Sashe 34
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
da sauri yayi kanta yayi mata mugun riqon da bazata iya kwacewa ba tare da rungumeta da kyau saura kadan ta yardashi saboda duk da riqon da yayi mata bai hanata cigaba da kwace kwacen da takeyi ba daman shi kadai yake iyawa da ita duk lokacin da irin wannan ra faru ,
sauran ma ganin yayi nasarar riqeta yasa suka matso suka kakkamata wand ya riqeta dinne ya zaro allura yayi mata anayimata jikin ta yasaki gaba daya tadena motsi kamar yanda akasaba yimata,
"mayar da ita yayi ya kwantar akan gadon sanna yajawo igiyar da ta kunce yaqara mayar maya ya daure ta saida yaga ma da ita tsaf yana share gumin da ya tarar masa shikansa yayi mamkin irin qarfin ta nayau dan ba qaramar wahala yashaba gurin riqeta gashi itama ta riqeshi sosai da har saida yaji zafin riqon da tayi masa,
" yajuyo afusace yana kallon su rai abace yace how dare u why u doing like nonsense fuck u yana fada kamar zai hausu da duka,
dan matsawa sukayi daga gabansa amma sai yaqara binsu baki sukeso subude suyi masa magana amma ya hanasu damar hakan ,
gaban su ya tsaya yana nuna su meyasa kuka kunceta kunriga kunsan abun da hakan zai haifar kunsani amma kuka danne wannan kuskurene to kusani idan hakan taqara faruwa to kunyi abakin aikin ku duk sai na koreku last warning wannan yazama shine na farko shine naqarshe dan banason aiki shashanci,
" sorry sir" gaba dayansu suka hada baki wajen fada,
tsaki yaja sanan yace then get out of here kar naqara ganin qafar wani acikin ward din nan tunda baukasan aikin ku ba kuna wasa dashi yanzu da banzo ba kuna tunanin kun isa ku iya controlling din ta dama na barku da ita idan takai dayan ku lahira sai ku kiyaye nan gaba banzaye kawai wadan da basu san abun da suke ba daman na dorakune dan kuyi abun da kuka ga dama ko nace ku kunceta, waya baku damar haka eh meyasa me yasa meyasa zakuyi haka yaqara sa fada cikin daga murya da daka musu tsawa,
yaqarasa maganar yana wani irin huci saboda ransa ba qaramin baci yayi ba da abun da yazo ya tarar dan hakan da sukayi da baya nan da tuni zai iya rasata dan zata iya nufar wani gun idan kuma tafara gudu babu wanda ya isa ya tsayar da ita shikenan sun batamasa aikinsa,
kallon su yakuma yi yana nuna su da yatsan hannunsa idon sa duk sun canza kala sunyi ha saboda tsabar bacin rai jijiyoyin kansa har miqewa suke duk wanda yaga yanayin sa sai ya tsorata dashi duk sun kuyar da kansu sukayi suna sauraron fadan da yake musu suna so suyi masa bayani akan bafa su suka kunceta ba amma suna tsoro saboda sunsan bazai taba sauraron su ba dan shirun nasu sai yafi saboda shi halinsane indai yana fada tofa ko bakayi laifi ba kar ka yarda kayi masa musu dan zai iya yi maka dukan tsiya awajen shiiyasa suma sukayi shiru suka barsa har saida yayi nai isarsa sannnann yaqara nuna musu qofa yace bacewa nayi kufita bane ko sai nayi maganin ku anan gurin,
cikin fargaba murya narawa qasa qasa suka qara bashi hakuri tare dayin sum sum suka fice daga dakin ransu suma duk ba dadi saboda fadan dayake musu akan abun da basu suka aikata ba gashi basu da damar kare kansu haka suka fita kowa da abun da yake saqawa aransa,
"komawa yayi yaja kujerar dake gefe ya matsa kusa da ita ya zauna tare da dafe kansa da yake jinsa kamar zai tsage gida biyu daman tun yana gida jikin sa yake basa something is wrong shiyasa ma yabar abun da yake yataho wajen ta,
hannun ta ya riqo tare da manna mata kiss a hannun can qasan makoshi yace Allah yabaki lafiya Allah yaye miki duk abun da yake damunki Allah ya nuna min ranar dazanganki kamar kowa sosai ya shiga jero mata addu'o'i batare da ya saki hannun taba yana cikin haka shikadai yakai wajen 20 minutes agaban ta sannan aka turo qofar dakin ahankali batare da anyi sallama ba,
