Sashe 27
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan yazauna mutane duk suka gurfane agabansa ana diban gaisuwa kowa da kallar gaisuwar da yake saida suka kai wajen minti biyar ana gaisawa sannan kowa ya koma wajen sa ya zauna ana kuma jiran isowar uwar masarauta basufi minti biyuba itama ta taho tare sa mabiyan ta guda uku daya agefen hagunta da damanta dayar kuma abayan ta haka take tafiya cikin isa da izza da takama da tinqahon ita ta isa kana ganinta kasan zallar mulki ke yawo ajikin ta tun akan takun ta zaka fahimci hakan yanda take takawa daidai kamar bata son taka qasar gimbiya maryama fulani uwar masarauta meji da kanta kenan itadin fa ta bance a masarauta haka take tafiya har suka qaraso wajen fadawan sarki ne suka fara yi mata kirari da gimbiya gimbiya matar sarki uwar sarki kuma kakar sarki Allah yaja da ranki Allah ya kawar da idon maqiya akanki Allah yakara girma da daukaka tafiyar kide ahankali uwar gida agun sarki mahaifiya ga abun alfaharin mu sarki me adalci kowa nakine komai nakine kiyi yanda kikeso acikin masarauta masarauta takice kece uwa agunta kece gatan masaurata saboda jajircewar kine ba ataba samun matsala ba komai yake tafiya daidai da bake da bamu tunda dake muma muna nan duk inda kike nan muke Allah yaqara muku lafiya ke da sarkin mu abun alfaharin mu Kowa yace zaiyi dake shi zaiga daidai duk wanda yayi ba daidai ba dole yaga ba daidai ba duk wanda yayi da kyau shizaiga da kyau,
saiwani cika take tana batsewa tare da zama tana dora qafa daya kan daya tare da kafe dukan ilahirin muatanen dasuke gurin da kallo ganin ta zauna yasa gurin ya kidime da hayaniya kowa nafadar albarkacin bakin sa wajen gaida ita hannu ta daga batare da tace komai ba kowa nagurin yayi diff shiru gurin yayi kamar babu kowa kamar wadanda ruwa yacinye yatafi dasu haka sukayi shiru tare da sada kansu qasa kowa na fargabar abun da zasuji daga gare ta babu wanda yadago saima qara danna kai qasa suke kamar zasuyi sujjada,
acikin rashin sani Azeema ta dago dan ganin matar da tazo tana tunani ita kuma wace tunda ba sosai take jin kirarin da akeyi ba bare tayi tunani ko mahaifiyar sarki ce hakan ta dago tana qare mata kallo caraf kwa fulani ta kamata tana kallon saurin dauke kallon ta tayi daga gare ta ganin irin kallon da ta watsa mata tsayawa fulami tayi tana qare mata kallo da tunani kuma wannan daga ina saboda kaf ma'aikatan babu wanda bata sani koda sabon zuwane tasanshi idan kuma wanine zaiyi bako to nan ma sai yasanar da ita kuma idan bakon yazo anje ta ganshi kafin yazauna amma itade batasan wannan fuskar ba amma yanzu ba lokacin tambayar ta bane zata bari idan an watse zata sa akorawota taji daga gidan uban da take dan haka kawai tayi saurin ajiye tunanin agefe tare da sawa ayi mata hukuncin dagowar da tayi alhalin kowa kansa na qasa amma ita tafi kowa tafi qarfin ta sunkuwayar da kan,
bazato ba tsammani kawai taji saukar bulala agadon bayan ta ba shiri kwa ta hau susa bayanta saura qiris tasaki kuka dan ba qaramin shigarta tayi taji zafi sosai kawaide dan tana da dauriya ne amma da sai tayi kuka wata aka qara mata akaro nabiyu wanda bata tunanin zata iya jurewa dan haka tasaki kukan ta amma bata bari ya fito ba kawaide hawayene suka shiga wanke mata fuska cike da takaici ta dago tana duban me dukan nata sannan tace kayi hakuri dan Allah wani kallo ya watsama ta me kama dana tsana yanaso ya gargadeta akan abun da tayi saidai fulani bata bashi daman ba tace kawai ya hukun tata abun da tace masa kenan shiyasa ya daketa kawai yaja bakinsa yayi shiru tare da barin wajen ya koma can inda yake ya cigaba da tsayiyuwa
tunda ga lokacin Azeema bata sake gigin dago kanta ba ta sunkuyar dashi kamar yanda kowa yayi.
