Sashe 51
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
taya kake tunanin zan yarda dakai bakasan komai ba kuma kayi mana ƙarya saboda yabaka cin hanci shiyasa, daka gayamana gaskiya tun farko da tuni hakan bata faru ba amma kanuna son zuciyar ka saboda kudi kasan zunubin da ya aikata dakake goyon bayan sa kasan laifin yin hakan dakayi yanzu duk matsayin ka dakake taƙama dashi zan iya shigar dakai ƙara akan laifin da ka aikata na karbar cin hanci, koma ince aikin daka hau daman badan Allah ka karba dan karinga tauye haƙƙin mutane waysani ma ko baka san komai ba kawai ɗoraka akayi kawai niban banma sam suwaye suka ɗoraka awannan matsayin ba saboda baka san abun da Yakamata ba kana goyon bayan rashiya gaskiya,
to bari inganta maka inma bakasani ba duk matsayin sai na iya sawa anƙulleka wanda yakiraka yahada mu nasan kasan matasayin sa wanda sama yake da kai to ni kuma ɗane agaresa dan haka shigar dakai ƙara ba abune me wahala ba,
dan dakatawa yayi yana cigaba da kallon sa suna hada ido da shi yayi saurin kawar da nasa idon
juyawa yayi ya kalle ta ganin yanda take ta faman fusge fusge zata kwace hannun ta daga riƙon da yayi mata amma takasa shikuma yana jinta kuma yaƙi ya sake ta,
"harara ta watsa masa ga fuskarta duk ta jiƙe da hawaye,"cikin hawaye tace ni kasakeni mugu azzalumi marar imani koma me yayi muku Yakamata kayi masa irin wannan dukan so kake ka kashe shi saboda kawai yaƙi gaya maka abun da kake buƙata sai ka kamasa da irin wannan dukan jifa yanda ka mayar masa da fuska to wallah Allah ya isa Allah yasakamasa nima yaudarata dakayi banyafe ba in sha Allah yanda kayi masa kaima sai kasamu wanda zaiyi maka irin haka,
"kai ko girmansa ma baka gani kuma agabana saboda baka da kunya bekamata amatsayina na ƴa awajensa kakama dukan sa agabana kai yanzu zakaji dadi idan wani yazo yana dukan mahaifin ka agaban ka wane me zakaji acikin ranka wane irin mataki ne bazaka dauka,
amma ni saboda macece nasan ba abun dazan iya yi maka amma kaje kai da Allah zakaga sakayya wannan abun da ka aikata Allah bazai barkaba Allah ya........"ɗall taji abakin ta sameer ya dallar mata baki, nunata yayi da hannu yace ki iya bakin ki kisan da wanda kike magana inbahaka ba kuma zan saita miki shi bana daukan raini,
"taji zafin dallar tata da yayi da yasa ta sakin kuka cikin kuka tace bakasan raini amma ni ka raina min mahaifi harkake dukan sa shi bai girmeka ba kuma agaban yar sa da yayi auren wurimada tuni ya ajiye ɗa kamar ka amma kayi masa abun da kayi niyya akwai abun da yakai irin wannan raini,
"Bana raina mutane ba raina na gaba dani ina girmama duk wanda ya girmeni koda da kwana ɗaya ne, amma kaide bazan taba girmama kaba har abada saboda wanda baisan darajar mahaifin ka shima bazaka taba ganin darajar sa ba har abada taƙarasa maganar tare da ɗan ɗaga masa murya tana ƙara jan hannun ta amma haryanzu yaƙi saki ya kafe ta da ido kawai,
dataga yaƙi sakinta saida ta faki idon sa, sai kawai tasaka haƙoran ta akan hannun sa ta gantsara masa cizo me zafi kamar zata cire masa fata kuma taƙi saki, "jin zafin ya ratsasa yasashi kwace hannun sa da sauri tare da kwashe ta da wani lafiyayyen mari cikin bacin rai yaƙara kwashe ta da wani marin,
"cikin daga murya ya nuna ta da hannun ta yace wai ke wace irin jahila ce kinsan dawa kike magana Ni sa'anki ne bakida kunya ko harni zaki ciza, cizo cizo yamaimaita kalmar dan baƙaramin mamaki ta bashi ba cigaba yayi da cewa ke mayya ce daman to wallahi aniyarki tabiki dan nafi ƙarfin ki,
"yanzu de bata kulasa ba tafaɗa kan mahaifinta tana fashewa da wani marayen kuka, har cikin ransa mahaifin ta yaji marin da aka yiwa ƴarsa mafi soyuwa agaresa daman saboda ita yafada musu amma badan haka ba ko me zasuyi masa bazai gaya musu ba kawai sunci darajar ƴarsane saboda bayaso ana dukansa agaban ta gashi kuma itama baisan me zasuyi mata ba idan bai gaya musu ba shiyasa kawai ya yanke shawarar gaya musu din shima kuma iya garin da yake yagaya musu baigaya musu unguwar da yake zaune ba kuma yasan har gidan da yake,
"rungume shi tayi sosai ajikin ta tana ta fama kuka harda sheshsheƙa idan kaga yanayin da suke ciki dole sunana tausayi,
"yarfe hannun sa yake tayi yana kallon gurin da ta ciza din har ya kumbura yayi kala ga zafin da yakeji duk dauriyar sa nema yake yakasa daurewa din,
su Shettima ne suka shiga yi masa sannu ganin yanda gurin cizon yayi jaaaa abunka da da fari kuma ajeboo,
cike da kausarsiyar murya me cike da abubuwa kala kala yace kufita da ita daga nan kafin inkasheta aɗau gawar ta anan yafada yana nuna musu ƙofa yaƙara cewa kufitar da ita nace,
"Bossay ne yafara zuwa inda take yafara kanta amma sai ta riƙe baban nata gam,
saida su kadage kafin suka rabata da jikin shi shima da ƙyar suka bambanreta suka nufi waje da ita tana kuka tana ɗaga murya tare da ƙara zage shi har suka fice daga dakin yana ganin fitar su ya rufe dakin sannan ya juyoasukwane yadawo kusa da mahaifin nata yadago sa tsaye da kansa sannan yace kanason ƴarka ta cigaba da rayuwa kanason matar ka kana son mahaifiyar ka kanason kaci gaba da rayuwa cikin kwanciyar hankali kamar kowa?
