Sashe 5
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan su Ameesha sun kammala makarantar su ta primary zasu shiga secondary sai nace ita tadena zuwa sai nasamu kudi saboda makarantar da tsada sosai kuma bana so nasakata ina biya afara zargina akan wayake bani kudin da nake biya mata shiyasa nace ta dakata kafin inyi tunani insamo mafita amma yarinya sai tasakamin kuka saboda tana mugun son karatu nayi nayi tayi hakuri akan banda kudi amma ita bata fahimtaba saboda bata cikakken hankali akwai yarinta akanta haka kullum sai tasakani agaba da kuka ita sai nasaka ta makaran ta gashi Azeema zata wuce ta tun ina kulata ina rarrashin ta har nadena,
Wataran ina zaune kwatsam ta shigo da gudun tana ta faman sakin murmushi take har saida na tambaye ta lafiya tace albishirina nace mata goro tace ai tasamu aiki zata ringayin wanke wanke ana biyan ta kuma matar gidan tace ma zatana biya mata kudin makaran ta ko nawane raina yabaci dajin batunta sai nace ba inda zata aikatau tace meyasa nace kawai saboda ta kare mutuncin ta wasu basu da mutunci ko kadan gwara ta zauna batayi karatun ba inde sai tayi aiki a qarqashin wani to bazata taba karatun ba sosai tayi kuka da har saida ta kwana ta tashi bata dawo daidai ba ganin hakan yasa na shiga rarrashin ta na bata hakuri akan in sha Allah zan saka ta da kudina tabari sai na tara sai tafara zuwa tace to kawai amma bawai dan ta hakura ba tundaga ranar sai naga ta canza bata da walwala kullum tana cikin kunci ganin hakan yasa kawai na yanke shawarar gwara kawai inbarta tundade har zuwa lokacin bansamu kudin ba kuma bana son na taba wani abun daga abun mahaifinta gashi kuma yagayamin insaka ta makaranta tasamu ilimi sosai hakanne yasa kawai nasame ta nace nabarta taje tafara amma duk sanda nasamu kudi zata dena zuwa ranar naga murna kamar me tundaga nan tafara aiki a wani gida makotanmu kuma suna biya mata kudin makarantar da duk wani abu da ake bukata suna biya mata bata da matsalar a bangaren karatun ta saidai tana fuskan tar takura abangaren matar gidan da kuma yarinyar gidan basu da mutunci har dukan tama sunayi amma ita bata jin hakan burinta kawai karatun ta inde zasu biya mata bata damuwa da dukansu ko zagin da cin mutuncin ba irin wanda basa mata tun tana boye min har nafara fahimta kuma nayi nayi ta dena amma batajin magana saboda taurin kanta abun da sukayi mata na aarshene yasa nace baza ta qara zuwa ba shine kuma sanadin haduwar su da Aliyu saboda matar da ze aura agidan take yana zuwa gidan anan suka saba da Ameesha har takai ga yasan abun da take fuskanta agidan shiyasa yace inbashi zai dauke ta ta komo hannun sa ta dawo gidan su da zama ni kuma nace bazan basa ba saboda banyarda dashi ba a lokacin saida nagade da gaske yake har yaje ya taho da mahaifiyar sa kuma naga nasanta ta taba taimakona shiyasa kawai na amince dasu akan zamu bisu,
Ranar da zamu tafi itace ranar da mutanan suka sake dawowa wajena akan sun gane yarinyar wajena yar sameer ce bansan wayaga ya musuba bansan ya akai suka gane ba nabasu hakuri akan su rabu da ita zan basu duk abun da sukeso amma basu ji hartakai ga sunyi mata abun da yayi sanadin kwanciyar ta a asibitin ku taqarasa fada tare da nuna su da yatsa sannan tace to kunde ji ko mu suwaye kuma mahaifin Ameesha yana raye mijina kuma bansani ba yana raye ko baya raye takaddu kuma da koman sa da ya mallaka har yanzu suna gurina