*Bossay*
cikin shirinsa tsaf yafara saukowa daga matattakalar benen yana ta faman sauri yana gama fitowa kwa sukayi karo da Ammi tsayawa yayi itama ta tsaya tana binsa da kallo kana tace kai kuma fa ina zuwa daman wajen ka zanzo abban ku ya kirani yace yana hanya gobe zuwa jibi zai dawo cike da murna yace Allah yakawosa lafiya muna jiran dawowar sa yafa yana shirin barin wajen ta qara dakatar dashi tace ai bakasan me zai dawo dashi dinba wutar da ka kunnowa kanka kasan yanda zakayi ka kasheta dan yace tunda har shi zaka mayar qaramin mutum to ka shirya yana da wowa za afara shirye shiryen bikin ku yace insanar dakai aure ba fashi ko mutuwa kayi sai andaura da gawarka dafe qirji yayi yana furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi raji'un nashiga uku Ammi dan Allah da gaske kike tace daman nataba yimaka wasa irin wannan wai mema kayiwa yariyar da har yakai haka kaga fadan da yakira yake min yace duk ni nake sangartaka kana abun da kaga dama dan haka yagama yanke hukunci inshirya yana dawowa za afara shirye shirye duk yanda naso inganar dashi duk dade bansan me yafaru tsakanin kuba amma naso inkareka da roqan alfarmar yabari adan qara lokaci ayi komai a tsanake yace shi sam besan zance ba yanda yace dole haka za ayi dan haka sai kafara shiri tun wuri danni kaina bani da abun fa zan kuma cemasa ya yarda ya hakura,
Ammi wlh ni banasonta kice masa banason ta karya min haka wlh ko na aureta bazata taba jin dadin rayuwarta ba gwarama kar ayi auren naan dan wallahi banasonta nifa nama tsaneta gabadaya dan nadade da cire batun auren ta araina kuma nagaya mata amma dayake ita mayyace shine zata bullo min ta wani wajen to muzuba dani da ita bade aure ba zata ga aure dai tayi danasnin aurena wlh a'a Aliyu kar nakuma jin kafadi haka kanaso ubanhiji yayi fushi dakai tundade kai kafara cewa kanasonta kuma har anriga da ankai kudi kaga baka da bakin cewa bakaso dole kayi hakiru ka karbeta hannu biyu kabi umarnin mahaifinka sai kaga daidai nima bason hadin nan naku nakeso ba kawaidai dan ba yanda zanyi kawai kaima kayi hakuri wallahi Ammi bazan iyaba zuciyata yanzu ba ita take so ba tace to komade menene yanzu zacen gama yagama sai kabari idan ka aure tan sai ka qara wanda kake so daga baya kasande magaifinka baze taba canza maganar saba kamar yayi kuka haka yake ji saboda tsabar takaicin da yake ciki yama kasa qaratanka mata kawai yayi gaba zai fita yaje daidai qofa zai fita dadda da fitowarta daga daki taji zancen da suke saida tabari yakai qofa sannan tace mutum sai munafurci yanaso yana kaiwa kasuwa da wayace kace kanson ta da baka sonta ai da baka bari har akai kudiba dan haka aure ba fashi ko anfasa nidakain zan dauramaka kinibabai kawai wallahi yaran zamanin nan baku da ta ido ko kulata beyiba yayi ficewar sa ita kuma taci gaba da surutanta akansa kamar yanajin ta Ammi ce tace dadda gaskiya de dande bakisan yarinyar nan ba amma da ko ke dakanki sai kince kar ga aureta bata da tarbiya ga rashin sanin kanta bata da kamun kai ko kadan nasan wallahi ya aurera zata bashi wuya shiyasa nima banaso ayi aure nan gashi kuma wai nan da sati daya zuwa biyu dadda tace to meye aciki wanann abu dan sulula kawai dauka zaki ki sulalawa mutane waya ki sanar dasu nibanga abun wuriba anan yaro ya girma har yakusab wuce aure amma yaqiyi ni wallahi yama yimin daidai da ya yanke masa wannan hukun cin amma itama yarinyar zataci qaniyarta bari ta shigo hannu nida kaina zan bata kashi in koyamata hankali sai ta nutsu duk haukan dake damun ta zansa ta saukeshi kedai bari ayi auren kikagani shima zai dena fadar bayason ta watakil sun samu sabanine shiyasa zuciya take dibansa amma da zaran anyi auren to anyi me wuyar kar ki wani tada hankalinki akan wannan dan qaramin abun daga qarshe ma kizo kiji kunya idan kika gansu suna soyewa dan haka kiyi shiru da maganar zakiga abun mamaki nafada miki dan murmushi Ammi tasaki sannan tace to dadda shikenan Allah yazaba masa mafi alkhairi agare sa idan kuma ba alkhairi bane Allah yakawo masa mafi alkhairi ya musanja masa da alkahairi Ameen dadda tace daga nan de suka ci gaba da tattaunawa akan lamarin bikin da yazo musu barka tatan lokaci guda..........✍
Malejjj
[5/22, 10:45 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿21&22
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
*FULANI*
"saida ta gama shan qamshinta da yi musu kallon wulakanci sannan ta budi baki da kyara tafara magana,
"kowa shiru yayi yana sauraronta"
shekara da shekaru masarautar nan tana zaman lafiya amma yanzu da alama munafukai sunyi yawa ana daukar zancen masarauta anakaiwa wani lokacin to daga yanzu zamu qarfafa sa ido akan kowa zamu kwarara bincike ganin mungano wanda yake mana zagon qasa yana daukar zancen wani ana kaiwa waje,
daga rana irin ta yau mutum yasani duk wanda aka kama dahaka to hukuncin kisane zai tabbata akansa ko da alamar rashin gaskiya aka kama mutum da ita to yasani masarauta baza ta kyaleshi ba kuma hukuncin mu baibar kowa ba kama daga kan mace ko namiji ba ruwan mu da girmanka ko qanqantarka duk tsufanka baka fi qarfin mu ba hukunci dayane gaba dayan ku dan haka sai akiyaye......
"dan dakatawa tayi tare da jan numfashi sannan taci gaba.