Sashe 3
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
🅿3&4
Bismilah.......✍
_________________*DADDA*
"Alahamdulillah lokacin kasuwancina ya bunqasa inayin ciniki sosai ina cikin kwanciyar hankali na kwatsam saiga mutanen nan agidana sukazo suka qarayimin barazanar da suka saba yimin wai duk inda na ajiye dukiyoyin nan in fito dasu sannan in fada musu inda sameer yake da kuma matarsa nanma de nace musu matar ita da dan cikin ta sun mutu shikuma yana prison kuma bansan inda aka kaishi ba iyakacin abun da nasani kenan dukiya kuma itama bansan inda takeba na rokesu sugaya min inda mijin yake sukace inde inason mijina inbasu dukiyar da takaddun gidajen nace ni kuma kantaun bani mijna da kuma inda suka boye sameer amma sai suka kwashe min da dariya sukace ina haukane to baza suyi ko dayaba idan kuma nace zan cigaba da yi musu taurin kai to zasu kasheni sannan sukashe mijina yaron da naked magana ma akai zasu kasheshi ta yanda ba wanda zai amfana da dukiyar jin hakan yasa na dan tsorota amma ba nuna musuba saboda nasan barazana ce kawai sameer baya wajensu kuma baza su taba kasheni ba inde banbasu dukiyar ba dan haka kawai nace suje suyi duk abun da suka ga dama sunji haushin magana ta dan saida wani ma daga cikin su ya makeni da duka sannan suka fita tunda ganan basu qara dawowa ba saida suka dau lokaci me tsawo sai wasu suka dawo amma ba wadan can bane wasune daban suma de maganace ta kawo su kuma amsar da na basu wancan lokacin ita naqara basu a wannan lokoacinma,
nanma de saida suka masgeni kafin sutafi inda Allah yake taimaakkata duk sanda zasuzo Ameesha bata nan ko tana makaranta ko kuma tana gidan su Azeema shiyasa basu taba samun taba tunda daga wannan lokaci nadena jin tsoronsu kuma nace ba inda zan qara tashi intafi tunda de duk inda naje ma sai sun nemoni gwara kawai in tsaya a guri daya tunda na fuskanci ba iya kasheni zasuyi ba gwara kawai inyi zamana kuma duk wannnan tsawon lokacin da na dauka banfasa zuwa gidan yarin ba kusan kullum sai naje amma amsar daya ce ba akawo shiba wataran daga bakin gate ake korani ace bazan shigaba nafi wajen shekara biyar ina zuwa amma bantaba samun damar ganin saba,
kuma nasan yana ciki saboda na koma garin mu har wajen sau biyu ina zuwa can intambaya ko yanan nan amma suka tabbatar da cewa su case din yabar hannun su sun turashi kano inje can inmemishi ba ruwansu dan su sunma manta dashi haka nadawo nan ma de kuma ba sa'a amma ban hakura ba banyi qasa agwaiwa ba naci gaba da zuwa,
Allah cikin ikonsa wata rana nayi dace ina zuwa sai wani tsoho da yake aiki agun daman duk sanda nazo inayawan ganin sa sai yakirani gefe bayan mungaisa shine yake tambayata dalilin da yasa nake zuwa kusan kullum yana ganina wanake nema nan take nayi mishi bayani da kwatanta masa kamanni sa yanda zai gane bayan nagama yimasa bayani sai ya jinjina kai yace ba matsala zai taimaka min akwai wani da suke mutunci dashi zai tambaye shi idan ankawo shi zai sanar dani inke gida zuwa gobe sai in dawo inji yanda sukayi naji dadin wannan rana nayi masa godiya na tafi gida yaude raina cike yake da farin ciki,
kamar yanda mukayi dashi kuwa washe gari da sassafe na shirya bayan na ajiye Ameesha amakaranta sai na wuce in zuwa kuwa muka hadu dashi muka gaisa sannan natambayesa ya sukayi da mutumin yace baiwar Allah danki yana cikin nan amma fa gaskiya baza kisamu damar ganinsa ba saboda tunda aka kawoshi aka sanar dasu kar subar kowa yagana dashi hasalima dakin da aka qulleshi shi kadaime aciki baya tare da kowa kuma ba wanda yake zuwa wajensa amma yasanar min akwai mutumin da yake zuwa yana ganin sa lokaci zuwa lokaci wanda shine yasa kar abar kowa yaganshi sai shi nide ina tunani akwai abun da suke qullawa akansa shiyasa suka hana kowa yagansa,