Sashe 9
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*AMEESHA*
da gudu ta tashi daga kan Ammi ta koma wajen dadda tana zuwa ta rungume ta tare da fashewa da wani kukan cikin kuka tace dadda kiyi hakuri da irin abubuwan danayi miki ashe haka kisha wahala akan iyayena da kuma ni kaina rashin sani yasa har nake yi miki wasu abubuwan dan Allah ki yafe min duk abun da nayi miki bazan qaraba shafa bayanta tayi tare da cewa ya isa haka ni baki min komai ba hasalima ni yakamata in baki hakuri tunda duk ni ce silar dayasa har suka kusan kashe ki baniya yin komai ba akai a'a dadda karma kice haka duk wani qoqari kinyi akaina kuma kina kan yi hannu dadda tasa ta raba ta da jikin ta sannan ta share mata hawayen ta kana tace ya isa haka ki manta da komai yanzu nasamu in tayi in sha Allahu zaki ga mahaifin ki duk inda yake zamu nemo miki shi adaina yi miki gorin mahaifi ko kai ta daga mata tare da cewa dadda to yaushe zan ganshi wlh harna matsu inganshi ashede ina da uba ake cemin bani dashi aikwa yana dawowa gareni zanje innunawa aunty Rasheeda da mom suganshi sudena zagina dadda tace kwarai kuwa shalelena daga lokacin ba wanda zai qara zaginki akan uba saboda naki ubanma yafi na wasu,
ganin de alamaun sun mantama da zaman si agun yasa hajiya yin gyaran murya batare da tace komai ba dagowa sukayi gaba dayan su suna fuskan tar su Ameesha ce ta kalli bossay tace yaya bossay ai zaka kaini wajen aunty Rasheeda ingaya mata ina da mahaifi ko mahaifita kuma tarasu tun ina qarama tana qarasa maganar kuma sai jikin ta yaqara yin sanyi tunawa da yanzufa bata da uwa kenan ita marainiya ce kula da hakan da bossay yayi ne yasa yayi saurin tashi daga inda yake yakoma kusa da ita yazauna tare da ruqo hannun ta sannan yace karki qara yin kuka yanzu bakiga nan gurin gaba daya iyayen ki bane dukan su zasu daukeki kamar 'yar cikin su daga yanzu baza ki qara neman wani abu kirasa ba uwa sai wacce kika zabama gasunan ga kuma daddar ki akusa dake itama tamkar uwa take kula dake dan haka karki qarajin ba dadi agame da mahaifiyar ki kiyi mata addu'a kawai kinji meesha na kai ta daga masa tare da dan qaqaro murmushin yake da iyakacin sa kan labba ahakanli tana kallonsa tace thanks shima murmushin ya mayar mata zai qara magana kenan Ammi tayi sairin katsesu da cewa yanzude komai ya kusan zuwa qarshe kamata yayi mu tattauna akan yanda za abullowa al'amarin ko bahaka ba hajiya, hajiya tace eh hakane gwara asan abunyi yanzu ku yakuke ganin za ayi duk kunyi shiru ba wanda yace komai tafada tana kallon su shettima shiru sukayi sai daga bisani sannan shettima yace hajiya ni wlh bansan ma mezan ceba dan wlh kaina yagama daurewa gabadaya akan wannan lamarin tace yama kunce tunda kukazo kuka tambaya aka baku labari ai dole ku tsaya tsayin daka ganin komai ya daidaita tunda kune maza daman mace bazata iya ba dole saida namiji aciki tana kaiwa qarahen maganar ta maida kanta kan SAM da yayi zurfi cikin tunani dan hankalin sama gaba daya ba akansu yake ba saida hajiya ta tabashi tace to kai kuma fa me zakace akan wannan labarin ya kake ganin za ayi dan girgiza kansa yayi tare da maida hankalin sa gareta sannan yace tunanin da nakeyi kenan inason yin dogon nazari akan maganganun ta kubamu lokaci zamuyi shawara muga ta ina yakamata mufara Ammi tace to hakan ma yayi daman dole sai anyi dogon nazari akai hajiya tace hakane wlh abunne duk wani iri danni labarin ma ba komai na fahimta ba kafin ingama tantance wannan sai inji wani abun da yafi nabaya abunde sai ahankali ,
