Sashe 103
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ɗan murmushinn jin daɗin ganinta Ameesha tayi sannan ta faɗa jikin ta ta rungume ta tana cewa dadda nice fa ba mafarki kike ba kuma ba gizo bane niɗin ce da gaske dadda ta,
itama rungumeta ta tayi sosai kamar zata mayar da ita cikin jikin ta saida suka daɗe suna rungume da juna sannan ta riƙe fuskar ta tace da gaske ne shalelena ce wannan ina suka kaiki suka ɓoye min ke ina ta nemanki babu abun da ya sameki jiya dan nayi mafarki kina cikin mawuyacin hali faɗa min abun da yasameki danni naji ajikina mafarkin danayi bana banza bane dole da kwai ƙanshin gaskiya aciki wallahi saboda idan nayi mafarki da wuya baizama gaskiya ba....,
Ameesha ta buɗe baki zarayi magana kenan maama tayi saurin dakatar da ita tare da cewa ya isa haka ku shigo ku zauna jin baƙuwar murya yasa dadda saurin maida dubanta ga inda tajiyo muryar suna haɗa ido da maama, maama tasakar mata murmushi, murmushin da yasa dadda saurin ɗaukewa gaba ɗaya al'ajabi da mamaki da tashin hankali da shiga ruɗu duk aloƙaci ɗaga suka risketa domin kallo ɗayan da tayi mata tagama karantar ta gaba ɗaya,
fuskarta ɗauke da mugun mamaki ta shiga kallon maama ta kalli maama na ƴan daƙiƙu sannan ta kalli Ameesha haka ta shiga yi ta kalli wannan ta kalli wancen,
Ameesha ce tasaki lallausan murmushi ganin yanda dadda take kallon ta tasan dole tagane kamannin su shiyasa take binsu da irin wannan kallon,
cike da murmushin da yaƙi ɓoyiwa akan fuskar ta ta kamo hannun dadda tace "dadda kingane tane irin wannan kallo haka mu zauna kisha labari wannan da kike ganin ta kakatace itace mahaifiyar ɗanki mahaifina.....,
wani irin yimm dadda taji ajikin ta yana mata yawo kamar sokuwa haka Ameesha take janta ita kuma na binta har takaita kan kujerar kusa da maama ta zaunar da ita sai kawai ta shiga kallon su abun sai burgeta ba ƙaramin farin ciki taji yana ratsata ba yau ga kakannin ta guda biyu agabanta tana kallon su mayar da idonta tayi kan meer yanzu shima ɗan uwanta tane sannan ta kalli Abu da shima yake kamar uba agare ta yau gata cikin dangin ta kuma nan bada jimawaba zata koma cikin gidan su abun da bata taɓa tunanin zai faruba arayuwarta tayi tunanin ahaka zata ƙare rayuwarta cikin wahala ashe akwai ranar farin ciki gashi yau tagani..........,
duk abun da takeyi kowa ya zuba mata ido cike da tausayin ta ko ba afaɗa maka ba kana ganin yanayin ta kasan halin datake ciki,
har yanzu murmushin da take baibar kan fuskar taba "tace dadda kinyi shiru kitayani farin ciki yau gani ga dangina,
har loƙacin dadda takasa magana tayi shiru kurum ko mai take tunani da yasa ta kasa magana🤔..........✍️✍️✍️
*Special thanks 2 u♥️ina godiya da haɗin kan da kuka bayar jiya da waɗanda suka yi da waɗanda ma basuyi ba duk ina godiya gareku Allah yabar zumun ci yaƙara danƙon♥️*
bansan sunankiba amma nagadai kina amfani da ALAHAMDULILLAH,
ina godiya da irin comment ɗin inajin daɗin sa ɗari bisa ɗari amasu comment kece 1,
kuma sauran masu yi ina godiya irin su👇
Maman amira
Maman fateema
Maman arman
Maman faruk
Mamma
Rabi'atu mu'azzam
Zulailkha
ummu houria and Sameer
fateema
Usman Muhammad
Ɗahiru mu'azzam
duk wanda baiga sunan saba kuma yana yin commente to yayi haƙuri dan akwai waɗanda da Number ɗinsu ahaka nayi saving ba suna amma zan tambaye ku nan ba insha Allah sai mu haɗe ina fatan kun fahimce ni,
Masu wannan number hardaku acikin
+234 703 648 4184
+234 704 258 2726
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(ster lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)
*6,BABY
by(mhiz innocent)
[7/13, 10:20 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
💖*the talent troupe writer's*💖
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿️ 88
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
"har loƙacin dadda takasa magana tayi shiru kurum ko mai take tunani da yasa ta kasa magana🤔..........✍️
ashe ba ita kaɗai take mamakin ba a ɓangaren su sam ma hakan take mamaki yagama cikasu jin maganar suke kamar amafarki,
saida Ameesha ta girgiza ta tace "dadda wai bazakiyi magana ba,
