Sashe 88
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shettima buga kofar yashiga jin da gaskede ya kulle yayi tsayawa yayi awajen yana kara kunne ko zaijiyo muryar sa amma ba abun da yake jiyowa,
sam yana shiga dakin ya koma kan gado ya zauna yayi shiru yana cigaba da sauraron kukan nata baice mata komai ba harsaida ta dan tsagaita da kukan sannan tace hell cikin muryar kuka,
kasa amsa mata yayi saida takara magana sannan yace wa mai magana banda wannan number kuma ankira anata kuka wacece?
cikin kukan tace nice,
"ke wa?
"sumayya" tabashi amsa tana shirin fashewa da wani kuka yayi saurin da katar da ita yace ya akai?
"tace tunjiya nake kiran wayarka bata shiga yauma haka kuma kace ajiya zaka dawo min da mahaifina amma bangan shiba dan Allah ka taimaka kadawo min dashi shikadai ne gata na aduniyar nan kar ka cutar min dashi tana gama maganar ta fashe da wani kukan kuka biyu ne ya hadar mata ga na rashin mahaifimta ga kuma matar da tayi mata duka da safe dan bata tashi da wuri tayi aiki ba,
shiru yayi na dan dakiku sannan ya bude baki zaiyi magana yajiyo ta wayar kamar anamata magana zagi yaji ana kutuntuma mata cikin kuka ta shiga bawa matar hakuri bata gama bada hakurin ba yaji tass ankwashe ta da mari runtse idonsa yayi kamar shi aka mara haka yaji marin acikin ransa kasa magana yayi yana cigaba da sauraron fadan da waccen matar take mata ta kara marinta duk yanajiyo sai kuna can yaji yadena ji sai ihunta da yake ji kasa kasa kashe wayar yayi saboda wani irin abu da yaringa ji yana taso masa daga kasan zuciyar sa yana tunani to wace wannan me dukan nata anya kuwa mahaifiyar tace tunawa yayi tana cemishi shikadai ne gatan ta to anya kwa ba mahaifiyar ta tarasa ba waccen kuma take cutar da ita tsaye yatashi yafara zagaya dakin yana tunani yanajjn ransa namasa ba dadi,
saida yabada kamar minti goma sannan ya dauki wayar sa yakira number da ta kirashi ga mamakin sa sai yajita akashe kara gwadawa yayi amma ana cewa switch up saida yakira wajen sau goma bata shiga ba sai kawai ya mayar da wayar aljihu ya dauki key din motar da zai fita da ita yasa shi shima a aljihu saboda bayaso su bossay sugani suce zasu bishi ko su tambaye sa ina zashi shiyasa yasaka komai a aljihu tare da shga bandaki dan ya wanke fuskar sa kar suga alamun damuwa agareshi suyi tunanin wani abun..
"Shettima dake tsaye har yanzu yanaso yajiyo abun da sam keyi amma bai ji komai ba kawai yajuya tare da yin kwafa ya juya ya koma falon bahaka yaso ba yaso yaji kodawa yake wayar amma yayi masa haka hmm zai zaka fito ne kasame shi yayi maganar yana zama akan kujera,
jin maganar shettima yasa bossay ya bude idon sa dakana gani kasan akwai dam uwa atattare dashi,
"bossay yakalli shettima yace ya naga kadawo har angama wayar ne,
"hmmm rabu da dan iskan ya rufe dakin munafuki sai yafito kaga yanayiwa mutane zare zaren ido da hade rai shi adole kar ace wani abun kuma wallahi sai mun fada hakan ma ai ba tsira yayi ba yagama yafito ya sameni anan,
dan murmushi bossay yayi yace to yanzu sai kaga laifin sa naga kai nakama yafi nasa yanzu fa kazo ka shige daki da yarinyar mutane baka gayawa kowa ba kukaje kuka dade adaki kuka fito kuma kaki fadar komai shine yanzu kai kake so kaji tasa hirar da zaiyi,
"kai manta da wannan ni ai ba budurwa ta bace shikam nasan budurwa ce kasan ma ni wacce nake zargi?
