Sashe 120
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gwaggo dai da tayi suman wucin gadi tayi ba asaniba hakanne ya hanata magana dan tafi kowa tsorata da ganin ta matar da ta mutu me kuma ya dawo da ita indai ba fatalwar tabace ta dawo, dan haka tunanin fatalwar da tayi ne yasata tayi saurin komawa bayan kujerar ta takure waje ɗaya ta ɓuya saboda kar fatalwar ta ganta ta kamata,
runtsi idon sa papa yayi tare da ɗagota tabbasa jikin sa ya tabbatar masa da ita ɗince matar shice ta dawo gare sa zuciyar sa tagaya masa haka domin kuwa daman duk acikin matan sa yafi sonta itace wacce ya aura da soyayya kuma haryanzu son da yake mata bai raguba yana nan yanda yake duk da ya tsufa shidaman tun aloƙacin bai yarda ta mutuba dan kusan hauka yayi loƙacin da akace masa ta mutu kuma aka hanasa kallon gawarta saboda maganganun da yake aloƙacin yana cewa bata mutu ba shiyasa aka rirriƙeshi har aka gama komai akakaita ba tare da yaganta ba,
yana ɗagota ya kafe ta da ido yana mata kallon ƙirulla itama shi take masa sun tsaya batare da sun ƙara wani ƙwaƙƙwaran motsi ba kuma basu sake yin wata maganar ba,
ganin ana ta ɓata loƙaci kuma batare da amfahimci komai gaba kuma yanayin da suka tsinci kansu bisa ga dukkan alamuma sun manta da mutane agurin kowa yazuba musu ido wasu na jiran ƙarin bayani game da ita waɗanda basu santa ba kenan waɗanda ma suka santan suna jiran suji taya tadawo duniya bayan ta mutu hakanne yasa waziri (Alƙasim ƙanin papa kuma kakan sam) daman shima zuciyar sa adake take bai wani tsorata da ganin taba dan haka sai ya ƙarasa gabansu tare da kamo papa yace "yakamata ka arowa kanka nutsuwa yaya nanfa cike yake da yara da manya kamata yayi ayi abun da yadace a wayarwa da mutane kai dannaga harda masu ɓuya dan tsoron ganin ta amma sai ai gaggawar sanar dasu ainahin abun dake faruwa saboda kowa yana cikin duhu,
"juyawa yayi gurin sabreena daman mutuniyar sace dake wayayyene ɗan boko kuma yanada ilimi addini shiyasa bai wani tada hankalin sa kamar kowa ba yasan hakan zata iya faruwa daman duk da yayi mamaki shima amma ba sosai ba kamar na sauran yana da saurin fahimta,
na damar sabreena ne tunda tana gidan kallon ta yay sannan yace "gimbiyar mu U are welcome barka da zuwa dafatan kin iso lafiya muna miki fatan alkairi da dawowar ki cikin mu akan gaba loƙacin da ake buƙatar ki lalle wannan babbar ranace tafarin ciki agaremu gabaki ɗayanmu,
da kansa yayi musu iso suka zauna sannan ya kalli ƴan cikin fadar da wasu sunfara maganganu ƙasaƙasa fadar na neman rikicewa da surutun wasu dan haka ya ɗan ɗaga murya yace "pls kowa yayi shiru sannan ku koma gurinku ku zauna sannan ya nuna wani keɓattacen guri aka nunawa su ummy da su dadda suka zauna suma,
yazamana kowa yana zaune amma banda shi kunsan me hali baya fasa halin sa yana tsaye inda yake bai motsaba daga inda yake yana kallon kowa dake ciki 1 by 1 yana nazartar su dan a iya yanzu ya riga da yagama selacting ɗin mutane da zai sawa ido dan duk wani wanda ya nuna alamar rashin gaskiya yagama ware sa gefe shiyasama ya tsaya saboda yafi ƙara ganin kowa da kyau yakuma bambance su da kamannin su,
