Sashe 76
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nooo! yayi saurin faɗa yana girgiza kai nasan ma bata mutu ba baza ta mutu ta barni ba nina sani tashi yayi zaune gaba ɗaya jikin sa yaɗauki ɓari ya shiga karkarwar sanyi shi kaɗai yasan halin da yake ciki,
duk abun da yake sam yana jinsa amma yakasa tashi yayi masa magana saboda yagama fahimtar duka zancen da yayi yasan daga gida aka kirasa yanayin amsar da ya bayar ne yasashi fahimtar abun dake faruwa, shettima kam tunda ya buɗe ido yaji ba shi ake kiraba yayi juyi ya koma yaci gaba da baccin sa,
"bossay fa abu na neman yafi ƙarfin sa dan har ya fara zubar da hawaye ga zazzaɓi da ya rufe sa loƙaci ɗaya amma duk da sanyin da yafar ji yakasa komawa ya kwanta bare ya lulluɓe jikin sa san gujewa sanyin da yakeji kawai ya zauna yana ta karkarwar jiki....
Sameer da yaji abun nasa yafara yin yawa sai yataso da ƙyar yazo inda yake saboda shi bossay yana kan kujera sukuma suka kwanta akan gado saboda idan suka kwanta su uku gurin yayi musu kaɗan shiyasa shi ya kwanta akan kujera,
"yana zuwa wajen sa ya taɓa jikin sa yaji shi yayi zafi rau tashi yayi daga gurin yake wajen wata drawer ya bude ya ɗauko masa magunguna tare da buɗe frigh ya ɗauko masa ruwa sannan ya dawo gurin ɓalle masa maganin yayi ya bashi karɓa yayi ya sha, sam yayi masa sannu sannan ya gyara masa gurin yace ya kwanta,
kwantar yayi shikuma sameer ya lulluɓesa tare da ƙara yi masa sannu,
kai kawai yake ɗaga masa dan magana ma bazai iya yiba baida wannan ƙarfin halin,
dake amaganin da sam yabashi harda na bacci dan haka baidaɗe da kwanciyaba wani wahalallan bacci yayi awongaba dashi,
sam ya tausaya masa kuma ya tausayawa kansu gaba ɗayama dan yasan idan wannan tsohuwar taji wannan labarin basu san ya zasuyi da rigimar taba abun da yake gudu kenan gashi kuma zai kasance yanzu yayi mata alƙawari zai kai mata ita sukuma ƙarewa ma basu san inda take ba kuma koda sun gantanma basusan awane irin hali zasu tsince taba,
shimade adaren da ƙyar ya iya komawa baccin dan tunane tunane yake tayi ahaka har bacci ya yasace sa...
**************************
______*AMEESHA*
Aranar de Ameesha taci baƙar wuya awurin su dan ko runtsawa batayi ba ahaka suka kwana suna bata wuya ko tausayin ta basuyi suma kwa tayi shi yafi a ƙirga saidai inda Allah ya taimaketa adaren de basuyi yunƙurin yi mata faɗen ba kamar yanda suka ce sai sun fita daga gurin zasuyi mata haka suka barta daf da gabanin asuba suka rabu da ita ta ɗan huta saboda kar suzo fita da ita ta basu matsala har wani yagan su,
saida akayi kiran sallar asuba sannan suka fara shirin fita daga wajen suna daf da fita aka shiga sallah dan haka saida suka bari aka shiga sallah masallaci yanda suke da tabbacin babu kowa awaje kowa ya tafi masallaci dan yin Sallah sannan suka fito inda suka yi parking ɗin motar su awani lungu nan sukaje suka shigar da Ameesha da take kamar marar rai saidai duk tana ji motsin su babu abun da bataji kuma loƙuta zuwa loƙuta tana ɗan buɗe idon ta sai kuma ta ƙara rufewa tana jinsu har loƙacin da suka shigar da ita motar,
sauri sukayi suka ja motar suna zuwa bakin gate daman gate ɗin a buɗe yake sai kawai suka fice daga ciki batare da sun haɗu da kowa ba,
"Sisi yi sauri kigani dan kiyi sauri zata fita, da sauri hamr ta ƙaraso bakin window ɗin da Amra take tsaye agun tace wai ke meye hakan wacece zata fita,
,"Amra tace motar da nake cewa jiya nagani wallahi itace dan har mafarkin ta nayi jiya wallahi Allah itace,
"Tsaki Hamra taja tare da matsawa daga gurin tace dalla malama ni kin ɓata min loƙaci da tuni nayi raka'a ɗaya ke mema yakawo ki gun window da asubar nan,
"Amra tace zafi nake ji wallahi shiyasa nazo zan buɗi window ɗin sai kawai naga motar ta nufi hanyar waje ke kuma banza anacewa kizo ki gani ko ƙi ni kin ma ban haushi wallahi,
tsaye hamra tayi tana kallon ta saida tajira tagama maganar tata sannan tace daɗina dake rashin hankali wani loƙacin inbanda abun ki me zai kawo motar nan gidan kuma har ta fita daga asuba wataƙil ko mafarkin da kikaine yanzu kuma ta koma yi miki gizau shiyasa kika zo kikatsaya kike ganin ta ko to Allah ya kawo sauƙi tana gama faɗa mata haka ta tayar da sallar ta,
"Amra taji haushin maganar da tayi mata tana son mayar mata da martani amma taga ta tayar da Sallah shiyasa kawai ta rabu da ita ta wuce bathroom dan tayo alwalla itama,