bossay yace "a'a
shettima harda gyara zama yana kallon bossay da kyau sannan yace wallahi ina tunanin wannan yarinyar ce da mukaje gidan su wacce muka kama mahaifin ta,
bossay yayi dariya yace ai babu watakil ma amaganar ka itace idan ba itaba wace macence zata kirasa tunda kace bashida budurwa baya kula mata kuma nima naga alamun hakan kaga kwa waccen daga haduwa da ita mukaga sauyi saidai muyi musu fatan alkhairi,
Gaskiya de kam hmmm wai nake shiga yayi sauri ya kulle ni abun harma mamaki yaban wai sam ne yau dakansa yake daga wayar mace tare da barin wajen tunda muke dashi ko baitaba boyemin wani abu ba ko kuma yakasa yin abu gabana komeye agabana yake bayajin kunya bayajin tsoro amma yau gashi Allah yanunamin karshen abun gasky wannan wabun dole inyi mamakin sa,
ah kadan ma kagani bade mace ce ba zata sauya sa fiye da yanda kake tunani kaima bagashi nan ta canza ka ba kaki gaya masa shiyasa shima yayi maka haka, yana gama fadar haka ya dan matso da fuskarsa wajen shettima sannan yayi kasa kasa da murya yace yauwa yanzu bayanan ni gaya min abun da yafaru dan fa har ihunta najiyo tana cewa wayyo mama na kuma daga jin ihun ni nasan na menene dan haka dan gaya min bazan fadawa kowa ba wallahi,
fulon dake gefe shettima ya dauka yajefa masa yace to muna fuki dan iska ashe kunnuwan ku yana kaina to bazakaji ba yara basa jin irin wannan maganar kabari duk sanda ka girma zan fada maka abun da yafaru,
rike filon bossay yayi yana dariya yace au nine ma yaron naka kasande da nayi auren wuri da tuni na ajiye yara kusan biyar yanzu amma zaka cemin yaro nade san ba abun da zaka nuna min da bandashi,
suna cikin haka saiga sameer nan yafito daga dakin fuskar sa adaure yazo zaiyi hanyar waje shettima yayi saurin dakatar dashi da cewa alaramma ina zuwa haka ba sanarwa kuma meye na daure fuskar dama kasaketa kafi kyan gani dan mude kasan ba tsoron ka zamuji ba, gwanda ma kadena wannann abun duk abun mutum yanzu munsan kowaye shi da kuma abun da yake aikatawa adena yimana wata fusfusga ana cin magani,
juyowa sameer yayi tare da cilla masa dakuwa yace fuck u wallahi kafita daga idona naga alamar yan kwanakin nan raini yafara shiga tsakanin mu ko to wallahi kabini ahankali kasanni sarai banda mutunci kar kabari inkulla takun saka dakai bazakaji ta dadi ba dan haka kafita aharkata sai mu zauna lafiya,
"inna ƙi mai zai faru ko zan dakune inzaka iya dukana kuma bismillah ga jiki ga tsoka ga kuma fata kadaki inda yayi maka saurayi mijin yan mata,
hmmm zakayi bayani ne ni yanzu bani da lokacin ka ina da abunyj agabana zan fita amma ba dadewa zanyi ba,
cike da tsokana shettima yakara cewa ah daman ina kato dani ina za aban lokaci daman lokacinka ai banawa bane nata ne dan haka aje abata lokacin ta nima dakwai inda zanje abani nawa lokacin,
bossay yace banda wanda aka baka dazu sai ankara baka wani yanzu yakamata kabarta ta huta ai ko na mamajo kazamane bamu sani ba,
dariya suka saka gaba dayan su dan har sam saida yadan dara yana girgiza kai yace ni kunga tafiyata sai nadawo yajuya zai fita bossay yayi saurin cewa uhm naceba dan Allah idan hanya ce muje kasauke ni agida daman nima yanzu nake tunanin inje indawo ka ajiye ni inyaso sai indawo idan kadawo sai kayi min waya,
sameer yace to muje amma fa bazan kaika har gida ko kuma muje sai driver yakai ka kawai ma basai ka wahalar dani ba,
bossay ya nike tsaye yace to hakan ma yayi nagode muje,
shettima ma tashi yayi yace to nikuma fa waye zai maidani gida ko ni bamu da gida da duk kuke so kutafi ku barni anan,
hararar sa sameer yayj sannan yace bamu sani ba bazamu tafi dakai ba wallahi kayi zaman ka anan sai ka kirata ku dora daga inda kuka tsaya yan iska kawai,,
dariya shettima yayi yace wai dan Allah ku mai kuke tunani munyi da yarinyar nan nifa babu abun da nayi mata wallahi kuma dena tunanin wani abun yafaru babu abun da yafaru kawaidai wata yar magana mukayi da ita,
"Sameer yace kaide kasani can ta matse muku kai da ita sai kafadawa wanda baisan halin ka muje kai in kuma zaka tsaya kaci gaba da jin karyar da yane zubowa to sai kataho yana kaiwa nan yafita daga falon da sauri bossay yabi bayan shima shettima yabi su yana dan murmushi dan shi mamakin su yake su duk atunanin wani abun sukayi da suka shiga dakin...,
akusan tare suka karaso falon fulani suna fitowa Azeema ma na fitowa daga kitchen tana ganin su ta koma ciki da sauri ta rufe kofar tana sauke numfashi,
sam ne yaja tsaki yace munafuka sai yanzu zakiji kunyar lokacin da kika zo kika wuce mu kika shige har uwar daki bakiji kunyaba sai yanzu,
to ina ruwanka da ita shishshigi to tayi din me ruwan wani aciki,
"Babu " sam yabasa amsa yaci gaba da tafiyar sa,
har suka karaso wajen motar babu wanda ya kara yiwa kowa magana saida sukazo gurin drivern sameer ya karaso wajen sai sameer yagaya masa yakai bossay gida ya kalli shettima yace kai kuma ga motar kanan daman baka dauka ba sai ka tafi gidan ku da ita,
"ai basai kamin gorin gida ba amma de ba inda zani da motata ataka zamu tafi tare muje mu dawo ni ba gidan da zani raka ka zanyi duk inda zaka,
"baka da hankali naga alamar wannan yarinya tafara saka abun da ba daidai ba tunda kafito ka ishi mutane da surutu ka damemu daga kace wannan sai kace wancen to wallahi ba inda zani dakai malam kawuce ka shiga motar ka katafi gidan ku inkuma baza ka tafi ba ka koma ciki kajira indawo kazabi wanda yayi maka daman nasan so kake mutafi ka koma gurin ta to ga damanan munbaka ka koma ciki dan Allah nasan abunne yake cinka kake neman zaucewa akan mutane to mu bamu da maganin abun kaje tayi maka magani,