Sashe 10
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
shide bossay be kuma cewa komai ba dan wani iri yake ji aransa har ga Allah bayaso yaji ance za arabashi da ita har cikin ransa yake ji da ita bazai iya jurar rashinta akusa dashi ba dande Ammi tasa bakine kuma yasan in yaqara magana bazataji dadi ba za tace ya rainasu suna magana yana magana shiyasa kawai yayi shiru ransa duk babu dadi jikinsa duk yayi sanyi kamar ance anrabasa da ita baze qara ganinta ba har abada babu wanda be lura da yanda yanayin sa ya canza ba amma ba wanda yayi magana saboda sums ba yanda suka iya dole abi wannan hanyar itakadai ce mafita,
Ameesha ce itama da ta fahimci halin da yake ciki sai taqara damke hannun sa tare da leqa fuskar sa amma sai ya kawar da fusakarsa gefe ahankali ta furta yaya banza yayi da ita be amsaba taqara kiransa sai yadan juyo yakalleta sannan yaqara sauke idon sa tare da fara qoqarin janye hannun sa daga riqon da tayi masa amma sai yaji taqara damkewa taqi saki fuska adan bace yace sakarni mana ganin hakan yasa bata qara cewa komai ba tasakeshi kawai,
tashi yayi daga inda yake kusa da ita sai ya koma inda ya taso ya zauna tare da sunkuyar da kansa dan shikadai yasan me yake ji amma bayaso atafi da ita yafiso koda yaushe su kasance tare amma kawai sunzo zasu rabasu shikenan watakil ma ta manta dashi shi abunma da yafi tsaya masa arai shine zamansu guri daya da shettima ga yaga shima yana kula da ita yana tsoron abun da kanje yadawo a tsakanin su idan suka saba sosai soyayya zata iya shiga tsakanin su shikenan shi yayi dakon banza duk tsawon lokacin da yadauka akanta yanaso tafara sonshi amma yanzu wani zai juyar mata da tunani ta manta dashi jiyayi wani qaton abu yazo ya tokare masa magogaro yunqurawa yayi zai tashi daga wajen da niyar barin falon gaba daya amma sai yaji an dalatar dashi Ammi ce da duk tana kallon abun da yakeyi tasa hannu ta dakatar dashi kallon ta yayi da ido tayi masa alamun kar yatashi zama yayi be tashin ba,
Sam duk na lure dashi kuma duk yagane Inda ya dosa amma sai ya basar yace tare da dorawa da cewa yanzu dada ki dauko mana wayar sannan ahadawa wannan yarinyar kayan ta yanzu zamu wuce ina so muje mufara shirye shirye yana sane yafadi haka dan yaga halin da bossay zai shiga aikwa yana rufe baki bossay yace habade yanzu kubari a shiryata a tsanake mana daga nan zuwa sati daya basai ta komaba shima yana rufe baki sameer yace a'a yanzu zamu tafi meye amfanin bari har tsawon sati idan mutum in zaizo zai sanar dakaine ranar da zezo tun kafin ma su ankara da ita tunda yau tazo to yau zata bar sa bossay yace amma ya........Ammi ce ta daga masa hannu da cewa kai wai meyake damun kane ana magana kana cewa ga yanda za'ayi kafimu sanin yanda yakamata ne kai zama gayamana yanda zamuyi mu duk bamusan yanda yakamata ba to kashiga hankalin ka banason shirme I'm sorry yace kawai sannan ya tashi daga wajen ya wuce part din shi be kara tsayawa ko inaba sai akan gadon sa,
bawanda ya hanasa tashi duk suka zuba ido suna kallon ikon Allah kowa da abun da yake tunani akan wannan lamarin da suka fahimci ya shiga dadda ce ta miqe taje ta dauko musu wayar takawo masa Sam yakarba sannan yace kayan nata fa komawa tayi daman tunda sukazo bata bude suba suna ajiye dan haka zuwa tayi ta dauko musu ta kawo musu yana kawowa sam yamiqe yace mu tafi zan duba wayar anjima yanzu ina da uziri agida zamu qara tattaunawa zuwa gobe zan nemeku sannan wancan yaron ma agaya masa ina son ganin sa gobe dadda tace to shikenan Allah yakaimu amma ni yaushe zan koma gidan yace zan gaya miki yanzude ki zauna anan din tace