba ya kai su kasan shower suka tsaya
Sunna tsayawa ta rintse ido domin ba sai an kunna shi ba, da kansa ya bude faaaaa ya ringa basu duka a jikinsu
Sabulun ruwan da ya matso ya shiga shafa mata a gashin kanta zuwa wuyanta, zuwa cikin rigarta kafin a hankali ya sabule hannun rigar ya shiga janta kasa a hankali
Ido ta kurawa fuskarsa da gashin kansa cike da matsanancin mamakin salonsa, wai dama yana da lokacin kasancewa da iyalinsa har haka?
Gannin ya fi matsawa yan biyunta sai ta dora hannunta saman nasa sake a wajen ruf yana ta murzawa a hankali shi a nan wanke su yake
Ido hudu suka yi da junna, a hankali ta cire idannuwanta ta kuma kaiwa saman cinyoyinsa
Har sai da tsigar jikinta ta ringa tashi, cinyoyinsa kamar na yan kokowa mundil mundil da su a kame kam ba kamar tuwon laushi ba, saman har wani dan tozo suke da shi idan ya tsaya kikam, sai wani irin gashi da ya masu luf luf luf sannan ruwan da ya taba su sai ya zamana gashin sai sheki suke abinsu
Gannin yana son daga hannunta niyarsa ya wanke mata hamata ya sakata dan zaro ido tana kallonsa
Ai kau bata ankara ba ta ji ya fara mata cakulkuli
Dan ihu ta saki ta fashe da daria da gudu gudu ta shiga kokowar kwacewa
Shima dariar tata ta tafi da shi har ya shiga yin daria kasa kasa yana kara rikota jikinsa yana jin tana ihun sai ta rama tana masa cakulkulin shima hakan sai ya zama ta matso sabulun ruwan ta shiga wanke shi tana mumurza ko'ina hankali kwonce tana son sai ta taba wajen da zai saka shi daria kama daga lafafen cikinsa mai gida gida, da keyarsa, ta duka ta taba tafin kafarsa, ta mike ta kama hannunsa ita sai ta yiwa hamatarsa aman ta kasa daga hannun sai kawai ya shagala yake rakata da ido yana jin nishadin lokacin
Kunnayensa ne suka jiyo masa salamar dake nuni da an gama sallar
Ido ya zaro da wani irin sauri ya kamota gabansa ya nuna mata yannayi na ta yi alwallah dan har an gama sallah
Itama alwalar ta maida hankali ta yi ta bi bayansa da tawul din da ta janyo a shanye a bayin