Sashe 124
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
duk yanda akaso fulani ta amsa laifin ƙin amsa tayi dan haka dole aka rabu da ita, sannan aka dawo kan Hajiya Sarah itama tazo tayi bayanin abun da yafaru yanda dai fulani ta faɗa bata ƙarya ta ko magana ɗaya ba,
aka tambaye ta dalilin yin hakan tace sharrin sheɗanne ayi haƙuri a yafemata,
atake aloƙacin papa yasa aka yanke musu hukunci gaba ɗayan su, yace akaisu ɗakin ƙasa aƙulle baci ba sha kuma baza afito dasu ba har sai angama binciko kowaye yayi sanadin barin gimbiya gidan,
daga nan papa ya kira baba da mama da kuma sabon ɗansu da basusan dashi ba aka haɗasu aka basu haƙuri,
ba ƙaramin kuka mama tasha ba jin yanda abun ya kasance aka rabata da ɗan ta batare da sanin taba yarda wane irin yana yi zata kasance shin zatayi farin cikine ko kuma baƙin ciki takasa tantance halin da take ciki babama dai saida ya zubda ƙwalla ahaka dai aka cigaba da rarrashin su da basu baki har sukayi haƙuri suka fawwalawa Allah suka karɓi ɗan su shima duk juriyar sa saida yayi kuka idan ya tuna irin zalinci da yasa akayiwa mahaifinsa shikam duk da arashin sanine yana jin bazai taɓa yafewa kansa ba akan wannan laifin da ya aikata da kansa yasa aka ringa azabatar da mahaifinsa harda ƙanwar sa ma da suka fito ciki ɗaya da ita yasa ancutar dasu cikin kukan da bai taɓa yiba tunda yake ya tsugunna har ƙasa ya bawa baba haƙuri tare da neman yafiyar sa saida ya ɗauki loƙaci mai yawa yana basu haƙuri har saida baba ya dakatar dashi tare da cewa ya yafe masa suniya da lahira yasan ai arashin sani yayi hakan shi kansa da ace yasani bazai taɓa aikata hakan ba dan haka yadain ganin kansa amai laifi,
maama ce ta fara magana tare da ƙara basu haƙuri abisa cutar dasu ɗin da akayi aka rabasu da ɗan su da kuma abun da akayiwa baba suma suka nemi da su faɗi hukuncin da suke so ayiwa su fulani, ana tambayar su sukace su babu wani abu da zasuce ayi mata taje ita da Allah Allah ya saka musu,
papa ya ɗora da cewa inason duk abun da kuke so kufaɗa tare da yi musu alƙawarin kulawar su ta dawo hannun su sannan kuma shi sarki Salahudden zaici gaba da zama agidan dan ya riga da yazama ɗan gida baza ataɓa korar sa ba saidai kawai yaga ma tashi daga matsayin sarki zai koma daidai da kowa part ɗin sama yana nan amatsayin nasa ba yaje yaci gaba da zama acan,
fafur Salahudden yabasu haƙuri yace shi bazai iya zama anan ba subarshi kawai ya koma wajen iyayen sa suci gaba da zama tare, da ƙyar aka bashi baki akace yayi haƙuri ya zauna domin zaicigaba da zama amatsayin ɗa agidan idan yace zaitafi kamar ya watsa musu ƙasa a idone, nan ma dai ƙin Amincewa yayi saida maama ta saka baki amaganar sannan tace tana roƙon papa da tana so suma su dawo nan da zama sai aware musu part ɗin su sai yaringa ganin su kullum idan hakan yayi masa saidai ina suma su baba ƙin amincewa sukayi saidai sun saka baki akan sun yarda shi yaci gaba da zama anan ɗin in yaso yaringa zuwa can inda suke,
da ƙyar dai akasamu ya amince shima saboda iyayen sa, saboda yanaso yafara yi musu biyayya tunda har suka nuna suna son ya zauna ɗin zaizauna kawai saboda su ammafa kusan kullum yana tare dasu acan bacci ne kawai zai ringa shigowa dashi gidan abun da yabarwa zuciyar sa kenan,
ataƙaice👌........ daga nan aka gama duk wani abu da za'ayi mai magana yayi magana su fulani kuma aka fita dasu amma saida ƙyar dan meer bai barta hakannan ba saida yasan yanda zaiyi yayi mata wani dukan gwaggo ma ta ƙara da nata ba ita kaɗai bana har hajiya Sarah itama saida ta samu nata kason na dukan sannan aka kwace su da ƙyar aka fita dasu daga fadar,
nan dai guri ya kacame da surutu kowa na fitar da abun dake bakin sa ga ɗan uwansa,
can na hango su saleem da shettiman da bossay da kuma sam suma suna tattaunawa akan yanda wannan abun yakasance tare da jajantawa saleem bisa abun da akayiwa mahaifinsa da taya sa murnar samun yaya,
Azeema ma suna tare da Ameesha suna taya juna murna,
Hajiya dadda ma har tasaki jikin ta itama akan farko da gaba ɗaya tayi shiru kamar babu ita agun saboda jikin ta ba ƙaramin sanyi yayi ba da jin labarin nan da taga yafi ƙarfin kanta, sannan ta shiga taya jikarta murna da bayyanar ahalin ta har ƙwalla ta zubar na farin ciki da kuma ta tuna da mijin ta Malama da ƴarta da tamutu da Sameer da ta ɗaukesa tamkar ɗan cikin ta saitaji jikin ta yakuma yin sanyi,
