← Book details Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 139

Sashe 63

Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

atare suka bi bayanta gaba ɗaya suna zuwa suka shiga tambayar me yasata kuka kawai hawayen ta ta goge sannan ta girgiza musu da ƙyar tace mutafi dan Allah tafaɗa batare da alamar wasa a fuskar ta ba yanda tayi maganar dole yasaka duk wanda yaji yayi abun da tafaɗa batare da sun ƙara tanka mata ba kowa ya shiga inda yake suka rufe ƙofar, daidai loƙacin kuma sam yaƙaraso gaban motar tasu suna ganin sa tacikin glass ɗin amma sai maama tace muje kawai karku saurare sa daman meer haushin shi yake ji dan haka yatayar da motar yajata da ƙarfi badan sam yayi saurin matsawa ba da ta kansa zaibi.... tsaye yayi agun yakasa motsawa yana faman bin motar da kallo har ta ɓace ma ganin sa...
sannan yadawo hankalin sa dasauri yakoma wajen su shettima da suka zama ƴan kallo agun,
da sauri ya buɗe gaban motar yashiga sannan yace kuyi sauri binsu zamuyi kar mubari su ɓace mana da sauri suma suka shiga shettima nacewa amma kasan zamu bisun ka tsaya har suka bace bai saurare sa ba suna shiga yana motar a 360 yabi inda yaga sunyi addu'a yake kawai Allah yasa yakamosu to mumade zamu tayaka da addu'ar dan kamosu saidai addu'ar amma da kamar wuya.......✍️✍️✍️✍️

                   💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
     👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
       by(ster lady)

*2,GIDAN AUNTY*
       by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
      by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
      by(mrs bbk)

*5,YA FITA ZAKKA*
       by(mum Sayyid)

[6/20, 7:46 PM] #momyn twins#:   ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

   💖*the talent troupe writer's*💖

                 *Book 2*

    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                        🅿️61&62

✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨

✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨

Bismilah............✍️

   suna shiga yaja motar a 360 yabi inda yaga sunyi addu'a yake kawai Allah yasa yakamosu to mumade zamu tayaka da addu'ar dan kamosu saidai addu'ar amma da kamar wuya.......
anan muka tsaya yanzu kuwa zamu ci gaba sunana Ahmad isah shirin nan dakan ilimantar ya nishaɗantar da masu sauraro😂😂😂😂😂😂😜raidangi goro sabon shirinmu na radio📻 (ina masu jin rai dangin goro ga wata Ahmad isah ɗin💃💃😜😂)

    "sosai yake kwarara gudu dan ganin yakamo su sai yanzu yake tajin haushin tsayiwar da yayi da yabisu tun aloƙacin da basu ɓace masa amma yanzu da wuya ya tadda su sai faman sakin tsaki yake yana dukan stirring ɗin yana cigaba da gudu dan bai karaya ba tundade yasan gurin babu kwana dole miƙewa sukayi dan haka shima ya miƙeɗin yayi wajen 15 minutes yana tafiya be gansuba dan sun riga da sunyi masa nisa,
   Shettima ya dubesa yace yakamata mu haƙura dan ba ganin su zamuyi dan naga muna shirin barin garin ma gaba ɗaya gwara mukoma muyi abun da ya kawo mu inyaso sai mufara nemansu anan tunda daga gani kamar anan suke da zama kaga sai mu faɗaɗa bincike ko Allah zaisa da rabon muƙara haɗuwa dan ko ni zanso muƙara haɗuwa da matar nan dan ina ɗan hasaso wani abu game da ita amma kuma bansan meyasa tayi mana hakaba indai hartasan inda aka bata labari harda cewa kuma agaida papa daga nan kuma tayi tafiyar ta batare da tagaya mana a inda ta sanshiba gashi kuma bisa ga dukkan alamu inajin ko akwai abun da ya taɓa haɗata da papa ko kuma gidan ku tunda in ka lura fa tunda kagaya mata inda kake yanayin ta ya canza sannan kuma saida ta juya mana baya kafin tafaɗi agaidashi ɗin cikin rawar murya,

    shide duk wannan jawabin da yake masa jinsa kawai yake dan baida niyar juyawa shima tunanin sa yana wajen dan ba komai ma yakeji ba, shikaɗai kawai yake surutun sa,

   bossay dake baya duk yanajin abun da Shettiman yake cewa saidai shima abun da yatsaya masa arai yasa yakasa tanka masa har saida yaji yayi shiru sannan shima ya buɗi baki domin fito abun dake ransa tun tsayiwarsu agun,

""nikam wai dan Allah bakuga abun da nagani ba ko nikaɗai nake ganin hakan? cewar bossay,
   shettima ne yaɗan juyo ya kalle sa sannan yace me kakegani?

   wallahi ni wannan tsohuwar matar nan tunda tafito nifa ido na nakanta nake kallon ta sai kuma yayi shiru,

    "me tayi ?" cewar Shettima yafaɗa tare da juyowa gabaɗayan sa yana kallon bossay danjin me zaice,

   "wallahi sai naga kamar suna kama da baby kai bama kamar ba sunyi kama sosai kodanni nafi zama da ita amma akwai abubuwan da tayi da yawa agun sai inga kamar baby ce ta girma,

   cike da ɗan rashin fahimtar wacce yake nufi yace wake nan wace kuma baby dan baikawo kowa komai ba da yace masa baby sai yasa yatafi tunanin wace baby shiyasa baigane me yake nufi ba,

