Sashe 11
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Acan falo kuwa kowa yatsaya yana jiran fitowar sa amma shiru shiru basu fito ba Ammi ce tace bari inkirasu kunga har yanzu shiru basu fito ba Sam ne da ransa yagama baci da bata masa lokacin da tayi ya dakatar da ita yace bari inje yana kaiwa nan ya nufi dakin da yaga sun nufa nan shima yanufa kwankwasa qofar yayi amma sai yaji shiru tura qofar kawai yayi ya shiga turus yayi ya tsaya ganin halin da suke ciki kawai ji yayi ransa yaqara baci buga qofar yayi amma sai yaga bawanda ya motsa acikin qarasa wa yayi bakin gadon yatsaya yana binsu da kallo yanda suka wani nannade waje guda watakon saboda tsabar rainin hankali su suna can suna jiran ta amma su sunanan riqe da juna harda ma bacci saboda sun raina mutane ransa in yayi dubu to ya baci gabadaya yama rasa me zaiyi musu ya huce buga fuskar gadon yayi da dan qarfi,
ahankali bossay ya shiga bude idon sa yana budewa ya saukesu akan sameer dake kansu a tsaye shima nasa ran baci yayi akan me zaizo ya tsaya musu akai kuma yasan abun da yakawo sa zai rabasa ne da ita shiyasa yaji haushin zuwan nasa suna cikin kwanciyar hankali suna cikin baccin su me dadi zaizo ya katse musu,
Sam ne ya katse masa tunanin sa da cewa malam katasheta zamu tafi kunzo kuna batawa mutane lokaci budar bakin bossay sai yace ina ruwanka da ita bakaga bacci take ba meyasa zan tasheta zaku iya tafiya idan ta tashi zan kawota dakaina anjima wani irin banzan kallo sam ya watsa masa sannan yace ka shiga hankalin ka kasan dawa kake magana
anan bada sa'anka kakeba bana daukan raini zan iya yimaka duk abun danaga dama ba uban da ya isa yahanani katasheta nace baza ayi yanda kake sodin ba abun da muka shirya shi za ayi kaji nafada maka,
be tanka masa ba ya yunqura ya janyeta daga jikinsa ya murgina ya kwantar da ita harda ja mata abun rufa,
shikam sameer yana tsaye ya harde hannu wansa akan qirjinsa yana jiran yaga iya gudun ruwansa bayan yagama gyara mata kwanciyar sannan yajuyo garesa ido cikin ido yakallesa tare da nunasa da nunasa da yatsa sannan yace wai kai dan Allah me kake daukan kanka ne dan kana ganin ka agidan sarauta shine kake tunanin sai kataka kowa yanda kake so kowa sai yabika sai yayi abun da kakeso kana ganin idan kataba ni kataba banza to kayi duk abun da kaga dama wlh bazan tasheta ba sai sanda ta tashi nace kuje zan kawota amma kunqi ji sai kuyi ta zama nibansan meyasa kuka takurawa kanku akan sai kuntafi da ita ni banma yarda dakuba daman bakace zaka dauki fansar abun da tayi maka ba wayasani ma ko duk wayon ka cutar da itane shiyasa zaku wani ce abaku kutafi da ita ni sai yanzuma na tuna to wlh amma fasa bakun kuyi tafiyar ku babu inda zata tana nan awajena zamu zauna tare ba abun da zai faru dan Allah malam ka fitar min daga daki karka qara batamin rai yaqarasa maganar tare da jan tsaki
yana gama tsakin yaji tas a fuskar sa ya kwashe shi da mari sannan ya ya murde hannun da yake nuna sa ranshi yabaci sosai da magan ganun da yafada masa idonsa har sun canza kala saboda tsabar yanda ransa ya baci,
dafe kunmatunsa yayi shima cikin bacin rai yace ni kamara yace eh ko zaka ramane yace to wallahi baka mari banzaba hannu yadaga zai rama yayi saurin riqe hannun sa yace kar ka kuskura wai kai baka da hankali wane irin dakikine kai ni zaka mara yace baka da tarbiya wlh idan ka tabani wlh sai na karkarya ka anan yanzu ma kaci sa"a banda lokacin zaman kula ka saboda bakakai matsayin dazesa in tsaya ina ja in ja dakai ba ina da abunyi yana qarasawa ya jefar da hannun sa tare da nufar gadon ya tsugunna ya yaye mayafin rufar da sauri bossay yayi riqe hannun sa cikin sanyin murya dayaga fadan nasa ba inda zai kaisa sai yasauko kamar ba wanda yagama cika baki ba yace dan Allah kayi hakuri ka rabu da ita kar ka tashe ta
