Sashe 131
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gaba ta fara yi yana binta abaya ganin tana ɗingisa ƙafar da ƙyar yayi saurin dakatar da ita tsayawa tayi tare da juyowa, tana kallon sa wata ƴar ƙaramar fitila ya ɗauko sannan ya tsugunnna agaban ƙafar ta yace muga ƙafar ɗan ɗaga masa tayi yagani sai yace ta zauna, ya cire mata,
batayi musuba ta zauna ɗin, shi kuma ya kamo ƙafar saida tayi kuka wajen cire mata sannan yasaka mata wani magani da yazaro ajakar sa, bayan nan ya taimaka mata ta shi tsaye da ɗan ɗingishin suka karasa cikin gidan har sukazo ƙofar falon inda ta barsa haka tazo ta same sa,
ita tafara shiga ciki sannan tsohon ya shiga idonsa aka Meer dake yashe aƙasa kamar gawa,
ganin irin kallon da tsohon yake yiwa Meer yasa Ameesha ƙara tsorata murya cike da rauni da take shirin fashewa da wani kukan, ta kalli tsohon tace "ya mutu ko....?
kallon sa yamayar kanta sosai ya zuba mata ido yana kallon ta kamar me son gano wani abu ajikin hakan kuma harsaida ya haddasa mata faɗuwar gaba tare da tsoro ganin irin kallon da yake mata ko ƙiftawa bayayi ga wani uban kwalli da yasaka da sai yanzu ta ankara dashi,
bata gama furgitaba saida taga yana canza kalar fuskar sa ya haɗe ta tam ta koma wani iri tare da zaro mata idanu yafara nufar inda take,
ganin hakan yasa tafara ja da baya tana karkarwa yayin da idanun ta suka cika taf da hawaye tana tafiya muryarta na rawa tace "dan Allah kayi haƙuri kar ka cutar dani dan Allah dan Annabi,
duk magiyar da take masa baida na binta ba saida yakaita kusa da bango sai ya tsaya agaban yana sake kallon ta yanda take kuka kamar ranta zaifita,
saida yaƙara ɗaure fuska sannan yace "me yasa kika kashe shi duk maganar da kikayi ban yarda dake ba ƙarya kike ke kika kashe shi. shine zakizo ki shirya min ƙarya ai na ganoki kuma yanzu zan kirawo miki ƴan sanda suzo su kamaki ko kuma ni inkamaki in tafi dake, wanne kika fiso ni ko ƴan sanda?
da sauri ta shiga girgiza masa kai tare da haɗa hannu wanta guri guda tashiga yi masa rantse rantse wallahi ba ita bace,
girgiza kai kawai yayi tare da sakar mata murmushi har haƙoransa na fitowa waje,
baice mata komai ba kuma sai ya matsa daga kusa da ita ya koma wajen Meer jakar sa ya ciro daga wuyan sa sannan ya zauna akusa dashi yafara ɗan tattaɓa sa, juyawa yayi ya kalleta tana inda yabarta bata daina kukan ba,
"zo ki ɗauko min roba ki zubo ruwa aciki sannan kidaina wannan kukan,
da sauri tasa hannu ta goge hawayen saboda ba ƙaramin tsoron sa takeji ba, cikin sanɗa tafara tafiya ta nufi ƙofar kitchen da kallo yabi bayan ta yaga yanda take tafiya, sai kawai yayi murmushi yana ɗan kaɗa kai yana sane dan yaga ya zatayi ya ɗan canza murya tare da ɗaga murya da ƴar ƙaramar tsawa yace "kee...!! bazakiyi sauri ba ne.,
