Sashe 36
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Su 'yan garin yemen ne garin da yake yankin aqasar larabawa Alhaji Umar Ibarahim dan kasuwa ne sosai wanda shi asalin sa ba a yemen yake ba dan Nigeria acikin garin abuja yake da zama kasancewar sa me yawan fice fice saboda siye da siyarwa zuwa qasashe da ban daban saboda baya wasa da neman kudi tunda kan qananun sana'a yafara kasuwan cinsa har Allah yataimake sa yazama wani aharkar kasuwancin sa saboda rashin gata da rashin kudi da yataso yasa baiyi wata makaran tar boko ba iya kacin sa secondary hakanne yasashi dukufa gurin neman kudi wanda yace idan ya nemin kudin sai ya shiga makaranta saboda iyayen sa basu da hali gashi kuma irin kulawar da suke basa tasha bambam da yanda yaga ana kula da qannen sa tunda yafara neman kudi agarin yake shan wahala dan wataran ma sai yasamo idan yadawo sai akwace masa kuma wannan halin matar babansace saboda shi bashida uwa agidanagurin mahaifinsa kawai yake samun sauki dayagane haka sai yadena nunawa daga qarshe ma da yadan tara sai yayanke shawarar barin garin da farko da qin amincewa da maganar tasa akai saidaga baya kuma kishiyar mahaifiyar tasa ta tsaya masa tace yaje ahaka yabar gidan ya nufi garin lagos acan yake neman kudin sa be waiwayi gidaba sai bayan shekara biyu sannan yadawo ranar da yadawo kwa yaga gida agarqame da kwado alamar sunyi tafi wayoyin su yakira dan jin inda suka tafi amma sai yaji duk akashe makotansu yashiga dan tamabayar inda sukaje anan ake sanar masa da cewa sun tashi daga gidan yanzuma haka wasu sundade da shiga cikin sa yatambayi inda suke akace masa babu wanda yasan inda suka tafi hasalima ko sallama basuyi da kowaba suka tashi yaahiga damuwa sosai akan jin wannan batun aranar de sai hotel yakama ya kwana da sassafe kwa yaqara barin garin ya koma inda yafito kullum yana cikin zulimin ahalinsa da tunanin inda suke kullum waya ahannu yana gwada kiransu amma ko sau daya bata sake shiga ahaka har ayafara cire rai da su yacigaba da neman sa inda kuma maganar karatunsa ta kusan gogewa saida wani mutum yabashi shawara akan yanemi ilimi sai kasuwancin nasa yafi tafiya haka yafara makaran ta anan garin bayan ya kammala kuma sai ya watsar da wani batun karatunsa yaci gaba da kasuwancinsa dan shi agurin sa bega amafanin da zaiyi da kudin gwamnati ba dan haka bazai nemi aiki ba ahaka yafara zama wani daganan kuma ya koma yemen da nemansa anan ne Allah ya hadasa da matar auren sa Watakon ummy ummy kuma asalinta yar garin ce cikakkiyar balarabiyace kyakkyawar gaske asalin sunan ta shine ummu kursum bintu bilal(bafa kiba kirawa😜)
iyayen tama duk yan nanne dayake shima ba qaramin kyakkyawa bane gashi fari tass sai ka rantse ma shima balaraben ne haka shakuwa tafara shiga tsakanin su tun suna soyayya aboye har tarafa bayyana lokacin da yan gidansu suka gano tana soyayya da wani yaren daban kuma dan qasar bakar fata sai suka hanata kulasa amma taqiji ta nuna musu itafa bazata iya rabuwa dashi ba,
