Sashe 20
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meyasa kikeson saka rayuwarki cikin hadari kina 'ya qaramar ki nawa aka baki kika saudakar da rayuwar ki WAYE YA TURO KI!!!!!!!!!!!!??
daram daram darammmmmm gabanta yafadi yana kidan disko tambayar da tazo mata abazata duk wani jini dake kwaranya ajikin ta ya dakata da aikin dayake wani irin diff taji kanta yayi kamar ma ba aduniyar take ba.............🙆
Tab kina ruwa takwara😭
[5/11, 8:41 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526
'Yan niger kuma suyi min magana ta number wayata*
🅿15&16
Bismilah.......✍

daram daram darammmmmm gabanta yafadi yana kidan disko tambayar da tazo mata abazata duk wani jini dake kwaranya ajikin ta ya dakata da aikin dayake wani irin diff taji kanta yayi kamar ma ba aduniyar take ba.......
"Tambayarki nake Ammah tafada da dan daga murya hakanne yasata dawowa cikin hayyacin azabure ta daga ido tana kallon Ammah sai kuma
jikinta gabadaya yadauki rawa bakinta harkarkarwa yake ganin yanda Ammah ta hade rai kamar ba itaba saima ta canza kamanni alokacin ta koma mata tamkar wata boss,
idanuwan tane suka cicika da kwalla amma sai tayi saurin riqesu bata bari sun zuboba jitayi bakin ta yayi mata nauyi bata san ma me zata ce mata ba batasan ta inda zata fara yimata magana ba saboda ta qara tsorata da ganin yanayin Ammah,
daurewa tayi saida tagama karanto addu'o'i acikin ranta duk wta addu'ar da tazo bakin ta yi take watama batasan me take cewa da qyar ta iya budar bakin ta dataji su tamkar andaure mata su ta ciki bakin ta na karkarwa kamar mejin sanyi tace ni ba wanda ya turo ni kamar yanda nagaya miki mahifana sun rasu sun barni wlh banzo gidan nan dan incutar da kowa ba kuma bada wata manufa nazo ba tun kan ta rufe bakin ya Ammah tace qarya kike ki fadan gaskiya tun muna shada juna tun a kallar fatar ki za agane baki kala da masu shan wahala ba qarya kike kice min baki da iyaye kina yawo a bola ai tun ganina dake tun farko nagane kalar zaren ba kalar yadin bane ina sane nabarki kika shigo dan in kamaki da hujja angaya miki bama abu da lissafi acikin masarauta zakizo ki rainawa mutane hankali bakisan bamu da yarda da mutane ba ni banma san ya akayi kika shigo ba waye yabarki saboda muna kafa kafa da rayuwar mu duniyar nan ba abun yarda bace musammama acikin gidan sarauta kowa zai iya zuwa dan ganin ga cutar da mu kawai abata mana family ko atarwatsa rayuwar wasu dan haka duk takun mutum muke lura dashi abun da yasa naqara tabbatarwa baki da gaskiya da kikaje ki kwaba wannan haukan a fuskarki alahalin watakil ma baki taba yi ba kawai danki wasa da hankalin mu kuma harda suman qarya ko kuma mamakin ganin sane wanda kike tunanin yasaki suman ko to kinfado hannun daidai dake yar qarama dake har kikasan kiyi min wayo yaushe kikazo duniyar yaushe aka haifeki tunda ta fara magana Azeema take faman kuka zuwa yanzu kam kukan yaci qarfin ta dan har bata san ma me Ammah take cewa ba jin kukan nata ya dameta yasata dakatawa da maganar da take kawai ta tsaya tana binta da idanu tana qara nazar tarta saida tagaji da kukan sannan ta dan dakata amma bata dena shashsheqar kukan ba cikin sanyin murya ta fara magana tace nasan nayi kuskure shigowa ta gidan nan kuma kinyi gaskiya bana kwanan bola kuma ina da uwa uba ne banda shi ki gafarce ni wannan qaryar danayi miki kuma nayine atunanina wannan ce hanyar kawai da zanbi incika burina amma kisani ni kwaliyar da nayi banayine dan in raina muku hankali ba kawai zaman dakinne ya isheni sai naga hoda da kwalli kuma ba mudubi shiyasa kawai na dauka nafara kwaliya dasu hasalima banga me nayi afuskar ba kuma daman niyata idan nayi sallar isha idan zanzo wajen ki sai inje bandaki in wanke kafin inzo wajenki amma banayi ba dan wata manufa wani irin banzan kallo Ammah take watsa mata me cike da fassariri iri iri hakan yasa Azeema dan daka tawa da maganar tare da shan jinin jikinta tana tunani ko kawai ta fadi gaskiya sai amfi yarda da ita tunawa kuma da cewa masarautar basu da imani koma tafada ba barinta za 'ayi ba kuma daga qarshema tazo tai biyu babu ita ahanata fita shima kuma aqara kwakwkwaron tsaro wajen riqeshi a masarautar ta yanda har abada bame fitar da su daga ciki ko kuma ma ace za ayanke musu hukuncin kisa tsoro yaqara nunnkuwa azuciyar ta shiyasa taji bazata taba fadan gaskiya ba koda me za ayi mata fatan tade Allah yasa ta yarda da bayanin da take mata,