tunda suka fita da ita suke faman kwarara gudu akan titi sai da sukayi nisa da masarautar sannan suka ɗan fara rage gudun wata unguwa suka nufa inda suke da wani gida madaidai ci, gidan garbe ne da daman nanne wajen shagalin su wataran ma anan suke kwana a waje sukayi parking sannan suka fito tare da ciccibo Ameesha sannan suka shiga gidan afalo suka ajiye ta,
Sannan ogan nasu yace suje suyi ƴar fakiki su miƙa asubar su sannan su dawo sufara abun da yakawo su oganne yafara yin gaba har zai shiga wani ɗaki sai kuma ya tsaya ya juyo ganin garbe ya tsaya bai taho ba yace kai kuma me katsaya jira garbe "yace wai injireta ko idan kun gama sai inje ni in wataƙil ma bayi zanyi ba kasan k
customer sai da bashi,
kallon sama da ƙasa yayi masa yace ni ai duk iskanci na inayin sallah koda ba aloƙacin ta ba amma kai baka son yin sallah sai kayi sati bakayi ba shiyasa kullum kake ƙara baƙi,
"eh najide koma me zakace kace kuje kuyi ni ina nan,
"to wallahi baka isaba sai muntafi tare dan banyarda da kai ba nasan idan na tafi lallataeta zakayi shiyasa kake son abarka kaikaɗai to wallahi baka isaba wuce mutafi,
shide garbe ba haka yaso ba wallahi yaso ace sun rabu dashi da wallahi kafin sudawo yayi abun da zaiyi dan bayaso ace sai wani yafara kwanciya da ita kafin shi so yake ace shi zaifara ɗanɗa nata bayanda ya iya dole yabisu suka shiga ɗakin tare gudun kada garbe ya fita idan ya shiga banɗaki sai kawai yasawa ɗakin muƙƙuli sannan ya shiga banɗaki sukuma suka zauna akan kujerar ɗakin suna jiran fitowar sa yayi yayi su fita,
"duk abun da sukeyi akan kunnen Ameesha dan haka tana ganin shigarsu ɗakin ta yunƙura zata tashi amma sai taji kanta yayi mugun sarawa sai ta koma ta kwanta tayi haka yakai wajen sau biyar amma takasa tashi da ƙyade tayi jarumta ta daure tunawa da wasu abubuwan da kuma tuna abun da suke shirin yi mata yasa ta tashi da ƙyar jikin ta duk babu kuzari haka ta miƙe tafara jan ƙafafunta da sukayi mata mugun nauyi ahaka harta ƙarasa bakin ƙofar tana murɗawa kwa tajita abuɗe ba muƙƙuli ajiki daɗi taji ya ziyarce ta take taji wani ƙwarin gwiwar yazo mata da sauri ta buɗe ta fita da falon can wani waje ta hango da take da tabbacin nan ce hanyar fita daga gidan ahaka taci gaba da takawa tana cije baki tana daddafa bango da taimakon Allah tazo wajen ƙofar fita jan ƙofar tayi saitaji taƙi buɗuwa daga kanta tayi sai kawai taga saƙata ajiki gashi kuma tsawon ta baikai ba tunanin mafita tafarayi yau ita taga rashi ga ƙoshi ga kwanan yunwa,
jingina kanta tayi da jikin bango tare da dafe kanta da taji yana sara mata kamar zai rabe gida biyu ta ɗau wajen minti biyar ahaka batare da ta ɗago ba da ƙyar ta iya ɗaga kanta ta shiga dube duben wajen can ɗan nesa da ita ta hango wata jarka kamar ta jarkar mai da sauri ta nufi wajen da dauriya taje ta ɗauko ta takawo wajen takawa tayi saidai tana ɗora hannun ta akan saƙatar tajiyo murayar ɗaya daga cikin su yana cewa gata cen ai saidai nace maka kabari na tsare ta kaƙi yanzu gashinan da ba muyi saurin fitowa ba da tuni ta fita,
jin hakan yasa jikin ta na rawa taja saƙatar tana cire wa ita kuma tafaɗo daga kan jarkar bakin ta har fashewa yayi jini yafara fitowa amma bata bi takan zafin da taji ba ta kuma yunƙurawa ta miƙe da sauri kafin su ƙaraso inda take tayi saurin buɗe ƙofar tafice da gudu ita kanta batasan daga ina tasamo ƙarfin yin gudun ba kawai cilla ƙafa take kawai ita kanta batasan inda take dosa ba,
yayin da sukuma suke binta abaya saura kiris sukamata dan har tana jiyo takun su abayan ta juyowa tayi danganin sunkusa kamata ko kuwa ta juyowa tayi tuntuɓe ƙafarta ta sarƙe ta faɗi ƙasa timm da ruf da ciki ɗagowa tayi sai kawai idon ta yasauka akan wata farar ƙafa da take cikin wani baƙin takalmi me laushi jikin sa duk gashi ƙafar ta ƙuarawa ido batare da ko ƙiftawa ba haka take kallon ƙafar tade san tabbas batayi mata kama da ƙafar waɗan cen mutanen ba.......
Ayi sallah lafiya gobe sallah baza kusame update ba saidai zuwa jibi ko gata idan Allah yakaimu
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(ster lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)
*6,BABY
by(mhiz innocent)
[6/30, 10:03 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
💖*the talent troupe writer's*💖
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿️73&74
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️