shidai papa hankalinsa gaba ɗaya yana kan sabreena yakasa ɗauke idon sa akanta bare ma yaga sauran da suka shigo tare,
waziri da sai yanzu ya lura da rashin zaman Meer yace, kai yanaga ƙa tsaya anan ka ƙaraso kazauna mana,
wani irin kallo Meer ya watsa masa mai kama da harara harara gargaɗi gargaɗi gadai shine ta ƙamaimai dai bansan irin wannan kallon na Meer ba bangane masa ba, sannan ya janye kansa daga gurin sa yaci gaba da abun da yakeyi ya tsaya ƙyam akansu kamar wanda akaturo shi akace yabawa kowa kariya,
zaro idon waziri yayi tare da haɗiye yawu ya karkaɗa kai bai ƙara gigin ƙara yi masa magana ba amma aransa yana jinjina abun da yayi masa ba ƙaramin mamaki abun yabasa ba daga magana sai yayi masa kallon banza, yadai rabu dashi saboda ko ba afaɗaba bazai wuce ɗayan biyu ba yaron nan da jininsu yake kama tsayuwar da yayi kuma sai tayi masa kama da ta sarakai saboda tsayiwace ta girma wacce kana gani kasan ba raini da sarauta ajikin sa ma'anadai ɗan gidanne shima shi abunma burgesa yayi wani tunanine yafaɗo masa rai sai kawai yasaki murmushi tare da jinjina kai duk dadai baisan kowaye shiba amma dai ransa yabasa wani abu saurin kawar da maganar yaron yayi aransa sai ya mayar da hankalinsa ga ƴan gurin,
kowa da magana abakin sa amma yakasa saboda halin da suka tsinci kansu babu mai walwala ko sukuni acinkin su Ammah bakin ta ya ƙulle takasa magana amma dai ita har ranta iyaka gaskiyar ta bata yarda da cewa sabreena mutun ce ba amma dai tayi shiru taji ko zata yarda nan gaba amma fa ko ta yarda bazata ta taɓa bari ta raɓeta ba dan kallon fatalwa zata koma yi mata, kujerar da ta zauna ma saida ta takure kanta guri ɗaya ga zufa dake zubo mata itama na tsorata da ganin gimbiya sabreena,
shiru fadar ta ɗauka ana sauraron su,
ɗayan kanin papa ne yataso yazo kusa dasu shima yana kallon gimbiya sabreena saidai baice komai ba yazauna akusa dasu yana ɗan satar kallon ta tunda ga kan ƙafarta har fuskarta dan duk ya tabbatar wa kansa dai itaɗin ce ba aljana ba,
waziri ne yafara magana, yace "to da farko dai zamu fara godiya ga Ubangijin mu da ya nuna mana wannan rana da bamu taɓa zaton zuwan taba acikin rayuwar mu ko amafarki bamu taɓa tunani zatazo ba sai kuma gashi Allah cikin ikon sa tazo ta riske mu da ranmu bamu mutuba, ɗan dakatawa yayi sannan yaci gaba dacewa,
"nasan kowa yana mamakin ganin ta kowa yazata ta mutu tun loƙacin baya daɗewa sai kuma gashi kunganta da ranta dole kowa ya tsorata to amma inason ku kwantar da hankalin ku wannan ba mai kama da ita bace kuma ba aljanna bace ba kuma fatalwa bace dan naga Hajiya gwaggo abayan kukera to kifito Iran ce dai da kuka sani matar yaya sarki kuma gimbiya sabreena matar sarki zahiri gaskiya kuke gani anan ba mutum mutumi ba wannan ta gaskiyar ce ina fatan kowa zai kwantar da hankalin sa yadawo cikin nutswar sa ,nima bawai banyi mamaki bane ko ban tsorata ba nayi amma ina da dalilin da yasa nayi saurin ganeta kuma na yarda da ita aɗan ƙanƙanen loƙaci saidai kuma nima bansan ya akai hakan ta faruba saidai mujira jin ta bakin ta ita zata