Sashe 79
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bossay ne ya dafa kai yace akwai matsalafa kunsan me nagani duk suka ce aa suna duban bakin gate din da yake nuna musu sude sunga wata mata abakin gate din kuma bisa ga dukkan alamu fada akeyi da ita watakil ko hanata shiga akayi,
da kyar bossay ya ce abun da muke gudu ya faru shikenan dan haka kowa yasamo abun cewa saboda tsohuwa ta bayyana kowa ya tanadi abun cewa,
Sameer ne yace wai me kake nufine sai faman zance kake mana bamu fahimce kaba,
Cike da tashin hankali bossay yace dadda ce kakar Ameesha wallahi itace waccen ake rigima da ita,
cike da tashin hankali har suna hada baki wajen cewa dadda fa kace..........🙆♀️
barkan ku da sallah fatan kowa yayi Salla lafiya........
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(ster lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)
*6,BABY
by(mhiz innocent)
[7/1, 9:32 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
💖*the talent troupe writer's*💖
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿️75&76
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
"cike da tashin hankali har suna hada baki wajen cewa dadda fa kace..........🙆♀️
"kwarai kuwa wallahi itace waccen yanzu yazamuyi,
"Sameer me yace anya ba juyawa zamuyi mubari idan ta tafi sai mushiga yanzu idan ta saka mu agaba fa me zamuce mata kumsande wannan matar ba ita kaɗai bace yanzu tana ganin mu zata nemi ta tara mana mutane anan gurin kaɗan daga cikin aikin ta dan haka wallahi masalaha shine mujuya kawai mujira tafiyar ta,
bossay yasaki murmushin yaƙe dan shi kaɗai yasan halin da yake ciki saboda duk yafisu sanin wacece dadda idan ta kafe akan abu ɗan juyowa yayi ya kalle sa yace wallahi bakasan halin ta bane shiyasa kace mujuya ai indai ba in muka juya to daga nan bazamu dawoba har abada dan wannan matar da kake gani zafin kanta yawuce tunanin ka ai tunda ta riga tasaka ƙafarta ta fito daga can gidan kuma har tazo nan tofa wallahi babu wanda ya isa yasa ta koma sai tayi abun da yakawota koda kuwa zata sha wahala to idan tasa abu gaba saitaga tasamu zata bar wajen, yanzu da kuka ganta acan ko tofa babu inda zataje sai tashiga gidan nan dan hakama ka canza wata shawarar amma banda wannan,
sosai suka ƙara mamakin irin wanann halin na dadda,
Sude su Ammar sunyi jigum jigum suna sauraron hirar su suna jin jinawa me wannan halin koma wacece saboda basu santa ba,
shettima ne " yayi gyaran murya yace nifa inaga kunsan me za ayi "duk suka ce a'a" sannan yace kawai muje musame ta inyaso sai mu lallaɓata ta koma gida muce kuma yarinyar tana wajen Hajiya daman kuma tasan ai ba anan aka ajiye taba tana cen gidan kunga idan ta ƙara nacewa sai taje canɗin mukuma sai muyi tayi mata yawo da hankali da haka har ta haƙura mumaida ita gidan da ta baro ko ya kukace,
"Bossay yace Hmmm lalle baka san taba ne shiyasa kake wannan zancen itace zata yarda har kayi mata yawo da hankali kuma kurabu lafiya da sake Maganar nan taka,
sameer da duk kansa ya ƙulle akan dadda saida yaɗau loƙaci kafin yayi magana da ƙyar ya iya cewa muje kawai ni nasan yanda zanyi da ita,
jinjina kai kawai bossay yayi yana ayyana abubuwan da zasu faru idan sun haɗa da dadda shide gabansa sai dukan uku uku yake baice komai ba ya tayar da motar suka nufi inda daddar take,
**Wallahi baka isaba sai na shiga gidan nan ko kuma kaje kayo min magana da sarkin gidan inma baza kubari inshiga ba uban me zan ɗauka acikin gidan ni yarinyata nazo ƙarɓa tun ɗazu nake tsaye agunnan ina fahimtar dakai amma baka fahimta nabika ta lallami nabika ta salama amma kaƙi ji ko to wallahi zan ture ka inshiga cikin gidan nan kabar ganin ka gabjeje wallahi ba wahala zakayi min ba wajen ture ka dan kaga ina ɗaga maka ƙafa to ko shi sarkin ya isa yayi min abun da kayi min to wallahi duk bakin cikin ka sai na shiga sai anfito mun da jikata acikin gidan kafin a zauna lafiya inkwa ba a fito min da itaba wallahi sai na ɗagawa kowa hankali cikin gidannan sai na daga hankalin kowa da kowa,
shide me gadi yabi ya garƙame ƙofar dan shi duk atunanin sa mahaukaciya tazo zata shiga dan gaba ɗaya bayanin ta datakyi baiga meye amfanin su ba dan shi duk a shirme da shiririta yake ɗaukan zancenna ta,
dadda da tagade da gaske me gadin baida niyar bari ta shiga yasa ta aro duka ƙarfin ta zata ture shi taji an riƙe mata hannun,
