Sashe 87
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganin duk tabi ta tsorata loƙaci ɗaya sai ta ƙara bashi tausayi hannu ya miƙa mata alamar ta tasoshi noƙi kafaɗa tayi sannan tace Allah fa ba kyau ana taɓa mutumin da ba muharramin kaba nidai kawai ka tashi da kanka inkuma in tafi in barka anan shikenan sai anjima tafaɗa tare da juyawa zata bar wajen caraf ya riƙo hannun tsayawa tayi batare da ta juyoba tafara jan hannun ta zata kwace shi kuma yaƙi saki yaƙara riƙeshi da kyau sannan ya yunƙura ya tashi abayan ta ya tsaya bazato ba tsammani kawai taji ya rungumo ta ta baya tare da ɗura kansa akan kafaɗar ta daidai kunne murya ƙasa ƙasa yace babu kyau ko kinsan babu kyau ɗin kika kwanta min ajiki ni bance miki ba kyau ba saike,
runtse idon ta tayi da ƙyar ta iya cewa dan Allah kasake ni intafi kuma ma ai bani na kwanta maka ajiki kai kajawo ni tayi maganar tana turo baki kuma bata buɗe idon ta ba,
shima cikin kwaikwayon irin muryar ta yace to da na jawoki meyasa kikazo bakice min ba kyau ɗin ba kuma nima ai da na jawoki bacewa nayi ki kwanta ba amma ki kwanta min akan ƙirjina gashi yanzu zafi yake min dan haka sai na rama indai kina so kifita daga ɗakin nan shima ya ƙarasa maganar yana turo baki kamar yanda tayi,
ji tayi kamar ta nitsi agurin saboda ta ƙaicin sa da yagama kamata,
uhm uhm uhm dan Allah kasake ni wai me nayi maka duk sanda muka haɗu sai ka raɓe ni bansan meyasaba kai hakan daɗi yake maka kana taɓa macen da ba maharramar kaba,
"Uhm sosai ma inbantaɓa ki ba bana jin daɗi amma idan na taɓaki sai inji daɗi tunda haka kikace,
"barima inƙara yin abun da zaifin daɗi dan naga alama iya taɓawa bazai gamsar dani ba gwara inƙara da yin wani abun ina ganin yin hakan sai yafi kema nasan zakiji daɗin ko yaƙarasa maganar tare da leƙo fuskar ta,
da sauri ta ƙara rufe idon murya kamar zatayi kuka tace wayyo Allah mama na,
dawowa yayi gabanta tare da ɗago haɓarta yana kallon ta ganin ya sakar mata hannu yasa ta faki idon sa ta kwasa aguje ta nufi wajen ƙofa tana zuwa da sauri ta murɗa key ɗin ƙofar na buɗuwa shikuma ya ƙaraso inda take da sauri yakai hannu zai riƙota itama tayi saurin ficewa daga ɗakin data fitama bata tsaya ako inama ko takan mutumin ta bata biba duk da taganshi da tafito amma bata tsaya ta fice daga falon bata daina guduba saida taganta agaban inda take mopping sannan ta zauna tana maida numfashi harda dafe ƙirjin ta afili tace lalle ma wannan mutumin shi ba a abun arziƙi dashi wallahi idan yana wani abun kai ka ɗauka na Allah ne amma sai ɗan iskan son taɓa mata ko kunyama bayaji oh Allah ya taimakeni da bansan abun da zai min ba aikwa da ya cuceni shiru tayi tana tunanin abun da yace mata sai kawai tasaki murmushi ta tashi tacigaba da mopping ɗin tanayi tana tuna moment ɗin su da yafaru yanzu,
