Sashe 7
Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fitowa sallah ta yi domin tun tana hanya akai isha
Sai da ta gama ta shiga ciro kayan sif dinta tana ta zubarwa a nan da kyar ta iya daukan wata jar abaya irin na dubai din nan ta zira
Sai da ta zira ta dauki pant ta saka da sauri sauri ta caje gashin kanta ta warci turaranta tana gudu gudu tana fesawa da wayarta a hannunta da wata jakarta baka wace ta dauki takalminta baki a hannu
Ba wanda ta nema dan ta san sun tsufa a gidan Gimbiya da gudu ta fada motarta ta tayar ta warceta ta nufi cikin gida (Gidan sarki)
Ta kofar baya ta bi domin ta san idan ta bi ta gaba zasu kara tsayar da ita ne
Bangare bangare ta ringa ratsawa, gidan dauke yake da gilas wani irin ginni mai haukata bawa
Tana ratsawa har ta karaso bangaren da akan hada su a masu nasiha wanda a nan gimbiya ke hada su
Sai da gabanta ya yanke ya fadi sakamakon hango takalma hakan ya shaida mata kowa na nan ita kadai ce bata zo a kan lokaci ba
Sai da ta dafe zuciyarta a hankali ta furta" woyo Allahna na kara laifi
Da sauri ta saisaita nutsuwarta ta karasa
Hannayenta ta saka ta buda kofar madubin dake rufe mai nauyin gaske wace take goge kal kal duda dare ne kana gannin kanka tar a jiki
Dan dakata ta yi ta ciro jan bakinta ta shafa tana kallon madubin ta saki murmushi, wanda baki daya hakan ya faru ne a kan idannuwanta kanwar mahaifin nasu wato Gimbiya da kuma yan uwanta, sai matar mai martaba da kuma yaronsa prince, dan kuwa madubin irin wanda idan kana gannin kanka daga waje ne kai kuwa ana ganninka daga ciki kuma baka gannin masu ganninka, ita kuwa rashin lafiar dake damunta idan ta ga madubi sai ta amsa tayinsa ta hanyar dan kara gyagyarawa
Hannayenta ta kuma saka ta tura kofar ta shiga da salama kasa kasa
Gabanta ne ya yi tsale ya yi luguden kidi ya fadi , hakan ya sa ta saki jakar hannun nata tana raraba ido jikinta na dan rawa rawa
Yayanta da yayunta da kannenta ta ganni laye a layi daya kowane kansa a kasa kamar sun zo neman gafara
Gefe data matar sarki ce ta sha wata mahaukaciyar kwaliya mai daukan hankali sai walwali take gata fara ce sai haskawa take
Gimbiya ce tsaye a tsakiyar falon itama ta sha wata irin nitsatsiyar kwaliya jikinta sanye da alkyaba
Da sauri ta kara kallon yan uwanta ta ga kowa da alkyaba a jikinsa, ita daya ce bata saka ba, hakan ya kara bata ran maman nasu
Du bata kara firgicewa ba sai da ta sauke dubanta kan MAI DAMAGARAN, SARKI SARKIN SARAKUNA SARKI MAI MULKI CIKIN AMINCI, ZAKI BAYA DAUKAN WARGI, MAI GARI MAI KAUYUKA DAN *ABDUL MALIK ALI BUZU* *SHAHID* yake aban prince *ALI SHAHEED ABDUL MALIK ALI BUZU*
miji a wajen *ZINARIYA ZULAIHAT* yar sarkin agadez, D'A daya kwalin kwal a wajen GIMBIYA *BILKISSU MAI GADON ZINARI*
Kansa ya juyar daga kallon tsanar da ya gama jifanta da shi ya maida kan matarsa dake zaune tana ta sakin isa da takama da sarauta
Yar yatsarsa ya daga ya yi mata nuni da ta fita
Idannuwanta ta lumshe, dama ta san ba zai barta ta ji abinda ya faru ba, baya taba barinta jin ainahin sirrin da ya shafe su, bata san wani irin mutun ne shi mai shegen zurfin ciki da boye laifin yan uwansa
Mikewa ta yi ta kara sakin shigar jikinta alkyabarta ta sauka sosai ta shiga takawa a hankali har ta karaso kusa da NAJEEBA dake tsaye baki daya jikinta ya yi wani kalau kamar ba ita ba
Cikin murya kasa kasa sosai ta kara rabar NAJEEBAR ta ce" kauce min a hanyar yar talakawa!
NAJEEBA ta dago da sauri sannan a hargitse ta sauke kakausan kallo a saman kanta, kafin ta ankara ta.....................
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*Na*
*SAJIDA*
5
A hankali ya ce" Mardiya, aman ai y'ayanki ne ina kike so su je su ciyo abinci?
Gannin kamar ta samu dama ya sakata kara juyar da kai gefe ta ce" su je waje mana
Murmushin karfin hali ya yi yana gannin yanda idannuwan NAJEEBA tamkar zasu fado kasa yanda take zaro su tana son gaskata shin Abih dinsa ba zai wanketa sa mari ba? Wai mamansu kan uba yarinyar fa sa'arsu ce, kuma wai abincin me zata hana masu yau kuma?