sanar damu abun dake faruwa, maida kallon sa yayi ga gimbiya sabreena sannan yace "to gimbiyar mu muna sauraron ki ko zamu iya sanin abun dake faruwa domin mu anan kinriga da kin mutu tun abaya dan anan akayi miki wanka mu da kanmu mukayi jana'izar ki muka kaiki gidan gaskiya sai kuma gashi mungani ki ba zato ba tsammani nima abun da yasa nasamu damar magana da ƙwarin gwiwa da tabbacin kece tun loƙacin mutuwar taki nagane bakece kika mutuba saidai nayi shirune kawai saboda aloƙacin banda ƙwaƙƙwarar hujja kuma koda na faɗa babu wanda zai taɓa yarda dani daga bayama kuma ni saina manta da zancen gaba ɗaya amma yanzu ganin ki ya tunasar dani komai, amma inason infara jin ta bakin ki kafin in gaya muku abun da nagani ranar mutuwar taki.....shiru yayi yana fuskantar ta yana jiran amsa daga gare ta,
shiru tayi tana nazarin maganar sa hasashen ta zai zama gaakiya kenan wani irin baƙin ciki da haushi ne yazo mata wuya ya tokare mata maƙoshi tama kasa magana saidaga baya hawayen da take ta riƙewa saboda kartabari aga rashin dakiyar ta su suka shiga zubowa kan kuncin ta gefen mayafin ta takama tayi saurin goge hawayen sannan murya cikin rauni da taƙaici tace "ban taɓa tunani hakan zata taɓa faruwa dani ba tun barina gidann nan ko ince tun fitar dani da akayi daga cikin gidan nan ni kaina banƙara sanin inda kaina yake ba sai aɗan kwanakin da akayi min magani na warke daga cutar dani ɗin da akayi duk wani abu da yafaru anƙulasa ne daga cikin gidan saida akayi duk abun da akayi aka fitar dani sannan kuma aka sanar muku da mutuwa ta alhalin ina nan da raina duk ma wanda yake tunanin na mutu wanda yasan ya shirya tuggun sa to Allah yafi ƙarfin sa burin sa bai cika ba gani da raina da lafiya ta tare da zuri'ata abun da ba aso agani to gashi an rabamu kuma Allah ya haɗamu....ɗan dakatawa tayi da maganar tare da ƙara goge hawayen dake ƙara tarar mata duk son ta da ta nuna jarumtar ta da dakewar ta hakan ya gagare ta hawaye ne kawai take jin suna taho mata jin zasubo ne yasa tayi saurin dakatawa da maganar da take....
tsullum sai ga gwaggo ta fito daga bayan kujerar da ta ɓuya tazo gaban su kamar wata zararriya haka ta zube agaban sabreena ta riƙo hannun ta sai kuma ta ƙara tashi daga zaunen ta tsugunna tashiga goge mata hawayen........✍️✍️
_Dan Allah kuyi haƙuri da wannan, sannan kuma ka ƙara haƙuri da ni nasan bakwajin daɗin hakan nima kaina ba ason raina nakeson inringayin fashin rana ba naso ƙarahen watannan ingama littafin ma gabaɗaya wallahi amma hakan bata samuba kana takane Allah na tasa abubuwan sai ahankali wallahi,_
sannan ina godiya da addu'o'in ku jikina Alahamdullillh naji sauƙi saida kuma bansamu damar yi muku typing dayawa ba kawai Bama naso yauma yazamana banyi ba shiyasa nayi muku hakan da babu gwanda ba yawa ina me ƙara baku haƙuri dai akan rashin update kullum kuyi haƙuri, kuyi haƙuri, kuyi haƙuri 🙏🙏🙏 nasan ma idan wasu sun idan sun fahimce ni wasu bazasu fahimce ni amma suma suƙara haƙuri...........
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(ster lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)