jin anbude qofa kuma ba ayi magana ba yasa shi yadan dago tare da juyowa yana kallon qofar shigowa matar da yagani ce yasashi dan sakin murmushi buda masa hannu tayi daga inda take itama tana sakin murmushi ahankali yataso duk da ayanayin da yake bayason tashi amma ita ta wuce haka agurin he can't reject her hug dole yayi accepting dan haka jiki babu kwari ya taso yataho wajen ta yana qarasowa yafada kanta rungume shi tayi sosai ajinkin ta tana qarajin sonsa na ratsata shima awajensa hakance take faruwa yaji dadin zuwan nata be saketa ba harsai da yaji yadan samu nutsuwa sanna yaraba jikinsa da nata yana dagowa takamo fuskarsa tana kallon kwayar idon sa saida tagama qare masa kallo sannan tace MA ASABAKHA ya hayatee (me yake damunka rayuwata)
be bata amsaba kawai da hannu yayi mata nuni da wacce take kwance akan gadon,
kallonta tamayar gun da yake nuna mata shafo fuskar sa tayi sannan ta danyi murmushi tare da kamo hannun sa taqara dashi gaban gadon ta zaunar dashi kan kujerar da yatashi itama ta jawo wata ta dawo gabansa ta zauna tana kallon sa hannuta ta dora akan nasa sannan ta shiga cewa don't worry ur self my dear any thing will be successfully just continue pray for her it's only she need, so mind ur self in sha Allah nan gaba saidai ma abun yazama past tense sai dai story, storyn ma wataran baza ka bayar ba komai zai wuce da yardar Allah kaji kai yadaga mata tace yauwa haka nakeso kacire komai aranka bakyau yawan damuwa ko wani abunne yaqara samunta kai yadaga mata sannan yabata labarin abun da yazo ya tarar tana yi yaqara sa bata labari fuskar sa dauke da damuwa,
Sosai taji tausayin matar da kuma dana nata cikin kulawa tafara bashi baki da kwantar masa da hankali,
ahaka tacigaba da rarrashinsa har tasamu yafara sakewa da ita, yabar fushin da wadan can mutanen suka hafar masa dashi kwantar da kansa yayi akan cinyarta yana maida numfashi batare da yayi magana ba ganin hakan tagane me yake nufi dan haka ta daga hannun tana shafa masa kwantacciyar suman kansa da ta sha gyara kana ganin ta kasan ankashe mata makuden kudi wajen gyara ta murya qasa qasa ta kira sunan sa ahankali shima ahankalin ya amsa mata da na'am cikin yaren su na larabci tace nifa ina ganin maganar danayi maka tun kwanakin baya kaqi yarda nake ganin fa indai ba ita zamubi bana ganin matar nan zata samu lafiya dukdade sauqi na Allah ne amma wannan allure alluren da kuke mata da kuma magungunan da kuke bata banajin zasuyi aiki dan da zasuyi da tuni sunyi yanzu fa tsawon shekaru biyar amma anata abu daya ba wani sauyi akan lamarin nata bisa ga dukkan alamu fa banajin wannan matar akwai wani sirri ajikin ta inba asiriba to da aljanu ajikin ta wannan ba maganin asibiti ne zaiyi aiki ajikin taba dole a kira malami yazo ya dubata ko kuma mu mukaita aduba ta tuntuni nake gaya maka amma kaqi amincewa kayi hakuri ka amin ce akaita wannan shi kadaine solution idan mukaje malamin yasanar mana babu komai ajikinta sai kaga sai nudawo muqara shiri akan abun koda fitane sai muyi da ita suma su gwada tasu basirar akanta tundade mude har yanzu Allah besa munyi nata abun da zaisa tasamu lafiya kayi hakuri nu jarraba wannan din shiru tayi tana kallon sa tare da jiran jin amsar dazai bata aranta tana addu'ar Allah yasa ya amince,
shiru yayi yana nazarin maganar ta saida yadan dauki lokaci sannan murya cikin rauni yace ummy nima maganar da nakeson nayi miki kenan saboda naga abun yaqi ci yaqi cinyewa gashi haryanzu bata magana ba wani alamar zata samu lafiya musamman ma abun da naga tanayi dazu bakiga abun da tayiba ta tsorata ni sosai saboda bata taba yin abun da tayi yauba harni da take yarda dani inriqeta amma yau da qyar na riqeta amma abun da yafi ban mamaki shine maganar da tayi tsawon lokacin nan bata taba furta ko A ba amma yau naji tayi saidai kuma yanayin natane na daban da sauran da takeyi yaqarasa maganar cikin murya me cike da rauni da tausayi,
Shafa fuskarsa tayi itama cike da tausayin dan nata tace plss ka kwantar da hankalin ka in sha Allah komai yazo qarshe bi iznillah muna zata samu lafiya zaka cika burinka kayi hakuri kaji,Kai ya yadaga mata sannan yace ummy yaushe za akira shi tace duk sanda kake so ko gobema zansa ka anemo mishi zaizo harna yadubata kar kadamu ka barmin komai a hannuna taqarasa maganar tare da miqewa tsaye tace oya get up qintashi yayi saboda yasan me take nufi shiyasa ma beso ta biyosa ba dan ko gaya mata ma beyi ba ya fito amma saida akasamu munafikin da yagaya mata yafito ba,