Sashe 55
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"idan bangaya muku ba suwa zan gayawa ai kungama yimin komai arayuwa badan kuba ai da tuni na dade da mutuwa amma kukataimakeni wanda su ƴan uwana babu wanda ya nemeni ace har inkai tsawon wannan loƙacin bana tare dasu amma babu wanda ya nemeni ko kunji ana cigiyata ta ƙarasa maganar cikin raunin murya dan ita aganin ta tanaganin a iya saninta suna da mukami da da kudin da za'ace sun nemi inda suke a matsayin su na manya sanannu acikin garin amma ace babu wanda yayi cigiyarta ta tabbata da sunyi da tabbas zasu samu labarin ta tundade ba ƙasar ta bari gaskiya abun ba ƙaramin taba mata zuciya yayi ba,
"gaskiya baiwar Allah bamu da masaniya akai sunyi cigiyar ki ko basuyiba saboda kinga mu ba ƴan nan bane daga baya muka dawo kuma da muka dawo gaskiya mude bamujiba Allah masani sunyi ko basuyiba, "ummy ce duk take wannan maganar,
"basuyi bama ai dasunyi da tuni sunji inda nake tafaɗa ahankali taƙarasa maganar tare da share hawayen da suka tarar mata a ido,
"kiyi hakuri kar kice haka dan Allah kidena faɗar haka nasan bazasu taba yi miki haka ba kinga ance ai da sihiri aka koreki daga gidan kinga watakil dole da wani abu aƙasa shiyasa kikaji basu nemeki ba amma nasan hakannan bazasuƙi nemankiba yanzu kawai kifada inda kike sai muje gaba ɗayan mu mukaiki har gida,
"girgiza musu kai tayi tace ba inda zani tunda basu nemeni ba nima bazan nemesuba zande sa adauko min ɗana shikaɗai nakeson gani,
Abu ya ce haba dan Allah wacce irin magana kike haka yaza ayi suƙi neman ki kinsan dole sun nemeki amma basu sameki kina da ƴan uwa fa kuma suna sonki dan haka duk inda ma suke tunanin neman ki nasan sunduba watakil ma gajiya sukayi da suka dena neman ki ko kuma ba gari daya kuke ba shiyasa cigiyar tasu da sukeyi batazo garin da kikeba kinga waɗanda suka kawo ki nan sunce agombe suka sameki kuma duk sunyi cigiya suma agarin Gomben amma basuji wani wanda yace yasanki ba tabbacin ke ba ƴar garin bace yakamata koyi musu kyakkyawar fahimta baikamata kina ganin kamar sonkine basayi da yasa basu nemeki ba,
bayan Abu yagama nasa Ummy ma ta ɗora da nata sosai suka sa jikinta yayi sanyi bata ƙara cewa komai ba a game da rashin komwarta cikin danginta duk dade wani ɓnagaren na zuciyar ta yana bata kar takoma din,
'batace musu ta amince ba bata cemusu bata amince ba tayi shiru kawai,
muna sauraron ki ummy taƙara katse shirun nasu,
" A kano nake dazama Sunana *SABREENA* ni asalana ba ƴar ƙasar nan bace ƴar Sudan ce acan duk ƴan uwana suke amma banida iyaye iyayena duk Allah yayi musu rasuwa saboda accident da yasame su tun ina yarinya,
Ina hannun ƙanin mahaifina loƙacin danafara karatu a Egypt annan na hadu da wani muka fara soyayya bayan nan kuma har maganar aure ta shiga tsakanin mu ƙanin mahaifina ya amince yabashi aurena sanadin hakan yasani baro can nadawo nan ƙasar da zama, ashe wanda na aura dan sarki ne loƙacin auren mu kuma loƙacin aka basa sarauta yazama sarki arana daya akadauramana aure tare da kishiyata da kuma nadin sarautar sa duk arana daya akayi,
ina da yara biyu kuma duk maza amma daya ya ɓata har dakina aka shiga adauke minshi kuma akaƙi fito dashi wannan abun yamin ciwo amma haka na haƙura ban tada hankali na bawai dan banaso ba kawai dan asamu kwanciyar hankali,
nadaɗe ba Allah yaƙara bani wani ɗan gashi yanzu shima anrabani dashi tun yana ɗan ƙarami nasan Allah sarki sameer duk ƙulaficin sa dani gashi ya taso batare dani ba ko yanzu yana ina ko me yakeyi nasan yanzu ya girma wataƙila ma yayi aure ko kuma ya mutu Allah masani shikaɗai nakeson gani...taƙarasa maganar cikin sanyin murya harda dan sakin murmushin dole saboda tunawa da tayi dashi tare da sa hannu ta share hawayen ta,
gaba dayansu tausayi yabasu jin yanda ta ƙarasa maganar sun san tana jin ciwon abun aranta,
shiru sukayi sunkasa magana kowa yana nasa kallar tunani ashe nan matar sarkice azaune agabansu cikin wannan halin lalle dole ajinjinawa duk wanda yayi sanadin barin ta gidan nan dan sun fahimci dole anasane aka koreta zaman tane kawai ba aso shiyasa akayi mata haka sai kuma gashi Allah ya yafisu ya tashi kafaɗunta sosai kowa yafaɗa duniya tunani kowa da kallar tunanin da yake yi,
MEER da sai yanzu yasamu bakin magana yace to me yasakika fita daga ciki ko masarautar ba tsarone?
