Sashe 102
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***************************
"kallo fa yakoma kan dady kowa shi ya zubawa ido yana jiran yaji me zaice amma yaƙi magana saidai kuma kallo ɗaya zakai masa kagane tsantsar tashin hankalin da yake ciki kana ganin sa kasan baida gaskiya.........,
"muna sauraron ka maama ta ƙara yima sa magana,
da ƙyar dady ya iya ɗaga kai yakalle ta sai kuma yayi saurin ɗauke kansa ganin yanda fa kafesa da ido,
yakai wajen 15 minutes bai iya cewa komai ba saida meer yaƙara gargaɗin sa sannan murya ƙasa ƙasa yace da farko dai ina mai baku haƙuri gaba ɗagan ku laifine na riga na aikatashi tunda daɗewa kuma har yanzu abun bai bar raina ba nayi da nasani nayi nadamar abun da na aikata saboda nima ba ason raina hakan tafaru ba dole akayi min kuma abun da ya daɗe yana min yawo akai bansan mutumin ba, ranar da bun ya faru ina cikin tafiya amotar wani uban gidana saboda aloƙa ci banda aikin yi...
ina cikin tafiya ta sai nayi parking ɗinta abakin hanya zan siyo ruwan sanyi awani shago bayan naje nasiyo ne nadawo na shiga motar na tayar naci gaba da tafiya na ɗanyi nisa kenan sai kawai naji an ɗora min wuƙa a wuya ba ƙaramin tsorata nayi ba dan saura kaɗan inje indaki wata motar Allah ya kiyaye nayi saurin taka burki ina shirin juyawa inga waye sai yace idan kajuyo sai caka maka wuƙar nan,
nandai nakasa juyowa daman sai aloƙacin na kula ashe ya juyar da mirror ɗin gaban motar bare in kallesa ta ciki..,
haƙuri nashiga bashi ina cewa me nayi mishi me yake nema awajena,
sai yace intayar da motar duk inda yace min inyi ban Musa masa ba saboda ina son raina dan na lura idan nayi mishi taurin kai zai iya buga min wuƙar nan,
haka na tayar da motar yana kwatan tamin duk hanyar da ya nuna ita muke bi muna miƙe wani layi yace dani kaga waccen matar dake tsaye nace eh yace to ita nakeso kabi ta kanta da motar nan,
ba ƙara min tsorata nayi ba dajin furucin sa cike da fargaba nace dan Allah kayi haƙuri bazan iyaba idan nakashe tafa shikenan nayi kisan kai kuma nasan hukuncin me kisa awajen ubangiji nidai bazan iyaba kayi haƙuri ka barni intafi,
sai kawai gasaka min dariya yace ai tunda ya shigo motar nan sai nayi abun da yasani nidai ban mara cemasa komaiba kuma ban tsaya da tafiyar ba muna daf da ita sai naga ta matsa ina shirin incigaba da tafiya batare da na ƙara bi ta kantaba, amma ban ankaraba wannan mutumin kawai yasaka hannun ya juyar da sttiring ɗin motar kan ta tabugeta atake kwa tafaɗi a wajen sai nayi saurin taka burki na buɗe motar nafito nayi kanta atakaicedai mutumin nan dana koma motar banga kowaba aciki har ya fice saboda murfin motar ma abuɗe yabarta banga fitar saba......
danaga yanda ta bugu sosai sai kawai nakira motar asibiti na kwatan ta musu inda nake shine suka zo suka ɗauketa bayan munje kuma sai akace bata mutubu kuskuren da masana nayi shine gudawar da nayi nabarta amma shima banayi bane dan son raina sai dan jin yanda aka lissafo kuɗaɗen da zanbiya loƙacin kuma banda su banda dalilin su bansan ta inda zan samesu ba dalilin hakanne yasa na gudu daga asibitin sannan kuma number mutumin da nakarɓa wanda ya karɓi yaron banyi saving ɗin taba namanta na share ta shiyasa bankira saba amma duk dahaka daman nayi niyar kiranshi insanar dashi halin da ake ciki ko zai iya taimaka mata sai kuma narasa number har gurin da abun yafaru naje na tambaya koda wanda yasan gidan mutumin akace ba asan daga inda yake ba bantafi ba saida nabada number ta awajen nace musu dan Allah duk sanda akaga ko wucewar sa ne adakatar dashi sannan a haɗani dashi amma shiru shiru babu wanda ya kirani tun abun na damu nama har na fara cire shi araina sai da nagan ta yanzu nafara tunanin inda nasanta hirar da kukayi kuma yanzu ita ta ƙara tunamin inda nasanta wannan shine gaskiyar abun da nasan nayi,
inna lillahi wa inna alaihi raji'un nashiga uku ni Aminatu,
Ammi tashiga yin salati tana tafa hannu dan jitake kamar shi yaso yayi kisan kan Allah yaso bata mutuba, sai sallallami take takasa magana hawaye kuma nabin kan fuskar ta bossay kam jin kansa yayi a sama kamar a wata duniyar yake ta daban saboda shima anasa bangaren yanda Ammi take tunani haka shima yake tunani,
Meer da ya kafesa da ido yana so yagano gaskiyar maganar sa amma yakasa tantancewa ya ɗago ya kalli maama itama shi ta kalla ganin yanda yake kallon tasa tayi masa alama da ido akan ya rabu dashi kada tace komai hakanne yasashi yin shiru tare da kawar da kansa,
a tsanake maama tafara magana,