cak ta tsaya tare da ɗagowa dan ganin ko waye tana ɗagowa tozali da fuskar bossay saurin wara idanun ta,
ɗaya bayan ɗaya ta shiga binsu da kallo dan suma duk sun fito waje kawaide bossay ne yarigasu saurin zuwa saboda ganin abun da take shirin yiwa me gadi,
Kamar wacce aka tsikarawa haka tayi saurin kwace hannun ta Sannan ta shiga tafa hannu da yiwa Allah godiya tana cewa Alahamdullillh Alahamdullillh Allah na gode maka daka haɗani da waɗannnan mayaudaran munafukan Allah ta'ala nazo har inda kuke kuzo mushiga ku fito min da jikata ko ku haɗani da sarki idan bakuji maganar tawa b ai zakuji ta Sarkin ku ai ku muje yanzunnan mu je gabansa yaraba mana faɗa dan banyarda daku ba gaba ɗaya ku baku da gaskiya idan kuma kunsan kuna da ita to akaini duk inda take yanzunnan dan ba inda zan ƙara zuwa batare danaje ko inaba ƙafarta ƙafata eheee......,
bossay ne yace dadda wai meye hakane kike yi dan Allah kidena irin wannan abun bashida amfani kinsan kwa a inda kike wannan maganar duk maganar da tazo bakin ki faɗar ta kike kai tsaye gashi kina ai bantamu da wani laifi taya kike tunanin zamu cutar da yarinyar da nayi niyar cutar da ita daba tuni na cutar da ita ba tun kwanakin baya da wataran ma idan mun haɗu baki saniba saunawa zamu haɗu batare da sanin kiba kuma duk loƙacin banyi yunƙurin cutar da ita akan me kuma zan cutar da ita yanzu alaƙocin da tafi buƙatar taimakon kowa duk nan da kika ganmu kullum burinu mu muga munnemo mahaifan yarinyar tunda kika bamu labari kowa ya katse uzurin gaban sa mun dawo muna nata safe rana dare koman mu akan ta yake ko loƙacin kanmu bamu dashi isasshe sai nata amma ke duk abun da ake bakya gani to baza akaiki in taken ba kiyi duk abun da zakiyi duk tunanin da kikeyi akan munyi mata wani to hakanne munyi mata duk abun da kike tunani sannan kuma mun kasheta bade haka kike so kijiba to mun kasheta muma kizo ki kashemu ko kisaka akashemu yana kaiwa nan cikin fushi yayi fuuuuu ya koma cikin mota yashiga saboda har ga Allah abun da takeyi yafara isarsa duk da biyu yayi maya haka yayi mata saboda yaɓata masa rai kuma yayi mata haka saboda yasan hakanne kawai zaisa tadena maganganun datake yi idan baifito mata ta bayan gida ba zata shiga hankalin ta ba amma yanzu yasan ya kashe bakin magana dole tabi yanda suke so....,
guri dadda tasamu tayi zaman dirshen aƙasa tare da nannaɗe kafafunta tayi zaman musulunci sai kuka hawayene kawai yake wanke kwaranyowa daga idon ta yana saukowa ta rasa bakin magana kuka kawai takeyi abun da bossay yayi mata ba ƙaramin tsaya mata arai yayi ba,
da su shettima suma har zasu juya subarta agun sai kawai sukaji ta basu tausayi sameer ne ya tsugunnna agabanta tare da cewa kiyi haƙuri ta shi mushiga amma de ita bata nan tana cen gidan wajen Hajiya kamar yanda muka gaya miki idan kuma baki yarda damu ba ai zaki yarda da hajiya bari akira miki ita sai ki tambaye ta kiji jikarki tana cikin ƙoshin lafiya babu abun da yasameta mude bazamu taɓa cutar da itaba amma tunda baki yarda ba yanzu kitashi ki koma gida ni da kaina zan kawo miki ita har gida nayi miki alƙawari daga nan zuwa dare zan kawota kinji yaƙarasa maganar yana kafe ta idanun sa,
zunbur tayi ta miƙe tsaye tare da cewa ƙarya kuke wallahi ƙarya kuke har ni za azo ana tsarawa to aheer ɗin ku kunyi kaɗan inbiku yanda kuke so ni banason daɗin baki ai abu mafi masalaha anan shine kode akawo min ita yanzu nan ko kuma akaini inda take amma inbahaka ba kuma ba gidan dazan koma ni kaɗai dan haka sai kusan yanda zakuyi dani idan kuma bahaka ba wallahi zan shiga in sanar da sarki idan shima ya kasa zan kaiku wajen ƴan sanda dole kufito da yanda kukayi da ita dan ni Wallahi jikina yabani baku da gaskiya akanta da abun da kukayi mata in kuma ƙaryane inganta mana yanzu tare daku ammade kace ai tana awancen gidan kuma ga motar ku indai da gaskene mushiga kawai mutafi cen ɗin,
dafe kansa Sameer yayi azuciyar sa yana jinjina irin wannan taurin kan da kafiya akan abu to shidai baisan yanda zaiyi da itaba dan haka sai kawai yace to muje gidan ya faɗa mata tare da muƙewa kamar gaske gidan zaikaita,
binsa ta shiga yi abaya tana tafiya ta na ƙara yin maganganu har sukaje wajen motar baya ta buɗe zata shiga sai taga ƴan biyu aciki dakatawa tayi sannan ta juyo ta kalli sameer dake gefen ta gira ya ɗage mata suna haɗa ido sannan yace kishiga kawai,,,