← Book details Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 139

Sashe 74

Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

  gaba ɗayansu suka goyi baya da shawarar sa sannan suka yarda da abun da yace daga nan suka sallame su akan sai sun haɗu goben sannan suma suka tashi ga baɗayan su ɗakin sam suka shiga dan anan zasu kwana gaba ɗayan su,

      ________meer

   gidan da Abu yasa akama musu tun kan sun karaso yazama ready ansaka musu komai aciki wanda zasuyi amfani dashi na wasu lokutan,

  gidane madaidaici bashida wani girma sosai,

tundaga wajen gidan meer yake ta faman yatsina fuska saboda gidan kwata kwata baiyi masa ganin yake ko shikadai zai zauna agidan yayi masa kadan amma wai su duka duk ji yayi gaba daya bayason zaman garin gaba daya yakara fitar masa arai horn yayi me gadin da suka tanada yayi saurin bude musu gate ɗin shiga sukayi yayi parking ɗin motar duk suka fito  atare suka jera suka shiga cikin gidan me gadi ne ya shigo musu da kayan da suka zo dashi ɗakuna ukune agidan sai guda ɗaya asama sai ƙaton falo dake ƙasa sama kuma ɗaku daya da falo ne acan dan haka tunda suka ga yanayin gidan sai suka bawa meer shi sukuma suka zauna aƙasan maama ɗaki ɗaya sa Abu da ummy suna ɗaki ɗaya, ɗayan ɗakin kuma babu kowa aciki,

   sai kitchen har da dinning area afalon ashe gidan ta ciki ba laifi yana da girma saidai idan kayi comparing ɗin sa da nasu nacan ko kwata kwatan nasu baiyi ba saidai suyi maleji da wannan kawai,

loƙacin da suka gama komai loƙacin dare yafarayi dan haka kawai sai suka bari sai gobe sa fita yanzu zasu zauna su huta gajiya, dan haka abinci kawai suka sa me gadin yayo musu order sukaci suka kwanta saida fa meer tunda ya hau sama bai ƙara saukowa ba kuma abin cinma da aka kaimasa bai iya ciba wata jakar sa kawai yajawo yabuɗe ta yazaro wata chocolate wajen guda biyar haka yashiga shansu yana sha yana lumshe ido saboda daɗi  shikuma haka halin sa yake akwai sha zaƙi baiƙi yaƙi cin komai ba kawai yayi ciye ciye sai yaji ya ƙoshi dan ba kullum yake jin abinci ba baidame sa ba kwata kwata,
haka yagama shan abar sa ya sha ruwa sannan ya tashi yaje yayo wanka tare da ɗauro alwala yazo ya gabatar da sallolin da ake binsa ya ɗora da nafila sannan yayi addu'o'i ya tashi ya koma kan gado yayi kwanciyar sa hankalin sa kwance.......

      *************************

   "dan Allah kusake ni menayi muku kar kucutar da rayuwata niɗin marainiya ce bani da kowa kurabu dani dan Allah na roƙeku Ameesha ce take wannan magiyan loƙacin da take ɗaure acikin wani ɗaki ko ma ince kango dan ba komai acikin ɗakin anɗaure mata hannunwa gaba ɗaya ƙafafun ta kuma sun warwara mata su, sai kuka take tana musu magiya,

   maza ukune acikin ɗakin yayin da ɗaya yake shirin cire wandon jikin sa yana washe baki duk roƙon nasu da takeyi babu wanda ya ji tausayin ta ɗaya yace mutumina zafa ka kwashi romo kasan yara irin waɗannan sunfi maiƙo dan wallahi nima tunda naganta naji na kwaɗaitu hakannan har ta tayar min da sha'awa dan Allah inka gama nima zan ɗan ɗana dan wallahi na kwaɗaitu da ita yarinyar fa akwai kaya kalli yanda waɗannan abubuwan suka mimiƙe yafaɗa yana shafar ƙirjin ta,

  taƙaicine ya isheta da ta rasa abun da zatayi masa bata bari ya matsa daga gurin ba ta tofa masa yawu tare da watsa masa harara, jitake kamar ta shaƙeshi ta kashi haka take ji..

daya daga cikin sune yace Garbe ka yarda tayi maka haka ai wallahi dani tayiwa ba marinta zanyi ba kara tabawa zanyi inga abun da zatayi,

"wanda yake kamar oga awajen sune yace kai ya isheku haka gwanda ma da tayi maka haka kai banda abun ka ban fara tabawa ba zaka taba kabari infara dandana kafin kai shina yakarasa maganar yana washe baki tare da zaro harshe ya lashe bakin sa yana shinshina wuyanta tare da saka hannu ya shafo gefen fuskarta, gefe tayi da kanta aranta tana jera masa Allah ya isa tafi cikin carbi matsawa yayi daga kusa da ita yafa ra kunce tazugen jikin sa cire wandon yayi yakama daga shi sai dan karamin wando,

"juyawa yayi ya kalli sauran sai yace su dan je daga waje idan yagama sai su shigo wanda aka kira da garbe ne yace dan Allah oga kayi sauri dan wallahi a matse nake na matsu inji a kogin linqaya dariya dayan yayi sanna yace to sai ka jira ai duk gaggawar asara ai tajira samu gaba dayan su suka sake kwashewa da dariya,

shide dayan baice musu komai ba dan yasan ma ko yace zaiyi ba dama zasu bashi ba shiyasa ma yayi shiru amma de shima ya kwadaitun da ita dan takobin sa har ta harba jin irin zancen da suke da kuma haskosu da yake sai yaji dama shine,

da har sun nufi hanyar waje zasu fita sai ogan nasu ya dakatar da su yace kunga kuma tsaya agaban ku zanyi kuyi min video inason ingani idan nagama ba musu kuwa garbe yayi saurin zaro wayar a aljihu ya shiga video din jira kawai yake yafara....

