Sashe 44
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganin yatsaya bata masa lokaci da kansa yaja murfin motar gaba ya bude sannan ya shiga saida ya shiga ma yaga mukullin ajiki harya tayar saidai yajuyo yakalesa sannan yace rufe,
shidai kamar wani soko haka ya tsaya yana kallon sa da mamaki to me yake nufi da shiga motar nufinsa da kansa zaiyi tuqin kenan ko mai,
lokacin da shi yake wannan tunanin shi kuma har yaja motar yabar wajen gaban inda ya ajiye ta yazo yayi parking din motar sannan yafito ya taimaka mata ta shiga sannan yazagaya yaqara shiga motar duk wani wanda idon sa yagane masa merr acikin mota amazaunin driver ba wanda baiyi mamaki dandanan kuma wadanda suka gansu tare aka fara yaɗawa marar lafiyar meer ta tashi kowa yana mamakin hakan da akwai waɗan da ma lokacin da suke tafiya sun labe agefe suna kallon su, suna mamakin warkewar tata lokaci guda kowa yanason yaji yayansa ta samu lafiya amma babu mai basu rahoto wanda kuma suka san yasan tayanda tasamu lafiya babu wanda ya isa ya tunkare sa da maganar dole kowa yaja bakin sa yayi qum yabar maganar sa aciki,
"Musa driver ne ya qaraso wajen da sauri harda gudu gudun sa yazo gaban motar inda yake shirin tayar da motar jiki na karkarwa ya budi baki da ƙyar cikin in ina tare da miqa hannu yace dan Allah kayi hakuri ka kawo in tuqaqu agafarceni innayi wani abun ba daidai ba danshi duk atunanin sa ko ankore sane yasa shi shiga tashin hankali,
dakatawa yayi da niyar tafiyar da yakeyi ya kalle sa yace kayi min wani abunne? "yace a'a naga ai baka taba tuqi da kanka bane shiyasa nayi tunanin ko nayi kafin da yasa ka koreni zakai tuƙin ka da kanka yaqarasa fada yana sunkuyar da kai,
babu abun da kayimin kawai ni naga damar yi kasameni agida kawai,
wani sanyi yaji aransa jin babu abun da yayi da sauri ya amsa tare da juyawa har yadanyi gaba sai kuma yaji yakira sa da sauri yaqara juyowa tare da dawowa inda suke yace gani,
"saura ka gayawa ummy kaga yanda zanyi da fatar jikin ka kuma kayi sauri karka bari in rigaka zuwa yana kaiwa nan yaja motar yabar gurin batare da yajira amsar sa,
"Musa bin motar yayi da kallo sannan ya juya yacigaba da tafiya a fili yake cewa ni da wa yakaini jawa kaina ai ko baka faɗa ba bazan taɓa faɗa ba koda ta tambaye ni shikaɗai yana tafiya yana zancen sa tunawa da gargaɗi da akayi masa yasashi ɗaga ƙafa yafara sauri yana addu'a Allah yasa yasamu abun hawa da wuri,
Allah yasoshi yana fita yasamu me napep yahau yagaya masa inda zashi tundaga dan nesa ya hango motarsu saboda ba gudu suke ba shiyasa,
Me napep din yacewa dan Allah yadan qara gudu yanason sukamo waccen motar yanuna masa ita da hannu nan kwa me napep yaqarawa adaidai tarsa mai yafara gudu har suka kamosa sannan ya rage gudun suka cigaba da bin bayansu shaka har suka isa gidan yayi horn me gadi ya bude masu suka shiga shima Musa fitowa yayi yabisu kafin ma yagama daidaita parking Musa har yaqarasa yayi bude masa qofa idan kagani sai ka rantse tare suka dawo fitowa yayi Musa na shirin budewa matar dake dayan gefen meer yayi saurin dakatar da shi yace yaje kawai da kansa ya bude mata qofar sannan yakamota yafito da ita yanda sukayi dasu haka sukayi yanzuma har suka qarasa bakin qofar su me tafiya da imanina dan bazan taɓa deba gajiya da kallon ta,
yanda tayi rannan haka yanzuma tayi ta rabe a hudu sannan suka shiga ciki suna shiga sukayi karo da ummy tana shirin fitowa mutuwar tsaye tayi ganin matar da bata taba tunanin ba ko da a mafarki cak ta tsaya takasa motsawa tare da sakin baki tana kallon ikon Allah,
"ummy meer yakira sunan ta ahankali kallon sa tayi tama kasa magana qarasawa yayi kan kujera ya zaunar da ita,
ummy ce ta qaraso gun sai yanzu tasamu bakin magana hayatee me nake gani haka kode mafarki nake,
ummy ba mafarki kike ba gaskiya ne yaude Allah ya amshi addu'ar mu ummy taji sauki ta dawo hayyacin ta cike da farin ciki har rungume ta yayi sai yanzu murnar tasa ta bayyana nan ya kwashe duk yanda yaje yasameta da maganar da tayi masa komai dai ba abun da yarage mata tundaga A har Z sakin shi tayi itama cike da murna haƙoran ta sun kasa rufuwa ta koma kusa da ita itama ta rungumeta tana tafam bita da idanu kamar zata maida ita cikin ta hannuwanta ta ruqo cikin nata,
"itade tana zaune kamar gunki sai faman binsu da kallo take takasa gane inda maganar su ta dosa ita da tace akaita gurin babyn ta amma kuma yazo ya kawota nan da batasansu ba,