    "AMEESHA!!" mana

  wani wawan burki sam yaja sakamakon jin numfashinsa nasarƙewa stirring ɗin nashirin barin hannun sa shiyasa yayi saurin taka burki da gaba ɗayan su saida sukayi gaba suka dawo dan Shettima dake gaban motar sai da kansa  yaɗan bugu da jikin motar,

   hakan yahanasa bawa bossay amsar maganar da yayi,

   har suna haɗa baki wajen tambayar sa lafiya yayi irin wannan taka burkin  yana shirin kaisu lahira ,

   jiyayi yawun bakin sa ya daskare gaba ɗaya yana son yin magana amma ya kasa sai zazzare ido kawai yake yana kallon Shettima dake gefen sa,

   kai lafiyar ka ƙalau kwa? cewar Shettima,

  bossay ne yafara fahimtar halin da yashiga saboda abun da yafaɗa ne yasashi shiga wannan yanayin tunda inzai tuna yana faɗar sunan baby ya taka wannan burkin, ruwan gora dake gefen sa ya ɗauka ya miƙawa sam tare da buɗe masa murfin robar sannan yabasa,

   ba ɓata loƙaci kuwa sam ya karɓe saboda daman shi yake buƙata ahalin yanzu yana karɓa ya kafa kai bai sauke ba saida ya shanye duka sannan ya sauke robar numfashi ya shiga saukewa saida ya tabbatar da nutsuwar sa ta dawo jikin sa yadawo hayyacin sa,....
sannu suka shiga yi masa batare da ya amsa ba yace yarinyar da nakai gidan mu ita kake magana akai ko yafaɗa yana kallon bossay,
  bossay yace eh ita wallahi ni sosai naga suna min kama ko ido nane,

  shettima yayi saurin cewa wallahi ba idon ka bane saida kafaɗa kuma nake ta hango kamannin su,

   da ƙarfi sam yace no wonder wallahi tunda naganta nima kawai nake mata kallon sani amma na rasa a inda nasan ta tabbas suna kama yazama dole mune mo matar nan duk inda ta shiga shiru yayi na wasu ƴan daƙiƙu yana nazari.... kafin daga bisani ya gyara zama yana fuskantar su da kyau sannan yace to amma me yahaɗa yarinyar da wannan matar da kana ganin tama kasan ba ƴar nan bace ita dan ko dangi ma bazaiyiyu su haɗa ba saboda kowa inda ya fito da ban to amma abun da yaban mamaki  shine wannan maganar da matar nan tayi ta in gaida papa amaganar ta kuma da yanayin ta ya nuna tasanshi to taya tasanshi a ina tasanshi me yakaita kano kuma ni da ace bata nuna ko wata alama ba game da papa to da kamannin ta da yarinyar nan bazai dame niba saboda ana haka daman some times kana iya haɗuwa da irin hakan kaga wani yana kama da wani kuma batare da sun haɗa dangi ba to amma wannan maganar da tayi yasa gaba ɗaya na shiga ruɗani nama rasa wane kallar tunani zanyi akai amma koma meye ina zuwa zan tambayi papa sannan in faɗa masa saƙon ta sai inkwatan ta masa kammanin ta ko zai ganeta ta haka kawai zai sa tunanin ya tsaya waje guda,

shettima yace hakane nima wallahi lamarin yaban mamaki yakamata musan ko wacece wanann matar dan amsoshin tambayoyin mu suna gurin ta ita zata warware mana tunanin mu tagaya mana inda tasan papa da kuma dalilin da yasa ta canza ana batar sunan sa wannan shikaɗai muke buƙata dan maganar kamanni da Ameesha ma a ajiye shi gefe kamace kawai daman hakan tana faruwa aduniya kowa akwai me kamannin sa aduniya dan haka wannan ba abun damuwa bane,

    caraf bossay yakarbe shi da cewa a'a wallahi wannan ba kamace kawai ba nidai anawa ganin kamar da akwai alaƙar jini a tsakanin su dan wannan kamanni yayi yawa har maganar kusan iri ɗayace da yanayin karya harshen su nifa tunda muka fito a kanta nake saida nagana ƙare mata kallo tass tunda ga sama har ƙasa kuma in baku manta ba a labarin da dadda ta bamu ai ba asan inda dangin mahaifin ta  suke ba kunga kwa ai a ko ina ma zamu iya haɗuwa danginta mahaifin ta to nide aganina akwai dangantaka  atsakanin su me ƙarfi ma  kuwa,
   "eh maganar ka kusan gaskiya ce saidai kuma inde suna da alaƙa da wannan yarinyar to kuma taya akai tasan papa kuma har yanayin ta ya canza ni gaskiya bana tunanin suna da alaƙa kawaide kasan papa ba anan yayi karatu ba dan yataɓa bani labarin loƙacin da nima aka fita dani karatu naƙi yarda yake gaya min shima ai ba anan yayi karatu acan yafi  to wataƙil zai iyayiyuwa ko sunyi makaran ta ɗaya dashi dan naga gaskiya wannan ba ƴar nan bace  ko kuma de wani abun ya taɓa shiga tsakanin su shiyasa da taji sunan yasa ta shiga damuwa,
Chapter 63 · 0% Book details