kallon sa tayi jin tambayarda yayi mata yasata sakin murmushi me ciwo sannan tace yaro bani na fita dakaina ba fitar dani akayi ta dole saboda son zaciya daman sarauta ta gaji haka ba a iya zaman lafiya aciki duk da bansan waye ya aikata min hakan ba amma masan dole acikin kishiyoyi na ne kamar yanda naji kunce malam Yahaya muku kuma badan komai sukayi hakan ba sai dan saboda kawai ina da ɗa namiji shiyasa sukayi min haka da sun kwantar da hankalin suma ni daman basarautar nake soba koda yagirma bazan taɓa bari ya hau kan mulki ba saboda iya fara zamana acikin sa na fahimci abubuwa da dama shiyasa banayiwa ɗana sha'awar sa,
"amma saboda rashin sani da son zuciya irin nasu suka zaɓi jefa rayuwara ta cikin garari bayan sace min da da sukayi duk nayi shiru na rabu dasu yanzu kuma sun tarwatsa rayuwata da ta ɗana wayasani na ko shima sun kasheshi tunda basason ganin gudan jinina adoraon duniya,
shiru ta ɗanyi wani abu na taso mata daga ƙasan zuciya cikin ɓacin rai tafara magana adake tare da damke hannun ta tace ada na rabu dasu amma wallahi wallahi wallahi yanzu bazan rabu dasu sai na shigar dasu ƙara sai sun fito min da ƴaƴana kuma anbimin haƙƙina da suka zalince na rabani da ƴaƴana da kuma jefa rayuwata irin cikin wannan halin nayi shekara da shekaru akwance wallahi bazan taɓa yafe musu ba sai na dauki fansa saina biwa ƴaƴana haƙƙin su na rabasu da gidan ubansu da sukayi idan kuma kashe su sukayi suma sai na kashe su da hannu na duk wani me hannu acikin tarwatsa rayuwata da ta ƴaƴana sai yagane kuren su koda mahaifin sune keda hannu acikin wallahi bazan barsa sai naga bayansu ɗaya bayan ɗaya,
nasan bantaso cikin gata ba bansan dadin iyaye ba amma naso inbawa nawa ƴaƴan kulawa fiye da yadda nataso amma suntaso cikin iyayen su cikin gata amma wasu banzayen mugayen masu son kansu sunzo sun lalata komai tunda na taso nake fuskantar wahala arayuwata nayi auren ma masamu miji me sona ina murnar rayuwata zatayi daɗi amma suka juya komai to wallahi ƙarya kuke yanda kuka tarwatsa ni kuma sai naga bayan ku bazan taɓa bari kucigaba dajin daɗin rayuwa ba duk wata hanya ta farin ciki sai na katse muku ita da zarar na dora ƙafata acikin garin Kano kowa sai nasaka shi girbar abun da ya shuka na rantse da wanda raina ke hannun sa taƙarasa maganar cikin ɗaga murya kamar su sukayi mata laifin ko kuma waɗanda sukayi laifin suna gabanta haka take magana tana wani huci idonta duk sun firfito waje sunyi jaa kana ganin su kasan tsantsar ɓacin raine acikin su zuciyar ga kuwa jitake kamar ana gasata da garwashin wuta sai tafarfasa take,
gaba ɗayan su babu wanda bai tsorata da yanayin ta ba ganin loƙaci daya ta burkice sai sambatu take kamar ma bata cikin hayyacin ta idan sukayi tunani kuma sai suga dole tayi fiye da hakama saboda kowa ma akayi wa haka dole yaji ciwo aransa dan haka basuga laifin taba,
"cikin daga murya tare da sakin wani kukan me ciwo tace ƙarya kuke wallahi sai naga bayanku dakain zan kwatar musu ƴanci sarautar kuma da bakwaso suyi sai sunyi uban wani yahana idan ya isa azzalumai kawai mugaye duk inda ƴaƴana suke sai naje na nemosu dan nasan basu mutu ba suna raye kuma zanje duk inda suke zankawo muku su har inda kuke...!!!! ( Ehhh... jaruma marar tsoro sabreena🤣😂sai dake😜) karfa wani yace banda tausayi jarumtar tatace ta burgeni shiyasa na ɗan dara sannan daga baya nayata jimamin daga baya Allah sarki taban tausayi😱)
taƙarasa maganar tare da buga hannu ta akan kujera sannan ta miƙe tsaye tana ƙara sakin wani kukan tana rufe bakin da hannun ta saboda ta fahimci idan batayi wasa ba kuka ne zai ɓalle mata me sauti hanyar wajen ƙofa ta nufa dan ita kanta wasu maganganun bata san tanayinsu dan tafara fita hayyacin ta sai yanzu wasu abubuwan suka shiga dawomata nadaga irin rayuwar da tayi acikin gidan shiyasa abun yake ƙara yimata ciwo take ta faman zuba batare da tasan abun da take cewa ba,
da sauri sukayi kanta gaba ɗayan su,
ummy ce tayi saurin rungumeta itama tana sakin kuka cikin kukan take tabata hakuri banda haƙuri babu abun da takeyi sai kuma kuka ita kukan nata ma har yaso yafi na nata saboda tsabar tausayi (kunsan mata da rauni abu kadan ma kuka yake sakasu bare taga babbar mace agabanta tana kuka dole itama ta zubar da nata)
Abu da meer duk tsaye sukayi suna kallon su kowa yakasa magana dan suma abun ba ƙaramin raɗaɗi yayi musu ba suma kawai daurewa suke amma zuciyar su ba ƙaramin karaya tayi ba dande mazane shiysa basuyi mata kuka ba ammade tabasu tausayi iya tausayi kai duk wanda yaga yana yin datake magana tana kuka dole ya tausayawa mata halin da take ciki,