iyayen ta baqaramin bacin rai suka nunamata ba akan sai ta rabu dashi amma taqi duk da kasancewarsa fari tass amma hakan be hanasu hantarar sa ba saboda duk daya suke dakansa da sauran baqaqen babu yanda basuyi ba gurin rabasu amma abu yaki ci yaki cinyewa yarinya kullum bata ci bata sha tashiga wani hali daga qarshedai har kwantar da ita akayi a asibiti amma taqi samun sauqi dan har likitoci sun ma sana shaida musu akan tasamu ciwon zuciya kuma indai ba abata abun da takeso ba to koda yaushe zuciyar ta zata iya bugawa ta mutu,
Nanfa hankalin su ya tashi gaba daya suka rasa madafa da suka gade basu da yanda zasuyi kawai suka amince akan yaron yaturo iyayen sa tofa anan akeyin ta bashi da iyaye besan kuma inda zaifara nemansu ba tunda yayi yayi iya qoqarin sa wajen neman ahalin sa amma be samu ba dan haka kawai yace musu bashida iyaye duk sun mutu nanfa suka ce tofa saidai tai hakuri dan bazasu taba bada yarsu wanda bashi da asali ba indai yansonta saidai yaje yanemo danginsa suzo har nan sai ayi maganar nande ya shiga tashin hankali wajen inda zai fara har unguwar tasu ya koma ko anji labarin su amma shiru babu wani labari daga garesu dawowa yagaya musu akan shifa bashida kowa su taimaka subashi bazai taba cutar da itaba sukace basu amin ceba,
Ummu kursum dataga haka sai kawai tasamu waya ta kirasa aboye saboda wayama anhanata dashi amma kwace wayoyin ta gashi anhanata fita shine ta ari wayar qanwarta ta kirashi tace masa yazo ya gudu da ita suyi aurensu shikuma yace tayi hakuri su cigaba da lallaba iyayen nata da haka har su amince ba haka tasoba amma ba yanda ta iya dole tabi yanda yace ahaka kusan kullum hartafara satar hanya tana fita suna haduwa da taimakon kawarta da kuma me gadin gidan su ranar da aka gano hakan aka qaramata tsaro nanafa wata sabuwar damuwar tawarayi mata yawa mahaifiyar tace datagade dagske zata iya rasa 'yarta yasa tafitowa mahaifin ummu kursum akan gaskiya yabarsu suyi auren su tundade sunason junan su itafa bataso ayi mata asara tazo yarta ta mutu shima cikin bacin rai yace be amince ba nan fa suka barke da fada tsakanin maman ta da mahaifinta,
daqyar yace ya amince amma da sharadi bashi ba ita kuma yacirera daga cikin yayan sa idan sunyi auren ma kar tasake tazauna aqasar kar su sake zuwa inda yake ahaka duk suka amince da sharadin sa ba awani dau lokaci ba akayi musu aure amma kamar yanda suka amince zasu bar qasar sai basu bari ba sukayi nesa da gidan inda yakama musu gida awata unguwar suka cigaba da gudanar da rayuwar su cikin so da kauna da kulawa tare da faranta ran junan su,
Alhaji umar mahaifin meer shi ya yanke shawar yace mata su shirya suje ko Allah zaisa ya hakura bekamata suyi tazama hakaba itama tanason ganin mahaifin nata dan haka taji dadin shawar tasa haka suka shirya gabadayansu su ukun sukaje gidan lokacin da sukaje baya nan haka akai ta muranar ganin su ana gaggaisawa ranar wuni sukayi agidan sai dare mahaifin nata yadawo tunda yayi ido hudu da gabjejen saurayi kuma kallo daya yayi masa yagane jinin sane tunda ga kamar dasuke da mahaifiyar sa har cikin ransa yaji dadi ganin jikan sa agabansa amma sai bainuna ba yahade rai tare da samun waje yazauna batare da ya kalli inda suke ba gabansu na faduwa suka zube aqasa suna gaidashi tare da neman yafiyarsa ko motsi baiyi ba bare yadaga kai ya kallesu meer kam nakan kujera abunsa ko kallo kakan nasa bai isheshi ba ganin yanda iyayen sa suka wani dirshen aqasa yasashi jin haushin abun,