tsugunnawa yayi suka yafara kokarin cire mata rigar dake jikin ta ganin hakan yasa ta kara shiga tashin hankali fusge fusge ta shiga yi tana kokarin kwace kanta nan suka shiga kokawa da shi yana dukan ta yana kwantar da ita amma itama bata dena kokarin kwatar kanta ba yakasa nasara sai kokawa suke garbe ne yace yarin yar nan fa taurin kaine da ita kabari kawai inzo in banqare maka ita,

to zo kariqe min ita wallahi yarinya duk bakin cikin ki sai nayi abun dana ga dama yar bakin ciki sokike kiyimin buqulu ko to baki isa ba wallahi garbe zo ka rike min hannuwanta,

garbe yana dariyar mugunta ya mikawa dayan wayar sannan ya nufi wajen dan riqeta,

yana zuwa ya rirriqe hannuwanta da iya karfin sa tare da danne mata fuska ta yanda bazataga komai ba,

shikuma ya buda mata kafafu yana shirin cire mata under din ta,
magiya ta shiga yi musu da roƙon su tana haɗasu da Allah su rabu da ita kar kucutar da rayuwata na roƙeku ka rabu dani intafi gurin dadda ta wallahi idan kukayi kasheni zamuyi mutuwa zanyi wayyo wayyo dadda ta dadda zasu kasheni dan Allah kizo ki ceceni zasu kasheni wallahi mutuwa zanyi yaya bossay zasu kasheni kuma ina kuzo ku ceceni wayyo zan mutu wayyo Allah inna lillahi wa inna lillahi rajiun gaba ɗaya tagama fita hayyacin ta saboda zuwa yanzu jikin ta yayi kaishi bata da larfin cigaba da ƙwatar kanta....
""Kai kai kai me nake gani haka Abbati me kake shirin yi haka,

cak yatsaya da abun da yakeyi jin muryarta baita ba tunanin zuwan taba yanzu awannan lokacin juyowa yayi yana kallon ta sai kuma ya sunkuyar dakai,

qarasowa tayi inda suke sanye take da blue din lace me shegen tsada da kyau sai mayafi da ta yafa black da dan ratsi ratsin blue ajiki ta dorasa akanta fuskar ta dauke take da face mask hakan yasa ban iya ganin kamannin ta ba,

kallon su tayi cike da takaicin abun da taga suna shirin aikata mata,

saida tagama kare musu kallo tare da bin Ameesha da kallo itama dake kwance akan wata kujera,

batare da ta ce musu komai ba ta qarasa inda Ameesha take sai tace tashi mata tashi zaune Ameesha na karkarwar jiki ta tashi zaune jikin ta duk ya mutu amugun tsora ce take dan tama gama saddakar wa sungama rabata da mutuncin ta saboda zuwa yanzu tagama gajiya da kwatar kannata sai kuma Allah ya kawo mata dauki dan atunanin ta taimakon ta matar zatayi......

bayan ta tashi zaunen tana rawar jiki tafara rokon matar dan Allah ki fitar dani daga nan gurin mugaye ne so suke su rabani da mutuncina wallahi idan sukayi kashe ni zasuyi mutuwa zanyi tayi maganar tana kara sakin kuka tana ruqo hannun matar,

kwace hannun ta matar tayi tare da mikewa tsaye ta dakamata tsawa tace dalla rufe min baki angaya miki nazo nanne dan naitaimaka ki to idan ma haka kike tunani kinyi ba hagon tunani yarinya nidaman ai mutuwar nake so kiyi kashe ki nace suyi dan haka kisani baza ki kara kwanan duniyar nan ba karshen ki yazo dole ki tafi inda iyayen ki suke bazan taba bari kici gaba da rayuwa ba tunda idona yayi tozali dake na kudurci sai na aikaki inda suke baza kitaba cigaba da rayuwa ba dole ki mutu,

cak Ameesha tayi komanta ya tsaya cak ya dena aiki kanta wani irin nauyi yayi mata jitayi jinta da ganin ta duk sun tsaya suman wucin gadi tayi ta dawo bakin ta na rawa tana so tayi magana amma ta kasa,

bata gama dawowa daga tunanin ba taji wani wawan mari a fuskarta har guda uku alokaci guda agigice ta dago tama rasa inda zata tsoma ranta domin abu biyu ne suka hadar mata ga zafi ga tsoro da furgice da ta tsinci kanta..... Yau wacce irin ranace agareta yau me yake shirin faruwa da ita wacece wannan matar da ta shigo cikin rayuwar ta take shirin kasheta Haryana cewa zata aika ta inda takai iyayen ta kenan wannan ce silar rabata da mahaifanta shin me suka aikata mata,

matar ce ta nuna sauran mazan da duk sunyi tsuru tsuru sun kame gefe guda da yatsa tace bance wani yakara yunkurin lalatata ba abun da nakeso shine kuyi tagana mata azaba daganan har wayewar gari gobe asubar fari kar kowa ya tashi kufita da ita kuyi nesa da gari kusami wani katon ruwan ku jefata ciki ko kuma rijiyar da ba a amfani da ita kusaka ta aciki amma lafin kusaka ta aciki inason ku tabbatar da gawarta zaku saka aciki saboda ko gawarta banason agani ku batar da ita bat kunji abun da nace muku gaba dayan su suka amsa mata da to saida ta kara gargadin su akan karsuyi mata abun da taga suna kokarin yi idan ba hakaba kuma bazata biyasu kudin aikin suba, sannan ta fice daga dakin fuuuuu kamar kukar bulukiya,
Chapter 74 · 0% Book details