Murmushi Abih ya yi a hankali ya ce" tashi ki je ki saka a dafa ma y'ayanki abinci Mardiya
Dubansa take, sai dai sam bata gano abinda yake dannewa ba, hakan ua sakata fadin" ai suma sun girma su je waje su ci
Da sauri ya ce" to dauke wannan din, nima yau tunda amaryana zata min rowar abincin ai sai mu hakura mu duka
Wani malulun bakin ciki da mamakin mahaifin nasu ne ya tsaya masu a zuciya
Zahra ce ta sada kanta tana jinjina lale sun bata ran mahaifin nasu da har yau ya nuna halin rashin damuwa a kansu , bayan sun san irin tarin kaunar da yake nuna masu wada dalilin hakan yawancin rabuwarsa da wasu matan nasa su ne sila
Yayansu kuwa kure Aban nasu ya yi da ido yana hango irin yanda yake danne bacin ransa
Bilkisu kamar ta ciji matar mahaifin nasu,
Najeeba a hankali ta kalli mahaifin nasu ta ce" ABIHNA
Wani hararan ya zabga mata kafin ya ce" NAJEEBA MUTALAB, meye?
Idannuwanta lumshe nan da nan suka cika da kwallah a hankali ta ce" kar ka hore mu da fushinka Abih, ba abinda muka yi
Da karfi ya ce" makaryaciya, marar kunyar banza kawai! Ke ba har marin matana kika yi ba??
Da gadara gadara Mardiya ta ce" marina ta yi sannan ta shaki wuyan aunty
Ummulkhair ta ce" ita ba zagin mahaifiyarta kika yi ba?
Ummu kulsum ta ce" zaginta kennan kulun sai tana zagin mana iyaye bayan mun san ciwonsu muna son abinmu
Da haushi Abih ya ce" ai dama na san su ke zuga ku shine zaku mi rashin da'a a nan?
Kai DAYABU ya girgiza ya kalli kannensa ya ce" ku tashi mu je waje mu siya
Du mikewa suka yi , wanda hakan ya saka zuciyarsa tsinkewa sai dai ya ki sakar masu yar karamar da DAYABU ya miko hannu ya bashi
A hankali DAYABU ya ce" saketa mu je na shiryata kar mu yi lati ka ga sai mun sayi abinci kafin mu tafi
Hannunsa ya bige ya ce" da kaniyarka y'arka ce? Na ki na sakin
Hannunsa ya janye yana dan yatsine fuskarsa ya ce" kanwata ce, kuma dole a bani abina domin ni tana gaba da dukan wata katuwa, kuma walahi idan y'a ta kuma cewa ita uwata ce wannan karon ba marin kanwata zata sha ba, zata dauki mari ne daga hannuna!
Yana gama fada ya juya ya shiga tura su du suka fito kowane ransa bace
A hankali ta kamo hannun DAYABU ta sanyaya muryarya ta ce" domin Allah meye laifina a cikin nan yaya?
Ido ya tsura mata da mamakinta, yanzu tambaya take meye laifinta bayan ta wankawa mace biyu mari a jiya matan dake da fada a ji a cikin garin baki daya?
A gaban sarki ta mari matarsa sannan ta tsinkawa matar mahaifinsu mari
Kansa kawai ya girgiza ya ja hannayensu
Sai da ya kaisu bangarensu ya ce" maza ku shirya bara na sa a kawo mana abin kari daga restaurant abusa maza ku shirya kowa ya karya a hanya
Sunna fita Abih ya mike ya ajiye yar saman kujera
Juyowa ya yi rai bace ya nunata da yatsarsa ya ce" ke, aman baki da hankali ko? Yaran a cikin gidan ubansu ki ce ba zaki basu abincin da ba ke ke na ba ba kuma ke ke girkawa ba? Look Mardiya, bana hada y'ayana da kowa , bana iya jure rashin mutunci a kan yarana bayan su kadai malaka duniya
Na rabu da ke ba wani abu bane , lale y'ayana basu kyauta ba aman ki sani ke suka baiwa laya ba ni ba, kuma ke kika tabo har haka ya faru da ke, da baki ringa wulakanci kina jifansu da kalamai kina zagar masu iyaye ba, da ba'a nuna sune masu iya asiri ke aa ba, da du haka bata faru ba
Da kakausar murya, ya jirgice mata tamkar ba shi ba ya ce"
Daga yanzu, daga rana mai kamar ta yau, ki kiyaye hannawa y'ayana abinci, ki kiyaye shiga hurumin da ba naki ba idan ba haka ba Mardiya gorin da kike masu cewa kin fi baki daya iyayensu jimawa da ni zai zo karshe
Walahi bana hada y'ayana da kowa!
.............................................
Kai kawon da yake ya fi a kirga, hankalinsa a matukar tashe, ransa sai suya yake yana kara gwada number da ta dora masa
Wayar ya wurga jikin bango yana dafe kansa
Yaronsa dake nemo masa mata ne ya yi gagawar zuwa ya dauko wayar yana kallon ogan nasa da tarin tambaya da kuma mamakin irin budurwar nan da ta dauki hankalin ogansa har haka
Da sauri ya ce" oga, ka yi hakuri ka kwatanta min kamaninta, ni kuwa zan bazama na samo maka ita koma yar waye na kawo maka ita ko na kawo maka numberta na gaskiya dan da dukan alamu ba numberta bane ta baka dan ana fadin number nan babuma ita wato ba'a dorata daidai ba