Sashe 12
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daga musu hannu yayi tare da daka musu tsawa yace enough!!!!!!! kurufewa mutane baki kunzo kuna abu kamar qananun yara ranshi ba qaramin baci yayi ba musamman bossay jiyake kamar yakama sa yayi masa dan iskan duka haka yakeji kawai yana rabuwa dashine saboda yanzu ba yan dukanne akansa ba amma da tuni ya koya masa hankali dan ya fahimci beda hankali inma yana dashi yana bukatar qarin wani wani wawan tsaki yaja tare da banka musu harara irin kushiga taitayin ku nan,
gabadayan su shiru sukayi ba wanda yakara yin magana acikin su,
kallonsa ya maida kan Ameesha yaga ita har yanzu baccin ta take hankalinta kwance wani abu yaji yazo masa wuya ya tokaresa duk sai yaji haushin ta saboda da duk ita tajawo wanann abun gashi ita tabata musu lokaci azuciye yayi kanta da nufun ya kaimata mugun dukan da zaisa ta farka har yakai hannu sai kuma yadakata ko me yatuna kuma oho saikawai ya yaye abun rufar gaba daya sannan yasa hannunsa duka biyu tare da dan rankwafawa kanta zai dauketa kenan
kawai sai ta bude idon ta ahankali tana budesu ta saukesu akansa qara waro ido tayi ganin shi dab da ita shikuma duk da yaga ta bude idon amma be daga daga rankwafawar da yayi ba saima qara ynuqurin da yayi zai dauketan sai kawai ta matsa daga kusa dashi sannan tayi saurin ja baya tana hade rai hadi da turo dan mitsitsin bakin ta gaba ashe tun farkon shigowar sa ta farka daga bacci kawai likimo tayi amma duk abun da sukecewa tana jinsu tayi shiru saboda bata son tafiyar amma kalaman bossay ba qaramin tsaya mata arai yayi ba wai miji shi zai aureta abun dabata taba tunani daga garesa ba wai aure sai maimaitawa take aranta kenan daman tunfarko bossay sonta yake bata sani ba ko kuma yanzune yafara bata da wanda zai bata amsa ganin hakan yasakata murginawa dayan bangaren na gadon tare sa zura qafafunta qasa sannan ta miqe batare da ta kalli kowaba ko kuma tayiwa wani magana ba saboda duk haushinsu takeji gaba dayan su hakan nan taji harshi ma bossayn haushinshi take ji duk datasan kowa ita yake jira amma sai ta wuce wajen qofa kawai ta bude ta fita daga dakin,
Sukam kamar wadanda aka kafa agurin duk suna kasa motsawa kawai sunbita da idanu harta qarasa ficewa daga dakin ta bacema ganinsu sannan bossay yayi saurin bin bayan ta daga bisani ma shima shettima yabi bayan su shikam yana gun atsaye kamar gunki saboda tsabar mamakin da yagama kasheshi shi wannan yarinyar zatayiwa haka har yazo zai dauketa amma ta maida su 'yan iska ta tashi tayi ficewar ta karkada kai yayi tare da furta lalle sai na koya miki hankali kwafa yayi kawai sannan shima ya fice daga dakin yana zuwa yaga duk bama sa falon har sun fita daga ciki sunyi waje saboda tana fitowa bata tankawa kowa ba ta nufi waje taje wajen motar ta tsaya tana ciccin magani saikace wacce akayiwa wani abun sai cika take tana batsewa su hajiya kuma daman sun gaji da tsayiwa dan haka suma suna ganin ta fita ba wanda ya dakatar da ita sai ma binta da sukayi abaya sunsan de tunda tafito yanzu suma mazan zasu fito basu kai ga qarasawa wajen ba bossay yabiyo su yana kiran Ameesha amma ko kallon inda yake batayi ba saima juyar dakai da tayi da dan mamaki yaje binta da kallo meyasa ta juyar masa da kai kuma ya kira ta tayi masa shiru leka fuskarta yayi yace baby meesha ya akayi ne bakison tafiya ko kiyi hakiri anfi qarfinane nima bada son raina zaki tafi ba amma kar kidamu koda yaushe zan ringa zuwa inda kike kwanciya ce kawai zata ringa rabamu dake zuwa wani lokaci kuma zan daukeki gaba daya,
Ammi ce ta doke masa qeya tace dalla malam rufewa mutane baki banason shashancin banza kadauketa kakai ta gidan uwarka meyasa kai baka jin maganane me kake so kazama dan hade rai yayi yace Ammi ba nan zan kawota ba gidana zankaita ana gama wannan bincikin idan komai ya daidaita za ku aura min ita muje can muyi rayuwar mu mukadai watakil ma mubar muku qasar gaba daya saidai muringakawo muku ziyara ko baby meesha yafada yana kallon ta kawar dakai tayi batace masa komai ba,