ganin ta tsatstsareta da idanu yasata katse tunanin da take sannan taci gaba dacewa suma kuma dakike cewa nayi na qarya hasalima bansan nayi ba saidai kuma nasan musabbabin abun da yajawo min suman shine tozali da nayi dashi mamaki ne yasani suman kamar yanda kike tunani tunda nataso arayuwata bantaba jin son wani mutum ba sai akansa tunda naje wani biki qawata naga hotonsa awayar amaryar naji nakamu da sonsa bata ma san nadau hotunan saba acikin wayarta ba tundaga lokacin nake mafarkin sa kuma zuciyata takasa samun nutsuwa har saida nahau Internet na nemosa sannan nayi tambaya akansa ahaka har nasamo address dinsa ashe dan gidan sarauta ne tundaga nan nafara tunanin ta yanda zan hadu dashi kuma ance min ba anan qasar yake zama ba saidai kawai yazo yadanyi kwanaki yatafi tunda naji haka nake son inshigo gidan nan ko Allah zaisa inganshi nayi duk yanda zanyi inga na shigo gidan nan amma nakasa samun hanyar da zan shigo wata qawata ce ta bani labarin masarautar akwai tsaro dan inde ba wanine yasanni ba baza ataba barina in shigo ba saidai ta hanya dayace idan naci sa'a zan iya samu inshigo nace tagaya min hanyar shine take cemin taji ance inde mutum yazo amatsayin almajiri yaneme da ataimaka masa da abinci to zai iya samu ace yaje ya karba amma saidai inje da sassafe kafin masu gidan su fara fitowa nikuma daga nan sai insan hanyar da zanbi wajen ganin na hadu dashi koda sau dayane arayuwata hakan zaisa naji dadi araina yanda muka tsara kwa hakan nabi har nasamu sa'a tambayar farko me gadi ya amince min da nashigo naje karba nikuma da na tafi inda ya kwatan tamin sai kawai nabi wata kwanar arashin sani nabi hanyar da sarki yake bi ananne dogaren suka kamani shine kikazo kika taimakeni kinji iya gaskiyar abun da nasan ya shigo dani gidannan amma ba yanda kike tunani bane banshigo dan na cutar da wani ba amma ki gafarce ni qaryar danayi miki kuma dan Allah karki tona min asiri ki rufamin asiri kar wanda yaji maganar nan na roqeki badan halina ba kuma kar ki koreni daga wajenki dan bansan yanda zanyi da rayuwata ba wallahi ina sonsa tana gadar haka kuma sai tayi saurin sada kanta qasa zuciyar ta na bugawa da fargabar abun da zataji daga gareta batasan da wata manufa zata dauki zancen taba zata yarda da itane ko kuma zatasa a hukuntata laifin qaryar da tayi ta shigo ciki shiru falon yadauka na dan mintina saboda Ammah ta tsaya tana nazarin maganganunta saida tayi wajen miti biyar batare da tace mata ko uffan ba sai daga bisani kawai tace mata tashi kije zan nemeki kawai abun da tace kenan ta tashi daga kan kujerar ta bar falon ta nufi dakin ta tana shiga ta fara zagaye dakin tare da saka hannun ta duka biyu tana zagaye zagaye tabbas azancen yarinyar nan kamar akwai gaskiya duba da yanda take kuka wiwi kuma naga alamar da gaske tanason sa to amma hakan bazaisa in yarda da itaba lokaci guda kuma abun da takeso duk son da gake masa bazai taba auren ta ba amma tunda har ta bukaci itako ganinsane zata ji dadi aranta to zan mata wannan alfarmar sannan bazan sanar da kowa ba qudurin ta agidan zan barta tacigaba da zama acikin har zuwa wani lokaci da na daukarwa kaina kuma zan qara sa ido akanta inde har da gaske take zan fahimata idan kuma nagano qarya take tofa zata kwashi kashin ta ahannu dan bazan raga mata ba turo qafar da akayine yasata dakatawa da tunanin zucin datake papane ya shigo da dan fara'arsa yaqaraso inda take yace kinga bakuwa afalon nan kuwa naganta de azaune ta gaida ni amma de ban tambayeta saboda naga bisa ga dukkan alamu zaman jiranki take yafada yana kallon ta danjin me zatace itama murmushin ta mayar masa dashi tace naganta yanzu nadawo daga wajenta ai ba bakuwa bace wannan yarinyar ce da da nake gaya maka baki asake yace yarinyar kuma kuma naga waccen fara ce fa ba baqa ba waccen yarinyar kuma da nagani ai baqace na tambayi yaron nan kuma na hadu dashi yace hartaji sauki tana daki tana bacci shiyasama kikaji bantambaye ki tana inaba kalloma Ammah tayi tana yar dariya tace tode wannan daka gani itace bawani bacci da tayi nasaka tade ta wanke fuskarta shiyasa kaga tayi haske kwaliyar datayi ne yasa tayi baqi amma itace de da mamaki yace kai amma kamar ba itaba to wadancan matsora tan sungantade ko tace a'a sun fita amma nasan wata kil suna hanyar dawowa ai shiyasa nasa ta wanke fusakarta dan sufi ganinta da kyau dan sudena tsoratan ta eh hakan kuma yayi ai ba wanda zaice itace yajikin nata kuma me yaje damunta Ammah tace kawai doguwar suma tayi ne amma bansan dalili ba zande tambayeta sonake sai ta qara samun nutsuwa yace to Allah ya kiyaye gaba Ameen tace sannan ta nufi toilet shikuma yakoma kan gado yadauki littafin da yasaba dubawa yafara dubawa,