maida kallon ta tayi ga meer tayi shima da yadawo gefen ta yazauna wani irin dadi na ratsasa yau ya tsinci kansa cikin farin cikin da baitaba jinsaba tunda yake arayuwar sa baitaba jin farin ciki irin na ranar yau ,Yau ranace ta musamman awajensa yau ranace da bazai taba mantawa da itaba,
"Wai inane nan ka kawoni kace zaka kaini gurin babyna amma kuma kazo ka ajiye ni anan ku suwa ye me yasa ka kawoni nan dan Allah kukaini gurin su ina son ganin su,
" sosai ummy ta ƙara ruƙo hannuta duk da bata san sunanta ba amma sai kawai takirata da maama sunan da suka rada mata kenan tun kan farkon zuwan ta meer yasaka mata,
cike da nutsuwa ummy tace maama ki kwantar da hankalinki yanzu kina buƙatar hutu kibari yanzu muje kiyi wanka kici abinci ki kwanta ki huta idan kin tashi sai muyi maganar kinji,
bude baki tayi zatayi magana meer yayi saurin dakatar da ita yace dan Allah kar kice komai maama kibari sai anjiman kinga yanzu safiyace kibari zuwa dare sai muyi maganar,
kai ta girgiza musu tace bazanyi komaiba indai baku kaini wajen suba ni bansankuba bazan zauna dakuba kumayar dani gida kawai,
duk yanda sukaso su shawo kanta ta amince da hakan amma taki yarda da ƙyarde tace musu tayarda zatayi wankan amma bazata yi bacci ba tana gamawa zasu gaya mata inda danginta suke da haka suka amince mata ta yarda,
tashi sukayi gaba dayan su ummy tacewa meer yatafi yaje ya huta zata kaita daki idan ta shirya zata kirasa,
ahaka suka rabu shi yatafi part dinshi
ita kuma saboda yanayin jikin ta ummy da kanta takaita dakin dake qasa saboda tasan bazata iya hawa sama ba shiyasa takaita wani dakin bayan ta shiga taje ta haɗa mata ruwan wanka sannan ta dawo da taimakon ta takaita banɗakin sannan ta bata waje fita tayi daga ɗakain taje ta dubo mata kayan da tasan zasu yi mata saboda yanayin jikin su daya kawaidai ummy ta ɗan fita ƙiba da kuma mulmulewa saboda hutu amma kuma kana ganin maama kasan ta girme mata nesa ba kusa ba dan a haifema ta haifeta shiyasa jikin su ya bambamta ga kuma halin da ta tsinci kanta duk ta rame tsufanta ya bayyana sosai,
Atamfa ta dauko mata riga da zani wadanda de tasan zata iya sakawa batare da sun ta kura mata ba dawowar ta dakin yayi daidai da fitowar ta daga bathroom din bakin gadon dakin tasamu waje ta zauna ƙarasowa ummy tayi gabanta tabata tace maama gashi kisaka bari inje inkawo miki abinci bata jira amsartaba ta tashi taƙara fita daga dakin ba jimawa taƙara dawowa da try ahannu ta yanda tafita tabarta haka tadawo ta sameta zaune agun ta zabga tagumi tana kallon gu ɗaya,
dasauri ummy ta qarasa gaban ta tare da ajiye try din tace subhanallah maama me nake gani haka ya baki saka kayan ba kallon ta tayi bata ce komai ba ta dauki rigar kawai tasaka sannan ta tashi ta daura zanen sannan ta koma ta zauna,
shayi ta haɗa mata me kauri ta miƙa mata ta karba ahankali tafara kaiwa baki tana sha saida tasha rabi sannan ta miƙa mata tace ya isheta haka,
kiɗan ƙara cewar ummy,
"Maama tace mata a'a ya isa haka nagode,
bata takirata ba ta karɓa ta ajiye sannan ta zuba mata soyayyen dankallin turawa da ƙwai bayan tagama haɗa mata ta miƙa mata amma sai tace ta ƙoshi inma zataci sai anjima yanzu shayin da tasha ya isheta da Allah da Annabi ta hadata akan ta daure tace amma taƙi bayanda ta iya da ita dole ta rabu da ita saboda ba Safar tabace bekamata ta ringa jayayya da itaba,
hade kwani kan tayi ta fita dasu sannan ta dawo ta zauna kusa da ita tace maama yanzu babu abun da yake miki ciwo babu abun da kike buƙata,
buƙatata bata wuce sanin inda dana da 'yan uwana suke da kuma abun da yakwoni wajen,
dan numfasawa ummy tayi tare da gyara zamanta tace bayan wannan buƙatar ba kya buƙatar komai?
"eh" tace mata...........
[5/29, 9:40 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿41&42
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
"Ɗan numfasawa ummy tayi tare da gyara zamanta tace bayan wannan buƙatar ba kya buƙatar komai?
"eh" tace mata....
"tom shikenan maama yanzu zakisani amma bari nayiwa zauji magana yanzu yatashi daga bacci yana shirya wa ne yana gamawa sai mu zauna mu tattauna tafada tana miƙewa tsaye,
idan ya shirya zanzo inkiraki ki jirani dan Allah,
afito lafiya cewar maama,
fita tayi tabarta adakin,
dakinta ta koma tasamu mijin nata har yagama shiryawa yana zaune a falon sama yana breakfast ƙarasawa tayi gurinsa tare da join dinsa suka cigaba dayin breakfast tare tunda suka fara ba wanda yayi magana har saida suka gama wannan tsarin sune ahaka idan suna cin abinci basayin magana indai ba wai maganar takama dole ba to basayi harsai sun gama,