tashi yayi yafice daga falon dan bayajin zaici gaba da kallonsu ahaka gwara yafita tunkan bakinsu yabude dan bazai fadi me dadi ba,
sunakai wajen minti biyar awajen batare da kowa yaqara cewa komai ba,
Mahaifiyarta ce data gaji tace bakaji anagaida kaiba tafada tana kallon sa dagowa yayi yana kallon ta cikin hade rai yace kunmanta yarjejeniyar da mukayi daku kukace kunyarda ba banason ganin su su tashi su ficemin daga nan in kuma ba haka ba ni zan barmusu gidan yaqarasa fada yana miqewa da sauri suka miqe tsaye suna bashi haquri tare da cewa zasu fita dakatawa yayi tare da nuna musu qofa jiki babu kwari suka fice daga gidan zuciyar kowa ba dadi,
tundaga wannan lokacin basu qara waiwayar gidan ba daga qarshema Alhaji umar ya yanke shawarar komawa qasarsa dan yacigaba da neman danginsa dan yasan duk danrashinsu ne mahaifin ummu kursum yaqi amincewa dashi amma yasan idan yaje ya nemosu yakawo su komai zai wuce kuma wannan zuwan yayi alkawarin bazai qara dawowa ba sai tare da su duk inda suke zaije yanemosu,
yayi tunanin idan yafadawa matarsa zatace aa amma sai ta amincemasa da wuri harda nuna jin dadin tama haka akagayawa mahaifiyartama itama bata hanasu ba nande suka fara shirye shiryen barin qasar daman tunkan yayi musu maganar yasa angama yimasa komai gidan da zasu zauna da komai na rayuwa anyi zama kawai zasu fara gida su yake jira basu fi sati da maganar ba suka hada kayansu saidai ba qaramar rigima sukayi da meer ba akan shibazaije wata qasar ba abarshi aqasar da aka ahaifesa su su tafi saboda komansa yana nan ga aikin sa da yake yi.shi bega amfanin tafiyar ba,
da kyarde aka shawo kansa suka tafi akan zai ringa zuwa duk lokacin da yakeso haka ya hakura yabisu badan yanasoba bayan komawar su basu dade ba yaqara dawowa baikoma ba kuma saida yayi wajen wata shida saboda bayajin dadin qasar yafi sabawa da tashi qasar shima sai suka matsa masa akan ya koma din sannan ya koma yana koma yaga mahaifiyar sa har ta gina asibiti sannan tace ta dorashi akai angama komai kawai aiki zai fara sunyi masa hakane dan kar yakoma saidai kuma duk da haka saida yaqara komawa da kyarde yafara sabawa danan inda yaci gaba da kula da asibitin mahaifiyar sa asibitine amma ba nomal asibiti ba asibtin masu tabin kai ne saboda fannin kwakwalwa yakaran ta duk wani mai fama da maintal problem nan ake kawosa sai yazamaba kamar zamu iya kiransa da asibitin mahaukata amma fa ba jigari jigari bane asibitine qerarre wanda yasamu kwararun likitoci inda ke bada kulawa komansu a tsare yake dan zaman gaya muku yanda tsaruwar sa take zaman bata lokacine asibiti ne na musamman wanda adan kwanaki kadan yayi kaurin suna agarin abuja,
Inda daga wasu guraren ma duk wanda yaji labarin sa sai ya kawo nasa marar lafiya saboda irin kulawar da suke bawa mutum,
ahaka yaci gaba da gudanar da aikin sa inda kuma mahaifinsa yaci gaba da kasuwan cinsa gefe guda kuma yabada cigiyar danginsa har gidan radio da duk de an watsa harda jaridu abuka ga masu kudi sai wasu suka fara fitowa suba cewa sune sai yaje yagani yaga basu bane tun yana zuba idon har yafara cire rai,