riqe baki Ammi tayi zatai magana kenan su sameer suka qaraso wajen yana zuwa kuma ya bude motar yashiga yasa suma sauran duk sukayi saurin shiga amma banda Ameesha da bossay ya riqawa hannu lokacin da take qoqarin shiga motar inda hajiya ta shige bayan motar itama kuma nan zata shiga kamarde ayanda sukazo kallonta yayi sannan ya matso daf da ita yanda bama kowa zai iya jin abin da zece ba sannan yace ki kulamin da kanki nabaki amanar kanki gobe zanzo tunda safe kai kawai ta daga masa amma bata samu damar basa amsaba zaicigaba da magana Ammi ta daka masa tsawa tace wai kai wani irin yarone sai batawa mutane lokaci kake kasake ta ko kwa sai na saba maka anan gurin nibansan yaushe ka canza ba kazama haka to wallahi inbakai wasaba sai na hana ka zuwa wajen nata kaci gaba dayin abun da kakeyi karkafasa Ammi me nayi to ni banga wani abu da na aikaya ko nafada da baidace ba yafada cin qunan rai tare da sakin Ameesha ya juya yayi tafiyarsa batare da yaqara kallon ta ba kuma tunda yatafi be jiyo ba itama kuma sai takasa shiga motar ta tsaya tana bin bayansa da kallo saitaji duk ba dadi jitake kamar ta kirashi tace yadawo karyatafi amma ba halin yin hakan ba yanda ta iya dole ta hakura tayar da motar da shettima yayi ne yasa ta dawowa cikin hayyacin ta sannan ta shiga motar dadda dake tsaye takasa magana tama zama wani sakaka da ita jikinta duk ya mutu itama bata son tafiyar tata shiyasa ma takasa yimata magana saboda idan tayi zata qara karyar mata da zuciyar ta itakam Ameesha batama kalli inda take saboda gaba daya hankalin ta nakan bossay tana shiga Ammi ta rufe mata murfin motar sannan Ammi ta shiga yimusu Allah kiyaye hanya hajiyace kawai ta amsa mata sannan sukayi sallama yatayar da motar tare da janta baya sai lokacin Ameesha ta dagi kai suka hada ido da dadda jitayi zuciyarta wani iri ganin yanda dadda ta koma kamar zatayi kuka suna hada ido dadda ta saukar da kanta qasa duk yanda taso dadda ta dago su hada ido amma hakan besamu ba har shettima ya juyar da kan mota suka nufi wajen gate suna zuwa gate man ya bude musu suka fita daga gidan saida su Ammi suka ga fitarsu sannan suka juya suka koma cikin gidan,
su shettima suna hawa kan titi Ameesha ta saki wani marayan kuka sosai tasakar musu kuka acikin motar cikin bacin rai Sam yadaka mata tsawa da yasata san yin shiru hajiya ce face aa babana ya isa haka karkasake yimata same kakeso taji ai dole tayi saboda kewansu gashi anrabata dasu zataje inda batasani ba bata saba zama acan ba kaga dole kwa saitaji ba dadi taqarasa fada tare da qara jawo Ameesha jikin ta tana rarrashinta da bata baki ahakade akaci sa'a da kyar tayi shiru sai daman shashshekar kukan take tare da sauke ajiyan zuciya atare atare runda yayi shiru kuma motar sai ta dauki shiru ba wanda yakara magana ahaka suka cigaba da tafiya sunzo daidai wani super market hajiya tace wait.. kaga kutsata adan yimata siyayya ai tana rufe baki Sam yace hajiya da kinrabu da ita muje kawai zuwa gobe sai ko shine sai ya kaita tace to shikenan nan ma shirunne ya biyo baya basu dau loqaci ba suka qarasa gidan bayan yayi horn me gadi ya bude musu sun shiga ya daidaita parking sannan suka firfito sam be fito ba yace wa shettima su wuce asibiti kawai basai sun shiga cikin gidan ba OK yace masa bayan sungama fita hajiya da Ameesha har sunkai bakin qofama sannan shettima yace hajiya zamu wuce hospital sai mundawo ta dan juyo ta kallesa sannan tace to shikenan sai kundawo Allah ya kiyaye hanya sannan ya shiga cikin motar yaqara tayarwa suka bar gidan.......✍
*kuyi hakuri da wannan daga yaude angama yin typin kadan kadan nadawo gida daga tafiyar danayi in sha Allah zuwa gobe zanyi me yawa*
Assalamu alaikum,
kutsaya ku karanta kar ku wuce yana da matuqar muhimmaci agareku.
*ILIMI HASKEN RAYUWA*
Ina matan aure harma da 'yan mata wadanda basu samu damar yin makarantar islamiya ba ko kuma wadan da sunyi amma yanayi rayuwa yasa sun manmanta da wasu abubuwan to ga dama tasamu akwai mata dayawa wadan da suke cikin wannan halin suna bukatar ilimi kuma wasu suna so amma basusan ta inda zasu fara ba wasu kuma hidimar gida da iyalai bazasu samu damar fita su nema ba,
To amma fa kusani hakan ba hujja bace awajen Allah domin acikin wani hadisi ance azaba ta tabbata gawanda be nemi yasani ba kuma ko kasani ma idan baka aiki dashi nan ma azaba zata tabbata agaresa dan haka kutashi kunemi ilimi kar kuzauna da duhun kai ko girman kai ilimi ba ai masa girman kai kitsaya ki fadada iliminki musamman bangaren akdari mata dayawa suna da qarancin ilimi akai,
Duba da hakan yasa muka kawo muku hanya mafi sauqi na online class kina zaune a cikin gidan adakin ki azaune ko akwance ma zaki samu duk wani ilimi da kikeso dai dai iyawarki,
yar uwa awa nawa kike batawa akan wayarki batare da ki qaru da ita baki koyi komai ba aciki awa nawa kike batawa akan karatun littattafen novel da kalle kalle da basu da amfani,