Allah sarki daman kwa a tsorace taken sai kawai ta kwasa aguje tama manta da ciwon dake ƙafar ta ta takesa saboda tsoro, tana shiga kitchen bata daɗe ba ta fito da wata ƴar babba babbar roba da ruwan aciki kamar yanda yace mata tana fitowa taga har ya maidashi tsakiyar falon ya ɗorasa akan Capet mamaki ne yakamata ganin har ya maida shi kafin ta shiga ta fito kuma abun da yafi ɗaure mata kaima shine taya yana tsoho dashi har yasamu ƙarfin da ya iya ɗaukan sa anya kuwa wannan mutumin mutum ɗin gaske ne baya tare da aljanu ko kuma shikansa ɗin aljanine yayi shigar mutane, ta manta da aiken ta yayi ta tsaya tana wani tunanin saida ya kuma yi mata magana sannan tayi sauri ta ƙarasa gurin hannun ta har yana karkarwa wajen miƙa masa robar saura kaɗan ma tasaki ruwan ya zube yayi saurin riƙe robar,
baice mata komai ba ya warware wani abu a takadda ya zubasa aciki ruwan yasa hannu ya jujjuya sannan ya ɗauko wani ganye yaringa ɗiba dashi yana watsa masa aduka jikin sa har saida ruwan yaƙare sannan ya zaro wani abu me kamar mai a kwalba ya buɗe sa yace da ita "matso, atsorace ta matso kusa dashi yace "kawo hannun ki miƙama sa tayi ya zuba mata aciki" yace "murtsuke shi a duka hannun ki,
nan ma batayi masa musuba ta murtsuke shi yanzu bata da wani zaɓi ko jayayya dashi dole tabi duk abun da yace mata, tana gama murzashi ahannun ta ɗan saci kallon sa tana jiran taji me zaice caraf kwa suka haɗa ido da sauri tayi ƙasa da nata,
"matso ki shafa masa shi afuska zuwa wajen wuyan sa gaba ɗaya, kasaƙe tayi tana kallon sa kamar bazatayi ba,
kallon ta yayi shima yace bazakiyi bane, idan bakiyi ba ke zakiyi asara dan sai kinfi kowa da nasani nan gaba, kiyi ki shafa masa in kuma sokike ya mutu to shi kenan intashi inyi tafiya ta,
"a'a yi haƙuri zanyi tafaɗa tare da ɗora hannun akan fuskar sa tana shafa masa ahankali kamar me tsoron taɓasa, ahaka har tagama shafa masa aduk inda yace ta shafa masa sannan ta cire hannun ta,
shi kuma yaƙarasa duk wani abu da yasan zai masa yasamu lafiya yagama komai ya mayar dasu cikin jakar yasaƙalata awuyan sa yamaidata mazaunin ta,
"kallon ta yayi yace taso ki zauna anan ya nuna mata gefen sa.,
Ahankali ta tashi daga inda take ta koma kusa dashi ta zauna inda ya nuna mata ɗin ta zauna tare sa sunkuyar da kai aƙasan zuciyar ta kuma tana jin tsoron sa Allah Allah take kawai ya tafi,
Hannun ta yakamo duka biyu ya riƙe anasa yana kallon ta, Itama ɗagowa tayi tana kallon sa sai kawai ya ƙara sakar mata murmushi, da sauri ta kawar da kanta,
Ganin hakan yasa yafara magana ahankali, kiyi haƙuri ni ba macuci bane ba kuma mugu bane dan haka ki kwantar da hankalin ki babu abun da zan miki duk abun da nake miki da wasa nake miki kawai tsokanar ki nake, Saboda naga kin tsorata ne da yawa shiyasa nayi miki haka. Kuma wannan bawan Allahn yana daf da tashi idan ya tashi kibashi kulawa sosai duk abun da ya buƙata kiyi ƙoƙari kiyi masa koda hakan zaimiki ba daɗi kinji ko?
Kai ta iya ɗaga masa kawai.
Sannan yaci gaba da cewa "bari ingaya miki wasu abubuwan da baki sani ba saboda ke yarinya ce ƙarama yakamata kiriƙe su tun yanzu kafin nan kafin zuwan wani loƙaci kina jina yayi maganar yana kallonta, yanzu ma ɗaga masa kan ta kumayi, Sai kawai ya girgiza kai ya ɗora da cewa...