"kallon dady tayi tace "a labarin da ka bayar na yarda dakai idan da gaske kake idan kuma ƙarya kafaɗa to kasani zamu gano ka kuma idan hakan ta faru bazakaji da daɗi ba domin ko wani ya ɗaga ma ƙafa kasan wannan yaron bazai ɗaga maba dan haka ka nutsu da kyau kayi bayani da kyau idan kasan wanda yasaka ka buge gwanda tun kan loƙaci ya ƙure maka ka hanzarta sanar damu kafita daga cikin zargin mu saboda inba mu gano ko waye ba kai zamu riƙa saboda nidai da idona kai nagani kuma kaima kasan da hakan kamar yanda kabada labari yanzu ina me jan kunneka da kaje kasake tunani kasamo mafita tunkan binciken mu yafara aiki agano kana ciki yanzu ina ɗaga maka ƙafa ne saboda iyalen ka dan darajar su kake ciki ina fatan ka fahimta,
dady ya buɗi baki zaiyi magana ta ɗaga masa hannun tare da cewa "kar kace komai yanzu zan nemeka yanzu na barka kayi nazari tukunna zaka iya tashi kar kuma kasa kanka adamuwa kasaki jikin ka kaci gaba da harkarka da iyalen ka, ku kuma nadawo kanku ta maida dubanta ga su Ammi tace "ku kwantar da hankalin ku kuma babu abun da za'ayi masa har sai munyi bincike akai banason ɗayan ku yayi wani tunani akansa marar kyau baku kaɗai bama kowa dake falon nan banason kowa ya ƙara tada zancen harsai loƙacin yin hakan yayi ina fatan kun gane kowa yasaki ransa,
Ammi ce ta tsugunna agabanta tana zubar da hawaye tace dan Allah dan Annabi kuyi haƙuri abisa abun da yayi muku sannan kuma mungode sosai da karamcin da kikayi mana domin ba kowa bane da zai fuskanci irin abun da ki fuskanta kuma yaɗa gawa wani ƙafa nasan kinyi mana karamci sosai kuma ina fatan kada Allah yasa mijina yanadasa hannun aciki idan hakan ta kasance bansan inda zan saka rayuwata da ta ƴaƴana ba nasan sai nayi danasnin auren sa bazan taɓa yafewa kaina na auren sa batare da nasan halayen saba nazaɓeshi amatsayin uban ƴaƴana ba bazan taɓa j........
da sauri ummy ta tsugunna agabanta tare da dafata tace ya isa haka ki daina irin waɗannan maganganun ki kwantar da hankalin ki in sha Allah mijin ki bashi da laifi kamar yanda yafaɗa in Allah ya yarda hakanne gaskiya dan haka kar ki ƙara cewa komai kiyi shiru,
Ammi na shirin yin magana kenan sukaji anyi nocking ɗin ƙofar falon bossay ne yataka da ƙyar yaƙarasa bakin ƙofar ya buɗe da dadda suka fara karo da sauri ya sunkuyar da kansa dan sai yaga kamar zasu gane abun dake faruwa su tsanesa,
saura kaɗan dadda ta bugesa ta shigo falon cike da masifa ko kallon ƴan falon ma batayi ba idon ta akan Ammi tace wallahi wallahi wannan matar inajin sai na koma naci mata uwa dan wallahi bazan haƙura ba ai duk kuka jamin kubarni da abun dake damuna ma amma kunkai ni waccen me zubin albasa me lawashiɗin tazo tana gaya min magana shegiya da kai kamar fitilar ɗan iska ya wani mulmule ita bajiki ba sai ɗan iskan ƙaton kai bakin rijiyar ƙauye,
bossay ne ya kalle ta da mamaki yace "dadda ke dawa kuma Ni kinzo kinsaka ni agaba saikace ninayi miki laifin,
duk ai ka kajawo mi da baka fitar min da jika ba ai da banfita daga cikin gidan nan ba wallahi danasan zan haɗu da wacce agwagwar da ban fitaba banza da ita kamar tsohuwar saniya,
"Dadda dan Allah ya isa haka kishiga ciki ki kizauna,
bazan shiga ɗin ba kai wallahi idan ban sauke haushina akan kaba Allah ya kwashe min albarka,
sam dake bayanta yace " daman ai bakida ita andaɗe da kwashe ta,
juyowa tayi zata kaimasa bugu yayi saurin shigewa falon tabi shi abaya tana cewa wallahi yanzu kayi min iskanci sai nayi maganin ka yanzu ba ɗazu bane bare kace zaka kashe ni da motar kuma nan ba motar kabace bare ka hanani magana yoo inbanda iskanci Allah ya yanka ma baki dan kabuɗa shi kuma ace za ahanaka magana bare kuma anyi maka laifi......,
Mugu kawai azzalumi nadawo kanka wallahi sai Allah yasakamin cutar dani ɗin da kayi yau wallahi alhakina nayau bazai barkaba kaidai Allah wadai da halinka kuma wallahi kasani duk wanda yaci tuwo dani miya yasha domin dadda bata yafiya ko ba daɗe ko ba jima sai narama wulaƙancin da kayi min yau,
ɗan ɗaga murya sameer yayi yace saidai ki rame kuwa san kurwata tafi ƙarfinki bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane idan kika kuskura kika bari muka ɗaura dake to wallahi saina baki kashi,
da sauri ta ɗaga ƙafa zataje inda yake tare da cewa saidai kabawa waccen figargiyar uwar taka kashi marar mutunci yaro wallahi sai.......
cak ta tsaya da tafiyar da take tare da yin shiru sakamakon tozali da tayi da Ameesha agaban ta, dan ita duk wannan zubar da take bata kula da itaba tadai san da mutane afalon amma bata tsaya tantance fuskokinsu ba
kasa motsawa tayi har saida dadda ta ƙaraso gabanta ta kira sunan ta sannan tace dagaske ne ko mafarki nake ko kuma gizo ne,