su ummy ma baki har kunne idan ta kalle ta taga wai yau itace cikin dangin mijin ta abun yana mata daɗi Musamman idan ta tuna zataje ƙasarta ta ta nunawa mahaifin ta dangin mijin ta kamar yanda yayi fushi da ita yace har sai ta kawo su to yanzu loƙaci yayi zasu shirya da mahaifin ta loƙacin da zata ringa nufar gidan su koda yaushe batare da taji farga bar haɗuwa da mahaifin ta ba gaskiya yau ta tsinci kanta cikin farin cikin da ta daɗe batayi irin saba,
su Hajiyar shettiman ma da su Ammi kowa yayi mamaki yanda komai yakasance haka da kuma taya su farin cikin haɗuwa da junan su.....,
hakadai kowa yayi abun da yakeso agun anataya juna farin ciki wasu kuma baƙin ciki kowadai da kalar yanda ya fahimci maganganun wasu kuma hukuncin da akayiwa su fulani baiyi musu ba sam wasu kuma basuji daɗi ba masoyan ta kenan,
Allah sarki bawan Allah hamza da babu wanda yake bi ta kansa yana zaune guri guda ya haɗa kai da gwiwa yana faman zubar da hawaye batare da kowa ya lura dashi ba shi kaɗai yasan halin da yake ciki na damuwa yayi da nasanin kasancewar sa ɗaya daga cikin masu iyaye masu halin mahaifiyar sa baitaɓa sanin haka mahaifiyar sa take ba anya ma kuwa ita ta haifeshi ahikaɗai sai tunanen tunanen yake bashi da wanda zai rarrashe shi sai yaji ya tsani kansa dama duniyar gaba ɗaya ji yake inama ya mutu agun ya hutawa ransa......,
sam ne yafara lura dashi dan haka yayi saurin yi masa magana tare da sanar da papa shi dan ganin anmanta dashi, anan shima dai aka bashi haƙuri tare da jansa jiki da kwantar masa da hankali duk da mahaifiyar sace ta aikata hakan amma saboda halinsa na gari yasa babu wanda ya nuna masa hantara ko kuma nuna jin haushinsa akan abun da mahaifiyar sa tayi hasalima haka akace laifin wani ai ba ya shafar wani dan baka ya kwantar da hankalin sa daga yanzu shima yadawo ɗan gida ya zaɓi inda yake so ya zauna dan badan ta sanadin saba da baza ataɓa sanin sirrin dake ɓoye ba, haka sukai tayi masa basu rabu dashi ba har saida sukaga yaɗan saki jiki dasu kaɗan duk dade sunsan taci na ciki bazai taɓa mantawa ba amma dai yaɗan sake ba kamar ɗazu ba........,
daga nan kuma suna cikin fadar papa ya bada umarnin aje agyarawa gimbiya sabreena ɓangaren ta saboda tunda ta mutu babu wanda akasaka aciki an ƙulle sa kawai amma wasu loƙutan akan shiga aduba sa sannan a gyarashi tsaf kamar da wanda yake kwana aciki,
dan da nan kwa akaje aka rufar masa da masu gyara aka gyarashi tsaf aɗan ƙanƙanan loƙaci komai yazama ready me shigar sa kawai yake jira,
su mamma da babama sukayi sallama da su suka tafi saida banda Azeema, Azeema tunda suka haɗu da Ameesha suka manne cike da kewar junan su hakan yasa su baba suka barta Salahudden ma zai bisu aka dakatar dashi akan yabari komai yaɗan fara daidaita kafin yayi shiri na musamman dashi da iyalen sa harma da su papa duk sai suje tare aƙara fahimtar juna,
basu daɗe ba suka wuce gida tare da ƙyautar kuɗaɗe masu yawa da papa yasa aka basu, tare da bada mota da fadawa suyi musu rakiya har gida,
daganan kuma zama yaƙare akan sai an ƙara yin zama nagaba an tattauna akan yanda za aɓullowa al'amari wajen zaƙulu mugayen, sannan akace gimbiya ta koma part ɗin ta tare da su dadda da Ameesha, Abu kuma shima aka gyara masa wani part ɗin inda zasu zauna kafin asan abunyi dan ba nan yakamata ya zauna ba dole abashi waje ƙawatacce amatsayin sa na ɗan sarki guda kuma ana tunanin zai zama sarki tunda yanzu kan kujerar babu kowa amma dai kafin ya hau sai anfara daidaita komai domin yanzu ba wannanne akan gaba ba,
sannan anjinjinawa su bossay kan namijin ƙoƙarin da sukayi wajen taimakawa su Ameesha sananna akace ayau suje su ɗauko mutanen da suka kama su dawo dasu cikin masarautar sai aci gaba da tuhumar su anan,
su Hajiya ma da Ammi tun agurin sukayi sallama dasu suka tafi gida saidai fa duk wannan abun da akayi babu wanda yace mahaifin bossay shi ya buge ta da motar sun rufe abu kuma daman maama ce ta gargaɗesu akan hakan tunkan ayi zaman dan haka har akayi aka tashi babu wanda yasan da wannan maganar har suka tafi,