kallon ta dadda tayi sannan tace"dagaske ne wai abun da naji kina faɗa kuma nagani da idona dan Allah idan bacci nake kar ki tasheni dan nasan wannan mafarkine ba gskiya bane nasan hakan bazai taɓa kasancewa gaskiya ko amafarki bantaɓa gani ba sai yau Allah ya nuna dan Allah karda wanda ya yashe ni daga baccin nan,
mintsi ninta Ameesha tayi tare da yin wani murmushin tace dadda kin tabbatar yanzu ba mafarki bane ko in ƙara miki wani nasan idan kikaji zafi sosai zakifi yarda,
kallon ta kawai dadda take amma duk da haka bata yarda ba kuma bata bar kallon taba saboda sai yanzu komai yadawo mata sabo fuskar sameer ɗanta take kallo kawai afuskar Ameesha sai taga kamar shine loƙacin da yake kamar ta daman Ameesha kamannin sa ta ɗauko sak shi kuma kamannin mahaifiyar sa ne (maama)
dan haka duk wanda ka gani acikin su sai kagane kamannin su ɗaya,
Ammi da ta lura da dadda fa kamar bata cikin hayyacin ta har yanzu yasa ta ajiye halin da take ciki agefe sannan ta dawo kusa da dadda ta riƙo hannun ta tace daddar mu ko nima sai nayi miki ta Ameeshan ne zaki dawo hayyacin yakamata idan ma mafarki kike ki farka ki kalli mahaifiyar ɗanki da kuma yayan ɗanki da ɗan sa gasu agaban ki nan duk dangin kine,
dadda ta kalli Ammi sannan tace taya hakan zata faru nifa banyarda daku ba taya mahaifiyar sameer zatazo nan taya hakan zata kasance haba dan Allah ya kuke abu kamar shirin film,
Ammi tace "to ki kalle su mana bagasunan agabanki ba kuma kema nasan kinga kamannin ko ba afaɗa miki ba sai kinfi kowa gane me kama da ɗanki,
"eh nagani amma wannan ai idona ne yake min gizo nasan ba gaskiya bane kuma nasan ba gaske kuke ba tsokanata kawai kuke dan haka mubar wannan wasan tun wuri wannan bamai yiyuwa bane,
tofa duk mamakin dadda suke da furucin ta duk wanna hujjoji gashi angaya mata kuma itama tagani da idon ta amma taƙi yarda sai antaro ta tanan sai ta kufce tacan taƙi fahimta har yanzu,
maama ce ta tashi da kanta taje gaban ta ta tsugunna sannan tace baiwar Allah ba mafarki kike ba ki kalle ni da kyau nice mahaifiyar sameer kuma kakar jikar ki Ameesha sannan wannan da kike gani shima ɗana ne wancen kuma jikanane tana yi mata maganar tana nuna mata su duk wanda ta faɗi sunan sai ta nuna mata da hannu,
da ƙyar dai dadda ta dawo hayyacin ta ta yarda sannan maama da kanta tabata labarin duk abun da yafaru, har haɗuwar su da su Abu da ganewar da tayi shima ɗan tane da aka sace mata shi acikin masarauta sai gashi yanzu Allah ya haɗasu duk aloƙaci ɗaya, amma bata bata labarin cewar baban su bossay shine wanda ake zargi ya bugeta ba a motar saboda tana jin tsoron abun da zatace akansa tunda taga itama bata da haƙuri kar take tayi masa tijara agaban matar sa da ɗansa shiyasa taƙi gaya mata wannan maganar,
tana gama bada labarin dadda ta fashe da kuka ta jawo Ameesha ta rungume tana cewa Allah na gode maka Allah na gode maka da ka nuna min wannan rana ashe burina zai cika kafin inbar duniya haka tashi ga jero godiyar ta ga Ubangiji tana kuka tana murmushi haka ta haɗa abu biyu aloƙaci guda yana yin da take maganar saida tabawa kowa tausayi Saida tasaka Ameesha kuka haka suka ringayin kukan su sannan suka raba jikin su da na juna,
su sam ma ba ƙaramin mamakin wannan labarin sukayi ba shikenan suna sa ran zasu sha wahala sosai wajen gano su sai gashi Allah yakawo musu sauƙi sosai suka taya dadda da Ameesha murna,
haka Abu ma yazo suka gaisa da dadda Ummy suka gaisa ummy nata tsokanar ta dan taga faɗan ta ita tun kan taganta taji matar ta kwan ta mata arai yanzu kuma da taganta sai taji abun yamafi wanda aka bata labari gaba ɗayadai falon bayan sun gama koke koken su suka dawo kuma taya juna murna cike da farin ciki amma duk wannan bidirin da akeyi banda sam ɗan yana tsaye inda yake ko motsawa baiyi ba shi ko gajiyama da tsayiwar bayayi kamar tsohon soja haka yayi musu aka kuma yaƙi buɗe baki yayi magana sai ma haɗe rai da yaƙarayi kamar anyi mishi albishir da gidan wuta haka ya haɗe rai tamau kamar anƙulle kunnu alaida haka yake ga idon nan har yanzu kalar su bata dawo daidai ba yana nan ajansa tun marin da Abu yayi masa baibar yi masa yawo akansa ba dan ji yake yau da wanine ya maresa ba Abu ba da wallahi saiya kaisa inda ba a dawowa sai ya rabasa da ransa,
kiran sallar la'asr ne ya katse su sannan kowa yaje yayi Sallah suka dawo suka ɗora daga inda suka tsaya,