Sashe 91
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana gama fada mata ta share hawayen ta tare da kara komawa wajen Ameesha da tayi tsaye agun kamar gunki tana jin maganar matar kamar amafarki,
taba zuwa gaban ta ta rungumeta tana kara sakin kuka kamkam takara yi mata ajikin ta kamar zata mayar da ita cikin jikin ta kaunar yarinyar nakara shigar ta,
sude ba wanda yakara magana agun duk sun zama yan kallo kamar sun samu tv,
har Abu ma da tun farkon faruwar abun yake tsaye daga bayan su yana kallon su,
saida ta dauki lokaci tana rungume da Ameesha sannan ta raba jikin ta da nata ta kamo hannun ta tace muje kikai ni wajen mahaifin ki inason ganin sa ni nasan jikina bazai bani karya ba ammade nafi so ingansa, tayi maganar tana niyar fara jan Ameesha wai su tafi,
ahankali Ameesha ta shiga girgiza mata kai sai hawaye kuma yafara saukowa zirrrr kamar ana turo sa,
Sannan cikin kuka tace nibanda iyaye iyayena sun rasu,
cak sukayi gaba ɗayan su suna kallon ta amma duk da haka maama bata yarda ba,
tsayawa maama tayi agaban ta sannan tace dan Allah yarinya karkice min bazaki ba kitaimaka kizo muje inga dana ke kadai ce zaki iya hadani dashi na matsu inganshi Kitaimaka min kefa jikata ce ni na haifi mahaifinki awannan cikin nawa tafada tana nunamata cikin ta, tace ni na raine shi inason sa ina kaunar sa amma aka rabani dashi,
sai yanzu ta dago ta kalle sa sannan tace kafin aji nawa ina so tafara bani nata tunda tace bata da iyaye to daga ina tafito ina danginta,
Abu yace "hakane to yarinya ya sunanki?
"Khadeeja ta bashi amsa murya can kasa kasa,
to malama khadeeja muna sauraron ki zaki iya bamu dan takaitaccen bayani game da rayuwar ki kibamu labarin ki tundade ai duk kinde ji abun da akace kuma matar nan tace ke jinin tace tana tunanin ke jikar tace dan haka sai ki bamu labari ko Allah zaisa tunanin ta yakasance gaskiya kicire mu daga kokon to gaba dayan mu dan nima kaina ina bukatar jin karin bayani saboda nima naga kamannin ku da ita shiyasa muke so ki warware mana wannan zargin da muke muna sauraron ki malama khadeeja,
shiru Ameesha tayi kamar bazatayi magana ba sai kuma ta gyara zama kalamar da ta fara fitowa daga bakin ta sai cewa tayi tunanin ku zai iya zama gaskiya kamar yanda nace muku iyayen na sun mutu to dagskede mahaifiyata ta rasu amma mahaifina bai rasu ba amma ni kaina bansan shiba bansan ya kamannin sa suke ba ban taba ganin saba,
ni na taso ahannun kakata ne mukadai na taso nagani daga ni sai ita tunda nafara mallakar hankalina nake tambayar ta ina iyaye na da kuma dangina sai taki gaya min dan munsha fada ma da ita saboda ina aiki awani gida to mutanen gidan innayi laifi suna dukana sannan su zageni akan ni wai yar shegiya ce tsintacciya zagide ba irin wanda basamin ni kuma innakoma sai insaka ta agaba ince sai tagaya min amma bata gaya min muna haka wataran wani saurayin yarinyar gidan muna mutunci dashi wani zuwa da yayi sai ya tarar sundakenin yatadda ni ina kuka anan yake tambayata nikuma na bashi labarin halin da nake ciki shine yace zai daukeni yamayar dani gidan su da farko kakata taki amincewa sai da kyar de ta amince zamu koma aranar da zamu koma kuma wasu mutane suka shigo gidan sukayi min duka har suka kusan kasheni suna cewa wai ai kakata ta basu abun dasuke bukata in bahakaba kuma zasu kashe ni nan tace musu zata basu amma duk da haka saida suka dakeni suka bugan wani abu su atunanin su ma na mutu,
daga nan bankara sanin halin da nake cikiba sai bayan wasu kwanaki danayi a asibiti......labarin de duk abun da yafafu da ita tundaga farko har karshe tabasu bata boye musu komai ba har labarin da dadda tabasu da barin ta gidan su bossay har kawo yanzu zuwanta gidan su sama da sacetan da akayi da gargadin da matar nan tayi mata zuwa fitowar su har kawo yanzu da meer ya taimaketa ahannun mutanen nan,
gaba dayan su jikin sune yayi sanyi sun tausaya mata sosai maama kam harda kuka ummy ma saida ta zubar da hawayen tausayin ta yarinya karama da ita amma ta tashi cikin rashin gata, tunda take ma ita bata taba jin labari irin wannan ba sosai labarin ya girgizata,
saida suka gama koke koken nasu sannan Abu yace ummy "a labarin da tabayar kamar sunyi kai daya da labarin da mutanen nan suka gaya min lokacin da suka kawo maama suma sunce ai tare da yaro aka ganta mutumin da yakira su sukadauketa suka kaita asibiti tundaga lokacin baisake dawowa ba, kunga kuma gashi itama haka tace labarin nasu kamar yayi daidai da hakan amma de kar mu yanke hukun ci maama ki fara bamu naki labarin muji,