aɓangaren sa kam tsaye yayi yana dariya yanda take gudun ba ƙaramar dariya ta bashi ba ita nan aganin ta gudan mishi tayi batasan rabuwa de kawai yayi da ita ba shi kansa baisan me yasa yake mata hakaba idan suna tare kwata kwata controling ɗin kansa sai yaga yana tayin wasu abubuwan da baisaba ba kuma bayi yake ba sai akanta kawai yake jin hakan dagaskiyar ta tunda suka haɗu indai yaganta akusa dashi sai yaji yanaso yajita akusa dashi ba halinsa bane amma haɗuwar sa da ita tasa ya canza hali amma duk da haka a iya kanta yake iya hakan,
haka yai ta tunani shikaɗai a tsaye abokin ƙofa saida de yaga tunanin bayi masa zaiyi ba sannan ya fara takawa ahankali ya fito daga ɗakin zuwa falo inda ya tadda su sam azaune kamar yanda ya barsu,
duk zuba masa ido sukayi suna jiran bayani amma sai ya wani basar ya nuna baisan sunayi ba kamar ma shi ba abun da yafaru guri yasamu kusa da Sameer ya zauna yana cewa to yanzu ya muke ciki ne meye mafita wani mugun kallo da sameer ya watsa masane yasa saura koris ya kwashe da dariya saboda yasan ma'anar kallon da yayi masa,
cike da ƙara basarwa ya dake yace naga kana hararata daga magana nufa tambaya kawai nayi ba wata baƙar magana nafaɗa ba ko nayi kuskure ne a maganar danayi,
"bossay ne yace haba bawan Allah kaima ai kasan me kayi ba sai anfaɗa ba nan duk kai muke jira,
"ni kuma to gani ai me yake wakana agaya min,
Sameer ne yakai masa duka akai yace wallahi ranka zai ɓaci waza ka mayar shashakai bamason rainin hankali,
kaja yarinyar mutane ɗaki kuma kafito kace zaka raina mana hankali uban me kayi mata harda sakawa ɗaki key,
"Bossay wacece waccan yarinyar?
ɗan shafa ƙeyarsa yayi sannan yace oh wai wannan maganar kuke nufi ai ni ban fahimta ba ƴar aikin kuce fa ai kai yakamata intambaya ko wacece nima bansan taba yau nafara ganin ta,
"Sameer ya ƙara harar sa yace "eh shiyasa naga kariƙo mata hannu ka kaita ɗaki sannan ka ƙulle ahakan shine baka santaba ko ɗan iska maƙaryaci dan tsabar rashin kunya ma bakaji kunyar muba zaka wuce da ita ta gabanmu kushiga ku daɗe duk acikin rashin sanine ko,
dariya yayi har haƙoransa na fitowa sannan yace to ba me aiki bace ai wani aiki makirata tayi mun ɗakin ka ta gyara ta wanke banɗaki shiyasa uaga mundaɗe amma bawani abu da yafaru bayan wannan dan haka ku kwantar da hankalin ku,
"lalle ma yaron nan kasan Allah idan baka gaya min abun dake faruwa ba sainayi mugun ɓata maka rai me ka mayar damu mahaukata kaga Aliyu jeka kakiramin yarinyar cen da tafita in haɗasu dukan su inci mutuncin su arasa a inda za ayi sai aɗakina kuma karasa ma wacce zaka kaimin ɗaki sai ƴar aiki to wallahi daga kai har ita sai kunyi bayani sai kun faɗan abun da yahaɗaku,
hhhhhh shettima yasaka dariya sannan yace nine ma yaron naka wai kai ban girme kaba mutum sai ɗan iskan son girman bala'i, kai kuma bossay wallahi kar kasake ka kirata nan gurin magulmata kawai ina ruwan ku da abun da yafaru bazakuji komai ba to tsakanin na da ita sirri ne dan gwarama ku haƙura amma duk abun da kuke tunani ya faru to shiɗinne yafaru yaƙarasa maganar yama gyara zama yayi kwanciyar sa akan kujerar da yake kai,
acikisu babu wanda maganar bata ɗaure masa kaiba duk yagama rufe musu baki sunma rasa amsar da zasu bashi,