Sam ne yace kar kudamu kubar komai a hannun mu zamuyi komai maida dubansa yayi ga dadda da itama hankalin ta na kansu sannan yace yauwa dada kike ko dady hararar sa tayi tace kaifa matsalata daki kenan naga alamar baza mushirya dakaiba ka rainani wlh to kairani da hadizatu na kawai kai tsaye da ka tsaya kana lalata min suna yanzu inbanda abu irin naka ina sunan dadda yayi kama da dada ko dady kanade sane kawai daman dan kasani magana ne shiyasa kafadi haka to ka kyauta banza yayi da ita be tanka mata ba saida yaji tayi shiru sannan yace what ever de ni banda lokacinki kinajina tambayoyi zan miki tace to inajinka dan ta fahimci kamar yana da miskilanci be fiya zama ana jayayyar magana dashi ba.........✍
[4/29, 10:18 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿5&6
Bismilah.......✍
*SAM*
"Tambayar dazan miki yanzu zaki iya gane fuskokin mutanen da suke zuwa wajen ki sannan kuma zaki iya kaimu zaki iya kaimu wajen da yake aiki acan garin da duk wani wanda kikasan yana mu'amala dashi tace eh to nasande wasu amma bansan wasuba jinjina kai yayi sannan yace good amma abangaren kasuwancinsa da yake zuwa kasuwa bashida wani wanda sukafi kusa dashi sosai da har zai iyasanin wani sirrin nashi da har tace babu sai kuma tayi saurin cewa na tuna da akwai wani mutum da yake kulama sa da shagon sa kuma gaskiya bantaba ganinsa ba yanade bamu labarin gaskiya sa da mutuncin sa kuma yace babban mutum ne dan ya girme sa ma bashida kowa yana neman taimako kuma yaga yana da zuciyar nema Kullum zama gansa akasuwar yana dako ko wani aiki idan yayi abiyasa yasiyi abinci shiyasa ya tausaya masa yake basa aiki yana biyansa daga baya kuma sai yazama me kular masa da shagon abunde danasani gane dashi kenan amma bansani ba watakil malam yasanshi nide bansan shiba kuma jinjina kai yasake yi sannan yace shikenan kishirya zamuje can garin gobe zamu fara bincike dadda ta dan gyara zama tace idan muka je tare idon su nakaina dole zasu canza shiri idan suka fahimci tare da wasu nake nide ga shawarata yanda nake gani sai yafi mana sauqi shine ni inkoma gidan dana baro inzauna nasan zasu dawo nema na sannan kuma ina da wayar wani daga cikin su ranar da sukazo na qarshe wani ya ajiyeta akan kayan mu nikuma sai na faki ido na turata qasan wani waje kuma da suka gama dukan Ameesha sai yamanata be neme taba nima namanta da ita saida ga baya naje na dauko yanzu haka tana gurina,
shettima mane yace ai wannan ma kadai ya isa yasa akamasu da kinsan da wannan kikatsaya daukota kawai ai basai kinje gidan da zama ba kiyi zamanki anan ko mutum daya aka kama sai ankama gabadayan su yakarasa fada fusakarsa dauke da murmushi dan ayaji dadin abun da tace ta kawo musu hanya me sauke wajen binciken su ,
Sam ne yace a'a dole sai ta koma gidan da zama tahaka ne zaisa sugane ita kadaice wannan yarinyar ta mutu sannan kuma zasu koma wajen ta idan sukaji ankira daya daga cikin zasu dawo wajen ta mukuma zamu hadata da mai kula da ita duk ranar da yaga sunzo sai yayi gaggawar sanar damu sai azo akamasu inba haka ba to zasudawo cikin gidan nan da binciken su daga nan su gano yarinyar bata mutu ba dukan su na'am sukayi da baya ninsa hajiya tace wannan tunanine me kyau hakan ma yakamata ayi amma ina ne man wata alfarma ni abani yarinyar intafi da ita gidana ta yanda bazasu gano inda take ba ko ya kuka ce Bossay ne yafara cewa ai anan ma baza susan tana nan ba ni zan kula da ita kamar yanda nayi niyya tun farko dan haka dan Allah kuyi hakuri kubarmin ita banason tayi nisa dani shiru sukayi ba wanda yayi magana saida ga bisani Sam da yagama qare musu kallo daga shi har itadin da suke riqe da hannun juna janye idon sa yayi sannan yace a'a kabarta sutafi da ita hakan sai yafi kwanciyar hankali tunda kai kaga yanzu akawai wanda yasanka dan haka bakasan waye ba watakil ma yazo har cikin gidan taganta alhalin kuma baka san shibane kuma baza ka taba kawowa shine ba tunda yace nakusan kusan kane ina ganin tafiyar tata shiyafi dacewa,
Ammi ta dora dacewa hakane kuma gwara ta koma din zaman ta anan da matsala bamusan waye zaizo ba tunda bama zargin kowa zai iya shigowar bamusan shibane kuma dole su hadu dan haka nima na goyi bayan hakan hajiya,