Sashe 99
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cigaba tayi da cewa "kaiɗin ɗana ne dan cikin nane tunda nafarka acan gidan naku natashi naganka nagane hakan amma ban tabbatar ba saboda gemun da ya rufe maka fuska kuma ina tunanin kode gizau kake min amma da naga hoton ka wanda baka da gemun sai hakan ya tabbatar min da kamannin ka da mahaifin ka aduk inda naga jinina sai ganesa koda ba wani jini muka haɗaba sosai amma ina ganewa abun da yasa aloƙacin ma banyi maka magana ba saboda nafi so sai mun dawo nan sannan kakaini har wajen iyayen ka sai intambaye su shin su suka haifeka nasan zasu iya faɗar gaskiya sai kuma gashi bamuje ko ina bama nagane hakan ta labarin da bakayar yanzu,
tofa kowa yayi saranda afalon yaudai so ake akashe su da al'ajabi daga wannan labarin sai wancen labarin,
babu wanda maganarta bata dake saba suma kenan bare kuma wanda akayi domin sa jinsa yayi wani iri kansane yafara sara masa da wani irin ciwo kamar zai tsage dan wannan lamarin da yadawo kansa nema yake yagagaresa ɗaukan sa taya za ace wannan matar itace mahaifiyar sa kai wannan ba gaskiya bane shifa mahaifiyar sa ta rasu,
saura ƙiris ya faɗi Ummy tayi saurin riƙo shi ta rungume sai kawai tasaki kuka,
cikin kukan take cewa Alahamdullillh Alahamdullillh Alahamdullillh kawai abun da take iya nanatawa kenan tama kasa magana saida ta daɗe ahaka sannan ta sakesa tace kaje kaje gurin mahaifiyar ka kaje ka rungume ta karungumeta kaji ɗumin mahaifiyar ka da kadaɗe baka jiba kaje"
kai ya shiga girgiza mata alamar bazaije ba dan shi ganin abun yake bambarakawai wani iri kamar almara haka yakeji yakasa yarda da maganar ta,
ummy taci gaba da cewa wannan itace mahaifiyar ka ni naji ajikina hakan gaskiya ne gaya maka ne kawai banyi ba amma ni tunda kabani labarin dangin ka nima nayi tunanin anya kuwa su suka haifeka iyayen da suka haifeka bazasu taɓa guduwa su barka ba wallahi waɗan can ba iyayen ka bane maama itace mahaifiyar ka ta asali kaje gare ta,
ahankali yashiga takawa zuwa gaban maama, yana zuwa kuma sai ya tsaya yana kallon ta,
hawayen da suka tararwa maamane tasa hannun ta share su tare da miƙewa tsaye ga hawaye na sauko mata ita kaɗai tasan halin da ta tsinci kanta ahaka ta daure ta sakar masa murmushi tare da ware masa hannun ta tanaso yayi hugging,
ƙinyi mata yayi saida ummy ta ƙara yi masa magana sannan ahankali ya buɗa hannun sa yaje ya rungume ta itama ta ɗora hannun ta akan bayansa, wani abu sukaji gaba ɗayan su yana shiga zuciyoyin su yana ratsa su kaunar uwa da ɗa na ratsasu,
baisan loƙacin da hawaye suka shiga gangaro masa kan kumatun sa sosai yashiga zubda hawaye shi kansa baisan name yake ba sun daɗe ahaka rungume da juna,
su Ammi babu wanda bai zubar musu da ƙwala ba sun matuƙar basu tausayi uwa da ɗanta amma anrabata dashi tun yana jariri amma sai bayan shekar masu yawa zasu haɗu wannan wacce irin rayuwa ce me zasuji aransu wane irin farin ciki zasu tsinci kansu aciki,
da ƙyar suka iya raba jikin su maama ta share masa hawayen sa tana kallon sa tace saida najika ajikina na ƙara tabbatar wa da ɗana ne da gaske,
naga har yanzu baka yarda dani ba amatsayin mahaifiya ba kana kokonto ko to zan cire maka kokonton idan kaga mahaifin ka domin kamannin ka sak dashi Kadena wasi wasi akaina bana faɗar abun da banda tabbaci akansa sai nasamu hujja sosai kuma jikina yagaya min sannan nake faɗar magana bana faɗan abun da nasan ba gaskiya bane dan haka ka yarda dani amatsayin uwa agare ka,
da sauri yaƙara rungemeta batare da ya sake taba yafara magana cikin hawaye yace "nima haka saida naji ɗuminki nafara yarda ɗumin mahaifiya daban yake tunda nake bantaɓa tsintar kaina cikin irin wannan yanayin ba,
koda hakan bai kasance gaskiya ba ni bayarda na ɗaukeki amatsayin mahaifiya nayarda dake na na karɓeki hannu bibbiyu duk wani abu da ɗa zaiyiwa mahaifiyar sa nima zan miki bare ma kuma nima naji ajikina ke ɗin uwace agareni ni nasan soyayyar da muke yi miki muduka ba abanza ba rashin sani ashe keɗin uwace gare ni sosai Abu yashiga yin maganganu da har saida maama ta dakatar dashi sannan ta raba jikin ta da nasa,
Suna rabuwa ya ɗaga hannun sa sama yafara godiya ga Allah da ya nuna masa wannan rana wannan ranace da bazai taɓa mantawa da itaba arayuwar sa baima san da wanne irin kalamai zaiyi amfani ba wajen nuna farin cikin sa ga mahaliccin sa,
sai loƙacin ƴan falon suka shiga tofa albarkacin bakinsu suna ƙara taya su murna,