basu samu damar karba ba kuma basu dena bibiyata ba nasan yanzu haka basu san Ameesha na raye ba sundauka ta mutu bansan me muka tsare musu ba haryanzu kuma bangane suwaye ba saidai tunda gaku kinji sai muhadu ku taimaka min mugano ko suwaye Amma sai munyi ahankali sai munbi kmai a sannu saboda ba qaramin shirine da suba kuma abun lurar ma ba mutum daya bane suma duk yan aikene a kwai wanda yake sakasu amma gano ko waye ba qaramin aiki bane sai munshirya muma shiri ba dan qarami ba shiru tayi tana jiran jin amsarsu,
Amma shiru falon ya dauka babu wanda yabiya budar baki yayi magana kowa da abun da yake sakawa da yanda zasu bollowa lamarin da tunanin suma gabadaya ya dauke basu san wane irin tunani zasuyi ba akan wannan lamarin da suke jinsa kamar almara kamar ta tsuniya shiru bakajin qarar komai sai kukan Ameesha da take jikin Ammi a kwance tana faman shashshekar kuka kamar ranta zai fita tunda aka fara bada labarin take kuka dan wasu magangnun ma sama sama take jinsu bakomai take fahimta ba dan tayi alaqawarin ko kowa be tsaya mata ba sai ta dauke fansa da kanta da hannun ta duk wanda da sa hannunsa aka kashe mata mahaifiya sannan ake azabatar da mahaifinta baza ta barsba da halin da aka jefa rayuwarta da ta sauran bayin Allah da basuji ba basu gani ba bazata taba yafe musu ba kuma saita dauki fansa akai da kanta wannan alqawari ta daukarwa kanta.........
Finally yaude dadda tagama bada labari yanzu wasa zai fara da zafi zafi kowa sai ya gyara zama dan ganin yanda za afara wasan
[4/27, 9:12 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿5&6
Bismilah.......✍
____________*AZEEMA*
Ganin duk sun zuba mata ido yasa tayi saurin sunnar da kanta qasa tana wasa da yatsun hannun ta wani bafade ya daka mata tsawa da cewa ke zonan dan ubanki daga ina kike wacece ke jiki ma kyarma ta daga qafa da kyar amma sai taji takasa tafiya saida ya qara dakama ta wata tsawar bata san lokacin da ta qaraso gurin sa ba zubewa tayi a wajen sai kawai ta fashe da kuka shide sarki tare da wasu mutanen har sunyi gaba saura mutum biyu awajen,
cikin kuka tace dan Allah kuyi hamuri ni marainiya ce iyayena duk sun mutu shine nazo nan ataimakamin daya yace to waya baki iznin shigowa ko ance miki nan gidan mabarata ne kai ta girgiza musu tare da cewa a'a ammade na tambaya na shigo me gadi ne yace inzo abani abinci yau kwana na biyu banci komai ba sai ruwa nake shi dan karku koreni ku taimaka min kumin rai bani da inda zan iya zuwa neman taimako da ya wuce nan wanine ya daga hannu zai kifa mata mari akayi saurin dakatar dashi tsayawa yayi tare da juyawa danganin me maganar duk dade daman yagane muryar Amma ce (maman 'yan biyu) itace ta qaraso wajen tace me nake gani haka wannan 'yar yarinyar zaka daka tafada tare da saka hannu ta dago da Azeema tsaye tace yarib me yake tafe dake nanmade cike da kuka tayi mata bayanin abun da yakawota bayan Amma nagama jin labarin nata sai tacewa muta nan suje kawai suka juya sukatafi itakuma sai tace to ya isa haka share hawayen ki zan taimaka miki kinzo inda ake taimako zo muje tafada tare da ruqon hannun ta suka fara tafiya,
ran Azeema fari tas dan ji take kamar ta kama tsalle awajen saboda murna da kyar take iya riqe murmushin da yakeson kwace mata dadi be gama cika ta ba saida ta ganta acikin falon Amma anzaunar da ita akan kujera wani irin farin cike ne yasake lullubeta wanda duk son dannewar ta idan ka qura mata ido sai ka fahimci tana cikin farin ciki bayan ta zaunar da ita sai takira wata jakadiya tace ga wannan yarinyar nan kije da ita dakinki tayi wanka kisa ma mata kayan da zata saka sannan kibata abinci taci ta qoshi sai ki kawo min ita zamuyi magana da sauri jakadiyar ta amsa da to tare da cewa Azeema tazo su tafi tashi tayi tabi bayan ta suka bi wata hanya suka bar falon,