Sashe 53
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"ita tafara kawar da idon ta daga garesa tana ƙara tamke fuska,
sai loƙacin shima yadawo cikin hayyacinsa dan sosa kai yama rasa yazaiyi da ita ya fuskanci inyaci gaba da biye mata rainasa zatayi gashi kuma sai ƙara bata masa loƙaci takeyi tunanin hakan yasashi baiƙara yimata magana ba bazato ba tsammani kawai taji ya miƙar da ita tsaye tare da kamo hannun ta zai fara tafiya da ita aikwa tayi saurin sakar masa kuka tana kwace hannun ta "kasakeni nace maka ba inda zani batare da mahaifina ba"ko kallon ta baiyi ba yaci gaba da janta suna dab da fita, "taƙara jan burki cikin sanyin da ita kanta bata san loƙacin da tayi ba, shima kuma sanadin hakan yasashi dakatawa da tafiyar da yake yi,
"dan Allah dan Allah fa nace taya kake tunanin zan iya tafiya inbar mahaifina anan acikin irin wannan halin kataimakawa rayuwata idan ma natafi nabar nan bazan taɓa samun kwanciyar hankali ba ko bacci bazan iyaba mahaifina shin uwata shine ubana shine gatana banida kowa aduniyar nan sama dashi taya kake expecting din zan iya tafiya inbarsa kasan radadin da nakeji acikin zuciya aduk loƙacin da naganka amatsayin wanda yadakar min uba agabana ubafa mahaifina ka daga hannu kadake shi agabana akan idona akan abun da bai taka kara yakarya ba meyasa meyasa zakamin haka bayan ka yaudareni kaje hargida ina kwance cikin kwanciyar hankali kaje ka yaudareni nashiga motar,har abada bazan taɓa yafemaka ba Allah ya isa tsakanin na dakai taƙarasa maganar tare da ƙara fashewa da wani irin kuka kai kanajin kukan kasan cike yake da ƙunci da tsantsar ɓacin rai jitake kamar tashaƙeshi sai taga yadena nunfashi tukunna tasakeshi"
"tana kaiwa nan da ƙarfi ta kwace hannun ta daga riƙon da yayi mata da sauri ta juya zata bar wajen yayi saurin riƙota tare da jawota tafaɗa kan ƙirjinsa, "jin haka ba ƙaramin tsorata tayi ba hakan yasata sakar masa kuka awajen saitin kunnen sa,
damƙe idon sa yayi ƙam batare da yasan me yake ba ya rungume ta tare da tallafo bayan ta da duka hannu biyu atare suka sauke boyayyiyar ajiyar zuciya ahankali yashiga dan bubbuga bayan ta alamar de kamar zai rarrasheta yanaso yace wani abu amma yakasa bude bakin sa saboda nauyin da yaji yayi masa, yafa fara kasa gane kansa tunda ya hadu da yarinyar nan sai sawa take yana yin wasu irin abubuwan da baitaɓa yiba amma yabar hakan kawai da tausayin ta dayake watakil shiyasa yake mata haka,
kokarin miqewa takara yi amma ya hanata yaqara riqeta tayanda baza ta iya kwace kantaba,
harcikin ransa yakejin kukan nata yanaso yace tayi hakuri amma yana jin bazai iyaba yasan baikyauta mata ba kuma saidai tayi hakuri dan bazai iya barin ta anan wajen ba kuma bazai iya sakin baban ta ba batare da sungama bincikensu ba dole sai sun riqeshi saboda har yanzu baigana yarda dashi ba yasan idan yasankeshi watakil yakira wancen din yagaya masa shikenan ya ruguza musu shirin sa shiyasa bazai sakeshi,
Amma gashi ita kuma tasakanshi agaba sai faman rigima take masa kuma yarasa ta yanda zai fahimtar da ita,
sai mutsumutsu take masa ajiki sanadiyar hakan kuma ya haifar masa da wani irin yanayi da be gama tantance na meye ba cikin qasa qasa da murya yafara yimata magana niba zan qarayiwa mahaifinki komai ba ki muje inmayar dake gida shima zuwa gobe da kaina zan kawosa har gida nayi miki alqawari bandauko mahaifin ki da wata manufa ba dan na cutar dashi nadauko shine da dalili wanda ko ke kika tsincin kanki a irin halin dole ki kama koma waye mahaifinki yayi wani kuskure ne ya boye gaskiya ne akan wani case da akeyi mu kuma muna son yagaya mana gaskiya ne shiyasa muka dauko sa kema kuma bamu dauko ki dan muyi miki wani abuba mundauko kine kawai dan muyi masa barazana dake yagaya mana gaskiya kuma gashi burinmu ya cika yagaya mana abun da nuke bukata amma dole sai mun kamo wancen zuwa gobe sai musakeshi,
Amma daga yanzu babu abun da zai qara tabashi zanma saka azo adubasa abasshi kulawa, "kiyi hakuri kikoma gida zaman ki anan bazai yiyuba kinji?