daga masa kai yayi alamar eh"
sameer yace to idan duk kanason to yazama dole kabamu bayanansa da address din unguwar da yake da kuma gidan da yake zaune inbahaka ba kuma wlh duk saina aikata abun da duk kaji dan saina tarwatsa farin cikin ka na tarwatsa rayuwar ƴarka?
"cike da dakiya duk da yanajin dan tsoro azuciyar sa amma yadake sannan ya kwace jikin sa daga rikon da yayi masa sannan yace kayi musu duk abun da kaga dama Allah yana tare dasu baka ida kayi musu abun da Allah baiyi musuba Allah yana tare damu tunda na riga bahaya maka abun da kake buƙata bayan nan kuma bansan komai zan ƙara gaya maka ba dan haka duk abun da ka yankewa ranka kawai ka aikata Allah ne shaidata nibansan komai ba,
shiru yayi yana bin fuskarsa da kallo tare da ƙara nazarin sa,
duk da wannan bayanin nasa shifa haryanzu bai yarda dashi yasan dole akwai abun da yake boyewa saboda shi yana da baiwar saurin gane marar gaskiya wani tunanin ne yafado masa arai dan haka sai kawai ya sassauta murya tare da zama agabansa suna kallon juna sannan yafara magana yace nasan kasani dan ko rantsuwa nayi bazata cini ba naga rashin gaskiya a idon ka kuma wannan abun daka ga inayi maka akwai dalili dan haka karkamin ƙarya kar ka boyemin duk abun dakasani domin hakanne kadai zaisa kabar gidan nan daga kai har ita din dan saina musguna muku kamar yanda kake shirin yimana Yakamata kakama kanka ka kama girman ka bazan ƙara taɓaka ba saboda ƴarka kasan inda dare yama kacire hannun akan wannan case din dan baƙaramin case bane bakasan komai ba bakasan kowaye mutumin nan ba bakasan labarin sa ba kawai andoraka akai kaikuma ka hau ka zauna zaka dauki alhakin sa dan haka ina gargadin ka da kacire hannun ka tun kafin lokaci yaƙure maka tun kan kafara da nasani abune hawa hawa shima da mukace kagaya mana bashi muke nema ba kawaidai ta sandin sa zamu iya gano wanda muke nema,
kawai zallar mugunta akayi masa aka rufe sa ba tare da ya aikata komai ba kuma sun hana kowa saboda wani ƙudurin su da yake kansa Ni yanzu bazan iya baka labari ba amma inason ko nawa yake baka ni kuma zan ninkamaka sau uku kagayaman duk wani abu da kasani akan wannan case din,
"sosai jikin sa yayi sanyi shiga daman kawai mayan kudine shiyasa yaƙi gaya musu saboda kar yarasa wancen kudin da za abasa amma yanzu tunda yaji za aninka masa to ba abun dazai hanasa fada mishi,
saida ya gyara zama da kyau yana fuskantar sa har zaiyi magana sai kuma yayi shiru,
ganin hakan yasa sameer cemasa inajinka kafadi duk abun dake ranka,
dan numfasawa yayi sannan yace "zan gaya maka iya abun da nasani amma fa kafara min alkawarin tura min kudina saboda nasan wannanne ƙarshen aiki na aƙarƙashin sa dan haka dole ina buƙatar kudin da zan samu incigaba da juyawa yaƙarasa maganar yana kawar da idon sa gefe yanajiran jin amsarsa....
"baka da matsala karkadamu da wannan cewar sam,
"agaskiyar magana wannan case din naku bansan komai ba akai kamar yanda kasani kuma bansan mutumin da kuke magana akaiba ƙarewa ma ni bantaɓa ganin saba,
iya abun da nasani shine wannan mutumin da kaji nayi waya dashi shine ya sauka daga kai kuma shi laluboni intaƙaice maka bayani ma bawannan fannin nakaran taba hakannan yasame ni da maganar abokin wani makocinane tun ada amma yanzu yama tashi daga unguwar alokacin yasameni yace yanaso yaban aiki gidan yari zaiban office dinsa nace masa nifa bawani karatune da ni me ƙarfiba da har za abani aikin office sai yace wannan ba matsala bane indai zanyi yanda yakeso shikenan shi zaji da komai ba ɓata loƙaci na amince masa saboda shine babba agurin kuma yagama siye kowa agun ba wanda baya bin umarnin sa sai abun da yace akeyi agidan nan shiyasa ma hukuma batasan me akeyi aciki ba koda anzo dubamu yana kafawa kowa abun dazaiyi baza ataba zuwa akamasa da wani laifi ba shiyasa ma yaɗorani akai saboda yana da muhimmin wani abun da yakeyi amma loƙaci zuwa loƙaci yana kawo mana ziyara sannan yana kiran waya yaji duk halin da ake ciki shiyasa tunda nafara nima ba ataba samun wata matsalaba ina aiki batare da gwamnati tasan dani ba,