Sashe 86
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
idon tane yayi rau rau ya taru da kwalla alamar zatayi kuka ganin hakan yasa kawai ya shiga janta suka fara tafiya batayi yunƙurin kwace hannun taba tace gaba da bin sa, part ɗin sam ya nufa da ita,
yana shiga ciki duk suna falo azaune kan kujera bai kalli kowa ba kuma baice da su komai ba ya wuce ɗaki da ita,
duk da kallon mamaki suka bishi ganin baice musu komai ba yasa suma sukayi shiru da bakin su suka zubawa sarautar Allah ido,
yana shiga da ita ya jefata ciki sannan ya juya ya rufe ƙofar tare da saka mata key sannan ya juyo suna fuskantar juna kallon kallo suka shiga yiwa juna kafin daga bisani ya buɗi baki yace inajin ki kimin bayani shiru tayi ta sunkuyar da kanta tasan me yake nufi amma batasan ma ta ina zata fara yi masa bayanin ba ,
"magana nake miki kinyi shiru yayi maganar cikin ɗan ɗaga murya,
daman kiris take jira ta daɗe bataga wanda tasani ba akusa da ita dan haka akusa take kiris take jira a taɓata,
*dan haka daga wannan maganar sai kawai ta fashe mishi da kuka sosai tafara kuka duk wani baƙin ciki haɗuwa dashi yasa tafara tunanin halin da take ciki na damuwa,
mamakine yakamasa daga magana sai kuka to me yake damun ta haka tausayin tane ya kamasa sai kawai ya kamo hannun wanta yajata sukaje bakin gado ya zaunar da ita ita Kuma bata dena kukan ba jin kukan nata yayi har cikin ransa baisan loƙacin da yajawota jikin sa ya rungume ta alhakin da take ciki a yanzu bata da zaɓin da zata hanasa saboda itama tana buƙatar wanda zai rarrashe ta ahalin yanzu,
kamar zigata yayi tanajinta ajikin sa ta ƙara sakin wani kukan me tsuma zuciyar me sauraro sosai ya ƙara ƙanƙame ta ajikin sa daidai saitin kunnen ta yakai bakin sa ya shiga hura mata iska acikin yana cewa shiii yana ɗan shafa bayanta da ɗayan hannun sa ahankali duk de salon rarrashi shi yake mata,
tun tana kukan da karfi har ta fara yin low da muryarta shikuma yaci gaba da rarrashin ta sunkai wajen 20 minutes ahaka kafin daga baya tayi shiru tare da yin lamo ajikin sa sai kace wata ƴar baby.....,
saidaya tabbatar da ta samu nutsuwa sannan ya ɗagota daga jikin sa fuskar ta ya shiga kallo sai tayi saurin kawar da fuskar ta gefe saboda wata irin kunya taji ta kamata na kwanta masa ajiki da tayi,
hannu yasa ya juyo da fuskar tata sannan yaƙara saka ɗayan hannun hannuwa biyu yasa ya tallafo fuskar ta yana kallon cikin ƙwayar idon ta sannan, in a slowly voice yace what happened? umhum "gaya min, yayi maganar cikin wani salo da saida tasa tsigar jikin ta tashi,
janye fuskar ta tayi daga hannun sa baihana ta ba yasake ta saboda yabata damar gaya masa abun dake faruwa,
shiru tayi takasa magana saida yaƙara tambayar ta sannan da ƙyarde ta shiga bashi labarin dalilin ta na zuwa gida har ɓatan mahaifin nata tun farko saida ta bashi labari da loƙacin da mutumin yaje yagaya musu inda yake sannan ta shirya tazo gidan amatsayin mabaraciya daga haka kuma har Ammah ta ganota amma bata ce mata komai ba bayan nan kuma ta dawo wajen fulani da zama komaide ta kwashe ta gaya masa amma banda son sameer da take da kuma dalilin suman da tayi rannan duk de abun da yashafi sameer bata gaya masa ba bayan shi kuma babu abun da ta boye masa kuma ta sanar dashi tunda tazo bata taɓa haɗuwa da mahaifin nata ba.....,✍️✍️
ayi haƙuri da wannan amma ba anan naso tsayawa ba amma ba dama saidai idan Allah yakaimu gobe da rai da lafiya.
