Sashe 32
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tundazu nazo na dade anan ma akace kina bacci tace ai da katasheni "yace a'a ai ba aso anatashinki inkina bacci tace to ai kaine kuma ni lafiyata qalau danasani da tun dazu nafito dan nama dan jima da tashi kawai de fitowar ce banyi ba yace ai shikenan yanzude ai gashi munhadu ko?kai ta kuma daga masa sannan tace jiya nayi missing dinku nikadai sai naji duk ba dadi da ba dadda akusa dani tafada tana dan marairaice fuska irin abar tausayin nan,
bossay yace ayya kiyi hakuri zakisaba kinga ai kwananki daya amma nasan kinadanyi kwana biyu zaki saba dasu gashima kuma dayan yayanki zairinga zuwa dake nan kina gani mutane yafada yana nuna mata shettima "dake tsaye yana binsu da kallo sai yaji sun burgesa sai yakejin dama ace qanwarsace wacce suke uwa daya uba daya da tasha gata shide arayuwar sa yana son qanwa mace shiyasa ko gidan su sam yaje haka yake kula dasu gashi kamar qannen sa haka yake son qannen sameer"
dagowar da tayi suka hada ido tasakar masa murmushi shima saitaji dama batace gidan ba dadi ba kar shima yaji ba dadi aransa, shima murmushin yamayar mata dashi kawar da idon ta tayi ta qara maida dubanta ga bossay,
dorawa yayi da cewa nima kuma zan ringa zuwa muna fita yawo ai zakije ko dan murmushi tayi masa batare da tace komai ba tashi yayi yazauna akusa da ita yana kallon ta da kyau zai qarayin magana,
Sameer da ya koma kan wata kujerar daban yana daddana wayarsa ya katse musu hirar da cewa malamai kun ishemu surutu kutashi muje muyi abun da yakamata yafada yana mikewa tsaye suma ba wanda yace masa komai bossay ya miqe daman shettima shi yana tsaye be zauna ba,
itama ganin duk suna tsaye yasata tatashi tsaye itama tana dan hararar sam ta gefen ido saboda batason tashi tafiso suzauna ita da yayanta suyi ta hirar su sai tafi jin dadin hakan amma kawai ya wani zo yakatse su idan bayason ji shi basai yafita ba kowani yace nasa dole sai yazauna agun ita haushi na yake bata batason taga sun zauna guri daya dashi bata samun sakewa saboda haushin da yake bata,
kamo hunnu ta dataji anyi ne yasa ta katse tunanin da takeyi tare da kallon bossay da shima itan yake kallo suna hada ido ya daga nata gira daya yace yade me yake damun qanwata tunanin me kikeyi ne haka har sun fita sunbarmu,"kallon dakin tayi taga basa ciki bata bashi amsaba kawai tace mutafi ba komai,
"beta kurata sai tagaya masa ba kawai shima yajata suka fita daga dakin lokacin su sam harsun bar office din suma suna fita suka hangosu dan haka sai suka nufi inda suka gansu da dan sauri har suka kamosu tare suka qarasa wajen parking lot din "shettima ne ya kalli sam yace wacce motar zamu shiga yace muje awace yanuna masa motar shi nan yaje suna duk suka qarasa shettima yana driver seat sam kuma ya shiga gefe Ameesha da bossay kuma suka shiga baya tayar da motar yayi rivers tare da saita motar yaja suka qarasa bakin gate me gadi ya bude musu suka fita daga asibitin saida suka hau kantiti sannan shettima yace ina muka dosa?
Sam yace masa tudun maliki prison,
"dan juyowa yayi yana kallon sa alamar yana jiran qarin bayani jin yayi shiru be da niyar qara cemasa komai yasa shi cewa kunyi magana da itane yace masa eh naje da safe ai mungama magana da ita yanzu can zamu fara zuwa tagaya min sunan shi da inda ta taba zuwa taganshi komaide na rubuta direct zamuje ne dady yakira yasanar da zuwan namu bazamu samu wata matsalaba kawai zuwa zamuyi(dady mahaifinsa kenan saboda babban lauyane kuma sananne shiyasa bema fiya zaman gidan sarauta ba dan mutane da yawa ma basu san shi dan gidan bane saboda bema fiye aiki anan ba jefi jefi ake daukan sa wataran yazo yayi shari'a shiyasa ba kowa yasan asalin sa ba ande sanshi akan aikin sa, to wannama shiyasa sam ya roqesa akan yakira can prison din tunda yana da hanyar da zai iya nema musu alfarmar shiga kai tsaye ba bata lokaci kuwa kuma batare da ya tambayesa dalilin zuwan nasaba kawai ya amsa masa tare da gaya masa yana da aboki agidan dan haka zasuyi waya yaje kawai to kunji dalilin da yasa zasuje kai tsaye tasanadin dady mahaifin sam)
jinjina kai shettima yayi yace kace tazo mana da sauqi ma kaga ko shari'ar ma za ayi sai dady yatsaya mana kawai basai munsha wata wahalar nemo lauya ba sam yace nima abun da nake tunani kenan amma da kyar dady ya yarda dan zai iya hadamu da wani yace zai tsaya mana yanzu kuma duniya ba amana watakil shi wanda yake tunanin zai yi da gaske azo abashi cin hanci daga qarshe azo asamu matsala amma de zan lallaba shi ko insa papa yayi masa magana nasan watakil ya amince,