Shiru tayi bata bashi amsaba saidai tadan rage kukan datake yi yazamana hawayene kawai yake zuba a daga idon ta,
tawani fanni ta danji dadin bayanin da yayi mata ta wani bangaren kuma har yanzu inta tuna lokacin da yake dukan mahaifin ta sai taji wani irin haushin shi yazo mata wuya,
"bakice komai ba ya katse mata tunanin da take,
still de shirun tayi masa bata tanka masa ba
jin shirun nata yasa yaqarajin ba dadi aransa yasan daman ba lalle ta fahimce sa ba zata dauka kawai shi mugune ya zalince ta ya zalinci mahaifinta dan komai zai fada bazata taba ganin laofin mahaifinta ba nashi zata gani,
dan raba jikin ta yayi da jikin sa yana kallon fuskarta da gaba dayanta ra wanke da hawaye idon ta duk sun kunkunbura sunyi ja duk ta canza kamanni kamar ba wacce ya dauko dazuba ras da ita amma yanzu ta sanadin sa ji yanda ta koma,
baisan lokacin da yadaga hannun sa ba ya shiga goge mata hawayen da yabata mata fuska,
saida yagama goge mata duka sannan ya tallafo duk fuskar ta a hannun sa sannan ya furta I'm sorry stop crying I hate it,
gefe tayi da fusakar ta sannan tace kanaso in tsaya kaci gaba da yaudarata ne ai bazan kara yarda da kalaman kai ba ba wani abu kuma da zaka kara fada min da zaisa inyarda dakai koma meye ni nace naji kaje kawai zanci gaba da zama anan duk sanda kasake shi nina na koma gidan amma ba inda zani,
dafe kansa yayi tare da rufe idon sa da bude su duk alokaci daya aransa yace yau nadaukowa kaina bala'i wannan wacce irin yarinyace da har zai bata hakuri amma taringa yi masa abun da taga dama duk irin bayanin da yayi mata amma basuyi tasiri aranta ba wacce irin zuciya ce da ita watakil sai ya nuna mata ko waye shi zata fara fahimtar abun da yake cemata dan wallahi yafa fara gajiya da ita ta fara isarsa bayaso takaishi bango yazo yanayi mata abun da bazataji dadi ba saboda yana danjin tausayinta tundazu yake danne zuciyarsa amma tana neman takaishi karshi,
taba kaiwa karshen maganar ta dan matsa daga gurin sa ta juya zata bar wajen.....
yanzuma kamar dazu haka haka yakara saurin riqo hannun ta saidai yanzu bata bari ta fada kansa ba ta tsaya da kafafunta,,
zatayi magana kenan yadaga mata hannu shiru tayi kwa saboda ganin yanayin face dinshi ba alamar wasa acikin ta itama daman karfin hali kawai take amma zuciyar ta cike take da tsoro kawaide basarwa take tana nuna batajin tsoran sa amma taciki na ciki,
"baijira wata wata ba ko jiran taqara ce dashi wani abun kawai taji yayi sama da ita, zaro ido tayi tafara kokarin saukowa amma yahanata damar yin hakan, rikon jarirai yayi mata yafara tafiya da ita, tana tafaman motsi sai wurwurga qafa take tana cewa ya sauketa amma ko kallon tama baiyi ba bare tasa ran zai ajiyeta din ahaka yafita da ita,
"Su bossay 'yan muna furci ashe suna labe suna jin duk abun dasukeyi suna jin motsin su sukayi saurin barin wajen suka koma falon tare da zama akan wani benchi dake gefe agurin,
Suna zama shikuma yafi to da ita yana fitowa suka hada ido dasu sai kawai ya hade rai kuma kallo daya yayi musu yagane basu da gaskiya dan haka bai tankawa kowa ba yayi gaba abun sa saboda bayaso ma yatsaya su kawo masa raini dan haka yayi gaba har yakai bakin qofa sai ya tsaya batare da yajuyo ba yace inkun fito make sure kunrufe ko ina yana fada musu haka ya fice,
"kallon juna sukayi sai kawai suka kwashe da dariya harda tafawa saikace wasu mata sai da suka gama dariyar tasu, Shettima ne yafara cewa lalle mutumin nan mu zaina rainawa hankali sai yayi abu sai kuma yazo yana wani hade mana rai waishi dan kar agano wani abun baisan mun ranfo jirginsa ba tun wuri,
bossay ya dora da cewa tab babbar magana karfa muje raishe ya juye da mujiya dan kwali zaija hula dan naga alamar watakil daga tsarin qarya za awuce da da tsarin gaskiya kajifa yanda yake mata magana dazu ni wai daman yana kula 'yan matane da har yasan yanda zaikwantar da murya yayi musu magana ya rarrashe su?
"Shettima yace hmm wallahi ko daya ni tunda nake dashima bantaba ganin ya kula mace ba iyakacin sa da mace kyara da hantara da fada inta kama ma aje ga mari amma kaga yau shine wai harda bata haquri abun da bayayi iya zamana dashi baya bawa mutane hakuri mutane biyu zuwa uku yake iya bawa hakuri arayuwar sa shima sai yazame masa dole amma yanzu gashi yabawa wata macen lalle yau rana ce ta musamman badan halin da muke ciki ba da sai na hada mana dan qaramin oarty a masarauta ko ya shaida, dariya bossay yayi yace aikam de yakama muyi masa gaskiya nima nayi mamaki wai hardacewa I'm sorry stop crying I hate it hhhhhh gaba dayan su suka qara saka dariya, saida suka gana dariyar tasu da gulmar tasu sannan suka miqe suma suka fita tareda kulle kofar sannan suka juya suka nufi inda sukayi parking din motar,
atare suka waro ido tare da kallon juna sannan suka qara mayarwa gurin ganin ba mota ba alamar ta,