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(ster lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)
*6,BABY
by(mhiz innocent)
[7/5, 7:27 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
💖*the talent troupe writer's*💖
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿️ 81
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
babu abun da ta boye masa kuma ta sanar dashi tunda tazo bata taɓa haɗuwa da mahaifin nata ba.....,✍️
"yayi mamakin jin labarin data bashi baitaɓa tunanin abun da ake amasarautar har yakai haka ba,
cike da tausayawa ya riƙo hannun ta yana kallon ta yayi shiru yana rasa ta ina zai fara yi mata magana saida suka ƙara ɗaukan loƙaci ahaka batare da ya tanka mata ba,
har saida tayi tunanin ba abun da zaice mata tafara ƙoƙarin tashi daga gurin yayi saurin mayar da ita ta koma ta zauna cikin ƙasa da murya yace sorry amma me yasa baki taɓa gaya min ba sai yanzu ai da kingaya min tun kafin kizo nan shigowar ki nan shima ai kinyi ganganci ke ahakan ki har kike tunanin zaki iya fita dashi daga cikin nan,
kamar zatayi kuka cikin muryar damuwa tace nima bansan kana da alaƙaba da nan ɗin ai da tuni nagaya maka sai washegarin ranan sa kukazo naganka amma bansani ba nima kuma banyi tunanin abun yakai har hakaba nazata zan haɗu dashi ta cikin sauƙi ashe abun is not easy yanzu dan Allah kataimaka min ko da mahaifina ne in haɗu wallahi inason ganin sa kuma haryau bangansa ba dan Allah kataimake ni,
kar ki damu in sha Allah zanhaɗaku amma idan na haɗaku zan fidda ke daga cikin gidan ki koma gida inyaso kibarmin komai zan dawo dashi amma sai anbi komai ahankali saboda nima da kika gani bawai ɗan gidan bane abokina ne tun na yarinta dan anan ma kusan nayi rayuwata amma duk da haka banda wani iko da zan iya zuwa kai tsaye in faɗi buƙatata ayi min ba bazai yiyu ba musanman irin wannan da sunriga da sun maidashi bawa da sarki da mahaifiyar sa baza su taɓa bari ya tafi ba saidai kawai yafita batare da sanin su to amma fitar ce abu me wahala amma de zansan yanda zanyi infito dashi batare da sanin kowa ba dan ko abokina ma ba lalle ingaya masa saboda idan nagaya masa bashi da haƙuri bazai yarda a fita dashi ba batare da kowa yasani ba sai ya ɗaga murya kowa ma yaji daga nan kuma azo asamu matsala anuna masa fin ƙarfi koma su canza masa wani gurin da bazamu taɓa ganin sa ba shiyasa zanyi komai ni kaɗai idan yaso daga baya sai ingaya masa,
wani irin daɗi taji ya ziyar ceta take tashiga yi masa godiya harda ɗan guntun kukanta saidai kuma a ƙasan zuciyar ta bataso yace wai zai fita da itaba dan tanason fita bata son fita dan wahala tana cin wahala agidan shiyasa take son tafi abun da kuma yasa bataso tafi saboda idan ta tafi shikenan bazata ƙara ganin abun sonta ba bazata ƙara sakashi a idon taba kai inna gaskiya bazata iya juraba gwanda kawai taci gaba da zaman gidan duk sanda suka haɗu tagansa tana jin daɗi aranta hankalin ta yana kwanciya,
"me kike tunani ya tambaye ta yana juyo da fuskar ta da sauri ta girgiza masa kai tace babu komai,
"Ok" to yanzu inasao kishirya daga yau zuwa gobe koda yaushe ma zan iya sanar dake tafiyar mu tamu yakamata ki koma gida zamanki anan gangan cine idan suka riƙeki to wallahi har mutuwar ki babu inda zakije saidai afita da gawar ki bakisan halin mutanen ba daman da bakizo ba hakan ma ai yazo miki da sauƙi nayi mamaki ma da babu wata matsala har kikashigo kika zauna batare da wata matsala ba,
koda yake kinci sa'a hannun Amma kika faɗa amma da ace farkon shigowar ki kika haɗu da waccen matar da jikin ki yagaya miki dan baza ta taɓa yarda dake ba loƙaci ɗaya, ki godewa Allah da komai yazo miki da sauƙi,
nima kaina wallahi nayi mamaki saboda bansha wahala ba nashigo daman tun kafin ma nazo aranar da mutumin nan yaje yasanar damu nace zanzo yace kar nazo akwai matsala idan nazo amma nidai banjiba mama tayi tayi kar nazo harde muka lallaɓata nida yaya ta amince na taho kuma da nazo sainaga komai yazo min cikin sauƙi dan a ƴan mintina nasamu dama har na shigo ciki,
ɗan jinjina mata kai yayi sannan yace nima nayi mamaki,
"dan wallahi ranar da nafara ganin ki ranar ba ƙaramin mamaki nayi ba koda na haɗu da yayan ki naso muyi maganar dashi kuma bamu samu damar zama ba saboda nima ƴan kwanakin nan muna busy bana samun loƙaci shiyasa bamuyi ba amma yanzu tunda nasani bama sai namasa maganar ba kawai zan rabu dashi in mayar dake gida kawai,
"to kawai tace masa badan tana son tafiya ba saidan ba yanda zatayi,
hakade suka cigaba da ɗan tattaunawa kafin ta tashi zunbur tana wurga ido tunawa datayi da aikin da takeyi na mopping ɗin datake ashe bata gamaba ita tama manta sai yanzu ta tuna cike da tsoro ta kalle sa yace nagode sosai Allah yabar zumun ci bari inje inƙarasa aikin da nake Allah yasa bata fito ba ta nemeni,