dan numfasawa shettima yayi sannan yace ai bayani zamuyi masa inyaji labarin kaga dole zai yarda ya tsaya mana bazai qiba ko yakace yafada yana dan juyowa ya kalli gefen da sam yake azaune sannan ya mayar da hankalin sa tuqin da yakeyi,
shiru sam yayi kamar ma bazai bashi amsaba sannan yace Allah yasa yauwa kafin nan inason mu fara biya gida zan dauki abu daga nan kuma a ajiye yarinyar nan saboda ba da ita zamu ba in mundawo sai kadauketa ku tafi, "ok" shettima yace masa sannan suka cigaba da tafiya batare da kowa yaqara magana,
amma qasa qasa kanajin surutun su Ameesha da bossay saboda suma tasu hirar suke dan bama sajin abun da suke cewa kasancewar shi gogan bawani daga murya yake ba ahankali yake yi hadi kuma da surutun da sukeyi sai yazamana basu jin zancen da sukeyi,
da qarfi Ameesha tace dan Allah yaya da gaske kake tafada kana ganin ta yanayin da tayi maganar zaka gane daga cikin ranta take saboda kamar arazane tayi ta da harsaida shettima yajuyo yace me yafaru ne saurin sunkuayar dakai tayi saboda batama san maganar tata tafito da qarfi har haka ba,
Bossay ne ya leqa fuskarta yana kallon ta cikin murya qasa qasa yace yanaga kincanza gaba daya ko kina kishine da sauri ta dago tana kallon sa tare da girgiza masa kai dan murmushi yayi yace fadi gaskiya de yarinya juyar da kanta tayi gefe batare da ta tanka masa ba kamo hannunwan ta yayi gaba daya biyu tare da juyo da fuskarta suna facing din juna cikin canza murya alamar rarrashi yace kiyi hakuri nima bada son raina bane nima bansan da maganar ba sai jiya take gaya min bangama yarda ba kuma sai dazu da Ammi ta tabbatar min da hakan bayanda zanyi ne saboda Abba yasa baki ban isa ince bazan aureta ba,
kallon sa take da mamaki tace to yaya kana nufin baka sonta ne harka kai kudin auren ta,
sakinta yayi tare da komawa baya ya kwantar da kansa akan kujera tare da lumshe idon sa murya cike da rauni da kanaji kasan mutum yana cikin damuwa,
yabudi baki batare da yabude idonsa ba yace nima kuskuren danayi tunfarko kenan dade naso ta saidaga baya kuma nagane ba ita nakeso ba kinsan ance so tsuntsune to ya dade da tashi daga kanta yakoma inda yafi dacewa dashi zuciya ta yanzu ba ita take qauna ba,
zuciyata wata take muradi son danayi mata ko rabin rabin son da nakewa wata bekai ba nasotane arashin sanin zan hadu da wata nasotane arashin sanin meye ma son bantaba soyayya ba bansan ya akeji akan so ba shiyasa da nahadu da ita nazata abun danaji akanta shine so ashe abun ba haka yake ba ita nazauna da ita amatsayin ta burgeni daga baya kuma gabadaya naji burgewar ma banaji akanta,
saboda haduwa danayi da wacce zuciyata takeso akodayaushe ita nake tunani ita nake jinta acikin zuciyata ina sonta so ba dan kadan ba son danakeyi mata bazan taba iya hadashi da wataba shiyasa banason in aureta saboda bazan iyayin adaci atsakanin su ba dan dakata wa yayi tare da bude idon sa ya saukesu akanta,
"itama shi take kallo tana nazarin maganganun sa saboda ba komai tagama fahimta ba ganin ya kafeta da ido yasata kawar da idonta
sannan tace to wacece wace kakeso din meyasa baza kakaita gidan nakuba kace ga wacce kake so ai zasu fahimceka sai su aura maka wacce kakeso girgiza mata kai yayi yace ko nakaita ai dady bazai taba canza maganarsa ba gashi kuma ita wacce nakeso bata isa aure ba kuma banfada mataba kuma banason infada mata har sai tagama makaran tar ta saboda banason infara soyayya da ita idan hakan ta faru to zai iya taba mata karatunta saboda kullum zansakata taita tunani na shiyasa banason hakan tafaru dan dakatawa yayi da maganar da yakeyi yana kallon kwayar idonta ji yake kamar yagaya mata gaskiya yace itace wacce yake so amma wata zuciyar na gargadin sa da hakan gwara yabari kawai sai yafara koyamata sonshi duk da yaga alamar hakan a idonta amma yasan ita kanta batasan meye sodin so yake yasata tasoshi sosai yanda shi tafara so to do yake ta taso ahaka da sonshi acikin ranta yanda bazata taba son wani ba bayan shi yanda duk wuya duk rintsi bazata juya masa baya ba shiyasa beso komawarta gidan su shettima ba amma hakan ma bazai dame saba zairinga zuwa kullum yana daukarta suna fita yanda shakuwa zata qara shiga tsakanin su kuma ya siye zuciyarta gaba daya,
jin yayi shiru ha tsawon wasu mintina ta lura kamar tunani yakeyi ta dan tabasa tace yaya me kake tunani haka dagowa yayi ya kalle ta yace wacce nakeso nake tunani inson ganin ta na dade banje naganta ba,