to kutashi mutafi hajiyace ta mike sannan ta kalli Ameesha tace daughter mutafi ko miqewa tayi shettima ne yaje kusa da ita ya ruqo hannunta yace to mutafi dadda ce ta kalleta ganin gaba daya hankalin ta baya kansu inda tunanita yake daban dan ta fahimci ma batajin ma me akecewa tabata tayi tace shalelena ba magana ko sallama ma baza kimin ba haka zaki tafi kibarni sakin shettima tayi ta koma kusa da ita tare da rungumeta amma takasa cemata ko uffan kawai saikuma ga hawaye ya fara fitowa kan fuskarta rabata tayi da jikin ta sannan tasa hannu ta goge mata hawayen tace shikenan kije ai zan ringa zuwa muna gaisawa kinji ko ga waya kuma zamuna gaisawa Allah yayi miki albarka kije itama daddar kawai jurewa take yi amma hawayeni yake son zubo mata dan itama anata bangaren batason arabasun dande ba yanda zatayi ne shiyasa ta amince da hakan amma badanson ranta ba,
Shettima ne yaqara ruqo hannun ta suka yi hanyar waje sai hajiya abayan su sannan Sam abayansu har sunje bakin qofa zasu fita database da gaske tafiyar zasuyi kuma bossay be fito ba gashi basuyi sallama ba tasan kuma idan ta tafi bata neme saba batayi masa adalci ba tsayawa tayi cak da tafiyar datakeyi suma dakatawa sukayi suna kallon ta shettima be ya kalleta yace ya akayi ne bata tanka masa ba kawai sai ta kwace hannun ta daga riqon da yayi mata basu ankara ba kawai sukaga ta kwasa aguje duk tsayawa sukayi suna kallon ikon Allah gun da taga bossay ya nufa nan ta nufa aguje tana zuwa ta tura qofar dakin tashiga kwance tagansa kan gado yayi ruf da ciki ya kifa kansa tsaya wa tayi tana bin bayan sa da kallo qarasawa tayi gaban gadon amma har lokacin be motsaba duk da yaji shigowar mutum,
yayana ta kira sunan sa ahankali still de be motsaba duk da yana jinta kuma yagane itace, tsugun nawa tayi agabansa tasake kiran sunan sa tace yaya wai me yake damunka ne zan tafi baka fito munyi sallama ba ko baka da lafiya ne banza yayi da ita be tanka mata ba,
dan dukansa tayi abaya dan atunanin ta ko bacci yake,
dan motsawa yayi kadan sannan yace ni kirabu dani dan Allah kar ki takuran,
taji haushin maganar da yace dan haka kawai sai ta juya zata fita hartayi taku daya zata bar wajen taji ya ruqo hannun ta dakatawa tayi da tafiyar tare da juyowa tana kallon sa shima kallon ta yake, zubawa juna ido sukayi kowa yakasa janyewa daga kallon dan uwansa jawota yafara yi zuwa kansa..........✍
Kuyi hakuri ba yawa da babu gwanda ba dadi
[5/5, 10:10 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿7&8
Bismilah.......✍
*Ameesha & bossay*
"Suna kallon juna yanajanta ahankali zuwa jikin sa ahaka har ta fado jikin sa rungumeta yayi tsam ajikin sa zata kwace jikin daga garesa sai yarada mata akunne yace pls just a some minutes don't leave me yaqara rungumeta sosai kamar zai mayar da ita cikin jikin sa tunda taji hakan bata qara yunqurin tashi ba tunda yabukai hakan zata zauna ko wane lokaci zai dauka inde hakan zaisa ya kwantar da hankalin sa har suyi sallama kuma itama anata bangaren hakan sai yayi mata dadi saitaji batason su rabu din lamo tayi ajikin sa daga nan kuma bawanda yaqara magana acikin su shiru sukayi suna sauraron bugawar zuciyoyin junan su babu wanda yasake motsi kowa anasa bangaren da abun da yake kiyastawa aransa,
hannun sa yasaka abayanta yafara shafawa ahankali yana dan bubbuga bayan ta kamar me son rarrashin ta taji dadin hakan kuwa ba zato ba tsammani yaji saukar numfashin ta alamu hartayi bacci shiru yayi yana sauraron ta dayan hannun sa yasaka yayi mata cover tare da lumshe idon sa shima saboda yanayin yayi masa dadi besan lokacin da bacci yadauke sa a,