Wani banzan kallo ya watsa masa da yasa shi dakatawa da abun da yake fada batare da yace masa komai ba baya yaja daga gurin sa ya koma can gefen gadon tare da sadda kansa qasa sannan yace pls ahankali batare da sautin yafito ba amma sarai yajishi sai kawai ya shareshi gaban gadon ya nufa tare da dan bubbuga gefen gadon amma yaga ko alamar motsima batayi ganin tana ta bata masa lokacine yasa shi yaye bargon yakai hannun zai kai mata duka kenan shettima da yake bakin qofa tun dazu yana kallon su ya shigo dakin da sauri ya qaraso gurin ya dakatar dashi yace haba yada haka tunda bacci take ai ba sai ka daketa ba bari in dauketa kawai mu tafi tun dazu mun bar su suna jira kaima kuma Dana shigo kabiye masa memakon kawai ka daukota awucen wajen da tuni munje gida inma bamuje ba mun kusa amma kuntsaya anan yana qarasa maganar ya tsugunna da niyar ya dauke ta amma hannun sa bekai ga taba ta yaji bossay yayi saurin riqe hannun shi rai abace dan shifa yanzu hakan nan yaji yana jin haushin shettiman dan ya lura kamar shima zai iyacewa yana sonta (tab kishi yafara rufewa bossay ido yanzu baya ganin kowa da girma dan kowama haushin shi yakeji musamman shi shettima ji yake kamar idan ta tafi shikenan ta tafi kenan kamar anrabashi da itane har abada,
shiyasa yace masa kar kataba ta wlh daga zuwanka zaka wani ce zaka dauketa saboda abun da kake so kenan daman to kabari bari ni zan dauki abata dakaina na hutar dakai kuma wlh daman naga kana rawar qafa akan ta to bari kaji ko taje can dinma tunda agidan ku zata zauna to wlh wlh wlh inde kataba ban yafe ba ko hannun ta banyarda ka sake riqewa ba gaba dayan su da mamaki suke binsa da kallo tsaye shettima yayi yare da nade hannun sa yana kallon ikon Allah sai da yagama,
sannan ya dubesa maganganun sa ba qaramin bata masa rai yayi ba betaba tunani haka yakeba saurin kai zuviyarsa nesa yayi saboda shi baya son cecekuce arayuwar sa bayason yawan fada shiyasa alokaci guda yayi saurin kai zuciyar sa nesa,(tab to gaskiya kai nadabanne masu sunan ka basu da shi kana musu zasu mayar kiris suke jira ataba su daman)
qara dubansa da kyau sannan yace to naji amma awane gamon kare zaibi liman masallaci meye alaqarka da ita nide alabarin da naji banji ance kaine ubanta ba ko kuma mijin ta nasan su kadai ne zasu iya bani wannan umarnin baya gasu babu Wanda ya isa yakafa min wannan sharaden shima ido cikin ido yakalle sa yace ai kafadi amsar kaima me kace mijin ta ne kadai ya isa ya kafa maka sharadi ko to ni nine mijin ta yafada yana nuna qirjinsa tare da zazzaro ido shi abun ma dariya yaso bashi ganin yanda duk yabi ya tada hankalinsa sai wasu abubuwa yake dashi da begama fahimtar inda ya dosa ba,
dan fuzzar da iska yayi daga bakin sa sanna ya kallesa yace Allah ko to yaushe aka daura bamusani ba ya bude baki zaiyi magana kenan sameer dake tsaye takaici yagama cikashi ya daga musu hannu...✍
Kuyi hakuri da wannan dan Allah kuyi min uziri da rashin yin😎
Amma in sha Allah ko ba yawa zanyi qoqari zan ringayi kullum in sha Allah bazan qara tsallake rana ba
[5/8, 9:05 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526
Yan niger kuma suyi min magana ta number wayata*
🅿9&10
Bismilah.......✍