yagama kai sam ƙarshe da mamaki tunda suke baitaɓa ganin sa da mace ba kuma irin haka bata taɓa faruwa ba amma wai yau da me aiki ya shiga ɗaki kuma suna tambayar sa amma yaƙi yagaya musu yana faman raina masa hankali,
to kwa wallahi ba isaba bari shi yaje da kansa hakira yarinyar zasu cu ubansu dukan su dan bazai ɗagawa kowa kafa ba yana ayyana hakan yamiƙe tsaye da sauri zai fita waje wayar sa dake kan center table ta fara ringing dawowa yayi ya ɗauki wayar sabuwar number yagani sai kawai ya maida wayar ya ajiye sai kuma yatuna kode managen nanne yake kiran sa ko kuma wani ne daban kira me amfanine yana wannan tunanin har wayar ta katse wani kiran ne yaƙara shigowa akaro na biyu hannu yakai ya ɗauki wayar sannan ya amsa kiran tare da saka wayar a speaker sai yayi shiru yana jiran yafara ji daga can,
kukan tane yafara dakar dodon kunnen sa atake yagane ko wacece me kiran sauri yayi yacire wayar daga speaker yasaka ta a kunne sa tare da saurin barin wajen ya nufi ɗakin sa,
yana tashi shettima yayi zunbur ya tashi tsaye daga kwance da yake yana faman washe baki shima yabi sam inda yaga yana niyar tafiya acewar sa tunda yaji kukan mace kuma yaji ya cire wayar daga hans free yana niyar barin wajen yace to sai yabishi yaji abun da zaice,
shide bossay bai tashiba yana gurin yana musu dariya ganin yanda suke abunsu sai abun ya burgesa watakon shi shettima yaƙi faɗa masa komai game da yarinyar da suka shige ɗaki amma yanaso shi yaji abun da sameer zaice shikuma sameer shima bayaso kowa yaji wayar da zaiyi kowade kansa yasani,
yanda suke abun nasu sai suka tuno mishi da Ameeshan shi yasan da ba aɗauke taɓa da tuni shima yanzu yana tare da ita jikin sane yayi sanyi 😢 cikin sanyin murya yace Allah ya bayyana minke aduk inda kike Allah ya kareki da kariyarsa aduk halin dakika tsinci kanki Allah yabaki ikon haƙuri da juriya bakiji ba baki gani ba tun kina ƙarama antakurawa rayuwar ki Allah yakawo miki ƙarshen wannan abun,
Allah sarki baby meesha na ina sonki sosai Allah ya nuna min ranar da zan kasance dake ranar da zan wayi gari inganmu ɗaki ɗaya inganki amatsayin mata agereni ranar sai nafi komai farin ciki zan baki kulawa daga nan har ƙarshen rayuwa ta in sha Allah tsakanina dake mutuwace kawai zata rabamu, ji yayi hawaye na niyar taho masa da sauri yayi rufe idon sa yana karanto addu'ar neman sassauci game da abun da yake atare da ita, kwantar da kansa yayi ajikin kujerar tare da ɗora hannu akan ƙirjinsa daidai saitin zuciyarsa idan yana tuna yanda yake sonta sai yaji zuciyarsa kamar zatayi tsalle ta fito waje haka yake ji aransa.....,
sam tunkan yakarasa wajen kofar yaji tafiya abayansa juyawa yayi sai yaga shettima wani mugun kallo ya wurga masa me ciki da abubuwa da yawa,
dan juyar da kansa yayi yana magana kasa kasa yace Allah kwa sai naji ko wacece dan munafurci shine baza kayi wayar agaban muba zaka wani tafi daki to wallahi kafata kafarka sainaji duk abun da zakace,
girgiza kai sam yayi kawai batare da yayi masa magana ba ya wuce yana shiga dakin yayi sauri yarufe ya murda key yabarsa awaje ,