Sashe 6
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Amma zama tayi a falon tana jiransu ta tausayawa yarinyar kuma hakan nan taji jinin ta ya hdu da na yarinyar yarinyar ta kwanta mata arai tana gurin bata tashiba har suka gama abun da zasuyi suka dawo falon,
Jikin ta sanye da wani yadi me dan ado sun mata kyau saidai kuma sunyi mata yawa sosai kana ganin zakasan ba natabane kusa da Amma ta dawo ta zauna a qasan qafafun ta tace gani saida Amma tagama qare mata kallo sannan tace tashi ki zauna anan ki saki jikin ki kisa aranki kamar agindan ku kike kije ki kwanta zuwa dare zan nemeki domin in gabatar dake awajem wasu mutanan sannan kema ina bukatar qarin bayani daga gare ki Azeema tace in Allah ya yarda nagode sosai Allah ya biyaki da gidan aljanna Allah yasaka da alkjairi bansan da wane baki zanyj amfani dashi wajen gode miki ba domin kimga ma yi min komai nadade ina yawo a bola ni kadai bani da kowa bansan kowa ba amma yanzu gashi lolaci daya nasamu gatan da ban taba thnani zan sameshi ba a rayuwata na dauka ahaka zan qare rayuwata har in mutu ashe akwai wannan ranan ashe zan samu wata uwar sai kawai ta fashe da kuka kamar gaske (lol😂)
sosai Amma taji taqara bata tausayi kuma taji ta yarda da ita rarrashin ta ta shiga yi tace ya isa haka kishare hawayenki kidena tuna baya abun da ya wuce ya riga da ya wuce ba ason ana tuna abun da yariga ya wuce kinji ni kai ta daga mata sannan a hankali ta qara furta na gode,
Amma ce tacewa jakadiyar ja hannun ta kuje ta kwanta ki qara kwantar mata da hankali har sai kinga tayi bacci jakadiya tace to kawai amma ita yarinyar ko kadan bata kwanta mata ba dan ba yanda zatayi ne amma da ko kallon inda take bazatayi ba wai ta rarrasheta za aga rarrashi kuwa hannun ta ta kamo suka tafi suna zuwa dakin ta saketa tace gashi nan inkinga dama ki fashe ma ba ruwana da kukan ki kitayi tana gama gadar haka ta gita daga dakin bata san maganar ta ba ko a kwalar rigarta tana ganin ta fitan ma sai kawai tafara tsallen murna har da dan taka rawa sannan ta fada kan katifar waccen matar da ta fahimci bata da mutunci zaman su bazauyiyu ba ta dadin rai amma ita ba itace agaban ta ba har ta kwanta sai kuma tayi sauri ta tashi ta shiga bandaki tasaka saqata sannan ta zaro wayar ta takira saleem aikwa bugu daya kamar jira yake yadaga kiran nata tare da cewa hello auta itamurya qasa qasa tace yayana ya kk har kaje gida yaca a'a na wuce aiki gashima nakasa aikin sai faman tunaninki nake kinshiga gidanne tace eh yay wlh kama dena tunani nasamu gurin zama nande ta kwashe komai ta bashi labari shima yaki dadin jin batasha wata wahala ba sannan yace keda me yakaiki kiran sunana da sarki ya sa ankoreki tace yaya wlh baza ka ganeba kuna kama sosai ne amma watakil ko dan nayi kewarka ne yasa naga kuna kamar yace ai hakanne ma a ina zakiga me kama dani agidan sarauta mu da ko digo bamu da alaqa da sarauta bare ace ko jinine yasa kamar kawaide idon kine yake miki gizo tace eh nima abun da nayi tunani kenan gashi nakusa jawowa a min dukan tsiya a koroni Allah ya taimakeni ya kawo min baiwar Allah nan wallahi tana da mutunci sosai saleem yace to Allah yabaki sa'ar cin nasarar abun da kikaje nema Allah yasa yanda kika shiga lafiya Allah ya fito mana dake lafiya tace Ameen sannan yace bari inkira mama ingaya mata kinsan iya rabuwar mu dake ta kirani yafi sau goma tanaso taji halin dakike ciki tace tode ka kaimata labari me dadi kace ta kwantar da hankalin ta amma fa naga masarautar da girma nasan kafin ma muhadu da baba zan dade kude kawai ku tayani da addu'a Allah yasa inyi nasara kuma Allah yasa kar asirina ya tonu,
yace mata In sha Allah ma bawanda zai sani duk tsawon lokacin da zaki dauka har kije kidawo Amma auta makarantar kifa kinga baku dade da komawa ba za a wuce ki karatu da yawa gashi bamusan adadin kwanakin da zaki dauka ba bare inje can makarantar in fada musu ko kina ganin ba matsala saida ta dan numfasa sannan tace yaya kar ka damu da karatuna karatu zai jira ni duk sanda nayi niyar yi zanyi amma wannan damar ita kadaice mafita agaremu bamu da hanyar da ta fita idan muka bari ta kubuce mana shikenan kamar munrasa mahaifin mune har abada dan haka ka ajiye komai agefe batun karatuna ka kamanta dashi duk daren dadewa indai da raina da lafiyata zan yishi karkadamu da rashin yina yanzu kaji yayana,
to shikenan auta Allah yataimakeki yabaki ikon cika abun dakikai niya zan gaya mata duk yanda mukai dake sai anjima karfa kibari akamaki da waya kinsan dole zargi ya shigo indai aka ganki da ita bare kuma aji kina waya shikenan ba wanda zai qara yarda dake,
eh hakane kuma yanzuma ai ina bandaki kuma dakin ba kowa sai anjima kar matar tadawo ta kamani nasan bazata rufan asiri ba dan na fahimce bata batason zamana tunda ta fara ganina anjima ma idan nasamu lokaci naga ni kadaice zan kiraka sai ka hadani da mama mugaisa yace to shikenan sai anjima sallama sukayi sannan ta fito daga bandakin gaban tane yafadi ganin matar nan adakin amma bisa ga dukkan alamau kamar bataji me tace ba bade tasani ba tunda taaga hankalin tama yana wani wajen daban kuma yanda take magana ba lalle bane ma aji taba guri tasamu ta zauna sai kuma ta kwanta tayi lamo kamar mejin bacci idon ta kwa a kenkeshe yake ba alamar baci acikin su kawai dai ta tafi duniyar tunani tana tunanin rayuwar da zata fuskan ya na wani lokaci yau gata acikin gidan sarauta a kwanace amatsayin wacce za ataimakawa wacce tayi qarya tashigo gidan sai kuma tafara tunanin yanzu idan asirin ta ya tonufa aka kamata ita makaryaciya ce wane hukunci zasuyi mata ita kadai dai sai tunane tunane take ahaka har bacci barawo ya salallabo ya suya sureta bata farka ba sai wajen qarge uku shima jakadiya ce ta tashe ta daga baccin saboda Amma ce tace tazo ta tasheta sannan ta kawo mata abinci amma da bazata tasheta ba tana farkawa taje tayo alwala tafara yin sallah sannan tazo taci abincinta hankali kwance taci ta qoshi tayi nak sannan ta ture abincin gefe tana so ta tambayi jakadiya zata iya fita amma tana jin tsoro kar ace daga zuwan ta bazata iya bari akirata ba shiyasa kawai ta hakura taci gaba da zama ita kadai shiru ba uhm bare uhm uhm dan zuwa lokacin ma matar har ta gita daga dakin ita kadai ta rage adakin,
*$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$*