"nasan kinsha gwagwarmayar rayuwa tun kina ƙarama kuma har yanzu kina kanshan ta kuma bazaki daina shantaba nan kusa, akwai wasu ƙalubalen da zasu sameki nan gaba, to amma inaso kiɗauki ƙaddarar ki hannu bibbiyu kiriƙeta amatsayin jarabawar rayuwar ki,
Nan gaba komai zai wuce zai zama kamar ba ayiba taurarin ki zasu cigaba da haskawa har bayan ranki keɗin watace anan gaba shiyasa zaki ringa ganin abubuwa kala kala na akasin farin ciki, ba tafa nake miki ba amma nasan akwai matsalolin da zaki fuskanta nan gaba fiya da waɗanda kika fuskanta abaya shawarar da zan baki itace kiriƙe addu'a safe da rana da dare ki yawaita ibada sosai fiye da wadda kike yi domin girma nazo miki ta nanne kaɗai zaki iya yaƙar maƙiyanku har kici nasara akansu,
kiriƙe abu ukunnan da zan faɗa miki.
Na ɗaya kinga wannan mutumin da yake kwance da shi kaɗai yakamata ki yarda shine kaɗai bazai taɓa cutar dake ba duk wani shawara idan zakiyi ko abu ya shige miki duhu kafin ki tunkari kowa da maganar kifara tunkarar sa koda bazai kulaki ba,
Na biyu daga yanzu kar ki ƙara yarda da kowa kar kibari kowa yaƙara sanin abun dake cikin ki ki yakice kowa daga cikin ranki hakan zai miki amfani nan gaba,
Na uku arayuwar nan kar kiga wai mutum yana miki wasa da dariya yana nuna so agareki akida yaushe kiyi tunanin shine masoyin ki to ba haka abun yake ba sai kiga wanda zai haɗe miki ran koda yaushe shine masoyin ki na haƙiƙa abun azuci yake wanda me iya fito da sirrin zuciya sai Allah sai kuma me ita idan yaso asani,
Hmm nasan duk yanda zanmiki bayani bazaki gane komai yanzu ba amma nan gaba zaki tuna da magana ta kuma zatayi miki amfani,
abu na ƙarshe kar kisanar da kowa abun da ya faru yau daga ciki harda haɗuwar mu sau ɗaya nake haɗuwa da mutum idan na barsa na barsa kenan amma ke kin zamar min dole zan ƙara waiwayar ki ko badaɗe ko bajima bari ingaya miki abun da bakisani ba yanzuma zuwana nan bawai sa'a kikaci muka haɗu ba a'a daman da shirin zuwan na fito saboda nadan halin da kike ciki shiyasa nazo dan na taimaka miki,
itadai tunda yafara magana take sauraron sa takasa tanka masa sai dalla dalla takewa maganganun sa wasu tagane wasu kuma tarasa in da suka dosa,
shima shiru yayi yana ƙara nazartar ta kafin daga bisani yace "KHADIJAH!
Da sauri ta ɗago ta kalle sa ita duk a surutun sama datake jinsu kamar faɗar su kawai yake baisan me yake cewa ba babu wacce ta ɗaga mata hankali fiye da kiran ainahin sunan ta da yayi,
Ganin yanda take kallon sa yasa shi sakin dariya harda sauti sannan yasakar mata hannu tare da miƙewa tsaye yace to ni loƙacin tafiya ta ya yi sai mun ƙara haɗuwa nayi farin cikin kasancewa dake yau ɗin nan sai nakejin dama kar natafi amma bazan iya kwana ako inaba batare da itaba da na zauna dake zuwa safiya,
Duk dake ɗinma kin cancanci hakan kina buƙatar zamana tare da ku amma tafiki buƙatar hakan dake da ita duk ɗaya kuke aguna saidai kuma kinfita gata ahakan,