Maama sosai ta tsinci kanta cikin farin ciki mara misaltuwa wai yau gata ga ɗan ta ga kuma jikokin ta har guda biyu koda iya wannan aka barta tagama samun duk abun da take nema arayuwa ko a iya hakane taci galaba akansu su da sukayi ƙulla ƙula suka tarwatsasu sai gashi Allah ya haɗasu duk loƙaci ɗaya me yakai wanann abun farin ciki saura ɗayan kuma shima tana fatan Allah ya haɗata da shi nan kusa in sha Allahu bai mutuba yanda taga sauran shima sai tagansa kafin tabar duniya,
afili tayi ce Allah yabayya na min kai Sameer Allah yakare min kai aduk inda kake,
"duka falon suka amsa mata da "Ameen'"
komawa kowa yayi ya zauna duk wanda ka kalli fuskar sa kasan yana cikin farin ciki ayau ɗin nan,
bossay saboda zumuɗi miƙewa yayi yace bari yaje ya taho da su sameer su taho tare,
Ammi tace "gaskiya dai yakamata suyi sauri suzo suji wannan abun farin cikin zanso inga dadda inga yazatayi idan taji wannan labarin,
"gaskiya dai nima zanso ganin ta cewar ummy,
maama ce tace "a'a rabu dasu suzo atsanake ba sauri muke ba muna nan daku har dare ba inda zamu,
kawaidai je waje ka kiramin wancen yaron me zuciyar kutare yazo yaji,
dariya suka ɗanyi sannan bossay badan yaso hanasan da tayi ba yace mata to sannan ya fita zuwa wajen Meer yana fita suka ci karo dashi abakin ƙofa yana shirin yi masa magana kawai ga watsa masa harara yabi ta gefen sa ya shiga falon da kallo bossay yabishi har yagama shigewa cikin falon, sannan yabisa abaya,
akusan tare suka shiga ciki yana shiga rai aɓace bai kalli kowaba yace ummy zan koma gida idan zaku tafi kutashi mutafi inkuma kuna nan inyi tafiyata danni banga amfanin zuwan nan ba,
wakake da suna ne wai me naji kuna cemasa maama tayi maganar tana kallon su ummy ɗan murmushi ummy tayi tace Meer muke cemasa amma cikakken sunan shi Sameer,
maama tace ashe suna me daraja gare kice samari na tara ƴaƴa da jika suna iri ɗaya duka ƴaƴana sunansu sameer baban sa ma Sameer aka raɗa masa da ya ɓata ne naƙara haifar ɗayan aka ƙara saka masa sameer mahaifin khadeeja kenan amma shi naji ba acanza masa sunan ba tunda loƙacin yana ɗanyin magana shiyasa bai manta sunan sa ba gaskiya naji daɗin hakan,
kallon Meer tayi tace gto gaskiya kaidai ba ɗauko halayen masu sunan kaba saboda duk bahaka suke ba duk acikin mu ka tsallake kowa ka tsallake mahaifiyar ka da mahaifin ka ka tsallake kakannin ka na farko ka tafi kaje ka ɗauko halin kakar ka tabiyu,
tunda tafara magana yake kallon ta yana yatsina fuska shi akan meyasa zata ringa haɗasa da wata can bare agefe har zai buɗi baki yamayar mata da amsa,
Abu ya dakatar dashi sannan tace Meer kasan wacece wannan kasan wa ka daɗe kana taimakawa kwance a asibitin kasan meyasa kaji kana sonta kake bata kulawa fiye da kowa kake yawan shiga damuwa idan antaɓata ko wani abun yasameta kake rikicewa kasan wacece ita,
cike da rashin fahimta Meer yake kallon sa sannan ya girgiza kai batare da yace komai ba yana cigaba da kallon mahaifin nasa,
miƙewa tsaye Abu yayi sannan yakama hannun me yakaishi har gaban maama yace wannan da kake ganin ta azaune itaɗin mahaifiya tace uwace agareni kai kuma kakar kace duk abun da kayi mata na taimako kakar ka ka taimaka,
zaro ido yayi yana maimaita maganganun Abu ɗin na ƙarshe sai maimaita wa yake kamar me koyon karatu,
Abu taya hakan zata faru meyasa tun acan duk bamu saniba sai yanzu anya kuwa hakan me yiyuwa ne gaskiya wannan maganar ba gaskiya bace wai bama ka taɓa cemun mahaifiyar ka ta rasu kuma taya za ayi wannan ta zama uwa agare ka,
ummy ce ta tashi tana ɗan murmushi daman tasan ko kowa ya yarda bazai yarda ba saboda shi amurɗe yake ba a iya tanƙwara shi ta daɗin rai sai anyi masa da gaske yake fahimtar wani abun,
kamasa tayi ta zaunar dashi tace "nutsu kaban hankalin ka nan gaba ɗaya kamar yanda tace hakan kwa yayi a tsanake tafara bashi labarin duk yanda akayi sosai tayi masa bayani tun baya ganewa har yafara ganewa,
sosai kwa shima lamarin yayi shocking ɗin sa da ƙyar ta iya yarda da hakan dan ba ƙara min mamaki yayi ba,
ana gamawa ya miƙe tsaye yace "dole su gane basu da wayo ko su waye ashe daman harda mahaifina acikin wannan zalincin nasu tabb akwa sunjawa kansu masifar da tafi ƙarfin su ko suwaye sai sun ɗanɗani kuɗar su domin sai na gana musu azaba me matuƙar wuya kafin inkasu lahira, dukan su sai sun ziyarci lahira da hannuna zan raba kowa da ransa tunda basu kashe ba to ni zan kashesu, (tofa daman lamarin ba dangin iya bare na baba ya zafafa akai zai ɗau mataki ina kuma ga shi aka taɓo faɗan nasune bana wajeba ai sa inda ƙarfi kuma yaƙare)