maama da tunkan tagama bada labarin tasan ma dole wannan jikartace yaron da ake nema kuma danta kuma tagane babu wanda sukayi mata haka sai yan gidan su duk yanda akayi yanda aka koreta daga gidan shiyasa ake so akashe duk wani jinin ta sai yanzu take tunanin tun farko ma cikin ra da yaringa zubewa da sa hannun wani aciki saboda ba aso ta haihu da Allah kuma yayi sai ta haihun sai suka sace mata danta na farko da takara haihuwa kuma suka hada da ita da dan suka rabata daga cikin gidan tabbas bazata daga kowaba duk wanda yayi sanadin barin gidan mijin ta kuma ya rabata da yayan ta saitaga bayan koma waye,
Ummy ce ta kalli maama dataga gaba daya hankalin ta baya tare da su ta katseta da cewa "Maama muna sauraron ki kinyi shiru bakice komai ba,
kallon ta maama tayi sannan ta mike tsayi tare da harde hannuwan ta akan kirjin ta tana kallon su daya bayan daya said tagama kare musu kallo cike da dakakkiyar murya tace,
"Ni haifaffiyar garin Egypt ce kuma iyaye na ga a dayan su Allah yayi musu rasuwa tun ina yar karamata sukayi accident suka rasa rayukansu, a hannun kanin mahaifina na taso,
aure ne yakawo ni nan na hadu da mahaifin su acan garin lokacin da yake karatu alaokacin da yanuna yana sona da aure kawu na yaki amincewa har saida iyayen su sukaje suka saka baki sannan ya amince ko shekara banyi ba da aure shima ciwon siga ya kasheshi matar sa bata da mutunci daman bata sona bata son zaman gidan danakeyi dan de bayanda zatayi ne yasa take zaune dani da ya mutu kuma tattara ita da ya yanta suka bar garin ma ni kaina yanzu bazan ce ga inda suke ba nima kuma banne mesuba tunda nasamu miji na yana kaunata muna zaman lafiya dashi babu wata matsala dake faruwa a tsakanin da shi hakama kuma mutanen gidan mana zaman mutunci da kowa ba wanda wani fada ya taba shiga tsakanin dasu,
mijina dan sarkin garin nanne lokacin kuma da za adaura mana aure tare da sarautar sa aka daura aranar aka bashi sarautar yazama sarki kasan cewar a al'adar su ba a zama da mata daya dan haka mubiyu aka daura auren mu atare rana guda,
bamu dadeba da aure na samu ciki saidai cikin baije ko ina ba ya zube nakara samun wani shima yazube tun ina hakuri har abun yafara ban mamaki na fara zargin wani abun amma kuma bansan wa yake aikata min hakan ba saboda kishiyata muna zaman lafiya da ita nasan bazata taba cutar dani ba daga baya kuma nama ajiye wannan tunanin naci gaba da rokon Allah yakara bani wani bayan kwanaki kuwa nakara samu saidai shi bai zube ba da taimakon Allah har lokacin haihuwa yayi na haifi da namiji aka saka masa sunan kakan sa sameer bayan suna da yan kwanaki na shiga wanka na barsa akan gado fitowar da zanyi naga babu shi bandamu dan duk azatona ko wanine ya shigo ya dauke sa saida na gama komai sannan nafito nake tambayar me aikina waye yazo ya dauke sa take cewa bata sani ba abu kamar wasa nashiga cigiyar sa amma kowa yace bai dauke saba sama ko kasa aka nemesa aka rasa haka nasha kukana mahaifinsa yana ban hakuri akan za ayi bincike ko sati biyu ba ayi ba aka watsar da maganar saidai nikadai inyi kukana in godewa Allah,
Tundaga nan ban kara samun ciki ba ita kuma dayar matar bata haihuwa anje asibiti ance bazata haihu ba ganin hakan yasa mahaifiyar mijina tace yakara aure haka baya so yakara auren yar kanwar kishiyar ta,
bata dade da shigowa ba ta haifi yan biyu mata,
"suna da wajen shekara biyu da wani abun nima nakara samun wani cikin haka naita rainon cikin har Allah yakai ni lokacin haihuwa na haifeshi lafiya qalau ranar suna yaci sunan kakan sa sameer,
sameer yana da farin jini sosai yana da shiga rai saboda yana da fara'ar sa har yan biyunta suka fara girma kullum sai sunzo wajen sa tare suke wuni kuma muna zaman lafiya da kowa babu wani tashin hankali dake tashi atsakanin mu da yaran mu gaba daya,
bazan taba manta ranar wata lahadi tunda na tashi da safe nake fama da ciwon kai aranar ko fitowa ma ban iyayi ba kuma babu wanda yaje inda nake daga ni sai sameer yasakani agaba yana ta kuka ganin halin da nake ciki saboda sameer akwai tausayi koya yaga kashiga wani hali yaga baka mishi dariya zaisaka kuka yana rirrikeka to ranar ma haka yayi kwance ajikina yana kuka amma nakasa tashi inajin sa kuma nakasa rarrashin sa,
nayi mamakin ganin babu wanda yazo inda nake har dare yayi daman adakina sarki yake amma har dare yayi banga shigowar sa ba haka muka cigaba da kwanciya akan gado daga karshe de sameer yayi bacci yabarni ina ta fama da ciwon kai, dishi dishi nafara ganin a idona ina ganin abubuwa bibbiyu ina cikin wannan halin naji kawai ance taso nidai bazan iya tantance muryar da najiba saboda kamar de hankali na yafara barin jikina,